← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 176

Sashe 92

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Agogon sa ya duba ganin lokaci yaja sosai noor bai dawo ba sai ya rufe mc book din ya karkada kansa,ya dau wayarsa ya kunna
Baiga miss call dinshi ba,nan ya dada tabbatar da cewa noor yay zuciya ne dan bakaramin rokon sa yayi akan ya barsa suje kasuwar nan da zaira ba,tsaki yaja yana mai mikewa zuwa closet dinsa ya dade aciki yana zaban kayan sawanshi nadaban
Altho yasan duka su su abhay sun san ba lallai yasa dress code ba.

40min later zairah ta kawo masa lunch dan kadan ya taba ya tashi sannan ya nufi wajen wanka
Bayan nan ya shirya ya fice batare dama kowa ya sani ba.

After 1hr Zairah tana tsaye tana guga saiga sallamar daniel abayanta
"Zairah kije ki shirya we are leaving now Ta juyo da mamaki tace xuwa ina kuma?daniel bai kulata ba sanda ya isa har bakin kofa
Yace mu kasance a can gidansu southsong 30min kawai ya bamu so dan Allah ki fito
,zaira ta gyada kai bayan ya fice ta bi bayan sa ta wuce dakinta,direct bathrum ta nufa ta wanke fuskarta ta goge shi a gurguje sannan ta saka goggan uniform dinta as usual suka kama hanyar southsong,tunda taje ba'a barta ta isa har wajen sa amma noor ya ganta har sun gaisa sosai
Jin cewa shiryawa sukeyi a sashin abhay yasa ta sace jiki ta wuce sashen ma'aikta inda suka hade da kawarta yenge

Karfe 3:30 waje ya fara amsar baki,
Scandanavian mansion shine acan karshen gidan,really far dan daga asalin bakin gate dinsu ma sai kaci tafiya na mota na minti talatin kamun ka isa
Shine mansion din dayafi kusa da jeji jejin dake bayan gidan su dan haka
Wani katoton fili ne abayan shi wanda yaji design din Dirka dirkan kala kalan blue water pools da baths an jerasu bisa layi babban cikinsu mai zurfi shi ne a asalin tsakiyar su,wajen is xtremely beutiful sabida yelwatan flowowi
,bishiyoyin dogon yaro da palms trees su suka kewaye su gasu da tsayi gashi sunyi dark green su suka saka wajen yafara kama da mini island,can kasa inda bishiyoyin suka fi taruwa aka daddasa white relxing sofas da center table na hutawar akalla mutane hudu sai hadaddun swing irin kujeru masu lilo din nan,da pool side jacuzzi da sun set chairs na gagararrun yan mata,sabida duhun bishiyoyin in yamma ya fara rufawa hasken rana baiya iya huda cikin wajen dau saidai aga alaman sa kamar galaxy daga nesa,hakan yake sa wajen yafiye sanyi da dadin zama

Direct daga waje Wani hadadden hanya ne zai mikar dakai har wajen.

Bakaramin decorating hayar akayi da red rugs da fararen chandaliers ba,daf karfe hudu na yamma manyan yan matan da Abhay ya gayyata suka fara cike wajen kowacce da kalar shigar badalar dakema
Sabida pool side party ne dan haka mafi yawansu bikinis da swim suits kawai suka saka Daidaiku daga cikin su ne suka dora kimonos wasu kuma suka dan rufe jikn su da party robe wanda daga gani yasar dashi ma za'ayi in party ya jika..

Nashwan nadaga saman benen yanata kallon su gaba daya ya rasa gene shin wani irin hidima ne za'ayi shi tsirara haka?

Abhay kuwa da saninsa yace ayi hakan dan yasan Mafarkin nail khalepa ne amma shi nail baida farinjnn yan mata bare aje ga karawa da manyan celebrilites masu tsananin ji dakan su,abhay kuwa duk mutanen sane
,shiyasa acikin yan matan ma daya gayyata se mace ta isa ishahhiyar mace,mai balain kyaun fuska,diri,kudi tsananin wayewa da irin asalin wayanda sukayi kaurin suna a social media da industry,gwamma gwamma acikinsu sune faces of fashion nd hot music videos,most of them enterners
wayanda duk wani hot games da
Sigar yadda zasu sa partyn yakece raini sunsani..

Daki daki zaka ga taron su a bakin pool kowacce da crew dinta ana shan drinks wasu kuma suna cikin ruwa suna wasa da ball ana nishadi wani sautin crazy nd most craziest thug songs irin na mawakan da chan,su sisco sean paul r kelly, shaggy,50cent beyonce all these old jazz da suka ji beats na kure hankli dasa hauka

Kafin 4:30 wajen ya cika fam ya batse da gagararrun gayu da hadaddun yan mata kashi saba'in na gayun duk abokan abhay ne da abhi,noor da sauran abokan nashwan Ahil da ashraf duk suna filin suna suna zagaye da yan mata
Duk dama shi noor dan iya surutu ne amma arayuwansa bai taba gwada yin soyayya ba

Maxa sun sassaka beach shot in bright colous inda dai zaisa wajen ya haska sosai,sky blue grey white yello pink purple green red,wasunsu da riga wasun su babu riga se yar vest dan su nuna faffadan body builder shape,ga wasu mahaukatan aski,almost all of them sunyi dying kansu ,na nashwan is whitish ammaba duka yayi hakan a kansa ba,unshave part din ne kawai gefe da gefe da keyarsa are natural nd black sai takara masa muguwar kyau,..

Ay xctly 5:30 Abhi da abhay suka shigo fili inda gayu da yan mata suka fara hailing dinsu sun saka kayan su iri daya wata arniyar
Pret_a_poter collection na yves saint laurent,ga babban wacht ga diamond ring se mahaukaciyar track sneakers gashi dukansu sun saka dan kunne lokaci guda mata suka mamaye jikinsu kowacce da kalar kisisinanta su anci uwar hoto da live videos Shigowar katoton cake din celebrant ne ya dakatar dasu,acan tsakiyar filin aka aje ana jira aga saukowar nala da ayarin ta,uwa uba hanadi da nata ayarin even tho yawanci an dauka hanadi bazata taba zuwa nan ba

Hanadi da kawayen ta aleesha da subaya kuwa suna dakinta can sunata famar shirya shigarsu na kece raini cos thy want to steal the show tana so daga sun shigo fili wankan su ya dauke hanklin kowa daga kan nala suna so kallo ya koma kansu,dan haka sukayi shigar datafi na kowa muni da nuna tsaraici,asalin pant nd bra mai igiya igiya akafa da ciki da gwiwa na asalin yan porn suka sissiya..

Hanadi ta saka wata arniyar karina thong, belt din pant dinsa ahade yake da wata karuwar baqar booth.,sai kawayen ta da suka sa desire balconete bras da shear tule.
Thy look xtremely devilish musamman ma dake jikin nasu yaci ubansa da plastic surgery ko inansu na motsawa

Nala tayi tayi su shigo fili tare da nashwan amma haka yaki mata firr,haka kawai yaji yana mugun jn kunyar yama shiga cikin sun like nothing really xcite him,ko daxu babu kalar zagin da baisha a hannun su abhay ba,a tunanin su tsoron mata yakeyi tunda haryau bai taba kwana da wata ba.

Haka nala ta hakura da bibiyarshi karshe kawayentane su shida suka rufa mata baya suka doso cikin filin ayanayi mai burgewa sukam ba shigar tsiya sukayi ba normal eye lash swim suit da satin doll suka sassaka,
inda nalar tafi kowa kyau,tayi matukar haduwa data saka london halter dress inda duk wani sigar kyaun jikin ta da fuskanta saida ya fito karara sabida yau sam bata tula kwalliya ba sannan suman kanta aka tattara matashi aka maida su baya asalin halittar fuskan ta ya haska bakaramin kyau tayi ba.

Suna isa bakin cake din saiga su hanadi su uku suna baza taku ana binsu da idanu,masu cewa wow da masu jan tsaki sunfi agirga
Kusan haukata wajen sukayi da nasu kalar haukar har suka karaso gaban nala amma nala ko daga ido ta kalle su batayi ba
Anata daukar ta hoto kamar daga sama taji muryan hanadi na cewa
"I heard it was ur bdy!!

Nala ta mugun hade ranta batare da ta kalleta ba tace
Yes,..so what?
So where is my gift bitch?Wani tsaki hanadi taja tana yatsina fuska".ohh naso kuwa in baki kati,but u knw what?
The card store dosnt have one that say "go nd fuck ur self bitch"
Nala ta wani waigo cikin binta da harara,subaya ta saki karamar dariya tsaban iya rainin wayon ta hartana wani jan shauki da kalamanta sosai ta dada kare ma nala kallo"Awww,she doenst knw how to look prety'.Ohh i feel so sorry for her"wani dariya suka fashe dashi su uku suka tafa..daya daga cikin kawayen nala tayi saurin amsata cikin bacin rai"I feel soryy for one braincell in ur head,u must be very lonely..Aleesha taji kamar da ita akayin maganan dan kwananan nan saurayin ta ya dumpa ta a miami
Wani gimagiman harara ta watsa ma kawayen nalar kamar kwayar idanun ta zasu xubo,aganin ta ma tafi karfin tayi dasu tsaki akan tsaki a rigime ta karkato ta kalle tana mata kallon sama da kasa wani haushin yadda tayi balain kyau ya gama cakkin ta a zuciya

tace cmm guys just go home..earth is full,Ganin kawayen nala sun hayayyako yasa suka jajja kafafun su suka bar wajen..

saukowar nashwan da isowar su nail aketa jira dan ayi toast ayanka cake acigaba da cashewa,the place was feel with lafter wato gayu in sukayi diri sukayi ihu se kaji gaba daya jini a tafasa,shewarsu har wani haukata wajen da shauki yakeyi, casun da zaayi in dare ya dada rufawa kowa yake ta jira,by 6pm nashwan sukayi da banafsha cewa xata bar wajen dan haka ta tsaya tun daga bakin kofa da camerarta in kun hadu kun mata kyau seta daukar muku hoto,da kyar nashwan ya fito sanye da bright yellow three qtr shot idanun sa sanye da siririyar farar gilashi kusan rufe fuskan sa yay da hular da kadan kadan zakaga kalar dye dinshi na haskowa multicolour sweater sa shima white colour ce mai madaitan igiyoyi
Hadadden Speed sneakers yasa Kalar rigar san hannun sa yaji tsadadden golden colour daniel welington watch latest irin na 40mil din nan.

Shikam bai shiga har cikiba sai ya tsaya ta inda banafshan take yana kallon masu shigowa.

Jim kadan Yana kallo wasu mahaukatan gayu da yan mata suka diddiro acikin motocin da suka rako Nail khaleepa

Bari dai ace kayan mahaukata suka saka sun gama kwaile jikin su da kwalliya,kirjin nan a babbaje babu riga se uban neck chain da earings da xuka xukan xobuna yan matan su guda ukun kuwa kowata shassha red bikinin ta da wani uban belly nd nose ring Suna tafiya suna kadadi Da takalma masu dan karan tsini.
Chapter 92 · 0% Book details