Sashe 46
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin rudewa zairah ta kalli baturen
Tace "it is sir..its stained sir. .little stain sir...i ruin it sir.. im sorry sir..its my stupid mistke sir
Pls im sorry its not my boss's fault sir
Yadda take maganan jikin ta da muryan ta yana sai Sosai tama bawa baturen tausayi..
Yace ok
"Can i have a look
Sai ta mika masa sauran dake hannun ta ya gaggani ya maido mata tare da cewa hmmmmm
bature yace
Kinyi gwarmaya da manja ne?
Tace ah'a
Yace to meya faru
Cikin tsoro da firgita Tace na ajiye ne akan table sai na dawo na same take away akai...i took it and its already stained,Wani kaskantacen kallon minti guda baturen ya mata sannan yace next time kisan inda zaki na cin abinci..its so messy here bazan ma iya rikewa ba
Nashwan yaji kunyar da tunda aka haifesa bai taba ji ba ya mamaye sa..
A hankli ya maida kansa gefe Bature Ya gyara zaman suit dinsa ya mika ma nashwan din hannu yana jefa ma zairah magana cikin ba'a cikin harshen turancinsa na jijji dakai mai ban takaici"sir..i will have to go now,i can see,..ur maid is gonna cause us a huge loss of billions here..."yace"Na gagga plan but Muna kan jiran ka dashi a rubuce..excuse me mr kon..yana fadar hakan ya wuce yayi waje abunsa.
Nashwan yakasa ma tankawa Kamar zai nitse kasa dan kunya haka ya kau da kansa yana jn zafi zafi aransa Kasa ce mata komi yayi ya bar wajen dan yasan inya bude baki zai iya hallakata...
"A fusace ya ficce awajen ta bi bayan sa da kallo hawayen tausayin kanta na ambaliya a kwarmin idanun ta zuba suke akai akai kamar an kunna su.
Cikin zuciyarta ba abunda takeyi sai juyayi tana cewa"Yau Nagama yawo"...Tafi minti takwas tana zaune tana cizan yatsa,can masud ya shigo cikin tausaya mata ya bata shawaran tajeta yi photo copying kamar yadda sukayi niyya yi daxu
Ya kuma bata shawaran taje ta bashi hakuri sosai
Babu tantama ta tashi taje ta nemo yenge suka nufi industrial building sashen computers da machine..bata ma bari an mata ba ta kunna machine din zirrrr tayi photo copyn ta jojjona da logo ta fito...
Sawun ta uku tana xuwa dakin sa tana komawa ba abude ba kuma akalla kowane xuwa se tayi minti goma sha tana kncking haka tayi ta jigala abakin kofarsa a wajen shiru ba'a a ko saka lahadin kulata ba
Zuhr yayi taje tayi sallah ko nitsuwa tayi addua batayi ba ta sake rungumo paper tayo waje dashi
Can koda ta same sa a babban falo zaune yake shiru yana kallon computr sa idanun sa da hanklin sa gaba daya akai ransa a matikar bace yake har ynxu taga dai yana daddanawa.
A hankli tayi sallama ta shigo tasa gwiwarta kasa kusa da chair din daya zauna,baiko yi motsi ba bare yasan
Da mutum a gefen sa..
Rasa na cewa tayi dan jikin ta dakan sa ya fara rawa
A hankli harta aje hannun ta akan arm din kujeran ta dafe ta inda ya zauna batare data shina ba..
Sosai yakejin haushin ta
Ji yake kamar ya tashi ya kikkifa mata marukan da ba a taba mata irinsu ba.
How dare her hold his chair now?wannan wata irin jakar yarinyace
aransa yaja mummunan tsaki...
"Can ta langwasa murya gwanin tausayi tace sir kayi hakuri dan Allah gasu nan aikan na gyara na kawo, Yamata shiru bai amsa Ba
"Tace pls am sorry sir..find a place in ur hrt to forgive me sir
Na maka alkawari haka Bazai sake faruwa ba still yana shirun dai..!
haka taci bada hakuri tana mika masa paper amma bai ko kalleta ba bare ya daga idanun sa,har ace ya budi baki tasamu amsa daga bakinsa
Can datagaji taji kafufun ta sun kage suna mata tsami dakanta ta mike taja kafarta tayi waje.
Kodai bayason photocopies ne?
Tana tafiya tana tunanin hakan aranta
"..Komawa tayi office ta jawo seat ta zauna,duka duka paper guda goma ne,kawai sai ta fasa photocping din tace zatayi re_typing dan sufi haka kyau.
Yenge tana ta mamakin ta tace anya bazai ja miki lokaci ba?tace a'a
Aikuwa nan da Nan ta soma typing dinsu she is very fast har me kula da wajen yasha mamakn ta within 10 minutes ta gama karkare pegi goman duka,cikin sauri ta tattarasu tace yenge kijirani anan bari naje nakai masa..
Yenge tace ok
Zairah ta fice aranta tana harsashen hala daga wannan komi ya wuce....
Isar ta bakin door din ta samu ko ina shiru akargame.
Is not free
ACCESS FEE IS
300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.
OR MTN vtu tran via 08060712446
Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
[11/15, 7:51 AM] Pretty KITTEN: _23♡TAKAICIN WASU_
_the destiny untouched.._
_Is not free access 300 via 0152983148 mohd sule surayya gtb contact;08060712446._
Xairah Hartasaba da yadda suke aiki a site dinsa babu kakkautawa itadai baya mata magana shi baya ma kallon inda take, amma aranta bakaramin tausaya ma masud takeyi ba,he work like a clock ga tsawa ga tsiwa.
Hakama ranar ta fito da safe ta samu yana waya,wani azalzalan masifan yake saukewa bada ita bane ko masud amma sanda taji
Cikin ta ya hautsina
Hanklin ta ya tashi tsaban tsoro
Ta lura In yana fushi kamar mayuwancin xaki yake
Hakama koya nitsu tsoron sa zakaji sabida fuskan sam ba rahama bare salama
He looks rude nd temperemental abu kadan ya faru toh masud ya shiga uku
Da masifa kai
Bakada hankli ne?
Haka akeyi agarin ku,meyasa bakaje waje kaza akan lokaci kayi kaza ba?
Go there..come back..ka dokoki ga iko kuma Kafin ma mas'ud ya amsa
Zai hada masa wani oda..Daga yau yace Kaje asibiti wajen doct sameer ko ace yaje kamfani ya bayar da takardu ayi signing ya dawo masa dasu,ko ace kaje villa ka yi kaza kaza..Abubuwa kala kala goma da ashirin,ko ajikin shi baiya jin takurawar bare yace masa yaje ya huta na minti gida
Abun burgewan shine masud bai taba gazawa ko yayi fushi ba,but for sure kana kallansa kasan ya gaji da aikin Duk dama zairah takan rage masa abincin datake girkawa amma har yau basuyi sabawr data wuce na da din ba.
He is just like a wall clock bacci sallah sune hutun sa arayuwan sa
Immidetly bayan tafiyar lady jasmine gida ya dawo daga su se su.
Hajy turai ce shugaban su wajen campaing kuma sosai take saka ido akan komai nasu amma sudin ne suke wakanar da komai officially a zamanance dake duk yara ne
Haka za'aje kauye kauye ana jan ra'ayin mutanen su na da Kudi da alkwararuka
Kuma komai na tafiya musu dai dai amma ko sau daya nashwan bai taba xuwa ko ina ba
In an dawo ne time time kagansa a site din Abhay suna hirar su na rayuwar son yan matan sa
Abhi kam babban police ne dan haka dukan manyan criminal Cases ana sashi ciki sumtimes ma sam baida wani lokacin kansa
Abhi yana mugun son giya,irin baya iya zama ana hira dashi bai tuttula giya a glass yana tutturawa acikin sa ba
Shi a matsayin Babban abokin fadan nashwan ne duk dama thy life combination is very funny, muddin in suna inuwa daya zaka iya mutuwa da dariyar fadarsu
Kusan kullum abhi acake yake shiyasa maganan sa sound like comedy
,shikuma nashwan he like taking advantage of bad thing duk abunda xai lalata ko ya baci ya muni to nan yafi sha'awar sa baki..
Fannin zairah tunda ta lura kamar bata ita ake yanzu ba,sai ya zamto tana rayuwar ta ne tamkar bata da wani matsala abu daya ke yawan damunta rashin ganin maman ta datake yi amma alhndull yenge takanyi sneaking suzauna suyi ta hira
Har sun zamto tamkar yan uwan juna
Bingel ma tana faman bibiyar hanadi kwana biyu wani jijji dakanta takeyi kasancewar uwar dakin ta ce mai hura hanci yanxu agidan
Win hospital ...5:30pm
kofan gaban wata bakar jeep yayi ya shiga ya zauna ya rufo kofan yana lumshe ido yana cije baki ya wurga ledan magani dayan kujeran yana nishi.
"menene?" aka mai tambaya dawata irin husky voice mai sanyi
ahankali ya juyo da kanshi ya kalli nashwan dake zaune abaya a owners sit yana danne danne a MacBook dake kan cinyarshi,ABHI kaman zaiyi kuka yace kai wallhy wata nurse ce zata karyamin hannu na,sai ya yarfa hannun,she is so clumsy,...so she slipped tafado kaina nima i slipped nafadi akanta na bugu da nononta sosai, kuma zafi wayyo Allah na"
Wani tsaki nashwan yayi awahale kamar ma bai shaki iskancin nasa ba ya kalli yanda yake shafa bayan can yace toh "sorry, lazy police man"..
"kai dan Allah da zafi fa yayi maganan a shagwabe yana jujjuya hannun sa duk nashwan yagane meyake nufi
Yace Ba akan macce ka fada ba?
Ko babu curent ne?
dago kai yayi dan yamai da masa maganar daidai lokacin security ya bude ma wata babe kofa tafito daga super market din dake gefe a villan rike da dan leda a hannun ta an rubuta grandauto super market daganan abhi ko numfashin kirki bai karayi ba yadada take juyi da duwaiwaka yasa yaji wani irin sanyi na shiga jikinshi bin inda yake kallo nashwan yayi ya karkarda kansa da sauri abhi yace nash "kaga me kama da nurse din data bugenin chan tana fitow..." kasa karasa maganan yayi ganin yanda nashwan ke kallonta shima yana binta da wani irib kallon rainin wayo hartai titi,abhi ya juyo ta baya yana lekata ta glass din wajejen booth yana shafa kansa
..."wow so hot".
.
Wawa banza wallhy kar kace ma zaka je ka tsare mace anan
This is my villa karkasa araina min wayo...
Komawa yayi ya zauna ya lumshe idanun sa.
"Nashwan sauke ni anan i have seen my future wife
Tsaki nash yaja yacigaba da abunda yakeyi inda abhi ya ja jacket dinsa ya sauka ya bi bayan babe din Abunsa daga nan basu sake haduwa ba se washe gari.