Sashe 114
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaira cikin firgici ta fara shagwabewa akan kirjin sa tana juyayi taki sam ta bude idanun ta sai famar raki da kuka takeyi,kafana ya karye?wayyo Allah kafa na..i cant walk..Tsaban tsoro yasa ta dada cukwiwa wuyar rigarsa tana dangale kafar ta cike da muguwar shagwaba yay saurin tsugunowa ta kasa tana dafe dashi ya shiga tattaba kafar,"yana yi yana kallon shagwababben fuskar ta,"yasan hnklin sa ya tashi sosai amma bazai iya koda cewa sannu ba,zaira tafara narkewa ajikin sa kamar mai aljanu tana mai wani shagwabben kuka ganin kamar ba a hayyacinta take kukan ba a hankli ya duka ya rungumo ta ajikin sa ya zaunar da ita akasa ta zauna sai ya kama kafar da ya malgwaden yayi resting dinsa da floor"yace akwai ice block?..wani jan shesheka tayi sann ta gyada mashi kai
nan ya mike tsaye saitin fridge yana mai kafe statue din bingel data daskare ta bushe awajen da mayuntan mugayen idanun sa, sosai jikin bingel yake shaking kar kar kar kamar an kunna ingine markade
Wani tanfatsaten tsawa ya daka mata wanda dirin sa ma kawai seda yasa numfashin ta ya dauke na snds yasake dawowa
Yace,"kee!! Bude fridge din nan kiban ice blocks,kamar robot ta juya ta isa gaban fridge din tsaban ta rude sai da tayi barin abubuwan dake ciki
roban ice din gaba daya ta dauko ta kawo masa gaban sa tanajin kamar zata cewa kasa y bude ta nitse ciki,
Wani irin tsoro da nadama ne ya mamayeta,dama can sanda hanadi tace mata daga ta saka oil din ta bar wajen karta tsaya bare asan sune,in yaso in aikinsu ya kammala an kore zaira da karyayyen kafa anan zasuyi mata gargadi
Ta rasa mryasa ma ta tsaya zagin zaira,
Hannun ta na balin rawa ta mika mai bowl din kankarar yana faucewa ya kalle ta sai kau kau taji an watso su da muguwar yanayi akan farantin fuskarta,ihu tasa jin an cakume ta wasu dirarrun mahaukaran maruka taji suna sauka a fuskarta tsaban ta gigice ihun datayi bata taba yin irinshi ba,karan kaf ma'aikatan gidan suka fito arazane jin kamar kururuwa na tashi ata kitchen,no fire alarm bare suce wuta ne,kawai aka fara layin zuwa ganin meke faruwa
Sir Dn Allah kayi hakuri na tuba bazan kara ba.
Wani jini ne yake tamfatsuwa a baki da hancin ta zaka dauka ba marinta kawai akayi ba..agigice ta kai gwiwan ta kasa
Ta fara bashi hakri tana rolling akasa sanda ta kwashe kaf oil oil din ajikin ta da fuskr ta
Tamkar kurwan ta zai bar jikin ta haka takr rokon shi,dan Allah sir Allah dan Allah,wallh sir,ni wasa nake mata xaira dan Allah kiya hkri zaira kiyiwa Allah kiyafe ni,ta fara bada hkrin kamar her lfe depend on it..
Nashwan ya shareta ta tanata rolling akasa can ya dau wani stainless stiring spoon mai shape dinsa kamar sandan hockey
Ya fara kallon bingel din ransa abace daga nan yay setin kafarta yce ke,daga zanin ki,jikin bingel ya tsanan ta rawa da kyar da fitina ta daga ta bakin zanin duk jikin ta na rawa tanajn kamar yau mutuwa zatayi.
Tana ko dagawa daya rinka gwada ma qashin kafarta karfen nan kamar bai dandanin imani sanda duk gidan aka yi cirko cirko a bakin kofar ktchen kowa seda hanklin sa yay mummunan tashi ayayin da radadi da azaba yasa bingel bushewa ta kage numfashin ta sama tayi kamar ta mutu,yana ko aje spoon din yay waje tsaban tsoron sa
Kowa dare masa yayi har ya sauka abun sa
ganin yadda bakin bingel ya wagu saka saka da jinijini ata baki d hanci yasa hanadi kufce hannun ta daga rikon da noor ya mata da mugun sauri ta shigo kitchen din inda itama kiris ya rage ta zame ta fadi ta zube gwiwanta akasa ta fara jiijigata".bingurl bingurl bingurl?bingel r u ok?jin yadda jikin bingel din ya dau sanyi kamar mutacciya yasa tafara ihu call the ambulance, kaf masu leke leken suka bar wajen aka bar wanda zaije kirar ambulace din ya fita,noor saiya shigo ciki yana kallon su bingel isnt looking good at all kafafunta duka biyu sun langwashe sosai,sai yaga zaira agefe ta rufe fuskarta tanata kuka itama dan sosai ta tsorata da irin hukuncin da nashwan ya yanke akan bingel,wani azaban tsoron sa saiya mamaye ta..
Cikin sauri noor ya dawo wajenta ya xube agaban ta"..
Meyafaru zaira?me ya same ki?me wancan yarinyar tayi ma nashwan?
fada kukai ya xo ya rabaku ko?taki ta amsa shi tana ta kukan cikin firgici,just then yay noticing yadda ta dangale kafarta itama ya lumshe idanun sa yace ya subhannallah
hannun sa yakai zai taba ta janye kafar cikin kuka tace a'a karka tabamin yana min zafi,yace meya faru,nan ta fara basa labarin abunda ya afkun tana kuka she look vry scared,aikuwa kamar tana xuxuta wuta ne a zuciyar hanadi a haukace ta mike tsaye ta fara zazzagin zaira tana babbaka mata masifa kamar zata shageta".
Muguwa azzaluma
Kin saka ya kasheta hanklin ki ya kwanta?u are a witch,..Allah sai ya tsine miki...noor yay saurin taro hanadi ganin kamar ta gama hargitsa tana shirin zata sake taka kafafun zairah dake ciwon suna cikin haka saiga nashwan ya shigo
Wani muguwar kallo ya bita dashi sannan ya dada hade ransa yana kallon zaira da gefen idanunshi
Get up nd follow me
Yana cewa hakan yakama hanya zaiyi waje hanadi ta tsare sa tasha gaban sa koma miye yarinyar nan tayi maka bata cancanci abunda kamata ba,cmn cant u see she is no longer breathing?yakamata kafa duba ta,she need quick medical attention nashwan
Ya kalli hanadin ya kalli bingel din wani tsakine ya kufce masa A hankli yace i hope she dies,
hanadi tace what?cikin sauri noor yaje kan bingel yafara duddubata ganin abun yay muni batare da saninsa ba yace "oh my god",hanadi ta waigo a tsorace kan ta kara magana taga nashwan ya share tasharsu ya juya yana ma zaira alaman ta tashi ta biyosa zaira ta shiga bin bayansa da ido tana tunanin ta yadda zata fara taka kafarta akasa bare ma ta bishi..
[11/26, 2:07 PM] Pretty KITTEN: Zaira ta cigaba da bin kofar da kallo gashin gaban kanta sunbi zufan da takeyi sun kwanta lub lub idanunta sunyi jajir danhar kumbura sunyi tsabagen kuka yanda ta kakkame kafartan tarike su kace nakuda takeyi,ganin sa tare da ma'aikatan emergency sukayi ya kara shigowa,nan su hanadi duk suka mike tsaye cikin damuwa,kallo daya yamusu sannan ya
Dan dukar dakansa sai ya sharesu kafin duk maikatan suka fita wajen tare da bingel da hanadi su ka bar shi da zaira akan tiles tana jan uban shessheka
karasawa inda take yayi ya kalli noor da har lokacin yake tsaye ata bakin kofar yace "karaso ka dubata i thnk she is fractured..wani kara fashewa tai dawani sabon kuka jin sunan karyewa da yakira..
ahankali noor ya tako yazo gefen nashwan ya tsaya akaro nabiyu ya dago kai ya kalleta aiko suna hada ido da sauri ta dauke nata idanun,noor yace "doc kafara dubata mana ina zuwa"fashewa tayi da kuka sosai ta damke kafar noor tana kukan tace ni bazai dubani ba nidai ka kaini asibiti zafi yakeminin sosai wlh..nashwan ya fara kallon ta jn kamar ya mareta datace hakan
karban maganan mata noor yayi yace "kagamin shirme keda baki da lpy kuma kice likita bazai dubaki ba saini?" ya kalli nashwan yace "karka biye mata dan Allah rakinta yawa ne dashi wlh, yarinya ba dauriya ko kadan? Daga nan noor yay ficewar shi yana korafin halinta.
Zaira Tana motsi kadan ta sake Kara har saida nashwan ya daura hanunshi akunne. "wayyo Allah na mama dan Allah sir noor kadawo mutuwa zanyi wayyo Allah na kafa na" kukan ta taci gaba dayi tana jujjuya kai ta da daddaga hannayen ta sama tana yayyarfe su tsabagen raki.
ahankali nashwan ya daga kai ya kafe kafarntan da ido dake dangale ta gefen haggunne yaga wani waje yadanyi tudu, dan matsawa yay kusa da ita fuskar sa adaure, duk uban kukan datake da zafin da cikin ke mata bai hanata tattaro ragowan karfin daya ragemata ba ta matsa baya da sauri cikin kuka ba,tace pls dont touch it sir wani irin wulakantattcen kallo yamata batare daya daga murya ba gudun kar ajisu yace "ke banason rashin hankali" ya kara matsawa kusa da ita matsawa tayi da sauri sai kuma tafasa uban ihun dayasa ya bugi bakin ta yace "wlh kika karamin irin ihun nan saina fasa miki baki" yana fadin haka yasa hannu akan bakin zanintan ya yaye kafar yana wani irin tabe fuska ya yaye zamin zuwa sama kadan hakan ya bayyanar da lallausan hasken fatar kafarta wanda yake fari tas dashi babu tabo
wajen ciwon ya dade yana kallo yanda wurin ya kumbura yay ja kafin ya kalli fuskarta yanda take hawayen ba kakkautawa ga uban zufan da goshin ta keyi sabida wahala
ahankali ya mika hannu zai taba wurin da sauri ta rike hanunshi tafashe dawani irin kuka tana kokarin tashi amma takasa ta kalleshi da rinannun idanunta tareda kara cukwuikuye hanunshi cikin nata tace "dan Allah, dan Allah, karka taba wlh zafi yakeyi inka taba mutuwa zanyi dan Allah" hanunshi yabi da kallo hakan yasa ta sakeshi atsorace tana kuka, yabi hanun da kallo yanda zufan hanunta ya jikamai hannu kaman yasa hannun aruwa dan ajiyar zuciya ya sauke kafin ya sanya dayar hanun nashi a aljihu yaciro handky ya goge zufan sannan yakara maida hanun zai taba wurin cikin kuka sosai tafara kokarin tare hanunshi kama hannayen nata yayi da hannu bibbiyu daya fuska adaure kafin yakai hannunshi ahankali ya daura akan wurin sosai ya danna, ihu tayi cikin kuka kirjinta na bugawa sosai,wani shiru yadanyi kaman mai nazarin abu kafin ya gangaro da hanun shi kasan ciwon kadan yakuma dannewa da karfi, wani irin ihu tayi da saida ta zaburo ta dago kanta ta daura akan fuskarshi dan yadan rankwafo sabida azaune take