← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 110 OF 176

Sashe 110

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Dad fa ya riga yace masa ni zai aura All my life ina ta kokri ne dan naga na karkata hanklinsa wajena nikadai,ina so nashwan yasan cewa ni tashi ne shima nawa ne anma whats happening to mw now?cikin radadin zafi Sai ta kara fasa ihu cikin kukan kamar ana tsikarar tana karka kan ta kamar wacce ta zare"..Tun muna schll Ya kawo nala yafara fifita akaina shine yau har zai fara walakanta ni agaban mai aikin sa?that slut.. that filth.. miye ne kuma yakebi awajen ?laifie nayi dan ina nuna ina sonsa?whats so my fault in protecting my own man,shifa nawa ne he belong to me.

Noor dayakeji kansa na bugawa kamar bazai amsa ba haka ya daure ya fara da mata masifa,dan yasani sarai ba'a ma hanadi fada cikin lallabi Gashi shikam Ko acikin waasa shi baiya iya boye magana,ita kuma tsaban son girma da sabawa da jin kanta kwata kwata batason amsar laifi indai nata ne,sosai ya nuna mata cewa bata da aji,kuma nashwan bazai taba daraja mace marar aji irin ta ba ahakan ma Sanda sukayi kaca kaca sannan ta sauko ta fahimce shi,she began to realized her mistake
Koba dan noor ya caccaketa Ita kanta ta lura nala bata yawan yarfa kanta agaban nashwan har haka.

Noor ya babbata shawara akan tana basa space tama dena cewa ta isa da shi,dan kalaman iko da gadara basa tasiri akan namiji mai taurin kai kamar nashwan

A hakan conversation dinsu ya kare,ya kaita har gida ya sauke ta ya fito yy part din abhay,ta dade tana
Kwance akan gadon ta sannan wani malalacin baccin kunci yay awon gaba da ita.

Fannin su nashwan suna isa gida ya bude motar sa ransa a mugun bace cikin sauri bai jira kowa ba ya shiga ciki can sama daknshi ya haura yana bude dakinshi yay jefa da wayar sa akan gado yafara ziriyar tuna cewa ita tawace da mine din yayi daxu,why why why,damn it?ya fara tambayar kansa cike da jin haushin kansa yana wani furxan iska yana shafo kamsa daga baya zuwa gaba a dan dame

Mesa zan furta hakan agabanta?
What the hell is wrng with me,yanxu yarinyar nan zata fara raina niko ?amma ai ta san me nake nufi sai ya kuma ji haushin kansa sosai,can kasar wuyarshi yaja tsaki mchewww yana juyowa yaji kamar ana doka kncking ata bakin kofar kansa ne ta buga atake sai ya waigo,ya dau 2 snd batare da ya dena kallon bakin kofar ba,wani nauyin hade idanun sa da ita yakeji ya rasa ta ina zaisa kansa can dai yy furxan iska ya matse game da hade ransa ya tashi marmaza ya zauna akan couch dinsa ya dau remote sannan ya kunna tv,
Baima lura da kwallon da akeyi all he care abt is yasami wani abunda zai kaucar da damuwa da jin kunya akan fuskan sa ta inda zaira bazata taba fahintar haka ba,tv yanata magana ana wakar laliga champions league ganin kamar wakar bata mishi ba ya dau wayar sa batare da yay dialing ba ya kara a kunnen sa tryng to fake a call yana so zaira in ta shigo taji kamar da nala ko hanadi yake wayar danma karta raina masa yan mata,yace makansa yes hakan zai iya rage masa wani abu,da kyar ma ya iya,yafara wayar karya yana dan kakashhe murya yana jiran zuciyar sa ta dan sassautao sai yace mata shigo zairah dake bakin kofar harta gaji zata juya taji ance mata come in,

Sauke kanta tayi kasa ganin yadda ya tsime kamar dagske yana wayar
Kallon ta yay da gefen ido ganin she is normal sai ya dauke kansa cikin basarwa ya cigaba da wayar karyan kamar yana magana da hanadi
"Baby u knw i lov u,uhum..Sai ya wani lumshe idanunshi yana wani rigima "Yace Ai duk kece..thats my purnishment toh

"..zairah tayi shiru kamar bata wajen
She dont why all his talks dint get to her
Sauke wayar yay a kunnen sa da gangan harna rufewa kamar baison nacikin wayar taji motsin wata sanin cewa bazai iya furta wani kalamai fiye da hakan ba ne yasa ya daga,sai ya wani turmusa fuskan sa kamar mala'ikan mutuwa,yace what is it?zaira batace nishi uffan ba ta nuna kwalin gifts din tace 'ur messge sir Pls may i drp it on ur table?wani kallo yamata ita da kwalin sai ya dauke kansa ya basar yacigaba da zuxuta karya yana cewa i love u a empty call din,yama yi banza da ita kamar irin yamanta sun fita din nan ma,can ya mata wani siririyar kallo sai ya gyada mata kai alaman ta aje kwalin yana kkrin maida wayar kunnen shi zaira ta taka step daya,nan wayarsan ta hau wani kara cikin dodon kunnenshi a birkice ya firgita ya saketa ta fada kasa

Tsaban karar tazo mai a bazata Ita dashi atare suka kalli wayar sai taga kamar ma alarm ne yay karar Reminding him of sumtin,sosai yaji kunyarta,he cudnt pick d phone yaja ya fuske yana nitsi mitsi da idnun shi,da gefen ido zaira tafara kallonshi tana so ta fahimce abunda yake ciki batare da ta aje kwalin ba,juyowa tay a hankli kamar zata karaso ta gabansa ta dauka mashi wayar, yy saurin mikewa tsaye yana mai bata baya yace
"Ok get out.."Idanun ta nakan wayar Taki ta motsa sanda ta dada tabbatar da cewa fake call dama yakeyi,data gama ganoshi kiris ya rage ta fashe masa da dariya
But for what? kawai saita kama kanta cikin gimtsewa da kamewa tace sir..?
Kamar baison magana Yace go along with the pack,in ina bukata zan nemeki atake tace ok,sai ta juya da kwalin tayi waje,bakin kofar ta kama ta makale nashwan yana juyowa cikin sauri zai dau wayarsa akasa da haushin yarfa kansa da yayi
Caraf sai yaga mutum ya banko masa kofar kara tsorata yayi ya dauke kansa sama,ya daga kansa yana kallon ta while his hands is alredy close to the phone yaji kamar ya nitse kasa dan kunya gashi babu halin dagawa cikin gaggawa.

Sir what abt sir noors package can i arange it in his room,atake cikin saurin furuci yace nooo,sannan ya basar cikin dauriya ya tsaya yana kallon ta,get me sumting to eat aikin ki kenan agidan nan kinaji ko?ta gyada kanta tana mamakin sa tace yes sir,sai ta danyi shiru "xcuse me sir?xuciyrsa kamar zai yage dan kunyarta dayakeji yace what?tace what will u like atake yace noodles..ta juya zata fice harya lumshe ido zai sake numfashi sai caraf ya kuma jin ance sir?ya bude idanun sa ahankli ya warasu akanta cikin neman tsokanar sa tace noodles With what?..he wonder why she is asking too much,i dnt knw anything..tace ok,wani

Tafiya takeyi cikin saibi,tana fita taji kamar an rufe kofar abayanta motsin motsin sa kawai takeji da alamar har anmasa
Key ne ta ciki,kyabe bakin ta tayi sannan ta juya da kwalin ta nufi dakin ta,tana turo kofar ta aje shi akan side drwer ta wuce bathrum tana tube kayanta ta sake ruwan shawa yafara sauka akanta jim kadan wani dafe bangon tayi cikin tunani thinking of duka ababen daya faru dasu a super market musamman wanda ya afku tsakanin su da hanadi,anan ne ma tafara warware maganganun shi daya fada agaban idanun kowa nacewr sa
"Ita tawa ce,She is mine,"..wani ajiyan zuciya ta sauke..wani abu tafaraji na mata yawo akanta kamar feeling din rudani canta tuna yadda ko hanadi ma ta dauke maganan abaibai,to shi meyasa zaice hakan?meyake nufi da "am his" taja tsaki..ta sigar kyautawa dai tasan baiya ragar mata bare ajega tunanin wani matsayi ne ya bata aranshi,does that mean dan ina mai aiki shikenan Na dawo yar akuyar mallaka da zaina buga kirji akaina wai am his,sosai ta lumshe idanun ta tana me kara gudun ruwan shawar akan ta,with each drop of water sai ta shako hasken kammanin sa da kyakwar fuskar sa,wani yanayi taji yana mata xiriya tun daga kanta yabi kasa yanabinta har cikin jinin ta,takai hannu zata rage gudun shawar jin tsikar jikin ta ya fara tattashi sai ta kuma ta fasa rage ruwan ta dada dulmuya kanta aciki,god forbid Allah ya kiyaye ya mallake ni,wuce nan wallahy nafi karfin sa da fusata da bacin rai ta fada kamar tanayi ma xuciyar ta mummuman gargadi,haushi takeji sosai musamman yadda ta lura da yadda wani abu ajinin jikin ta yake saurin sanyayarta akn lamarin nashwan
"I will not allow this"..cikin kafiya da tsananin taurin zuciya ta tursasa hakan acan cikin ranta,tace Yaje dai ya karata da wayanncn dabbobin yan matan san
Amma bani ba

The person im gonna love nd marry
Is a gentl man and a prince wanda asalin uwa sarauniya kamar mamana ta raine sa,namiji daya kure sanin darajar mace ba wannan ba,har abada nashwan wamako bazai mallakeni ba,he will neva be th typ of man i wll mary
35 more days sai dai ya neme ni ya rasa agidan nan..

sai ta fara tunanin ranar tafiyar tan,can tafara ganin ta free tare da maman ta,seta fara tunanin gashinan yana karanta sakon barin aiki da zata aje mishi,"da caccakar rashin m datayi niyyar rubuta mashi daga shekaran jiya zuwa yau ta rubuta
Letter irin haka yafi sau goma tana yagawa ajiyn zuciya ta sauke sai kuma tafara kallon fuskar noor a idanun ta,yana ta mata murmushi,gani tayi ta bada hanklin ta akan murmushin nashi duk da acikin tunani ne amma sai tafarajin wani iri irn abu akanshi kamar tana jin tausayin shi sosai,The moment ta dan rufe idanun ta cikin son ta tuno da duk moment dinsu masu dadi dasukayi sai tafara kallon sa da fuskar nashwan sai ta kaucar ta fasa Can dai harta hakura ta fito,daure da towel a kirjinta tayi gaban mirror ta fara shafa mai Sai can Bayan ta idar da ishai ta sauko domin dafa ma nashwan indomien sa...

Komi ta harhada tayi amma karshen ta ma itace ta zo ta cinye abinci..
Chapter 110 · 0% Book details