Sashe 167
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai yau ta basu labarin dalilinta nakinsu a matsayin uwa, ta nemi gafarar su babu kuma asirin xuriarsu da sirrin mayor da bata fada musu ba musanman akan nashwan,har akan ciwon banafsha amma ta gargade su da karsu shiga ciki kawai su sauya rayuwansu su dawo musulmai na kwarai..
By 4 aka tsinci gawarta agaban cake din a room din da aka ajeshi inda gidan ya kara birkicewa da panicking
Boss khalepa baiji dadi ba dan muguntar sa baije inda y dace ba,amma all same yaga tashin hakli da duhu ya gauraye SS irin wanda ba a tabayinshi ba.
Tuni aka dau cake din aka damkashi ma security,haklin su abhay ya gigita ya tashi da mutuwar maman su,acan mayor kuma yanata jira a gama watsa labari dan nashwan ya fito ya amshe gudirinsa dalilin haka ko wani kulawa da mutuwar maman sun baiyi ba
Har aka binneta
Sunyi matukar bakinciki da jimami gashi ko nashwan baizo musu jaje ba basu ma san ina yaje ba ance tun da safe da aka ganshi a asibiti ba asake jin duriyarsa ba.. adaren ranar kuma ranar award din abhay ne dayake ta jira all his life hakan yasa baije ba,a ranar ukunta ana kan bincike aka turo ma abhi audion datayi last abakin cake din sai shi yaji bayan yaji ya kawo ma dan uwansan sukaji tare suka san ina rayuwarsu ya dosa,daga ranar abhay ya qudira aransa yace aje waka ya aje duk wani alakar sa da mayor da yan SS, aranar abhi ma ya qudira aransa cewa ya dena shan giya shima ya aje alakar sa da zuriar su.
Washe gari da safe
Da aka tsananta watsa labarin mutuwar hjy turai da labarin bazuwar ciwon ne nashwan ya taho ya samesu abhay din agida, anan ma yaji labarin komai daya afku dasu dan basu boye mashi komi ba,kamar almara haka ya dinga jinsu shiyayai ta rarrashin su sukayi kukansu atare sukayi zaman makoki suka dan fitar da tsananin bakincikin dake rayuwarsu atare
Saidai Nashwan ya kasa gaya musu komi game da dawowar maman shi da sauran abunda ya faru, jin abun ciwon duk na munafurci ne yasa shi yaje ya duba jikin banafshn shidakansa ya mata wasu kwaje kwaje
Bayan nan sai yay plain media speech kamar baisan da zafafawar komi da ake tayi ba,shikam already ya aika can wata kasar akan debomai hayar kwararrun scientist wayanda zasuyi aiki akan kwayar cutan, in d eve Yaje karba ma abhay award dinshi yazo ya samu sun dawo zama awaje daya dakinsu daya su biyu,sosai suke bashi tausayi saidai bai iya nuna hakan ayanayin sa sosai,ya dade awajen su yana gaya musu yadda ya fara shirin takale cutar da labarin dalilin tsanar sa ga mayor tun ma kan yaji gaskiya,hjy turai ta gaya musu cewa an raba nashwan by force da mahaifiyar shi dan dukiyar shi ne amma bata gaya musu mayor ne ya sa aka kashe masa uba ba,sukam tunda suka ji gaskiyar komi sai basu sake bata lokacinsu wajen bincike ko jin me ake ciki ba,duk an dauka shock din mutuwar uwa ne ya nitsar dasu suke shiru shiru,nashwan har ya rasa meke masa dadi dan ko kadan basa cikin hayyacinsu,thy are soo sad koda hade idanu kayi dasu zakaga gane hakan kuma sosai imani ya shigesu har aransu taimakon Allah kawai suke bukata yanxu,shine qashe gari dayazo kawai sai ya yanke hukunci gaya musu cewa harma yay aure,yasan in ya fadi hakan dan dole zasuyi magana cikin nishadi..
A Farko basu ma yarda da zancen ba sanda ya rinka basu labari Harda duk abunda ya faru da shi da nala kafin yay auren,jin yace musu zaira ya aura Ba laifi They cheared up suka masa fatan alheri,ya bada abhay award dinshi wanda ma da kyar ya amsa yana tuna ranar da sukayi dashi akan shi zai karba masa award din in yay disviginin kansa ya kwana da mace,tunda maman su ta bar duniya yaune kawai suka yi yar wasa da dariya,
Abhi dayafi kowa yin sanyi bai fasa gaya musu sabbin tsarin dayake so yaba rayuwarshi yace He want more simpler nd peaceful life,rayuwar da zai kaucar masa da tunanin shiwaye ne daga wani xuria ya fito,he want to be a new person with new hopeful life
Abhay yanata kallon sa cos dats wat is in his mind amma shi bai iya furtawa tsaban yadda yakejin xuciyarshi so weak,nashwan ya gaya musu shikan hanklinsa akwance yake daya same zaira ta kasance masa mace na farko datake sonshi na gaskiya badan wani abunshi ba,ya kuma basu misali da raywarshi da yadda ya girma cikin tsananin azaban damuwa da bakinciki amma gashi yau Allah ya musanya masa da samun kwaciyar hankli da soyayya na amana kuma mai tsada dan haka yace musu kar su karaya ko su cire rai,abhi da abhy arre not making any plan dansu dau fansa dama,suda suke ganin kamar basu ma da gata yanzu haka a duniya,kawai sake making new vows dinsu as freinds nd family sukayi Da nashwan tunda yanzu shikadaine ya fahimcesu da zimman bazasu nuna ma kowa enmityn su akan mayor ba,Within a week suka mummunan hade kansu, Ana zaune kwasam sai ga labari ya faso gari na nuna cewa anyi eliminating cutar dan nashwan daya gane cewa shiryawa akayi tuni ya sa mr mahdi akayi cune ma scientist din doc kbr aka kamashi ana bincikarsa aka kuma kwace samfurin antidote a hannun sa nashwan yayi ma banafsha alluran ta same sauki tunma bata warke duka ba ya batar da ita akasar yakaita can wata kasar da ba'a sani ba ya hadata da mamanta ana karasa jinyarta acan.
Aka nemi Doc kbr aka rasa dan tunda yaji labarin unknwn lawyer ya kama scientist dinshi ya gudu ya boyekanshi
Tsoronsa ma bayanin da zaiyi ma mayor aseem in yaji wannan zance yasan hala saidai akashe shi.
A sati na gaba Abhi da abhay suka tafi england wajen noor batare da sun nuna ma hanadi da lady j komi ba kawai ce musu sukayi zasuje suyi relaxing mind dinsu ne sabida mutuwar maman su yadan sakesu, basu sani ba ashe sun tafi ne na dindin don su sauya tsarin rayuwansu..
Gidan ya kasance daga lady j sai yarta hanadi da tarin ma'aikata ko ina ya zama babu dadi..
Suna isa england noor bai barsu sun tsaya a ko ina ba suka tare a katafaren gidan shi wanda yake xama shi daya yana aikinsa as a both pharm nd a therapist.
Sosai ya jajanta musu mutuwar maman su shima basu boye mashi ba suka gaya masa halin da suke ciki wanda ya razana shi sosai,dan shi bai san komi har haka ba amma tabbas ya san matsalar nashwan kuma yasan baqin halin lady j sarai
Shiyay ta kkrinsa wajen basu magungunan da zai taimake gangan jikinsu sa brain dinsu dawowa hayyacinsu kwana biyu abhay ne kawai yake nema masu gida, shikuma abhi yana receiving therapy din sabida shikam dama yana da emotional stress dinsa tuntuni In har suna so suyi hirar nishadi ne ake bada labarin auren nashwan da zaira wanda har yanzu dai fada sukeyi tskaninsa da noor dayaji haushin kin gaya masa hakan dayayi
Fannin mayor hanklin sa bakaramin tashi yayi ba dayaga kamar komi ya tsaya cak dabai ji duriyar doc kb ba dan Already contc dinsa sun fada masa an kama scientist din su har ansan cewa hada cutar sukayi sai dai ba"a san waye sukayi binciken ba,baicika damuwa da abu ba amma wannan abun yaso ya dame sa sosai, duba da abunda yasa agaba na dabbaka maganan BMF wanda hadin kan jamaa kawai yake nema a siyance,gashi an boye musu souce din tonon asiri baisan ma mr mahdi ne yay bnciken ba dan yasan baya shiga harkansa kodan kare lpyar nashwan damuwarshi muddin maganan nan ya fito fili to tabbas makiya zasuyi amfani da shi wajen juya masa akalar wasa,Lady jasmine da hanadi ko bacci basayi ta dadi tsaban mitarsa da bambamin sa,koda hanadi tayi ma nashwan maganan bmf cewa yay ai ansamu maganin cutar basu da bukatar yin gaggawa,gashi a satin gaba daya maganan sa kawai
akeyi in very honourable way ko wani chanel ka bude zakaga hirar doc nashwan wamako da yadda ya nuna team of scientist dinsa suna aiki akan cutar da yadda aka samu magani wanda basu fadi asalin meke faruwaba,maman shi ne ta hanashi cewa komi,ta kuma gargadi mr mahdi akan kar su nuna cewa sunsan wani abu akan myor aganin wafiyya ba shikadai bane makiyin jamaa tunda ansamu overdose acikin cake din birthdayn su abhy, da kyar
Mayor yasa aka zakwalo masa doc kabeer,bayan ya kasa masa bayanin ta inda aka sanda shirin su daga bisani kashe sa ya sa akayi aka batar dashi bayan kwana biyu aka fito dashi aka laka ma gawar sa mummunan sharri cewa shine munafukin daya hada cuta dan ya xalunci jamaa da sunan yan South song,haka duk gari aka tsane doc kbr akayi ta la'antar sa har aka binne shi a walakance,boss khalepa sai yaja baya ganin kamar wasar yana so kulle masa kai mayor ya wanke kansa cikin sauki amma hakan bai gushar masa da tsananin bakincikin rashin yuwwuwar plan dinsa ba godiyar Allah daya laka ma doc kb komi da bai san me zai faru ba,Mutane da dama yanzu bata shi suke ba,kowa hanklinsa naga nashwan wamako
Nashwan kai tsaye yayi anoucing cewa a satin zai bude anguwar sa ta north
Batare da yayi gamayya da yan Ss ba,yace simple lounch kawai zasuyi sabida hanklin jama'ar sa ya kwanta kowa ya fara rayuwar sa cikin kwanciyar hankli a saukake sai gashi ya karkatan da ra'ayin jamaa daga bmf duk suka fara neman rayuwa mafi sauki.
Dat day aka fara registern wayanda zasu zauna a unguwar,anata aiki ba dare ba rana