← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 157 OF 176

Sashe 157

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

sabida hajijiyar tanajin wani layi layi idanunta a lumshe tana maida ajiyan numfashi,kallo yabita dashi kafin ya lumshe idanunsa yana me jona lips dinshi da nata xazzafar nunfashin su har na neman sarkafe juna,bata dade ba ta amshe lips dinsan suka fara juya tonque din juna cikin wata mahaukaciyar passionate kiss mai tsantsar nuna shaukin muguwar so,nashwan yafarajin kamar ya hadiyeta ya maidata cikinshi ya cinyeta ya huta, yadda take shishhiga jikinsa tana yawo da fingers dinnta so slow a tsakar kanshi tanai masa ziriya ji yy kamar zai sake mata fitsari a wandonshi...
[12/22, 7:27 PM] Pretty KITTEN: *77*
Kallon juna suka cika gaba dayayi ayayinda ya direta kasa a hankli ya tallafo kyakkwar fiskarta yana kalla yana irin simple murmushin nn mai aji wanda a yanayinshi kawai ake gani a fuskar mutum cikin kalallame murya yce'good mrning wify..Kallo daya ta masa ta sauke idanunta kasa tana rau rau da ido a miskile tace"mrn"
hannunta ya kama bata hankara ba taji ya jawota jikinshi yace mrning wat?wato ni bana da suna ko wify?taki amsa shi ta sunkuyar dakanta tana murmushi, tabe bakinsa kawai yayi baice komi ba ya kama hannunta suka fara tafiya ahakan Har suka kai bakin ruwan inda zataje din
suna tsayawa wajen Hanklinta gaba daya ya koma kan abunda ke cikin ruwan sabida yadda wajen ya dada mata kyau ya bata mamaki ashe yana da xurfi kuma kifaye ne ma aciki suna wasa,da sauri ta sake hannun shi kamar zataje kusa da ruwan ya rikota juyowa tayi ta yamtsa fuska tana kallonshi yace ina zakije?"makale wuya tayi tace..zan gani ne, baya yayi da ita yanacewa no love karki taka wajen akwai tsantsi karki fadi ki karye kuma fa rijiya ne aciki,can cikin wuyarta ta tace"ok"
Kamar bazata sake magana ba yaji ta dafashi rigarshi ya dago ya kalle sexy eyes dinta,wani irin sakon kallo suka aika ma juna kafin ta zarr nata idon"to ya akayi kasan rijiya ne aciki ai baka taba zuwa nan bako?ruwan ya dada kalla sannan ya kalleta ganin rigima kawai take so,"yace..thy told me,bakina kin fitowa dani ba..?
U like dis place now huhn?dada kallan wajen tayi ta tabe bakinta sigar kamewa tace "no" yace hmm,tace kawai fa agwagwa na gani anan yanzu kuma ban gansu ba
Yace ohh yan uwankin? suna can ai,..cikin wara idanunta da wasa tace yan uwa na?cheek dinta ya ja yace ehem,ya tale bakinshi yana mata murmushi yan uwanki rigimammu
,turo mai bakinta tayi da yar shagwabanta yanzu ni nay kama da agwawa?to kaje kanemo min su mugaisa..yace zasu zo ni bazanje wajen rigima ba..ta bata ranta, ahnkli ya dube ta yana wani irin murmushi yace ok rankishi dade zanje amma saikin kirani da suna mai dadi?Kallonshi ta tsayayi Wai shi baya mantuwa ne,ta gama lura tun dazu da abun nan aranshi,aranta takance nidai ba marar kunya irin ka bane,"kaje in ka kawosu nan ai zan gaya..yace please wify..taki ta kulashi harta gabanta ya zago bayanshi na kallon ruwan he look bit serious
,zairah meyasa bani da suna wajenki?tana kkrin kauda kai gefe tace ni gaya maka baka da suna?yace akwai ko?sir nashwan..?i hate it..it remind me of how we started and im not proud of it,tayi shiru,..yace to fadamin,zan miki kuka in baki fada ba Pls...pls...pls..ganin its bcming so serious a fuskarshi ta hade rai ta kau da kanta gefe,"baby ynxu bana da suna abakinki?"..ya maraice muryansa kallonshi takeyi a kufule kamar zata sa masa kuka tace ni tunda baraka nema min su ba nayi tafiyata,fuuu ta juya zata barshi wajen daga bayanta taji sassanyar muryan shi cikin sauri yace,im sorry wife..Tafarajin Kamar karta ma tsaya awajen Sai taji ya fara magana cikin lallabi"To shikenan magana ya kare..U dont knw hw happy i am dana ganki anan it means hajiyana ta warke kenan ko?..oo.. i wont ruin it...tahowa gabanta yayi yana dada kallon ta,ajiyan numfashi ya ja sosai sannan yace "i knw it may sound odd amma sai naga kamar baki yafemin ba,u cant call my name u dont wanna tell me how u feel abt me? Zaira ko na takura maki ne akan maganan auren nan?jikin ta harna rawa ta dago tana kallonshi haka kawai taji maganan ya cakke ta,altho tasan itace ta kasa gane fasalin komi aranta,tanajin sonshi aranta sosai, ta kuma yarda da alakarsu, tana kuma daraja burin iyayen su,but this natural feeling of confusion har yau na kwakwalta,duba da yadda tasanshi sukayi zama da juna a da can mai iya yuwa ne akwai bangaren da bazai taba sabawa dashi akan lokaci ba kuma ko da wasa bata son hakan ya shiga tsakaninsu,
Tasha jin cewa soyayya yana rufe ido ya iya hana ganin laifi burin ta hakan ya faru da ita.
Cos she doesnt even knw why takanji shakkar wasu abun ko dar dar din bayyana sa.
Ta juya a hankli cikim sanyin murya ta kalle sa ",kawai dan bankira sunan ka ba shine zaka maida shi babban magana?kawai abunda ke ranka dama kenan..Ta karashe da muryan ta na rawa kamar mai shirin masa kuka,shiru yayi abunsa ya dena kallon ta ganin harta fara hawayen
Aranshi ya yanke hukuncin barin maganan kawai
Wata asirtacen Ajiyan zuciya ya sauke",..bari to na nemo miki su..ta bata ranta tana yaface hawayenta tace ni fa na fasa,hannun ta ya riko da mamakin ganin yadda ta sauya akalar maganan su ya dawo wani iri, tun kan ya furta kalma ta bangajeshi da karfi sai ji kawai fanjam kamar mutum ya fada a ruwa a firgice ta juyo taga babu kowa abayan ta ta leka ruwan bubbles kawai take gani...
"Nanñnñn..ashwan?
Ta fada da muryan tsoro tana dora hannu aka,jim kadan taji wajen yay shiru kuma bata gansa cikin ruwan ba,Wani irin tashin hanklin ta dingaji tana leka ruwan with deep regrets can taga wasu ma'aikata suna tunkarota su uku daya daga cikin su na rike da babban faranti,bata iya jira sun karaso ba ta same su good mrning maam,bata tsaya amsawa ba hankli tashe tace can u help me?my husband just dissapear in dat water,dan Allah ku zo ku cire shi..will he be fine? Ina dai ba abunda zai same sa..she look xtremly tensed rawa rawa hannunta yakeyi,
ganin haka ma'aikatan
Suka dunguma suka isa bakin wajen suna lekawa kuwa sai gashi nan ya fito dakanshi baki baki yanata murmushi suna hade ido ta share hawayenta ta sauke ajiyan xuciya duka suka tsaya gaishe sa bai amsa su ba ya miko hannu aka bashi tray din ya bude is like abincin kifayen ne aciki yana amsa ya sallame maikatan ya rage su biyu,aranshi yana son yay inviting dinta cikin ruwa amma yafiso ya kular da ita ya lura intana fushi tafi fidda abunda ke cikin ranta,"aikuwa wani uban haushin taji da bai kulata ba,
Sunfi minti goma tana tsaye bakin ruwa shikuma yana bada kifayen har wani wasa dasu taga yanayi,can ya gama ya fito sarari duk jikinshi ya gama jikewa da ruwa ya mata kallo daya kamar baisan metake ciki ba"Wife mutafi...Ta kalleshi ta kumbura fuska alaman fushi sai batace komi ba,gaba yayi ya fara tafiyarsa yana dariyarta aransa sai yaga bata biyosa ba ya dawo da sigar kumbura fuskar shima"lets go..ko in barki anan..a hnkli tace eh ai dama baka damu dani ba..
Yace what?bayan kinki bani suna mai dadi ko sannu fa baki gayamin dakika turani ruwa ba dana mutu fa?
Hawayen da suka ciko idanunta ta share ni,"nifa bance bazan gaya maka ba,ai dan bakamin abunda nakeso bane shiyasa ban fada ba,kullum saika na wasa da hankli na kana neman kashe kanka kuma kafi kowa cewa an maka abu?Dawowa yayi da mamakin tashin hanklin nata
"Ni menace kinmin?
Kace bana kiranka da suna kuma bana sonka...hararta yayi yana daga girarshi sama karya nayi miki?..turo baki tayi kamar zata fashe fuskan ta ma ta takunashi sosai kyabe baki yay yaja hannunta ya wuce da ita wani wajen nan taga agwagwin nata sunata wasansu cikin dan wani pool kamar bahon wanka,"to gasu,sanda ta gama kallon su sannan ta kalleshi tace thanks
Barinta yayi for sum minutes ta zauna bakin bath din tana lura dasu,can ya dawo dauke da wani karamin feedern su a hannunsu daf da ita ya zauna sannan ya mika mata here is thy food...ba yabo ba fallasa ta sa hannu ta karba ta fara jefa musu yanata kallon yadda annurin fuskanta ya sauya take kamar batayi mishi hawaye ba, thy look both happy ita da agwagwin dan rige rige sukeyi wajen amsar sa so beautiful, hanklin zaira gaba daya ya koma nan....can Nashwan yay wata yar shakikiyar dariya irin wanda akeyinta tuntuni din nan amma bata fito fili ba"wow thy like u..
Zaira ta dago ta dubeshi ganin tsokana ne ta dauke kai" yes thy are my friends..ai kuwa kuna kammma
..yana fadan haka ya fashe da wata sassanyar dariyar tsokana mai bala'in sace xyiya,mikewa tsaye tayi tana kallonsa can ta dora hannu a kugu tana yatsina fuska a shagwabe"ohhh waya aure agwawa?
Mikewa tsaye yay yana dariya sosai Yace what?ohhhh nashwan "nashwan
wamako ya auro zaira agwawa..
,.agwagwan ai ka auro amma bani ba..wani ihu tayi ta daka tsalle jin ya tsakure ta a cibiyarta inda rigar bai gama rufewa ba
Tun kamin ta gama cewa 'Bana so dn" ya jawo ta jikinshi ya fara tickling dinta yana mata cakulklin anyhow ajikinta, wani dan uban shocking da vibes ta dingaji ako ina ajikinta yayinda kasala da sacewar ciki ya dinga galabaita ta,da kamar zatayi kuka sai kuma ta fasa, da abun yayi mata yawa dariya ma ta farayi wanda baida burki tana wani tsalle jikin shi kamar zata cukuikuna shi taba bashi hakuri,a haka har yasa ta kirashi da sunaye kala kala masu shegen dadi,
mine..hubby,my love,munchkin,my king..ta dawo champion..my life..my soul my baby....kayahakri champ..wallh bana so...nashwan jikin jin dadi ya debi ruwan agwagwan xai watsa mata ajiki cikin tsananin dariya tace baza kabari"aikuwa Garin zai kauce saigashi ya fada cikin Bahon agwagwin zaira tana ganin an fara fafatawa batasan sanda ta rinka babbaka dariya ba
"Champ da kawayena kuke fada?nashwan ua cigaba da korarsu yana shirin mikewa yana mita kamar wani tsoho ashe abun masifaffu ne irinki?Get off me,yana wulli da daya ya fito ya mike tsaye yana kallon jikinshi zaira ta fara gintse dariyarta dan kar yace zai mata wani cakwalli ta shiga uku ganin bai dago ba ta matso kusa cikin tsokana tace,"meya faru kuma? Takuna fuskan shi yay ya nuna mata inda wata ta cakkwade shi,"raina kama kaga gayya"..ba har wani dariya kakeyi mana ba..tsaban dariyar data fashe da shi batasan sanda ya dauke ta cak ba,wullo kafafunta ta shigayi ganin abun da yake shirin mata na cakulkuli,kun hada baki da yan uwanki kun walakanta ni?tace ahhh fa?to gayamin gaskiya,
fuskar shi ta kalla tana murmushi we love u..."I LOVE U..
Saita bisa da dan karamin peg a kumatushi wani Lumshe idanunsa yayi ya bude jin kamar kasheshi akayi cikin dadi aka sake rayashi cikin dadi,""wife kikace me...ne?a dan daburce ya fada har yanzu tana jikinshi bai direta ba zaira ta cigaba da kallon idanun sa da dan murmushi akan fuskarta tace yess,"..
I meant it.. bata karasa ba ya rufe mata bakinta da dan karamin kiss da yanayin zolaya a fuskarshi..yace i know it..ta lacce shi sai ya direta kasa
Har zata budi baki tayi magana taga yana duban agoginshi yana dauke kai ya jawo hannunta suka bar wajen suka dawo cikin dakinsu...
Chapter 157 · 0% Book details