← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 91 OF 176

Sashe 91

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta ture sa fuskarta ba asake ba,irin kallon kinibibin nan tay masa ayayin data wara masa dara daran idanun ta dayayi balain tafiyar dashi

Tace tsoro?ni ba tsoro naji ba kawai i was cought off guard..

Dariya yayi sigar neman ta da magana"...yana cewa hey scary cat!!
She felt bit embrassed kawai ta hade ranta tayi waje
Ya biyota abaya da gudu yana kirar ta da kala kalan sunaye aranta tana tafiya tana bambami akan halayyar sa

Waishi wannan mutumin haka yake daga xuwansa Sunaye nawa yake shirin sakamin?

Mutumiyar
Zaira Ga wani wai scary cat tace mtsww

Shrubery pls wait
Kiyi hakkuri mana
Yanayi yana biyota da sauri
Daf da isarsu kofar dakinta taja ta tsaya cikin dauriya da rufe idanunta danma bataso yace zai shigo mata ciki
"Ni bana so,bana son sunan nan
Ya dakata da sauri yafara tafiyarsa a hankli a hankli yana tahowa gabanta ayayin da nashi idanun ke bibiyar kwayar idanun ta koda zata saka su a nashi yana so yaga meyasa bataso ta hada idanunta dashi

Yace bakison me?
"Shruberyy"?din

Da sauri ta gyada kai cikin yanayin masifa tace Uhuhum
Nd Waht does that mean?wani scary cat,wani shrubery
Ni bana so banaso
Kaima kanka bakasan meye shru beryn ba..yanata gintse dariyar sa yace wallhy nasani
Ta dauke girarta sama ta dadayin babakere making sure that ta blocking hanyar shiga mata daki tace "ehen,meyene shrubery?me yake nufi

Sanda yayi shiruuuu can ya dube confuse face dinta yace"Hmmm yana nufin shuru shuru baby..

Zairah Bata san sanda ta fashe da wani mahaukacin dariya ba,sosai muryanta ya fito da karfin sauti irin wanda bata taba yi tace wato Shiru shiru baby?
Ya cusa yatsar sa a bakin sa salon ya dada sata dariyar yana wani kwabe fuskar sa kamar sokon yaro
Yace naganki kullum shiru shiru
Shiyasa nace bazan kiraki da sunan daya dace dake
Shiru shiru beryy

Dan tsagaitawa tayi da dariyar tace spell ita?Ya fara s.h.i.ru s.h.i.r.u sannan da karfi yace and baby

tana kallon sa ganin shima ya shiga famar babbakar dariyar Tayi sauri tana dariyar tabude kofar dakin ta ta duro ciki takulle daga ta ciki

Tanajin sa daga nan yadda yake ta babbakar dariyarsa
Can ya taba kofar da dan karfi yace
Good nite shiru shiru baby
Dan dariya tayi ta bar jikin kofar,
sannan ta taho kan gadon tayi super zata kwanta..

Sake tunowa da fuskan noor ya sata kara fashewa da dariya....
Littafin nan na kudi ne its 300 via 0152983148 gtb 08060712446
[11/22, 9:11 PM] Pretty KITTEN: *47...the gang party*

Cikin dare Abhay yana kwance cikin baccin sa yaji an haura kan ruwan cikin sa an wani danne sa..

A firgice ya bude idanun sa yana shaqo qamshin turaren mace akan sa,mamakine ya rufe sa sanin cewa bai kawo wata ya macce gidan yau ba

"Kokawa suka farayi
Bayan ya wara idanun sa ya kalli fuskar hanadi akansa"I will kill you mugu kawai azzalumi maye akuya Allah ya isa tsakani na dakai,u bloody wizad ur betray ur OWN sister akan wata jaka..ur blood?..dan kawai kanaso ka kassaramin rayuwa
I hate u abhay i hate you Tana shirin shakure masa wuya ya tureta kasa tayi tumbul,mikewa tsaye tayi cikin azaban masifa da bacin rai jikin ta har na karkawa

Shima bata ran yayi ya mike tsaye yana duban agogo its 2 am in d nite kafarta babu ko takalmi ga braid din kanta ya barbaje idanun ta sunyi jajir suna ci bal bal da wutar kishi"Ke dalla mahaukaciya kawai
Meye xakixo kina zagi na?mena miki?
Ta daka masa ihu cikin hatsala tace komi! Abhay wato dakai za'a hada bki ana cuta na?ta dau trow pillow ta maka masa a kirji ure the goddam party oganiser?shin ni ba yar uwanka bace kataba gaya ma nash yamin birthday party ne?ko irin kace masa ya siya min gift din nan baka tabayi,amma tsaban rashin mutunci ta kuma nanatawa "tsaban rashin mutunci"..da mugunta kaine ma akan komi na partyn waccar jakar
Yarinya?eh lallai,to babu komi se ayi mugani'Shima nash ya jirani Zai ga abunda xan masa na rantse da Allah se kun gwamace da ma baku fara ba.

Ta juya fuuuuu zata fice ya jawota baya kamar zai ballata
Zatayi magana ya wani hade ransa
"Ke dalla ki nitsu kima mutane shiru
U think im gonna apologise?wani kakkauran tsaki yaja, matukar mamaki ya bata sai ta tsaya tana kallon tamkakken fuskan sa"mani kake fadar haka abhay?so u guys...yace ke dakata min kin xo kinata min ihu akan abunda baki sani ba,to saikije kiyi duk abunda xakiyi mtsww haushi ya dada bata Tace abhay karka yadda kace raina min wayo meye ne bansani ba?Abu Its all over d town now ance nash is trowing a big birthday party for nala khlepa kuma kowa ya sani sai ta fashe da kuka"..ni fa?yaushe kuka shirin gayamin?ko sai lokacin yazo? xobe zai saka mata yace ta aureshi agabana?naga tulin yan matan ka dazasuxo har da invites da ka tura ma nail khaleepa da mutanen sa i saw it on his boyfriends IG page,waini me kuka dauke ni ne?..kukan ta cigaba da yi

Abhay yace hanadi meye haka kin dau abun nan da zafi kidena kuka haka mana,ta dalla mai harara what did u care bakai ne kirjn biki ba aina kira noor yace kaine kayi organising komai kaida abhi,none of u care abt how i will feel in nashwan zaici zarafi na kuma sai kuyi? I tot we are family..sai yay
Shiru yana kallonta waje ya nema ya zauna yana mai composing kansa can yace
"Hanadi bafa abunda kike tunani bane,babu ruwan nashwan acikin zancen nan Wani share hawayen ta tayi ta kallesa sannan ta hade ranta"tace dont lie to me abhay,ina gani yana ta mata hidima sannn kce wai babu ruwan nash aciki?...ya tashi ya tsaya agaban ta yafara kallonta bada fuskan wasa ba
'Yace kewacece da zan Miki karya
,ai Nagaya miki wannan hidimar badan nala za'ayi shiba is just a token revenge for nail khaleepa akan wannan guguwar rainin dayake tasowa akansa gameda nashwan nd thats all.

ke nine ma
Na ce ayishi,nash neva oder for any bday party,ni da abhi ne muka tursasa shi,kuma zaixo wajen ne sabida mu badan nala ba.the party is starting by 4,if u are ready to have fun then cool..ya juya mata baya zai hau kan gadon sa har ya hau gadon bata dena kallon sa ba
Ta dade anan atsaye tana ssaita zuciyarta can ta dauke wani ajiyan xuciya batace masa uffan ba ta kama hanyarta tayi waje

Washe gari da safe bayan nash ya fito daga motsa jikin sa
akan dogon kujeran acreage dinsa ya kwanta jin kaman ma zazzabi zazzabi na neman rufeshi.

wayarshi ya lalubo daga aljihun wando yay hango number hanadi saida kiran yakusa katsewa ya dauka yai shiru, dan murmushi yyi sanin dan tunda taji labarin ya shirya ma nala yasn tadau zafi sosai,tace "ina jiran ka agida now" zai magana ta katse

Jefar da wayar yyi tareda kara gyara kwanciya ya sanya hannayenshi abayan kanshi yana kallon tv tashi yay zaune ya dunkule hannu ya daki iska bit angrily, kafin ya dafe kanshi, tashi yayi yawuce bedroom dinshi ya fda kan gadonsa ya wani lumshe idanun sa

Fannin zaira kuwa tun safe take tare da mutumin ta noor khalil She was bit free around him sabida yadda sam sam baya barinta tayi shiru,daga ta sauya fuska zai fara tsokanan ta yana ce mata shuru shuru baby abun kuma na balain bata dariya

Tana kitchen tana juya abinci saigashi ya sake lekowa

Hey look what i got
Ya nuna mata katin gayyata daga hannun sa

Kallo daya tayi ma katin tace na menen wannan?

Yace birthday party amma tare dai zamuje ko?
Yadda kike yar dagwas din nan nasan zakita break dance,dan kadan ta sake dariya,..

Tace thanks
Ni fa banmace da matsayi na ba
In sir nashwan yace inbisa to maybe inje
Amma in baije ba i will be here doing my job,jin haka yasa noor ya ji dadi aransa yace inde nashwan ne ai taxo ta gidan sauki..

Arnd 9am ta gama ta kawo musu abincin safe
Yau ma a daki ta kai musu har yanxu nashwan na kwance yyi shiru kamar baijin dadi

Tana gana serving ta wuce,jim kadan irin bayan 30mint din nan saiga daniel yana saukowa
Zairah wai kije inji oga..tace toh batare da bata lokaci ba ta musu knck ya bata izini ta shigo da dan sama abakinta
Sai taganshi shi kadai Noor wasnt there,abu tagani yana cirewa a aljihu,
Yana gana zarowa yace"Take..ya mika mata gold card dinshi for the scnd time..Ya bata hade ransa tamkar bai son ma ya fudda wata kalma daga bakin sa"Jeki kikai masa yana waje,i want u back here in 3 minute ..Ur time start now Ya karashe a hkli yana me mata kallo kasa kasa kamar baisan meyakeyi ba,kafin ace wani abu hartaje ta dawo ta ja tsaya tana dan haki
She rmbr how noor was calling,babu tantama ya dauka ko zasu fita kasuwan tare ne kamar yadda nashwan ya masa alkwari,baisan ya masa hakan bane kawai dan ya rabasu lpya.

Har cikin ranshi bason tarayyar su yakeyi ba,baisan meyasa ba amma in noor yana tare da zairah yakan ji gaba daya ya rasa nitsuwar sa,kusan tsayuwar mintina 20 tayi a gefen sa sanda ya tabbata noor ya hakura ya tafi kasuwar da daniel sannan ya je mata ta tafi.

Jawo macbook dinshi yayi yana latsawa,ganin cewa kominsa na tafiya daidai yasa yaji dama dama aransa,mas'ud is doing all he can akan project din daya daurasa akai wani abun har yana basa mamaki,sau biyu kenan yana kara masa albashin sa out of satisfaction..

Koda yau yace masa saura kiris agama gina estate dinshi,he sign to give him one whole flat acikin sabbin gidajen wajen da sabuwar jeep guda daya.

Duk wayannan ababen dake faruwa na ihsani tsakanin su ba wanda ya sani face shi nashwan da mas'ud din.
Chapter 91 · 0% Book details