← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 163 OF 176

Sashe 163

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun ranar yake ta lura da komi gane dasu kuma sosai tunanin shi ya soma bashi cewa nashwan har ya auri zaira,sai ranan da ya kira nashwan suna magana akan aikin sai yajishi awaya yana ta shagwaba ma maman shin kuma sarai yaji muryan wafiyya,to akan wafiyyar ne yake so yaji kan zance yana so ya tabbatar da wani abu dayaji nashwan na cewa ranar dayake kiranta maman shi, dan shikansa ya matsu ya cika ma mahaifinshi babban burinsa da yin nasara akan asigment din da aka daura shi akai..

Mas'ud bai boye kanshi ma mr mahdi ba dan iya zaman sun nan ya san shi wani irin mutum ne,dan haka kai tsaye ya gaya masa shi asalin sunan sa *prince Al'Sultan mas'ood mall* dan sarkin daular yamma dake gamayya da babban masarautar duniya ta persia, atake ya bayyana ma mr mahdi abunda ya kawo sa southsong aiki, yace baban shi ne ya turosa akan ya sa ido akan lpyar nashwan ya kula dashi tunda basu ga mahaifiyar sa da yar antynsa sarauniya bahiyya ba,ashe duk labarin zamansu a prison Ya shiga kunnen daular iyayen bahiyyan, sai dai akan kurarren lokaci yaje,saida ma bahiyyar ta rasu sarautar babban nahiyarsu ya koma hannun dan kakan kakan mayor wasim kafin sukaji labarin komi..

Duk wani sirri na mayor aseem da kulle da zarge da ya hada akan arayuwarsu duk an gaya ma sarakunan labarin komai

Mataki ne kawai basu dauka ba sabida gudun babban hatsarin dayake ciki da babban damuwar su na rashin sanin inda wafiyya ta shiga da jikar su zaira wasim

Dake daulolin biyun duk yan uwan juna ne kuma suna da alaka mai tsananin qarfi zakaga kusan komin su ma iri daya ne har yadda suke gudanar da royal administration dinsu

Shi mas'ud asalin jinin zuriar su baban xaira ne shiyasa ma yake amfani da sunan daular su *mall* kamar yadda baban zaira yake using wasim mesut "kaita" mall,to shi kaitan baya cikin asalin sunan sa dama,is generated frm wani bikin sarauta da aka laka masa sabida jarumtarsa So real name din mayor wasim was prince
Wasim mesut mall
Kuma dama shi dan sarki babban masauratar mall ne da xuria tayi ta juyawa shine aka zo qarnin da ta bada kujera ma Mahaifin mas'ud wato *"king mas'ud el mas'ud mall*

To haka ma daular su maman zaira wato princess bahiyya da dama hadin kan daulolin su shiyasa ma akai musu auren dangi auren hadi da auren gata She is the princess of the other kingdom frm persia zuriar su Sun balain hada jini da daulat khatoon.

Tsakanin daular su dana daular su mayor wasim wato *daulat mall* aka hada kai ana alaka ta sarauta da amana mai balain qarfi da tawainiyar su *daulat khatoon*

Atakaice sarautan daula mall itake take ci akasar su ayanxu,sannan babban uwar gidan sarki na yanxun wato *queen zarah el bassam* ita a dangin ta kasance kamar uwa ce ga mahaifiyar zaira, dan haka zaira ta zama yar su kuma jikarsu.

Mr mahdi yasha matukar mamakin fitar wayannan maganganun daga bakin mas'ud dan har xufa saida yayi,shaidan hakan duk ya nuna masa daya bayyana masa zanen sarauta daike gadon bayanshi da zoben tsari irin na daular su,

a harsashen mas'ud gani yake kamar ansami asalin wafiyya to damuwar shi shine ina yar uwanshi zaira take?yayi ta tunanin ko itace zaira din daya sani, shine dai abun ya daure masa kai sosai, musamman ma dayake jinsu kuma yake ganinsu atare suna rayuwar su normal bayan da chan yasan she is just a mere maid.

Harsashen sa Wanda ya kusan zuwa daidai da labarin da mr mahdi ya shiga basa na cewa nashwan wamako ya auri zaira wasim kuma wafiyya itace asalin mahaifiyarshi ga ta yadda suka same su,Mas'ud bai gama jin mamaki ba koda can ma yayi ta samun faduwar gaba akan zaira he even tot dat feeling ne na soyayya take so ta shigesa ashe shinin yan uwanta ka,ayanxu yadda yake prince a daularsu haka itama zasu kirata princess kamar kanwanshi kuma still tana da matsayin jikar sarki..

Anan daya gane labarin kan komi sai yaroki mr mahdi alfarma da su rike maganan nan atsakanin su ya zamto sirri har sai yakai labari gaban sarakunan daulolin su aji me suke ciki,acewar sa yau yau zai bi jirginsa ya tafi masarautar sun amma batare daya nemi izinin nashwan ba so Yana son mr mahdi ya rufa masa baya in case nashwan din ya daga hankli yana nemn sa,dan shima baisan ko zai samu ya dawo akan lokaci ba..

ahaka suka bar maganan mr mahdi ya masa rakiya har filin jirgi cikin tsananin mamakin yadda rayuwa take tafiya da ababen aljabi da ban mamaki..

Da cahn Wazai yarda cewa xaira mai aikin wanke wanke yar mayor ne?gashi comn driver yana gaya masa shi babban
Prince ne daga wata masarauta.

Daga wajen Ya tabe bakinshi ya dau hanyar gidansa
Ranar gaba daya baizo wajensu wafiyya ba sai a washe gari

Yana kuwa zuwa ya jata gefe ya bayyana mata komi
Har yar karamin zazzabin murna tayi jin akwai dangin da zasu tsaya ma zaira
Kuma daulolin musulunci masu matukar daraja da qarfi

Ranar gaba dayan su basu gane mata ba musamman ma nashwan daya saba da kwakwamurta kullum yana malala ajikinta,....

Da safe yana kwancen sa shikadai saiga mayor aseem ya kirashi a waya, fita ma can waje yay dan karya san location dinsa ya fara azzazala masa rashin da'ar sa daya saba dan kawai ya tambayeshi ina yake yana son ganinshi ta hannun wani PA dinsa yana so su hadu da PA din a madadin shi suyi wata magana.

Haka wayar ta kare basu fahimci juna ba duk dama abakinshi yaji cewa har angama projct din north wanda masud bai gaya masa ba,wato yaga hakan yana so ayi maganan BMF kenan ko? nashwan cikin tunani ya kada kansa yace hmm ya fara dialing number masud din sai bai same sa ba, har yamma kuwa yayi ta bugawa amma shiru,sanda ya kira mr mahdi ya tambaye shi ko yaga mas'ud din? mr mahdi cikin nauyin baki ya rasa mema zaice masa kawai yace ai yanaganin kamar wani abu ya faru ne dayasa shi yaje gida un-noticed yace amma ya bashi duk wani takardan aikin kuma alhmdull komi is perfect

nashwan baiji komi aransa game da tafiyar ba kuwa yace akawo masa paprs din ya gani dan zaiyi launching ne tare da new technology brand mai taken
"ZWW"..daya bude ma matarsa zaira na tun ranar daya mata alkwari bayan ta masa wani head mai dadi..

Fannin mayor sosai yake shirin yanke hukuncin dawowa dakanshi saidai ayanxu abubuwa dayawa already sunsha masa kai
Dan haka ya kira lady jasmine ya dinga sauke mata bala,i akan tasan yadda zasuyi koda yarta hanadi ta hadu da nashwan suyi magana akan bmf din.

Hanadi da tuntuni zaman asara kawai takeyi dan ko ta kirashi baiya shiga she felt like he block her line and ban her frm sending him mesg tunda dai ranar data bincike wayoyinsu abhay taga suna waya har suna chat,yan hakama noor ne yake dan bata labarin shi,kuma labari daya yake bata all d time ai nashwan yana nan lpya tsabgogi ne kawai suka boyeshi.

Ranar har fada sukayi akan meaning din tsabgogin nan da akaki gaya mata hakan yasa noor ma yaji haushi bai sake kula kirarta ba.

Tuntuni tunanin yadda ma zata same shi takeyi bare ma ajega ya bata hanklin sa sunyi maganan,ga babanta ya sa zafi wa mamanta yace lallai su zasuyi.

hanadi daga ta budi baki zata yi korafi sai mamanta ta dau zafi ta harba can sama ta zazzageta tana kiranta lusarar mace wanda bata isa cikakkiyar mace
Ba..

..Washe gari da sassafe wafiya ta farka da wanki tana wanke musu kananan kayan su a machine tana tsantsamewa nashwan tunda yasha shayi ya koma bacci zaira data gama ne taxo tana tayata suna yi tare,by 11 nashwan yay wanka ya shirya cikin blue tsht dinsa mai kyau ya fice ta baki bakin anguwar su for the first time sabida yadda abhay ya dinga roka ma hanadi arxiqi duk dama bakaramin kuka tayi masa kafin ma ya amince xai mata hakan ba
Dan abhay ma babban dan wulakanci ne kuma duk fi'ilin tan nan shi baya ragar mata

Tun fitar sa suka zauna waje guda adakin wafiyar basu fito koda palo ba
Dan basa gajiya da hirarsu irin ta uwa da ya mai dadi

Nashwan ya same abhay shikadan sa awata black sweeptail sun dade suna magana amma haka fir yaki ya gaya masa meya kawo shi nan anguwar, da kyar ma ya amshi rokonsa yace to barshi nan da sati guda in yadawo daga tafiyar dazaiyi zai nemeta dakansa
Abhay yasa shi ya masa alkwari baiyi gardama ba yayi ahaka har suka rabu
Nashwan bai koma gidan ba sai ya kara da gaba dan ahalin yanxu daya same maman shi da matar sa ji yake kamar bai yarda da kowa ba

Bakaramin murna hanadi tayi dataji hakan ba,she was boasting nd braging trout d day taki ma ta gaya ma maman ta cewa taimaka mata abhay yayi tace ai itace dakanta ta zagwalo nashwan ta saka masa perfect time sabida yace mata zaiyi tafiya,lady jasmine ta dade tana jinjina wannan karyan hanadin duk dama bata samu ta inda zata kamo ta ba.[12/21, 7:01 PM] Pretty KITTEN: *79*

Da yamma lis ana neman karfe biyar nashwan ya dawo gidan hannunshi dauke da ledojin shoping wanda ya cikeshi da cokolates da vanilla nd strw bery ice creams irin manyan manyan containers din Dakin su da wafiyya ya wuce da shi direct ganin ba kowa ciki ya debi ruber uku na ice cream din ya saka a fridge sauran daya rage ya fito dashi da niyyar kaima ma matan sa adaya dakin inda ya samu wafiya ce ma a dakin ita kadai tace masa yanzun nan zaira din ta shiga wanka
Chapter 163 · 0% Book details