← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 176

Sashe 15

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

7pm dai dai doc kabeer ya bude kofar inda dukan su suka matso hjya turai dauke da fuskan damuwa tace ohh doctor ya farka kuwa?daurewa hanadi tayi batace komai ba da hjya turai ta rigata maganar

doc yy murmushi
"He is fine dama bacci yakeyi amma yanxu ya farka zaku ma iya shiga kugan sa..hjy tayi murmushi tace thank you by then
Kamar kiftawa da bismilla taga wayam babu hanadi

itama banafshan tana tsaye ne agefen ta amma duk a matse take
"Hannun ta ta kama kamar yar baby suka wuce cikin dakin,he look calm idanunsa a bude inda suka same hanadi agefe dashi tayi shiru alaman batajin dadi.

Hajiya turai tayi murmushin cikin sigar wasan kaka ta kalle sa ta furta
"Ohh my Poor litle boy...whats wrong?..ta karashe maganan cikin nuna masa tsantsar so tana me kamo hannun sa ayayin da ya tsura mata idanu shima still looking emotionless shi ba a rude ba shiba a daidai ba

Cikin wata siriryar murya yace
"Grand mother?"
..hajiya turai..
a slow ya furta hakan yana dada tamke hannun ta da sauri hjya turai ta zauna daf da shi kamar wacce zatayi kuka da dariya a lokaci daya can ta shiga ta shafa gefen fuskan sa batace uffan ba,cikin ranta tace"He called me grand mother'..ya kira ni kakar sa...da alama abun ya mugun mata dadi.'
Dan nashwan is so tyrannical ta inda tsaban taurin kansa da wahalar yanayin sa bai taba bada wani girma ba,tunda yazo da sunan su yake kiran su babu ruwan sa da ce ma wani sir or ma mum or daddy he call evryone by his real name,mayor Aseem ma dayake daurewa ya ce masa "sir" dan ya taba dauresa ne ya masa duka ya tursasa shi,kuma bayan shidin nashwan baya girmama sunan kowa,hakama lady jasmine tayi mutuwar son ya kirata mumy ko mama tun yana karami amma ina sai tayi dagaske ma yake sakaya ta thats in yace..."lady j..mrs Aseem"..inma ransa a bace yake "jasmine" din gatsau yake kira intaga dama karta amsa shi oho, ,he will call u by who u are ko kai sarki ne kuwa shi ba ruwan sa, inka ma ci saa ne ya kira inkiyar da ake kiranka da shi like the way he call kakarsu hajiy turai da hajya fulani kowa yana ce musu grandma amma shikam duk hajiya hajiya yake kiransu da shi,shiyasa yanxu dayace mata grandmother taji dadi aranta sosai.

"Ya jikin naka?
Tana murmushi tana shafa kansa ta furta sai ya lumshe ido bai amsa ba
"Wata malalaciyr ajiyan ya sauke,ya furta abunda yafi damunsa yace".. i saw her..hjy turai tace who?jiki a muce yace i dont knw...nidai tun da na farka nake ganin ta,kaina ma ciwo yake min i hate it
Hajiya ko kunsan ta ne?da mugun harara hanadi ta juya ta kalle sa can ta dauke kai tana tuno da fuskan zairah da afiyya a fili dazu..hjy turai ta dada riko hannun sa a tausashe tace
"shushh relax nashwan kar kayi stresing kanka..
yace hajya ni ba abunda yake damu na wai meyafaru ne inajin kamar bana iya tuna komai,nan ya kalle hanadi we went for BMF ryt?batare da ta sake fuskan ta ba
"Tace uhum..ya dauke kansa bit confuse muryan sa kamar zai yi i i na
"And,and i met i met
...Tun kan kalaman su fito banafsha ta Dan fada jikin sa ta basa wani kyakyawan rungumar da sanda yaji ya dawo cikin hayyacin sa can ta sake sa ta ta tallafo fuskn sa tana kallon sa da calm naturen ta mai saurin narkawa..Ta saka muryan shagwaba tace my king
Ka kwantar da hankalin ka,dont get mixed up, ba mafarki kayi ba munje kauyen..wasu mata ne suka ja hanklin ka sai ka suma,and thats why ure here doc kabeer ya bamu tabbacin cewa ka warware,murmushi tayi wanda yasa shi fadada nashi murmushin baice mata komai ba cos he just adore her.

Abun nata ci ma hanadi rai matuka dan ita ta soma shigowa duba sa,har tana matse masa hawaye kuma fa taso ta fada jikin sa amma saitaga ma ya turata ya daure fuska,yace ke ni kibarni kin matse ni.tadai san nash baya son wasan tabe tabe da rungume but ai wannan ciwo ne ita kenan bazata nuna damurwata akan sa ba?...tsaki taja aranta ta dada duban yadda suke magana da banafsha cikin sauki kamar ba shi ba..kallan minti biu ta musu ta kau da kanta gefe tana jin takaicin sa sosai.

Aran ta tace
"Dame banafsha ta fita ne?..premature girl wanda ko yancin kanta bata dashi,kyau ne ?iya wanka, kwalisa ko iya magana?None right?to meyasa ko sau daya bana samun dama awajen sa kamar hakan?ta tambaya kanta tana cixon yatsa a boye tanaji zuciyan ta na mata zafi..
"Nash kullum yakan nuna ya gaji dani,baida lokaci na bare yabani kulawar sa,sannan a rubuce yake in har akaga ya sake to maganan family ko busuness akeyi tare.
Cikin tunanin nata
Tanajin su sunata calming dinsa suna kokarin tuna masa abunda ya faru inda ya nace dacewa sai an kawo masa yarinyar ya ganta.

Amma dake mayor Aseem har ya kira ya kashe musu federal warning akan kar su yarda asada sa da mutanen bare kauyen sai suma sukaki masa sam

Duk sun dauka dan kare lpyar sa aka ce haka,so babu wanda ya kawo tunanin komai
Dake ma bawai ya tuna me ya farun bane kadan kadan dai yake dagowa yama manta da cewa yaga mahaifiyar sa yau da alama fuskan zairah ne dai ya tsaya masa akai kuma sosai hjy turai ta fahimce hakan duk dama bata san yarinyar ba.

So bayan an sallame su sun koma gida aka soma sabon shirye shiryen babban business friendly partyn da zaayi na dawowar baban su mayor Aseem dan nan da wata guda akace zai dawo
tun daga ranar southsong mansion ya kasance super busy 3times busier dan nomal days.

Tulin ma'akaitan dake aiki a gidan amma inkaga yadda ake zirga zirga sai kaga kamar sun kasa ne cos har dare ana taba nan ana goge nan.

*****
Fannin zairah kuwa tun faruwar abun rayuwa ya sukurkuce mata dan yaune karo na biyar da hakimin kauye yake aikawa akirata tazo har fadarsa yaci mata mutunci ya yayyaga ta,cikin tsananin fushi yace ita da maman ta sun kunyata sa ya mata tas tas yace kuma zai kore su a kauyen in wani abu yaje ya dawo duk dama afiyya na tare da ita amma zaira ta karaya sosai ga maman ta wafiyya na kwance babu lpya dan tunda ta hade ido da danta nashwan sai bata sake farfadowa ba zazzabi da ciwon kai ya hanata sakat kullum tana nade a kan gado dan haka Bata fita bara kwana biyu ba

dan karamin aikin dafa abinci da zaira tayi applying ta nema ta samu,to a ranar data fara xuwa aikin da zimman sama musu abin rufa asiri,daga shigarta shagon matar ta mata fata fata ta korata tace bazata iya daukar ta ba dan labari ya baxu cewa ita zaira din da maman ta sun taba hannun KON ya fada kasa ya suma wasu ma cewa su kayi a bincike su ko mayu ne masu cin naman mutane,
karshe dai haka zaira ta dawo ta zauna agida gefe da wafiyya ba aikin cas bare ass ga yunwa ga tunanin inda zata nemo kudin siyan maganin zazzabi koda maman ta taji sauki.LITAFIN na kudi ne ACCESS FEE IS 300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.

OR MTN vtu tran via 08060712446

Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446[10/21, 8:33 PM] The DUTCHESS🌟: *♡TAKAICIN WASU🌺*
_the destiny untouched.._

_A nigerian historical fiction_ _*WATTPAD SURAYYAHMS*_
_Brilliant writers association_

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

*9...motive*

Kwance tashi har labarin abunda ya faru da nashwan a kauye ya soma shafewa dan anan southong mansion bakaramin babbaka shiri akeyi ba,kan hanadi is already on fire dan bayan hamshakan mutanen da mahaifiyar ta ta gayyato daga fashion world an kuma tabbatar mata da cewa familyn babban abokan gaban su zasu zo.

Wato familyn BOSS OMAR KHALEEPHA Da dan uwan sa UNCLE BRAHIM Khaleepa tare da sangartattun yayan sa wayanda suke saoin juna da su hanadi wato NAIL KHALEEFA and NALA KHALEEFA.

A duniya in akwai wayanda hanadi ta tsana to wayannan mutanen ne,uban ta mayor Aseem shine mai dukiyar amma tafishi jin kishin duk wanda yake takun saka da shi.

Boss khaleepa irin murdaddun business men din nan ne masu tsananin iya makirci,mugunta zurmammen zuciya da kwadayi amma ance matar sa honourable bahijja mace ta gari ce a wajen haihuwa data haife yan biyun ta namiji dana mace Allah ya karbe ranta inda boss khalepar ya sa musu suna nail da nala,tsawon lokaci yana zama da su tare da kanin sa brahim dan yace shi bazai sake aure ba.

Haka nan yaran sa suka girma agabn sa da bro dinsa a sangarce basa jin magana sam,babu tarbiya bare addini.

Bincike ya tabbatar ma mayor Aseem cewa Boss khalefa ne mahandamin daya zauna akan sauran burbushin arzikin mayor wasim kaita dana matarsa bahiyya.

Abun a fili yake dan boss khalepa yana da alaka mai kyau da manyan hakiman gwamnati marasa gaskiya so duk anbi an rufa masa asiri an maida sunan sa akan qaddarorin mayor wasim in no time so shiyake rike da yankin west ayanxu anan ma tsohon mansion din wasim din..."castle hill masion"..aka rusa aka gina masa nashi gawutacen gidan inda ake kira da "the sand castle'
Kuma Tsakanin castle hill da sand castle ba asan wanne yafi tsaruwa.

Hanadi dai ta tsane su kamar mutuwar ta,tsanar nata ma irin wanda baiya boyewar nan,she literally cant stand them musammn ma macen wato nala khaleefa data fito boro boro a media tace ma duniya ta na mutuwar son nashwan hakeem wamako kuma tun ranar hanadi ta sa mata kahon zuqa da mummunan karar tsana.
Chapter 15 · 0% Book details