← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 173 OF 176

Sashe 173

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hanadi tana banko kofar falon lady j ta fadi kasa kamar mai aljanu tana rolling cikin juyayi tana tsananin ihun radadin fasa mata jikinta da sukai, a birkice lady j ta hau kanta tana saka hannu jikintan taga ko ina ajikinta afashe wani wajen harna jini...
Cikin tashin hanklin tace Who did this to u?What happen?ke da waye ne?..
Cikin ihu da kuka tana roling akasa tace"mum...
nashwan is having an affair with his maid dan na kamasu ne suka hadu harda ita suka bigeni,lady j bata karasa ji ba ta dagata maza maxa suka koma shashen nashwan suka samu daf ya rungume ta jikinsa yanata bata baki..

"So is true?
Lady j ta furta daga kofa cikin tsananin shock da mamaki

Zaira tana shirin kwacewa daga jikinshin sai taga nashwan yaki ya saketa har suka iso daf gabansu

"So Bcos Ure living a dirty low life with ur maid shine har zaka dora banxan hannuka akan yata?
Cemaka akayi yata ajinka ne,are out of ur mind?..ga dai dai kai nan jaka karuwa in duka kake so ita zaka buga..ta juya ta kalle zaira data fara hawaye..."gold digger irinki ake duka,dama can I knew urr upto no good,wawiyar yarinya,whore...
Xaira ta rufe fuskarta ta fara kuka sosai.

Nashwan ya mike tsaye a zafafe ya nuna lady j.. karki sake zaginta..

Tace In na zageta zakamin duka nima ko?buga kirjinta ta farayi cikin bude mashi ido" to kaji da kyau,wallhy nikam Nafi karfin ka
Ke kuma ki wuce ki tattara kayanki kizo ki sameni a daki..ina dai ni nabaki aikin?toh ure fired..pack ur dirts nd meet ryt now a shashena...

Nashwan yace
"Ure fired?
Who are u to say dat?

Shiru tayi tunawa da ashe basa ma magana..
Last time i rembr u dont hv any business with me meya kawoki sashe na..?

Tace look,
"U cant abuse my doter..baka isa ba

runtse idonshi yay kfin ya bude...
Ask Ur doter to stop intefring in my life affairs"i will abuse u also,if u interfer in my life,eva again.

Tace cool,i wont let you abuse me..."sai dai Baka isa ka bugamin ya ka shata a banxa ba..

Yace
"Congratulation cos u just blab...
corectly..

Cikin bacin rai Tace
I will show you dat kai yaro ne kuma nini na haifeki biyunka..

Yace
"ni ba yaronki bane"

Kamo hannun hanadi tayi ta rike tana kallonshi axafafe.
"I will sue you..
Kuma wannan karuwar da kake kaskantaciyar rayuwar da ita zan nuna maka na isa na korata a gidan nan i will make u beg for ur pride..
"Kayi suna,kayi farin jinin jama'a,i wonder how u wll do in na gaya ma duk duniya cewa ure abusing women,ure sleeping with ur maid,Ka dubi jikin hanadi?wannan yarinyar ma nasan adn dole kake kwana da ita...

Gyara tsayuwar sa yayi sigar kwaikwayon maganan ta yace
I will sue u..
Thank gudnes Ur doter was first to bring it on,kuma wannan hadaddiyar karuwar dakike nufi anan matata ce
"Im married to her..
Please,yha all shud meeet her highness mrs NASHWAN WAMAKO..ya na maganan ya nuna musu zaira

Atare cikin razananen sautin murya suka ce "what?hanadi tayi luii zata fadi kasa lady j ta hanata..

Kallon cikin idanunshi zaira tayi tana gargadin sa da ido akan karya fada musu komi,sai taga ya riko hannun ta ya jawota jikinshi da kyau agabansun yana ta murmushin sa,lafar da kanta akan kirjinshin tayi shiru kawai.

Lady j cikin birkicewan kalamai tace what r saying?
"U are very stupid nashwan..kar ka sake kayi wasa da hankli na..Ure married to no one...
Ur only wife hia is my doter hanadi
Dan nace zan tona asirinka bashi zaisa ka fadi wannan babban maganan danka ruda magana na ba...

Yace.
Ure not in any position to tell me dat,u dump oldbitch.

"Kar ka sake zagar min mahaifiyata
Hanadi ta hayyako cikin kuka kamar zataje ta kashesu lady j ta rirrukota baya tana huci mai daci

tunaninki ya baki cewa inajin tsoron wani abu daga gareki?For d sake of yr dota nake sauraranki..
Bt ur time is up now rashin kunyar ki yay yawa jasmine,..
U hv d guts to come here nd insult my wife?i wll definately sue you..kinji na rantse maki sai kin maimaita agaban lawyer..Ni bana son gulma da munafurci dalla kuyi waje duk kun firgitamin matata.

Hanadi ta fashe da wani irin ragwababben kuka,ta zube har kasa tana kukan.

Lady j cikin daskarriyar yanayi idanunta sun ciko da ruwa sosai, a hankli tace'Tell me u dint mary her...har zaka yanke hukunci haka batare da mun sani ba...
NASHWAN....?
Tell me u dint mary her

Yace "Why?in zanyi aure har sai na gaya maki?kedin wace ce?ina wasa dake ne da xan maki karya,sai ki bari in munje kotun zaki san aure na na gaske ne ko wasa..
Yana gama fadin haka ya sake zaira ya taho ya dago hanadi datake kokowar dauke nunfashin ta a kasa
Kallonta ya shigayi kamar wani babanta"I told u times witout number kidena shiga harkata
Hanadi bake na fadama cewa zan iya auren duk wanda nake so ba?meye aciki dan yarinya tayi min na aureta?why r u overeacting..?

Muryan ta da Duk jikinta na rawa sosai tace"Yar aiki?
Nashwan u cant do this to me....dan Allah kabar wannan wasan,tell me ure lying...Ta fashe da matsananincin kuka ta kara xamewa har kasa tana kuka sosai

Saketa yayi ya koma baya abunshi ya kamo hannun zaira Yana kallon su duka makale da matarshi a kirjinshi yana dan shafa gadon bayanta with care and so much affection,sanda ya gama kare musu kallo kaf kaf sannan ya fara magana a nitse yace
"She was my maid doent mean dat bazata iya zamowa matata ba,danku baku rayuwarku yadda kuke so shine sai wani bazaiyi nashi ba?ure only controling oda ppls life but not nashwan wamakos,in naga dama zan iya fita in auro mahaukaciya
....None of ur businesess.
..tanayi min aiki n i came to love her so i paid her bride price"...gulman da kuke so kuji kenan kuma yau kunji ,Kar in sake jin wata daga cikin ku ta xageta ko ta tabata I wont take it likely with u wallhy
In kungama sauran gulman
Da munafurcin ku sai kuyi waje dama bani na kiraku nan ba...Kama hannun zaira Yayi niyyar yi daya tuna da abincin tan sai ya ciccibota ya daura ta agadon bayanshi ya dau abincin bai kara kallon su ba ya wuce sama da ita

"....Wani irin razanannen jan numfashin da hanadi tayi da qarfi ne ya dawo da lady j hanklinta ganinta tayi tana layi duk jikinta a sake kamar zata dauke,hanadi?hanadi...hanadi..ldy j tana kiran sunanta amma ina...wani irin mawuyancin yanayi ta shiga, kafin lady ta tallafota ta sai taganta a sarkafe bata iya sake numfashinta.

A hujajan ta ajiyeta
Ta fita,jim kadan aka xo aka fitar da ita kamar mutacciya akayi da ita babban asibitin su...

Atake aka samata liquid induction wanda zai farfado da ita da engine taya numfashi cos alamu duk ya nuna cewa tana cikin hali na mummunan nervous breakdown
Kuma jininta ya harba sama sosai.

Cikin yanayin rashin nitsuwa da kasa zama da rudewa lady jasmine take jeka ka dawo da wayoyi a hannunta, ta kikkira mayor bai dauka ba ji tayi kamar zatayi hauka.
Bakin cikin,takaici da fushi ya gama nakasa mata gabobin jiki

Fannin su nashwan haka fir yaki ya biye ma xaira datake ta tuhumar sa akan abunda yay,yace mata hakan ne daidai

Takaicin su ne susan ya aure mai'aikin sa batare da izininsu ba.
Kuma babban takaicin su na zuwa ranar da zasu san Wacece matarshi a zahiri.

For now ya roketa alfarma akan ta bashi hadin kai ya cuna musu wani takaicin da zai yi ma zuciyoyinsu illa ta har abada.

Yace it will be in his pleasure ya shayar dasu zallan takaici akan dukiyar sa da suke so din
Yace zaigani in akan haka zasu koreshi ajikinsu ko zasu zauna dashi..

Lady jasmine dake cikin halina na tsananin bakinciki koda ta same mayor a waya saida tayi awa daya tana kukan fidda kunci kafin ma ta fara mayar masa labarin duk abunda ya afku

He dint say a word tsaban bakinciki sai kawai ya katse wayar sa.

Washe gari sassafe
Tana xaune saiga aika daga lawyanta wai ana nemanta a court tana isowa ta same nashwan tare da matarshi agefen sa,sunsha wani uban wanka sunyi balain kyau,tare dasu akwai wani new councilon shi dayayi haya,akan ya kawo karar lady jasmine akan cin mutunci da zagin matarsa datayi..

Jikinta har na rawa ta zauna kusa da nata lawyan kana ganin idonta zakasan bata gama dawowa hayyacinta daga cin mutuncin da yai musu jiya ba,

"..Ga babban alkalin su da lawyoyin su biyu,just a private legal preceding kamar yadda aka saba musu..

Lawyan Nashwan ne ya fara magana aka gabatar da case din Duk abunda ya faru saida aka maimaita kuma dan dolenta ta amsa su.

Daga nan Wani irin sharuda ya dinga yankawa yana nuna cewa koma me ya faru bai dace suna tauye ma client dinsa hakkin yin rayuwarsa yadda yake so ba, har sashen sa suje suce zasu bugi matarsa is againts human right nd abuse of power,He was basically stressing using"
"Millitary belt"
On a woman as gender abuse brutality act,tuni lawyn lady j shima ya kawo argument akan abunda akayi ma yarta hanadi yana karewa yace ai hanadi tana da right taji kishi tayi bori tunda natural feeling ne kuma ai alkwarin aure ne tsakaninsu,...
lawyar nashwan confidently ya kore wannan maganan da cewa ai hanadi bata da ikon yin kishi akan nashwan tunda harsashen za'a hadasu auren su akayi amma bai aureta ba kuma babu wani shaida daya nuna musu yayi alkwarin yin hakan,yace ita ta kawo bulala dan ta ci mutuncin matar sa shikuma yay defending dinta
,kuma sanin kansu ne nashwan yasha jadadda cewa hakan zai iya afkuwa..
He made it clear dat
Duk wacce ta masa da ya aura zai iya aura ko wacece.

Lady jasmine ta kasa danne zuciyarta ta fara zagin shi mugu marar kunya,ta kuma kira zaira golddigger karuwa agaban su, abunda ba'a taba gani yana faruwa tsakanin su ba kenan.
Chapter 173 · 0% Book details