Sashe 13
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaba daya afiyya ta rude kasancewar itama yau anbarta a duhu.
Meye KON?
Waye KON?
ajikin placard din dai ba haka aka rubuta Bold italian leters ne inda aka rubuta boro boro kuma ya fito ya nuna DOCTOR NASHWAN HAKEEM WAMAKO JNR.
A zuciyarta ta furta To menene KON?
Sai kuma tayi saurin juyowa ta dubi zairah wacce suna hade ido taji ta rude ta furta " KING OF THE NORTH'.. yes haka ne..mamaki yasa atake afiyya ta maimaita kalaman cikin rawan murya
K.o.n
"King of the north?
Tuni ta wara idanun ta cikin kadadi ta dafe kai she was like "Ohhhhh kodai shine yaron Mayor hakeem wamako?zairah ta gyada kai kamar dama tasani bayan agefen ta taji yanzun nan ana fada"..wani tsalle afiyya ta doka ta fara magana farrrr da rawan kai kamar wacce zata yi fiffike ta tashi sama taje ta same shi
"Ai mama na taban labarin sa..
ai ingaya miki,bura uba anfa ce shine mamallakin yankin north ko ayanxu,... yankin da babu ita a adalci.....ai ance shugabancin ubansa ma babu kamar sa a dadi da nagarta.
"Waye ma baban nasa?
Zairah ta tambaya sounding so lost and confused dan ko kashe ta za'ayi itakam bata san komi agame da su ba
Baki a bude afiya ta kalle ta, To da uban wa Ya fada miki shine Kon?
Cikin rau da ido zairah Tace noo naji ne ana fada,sai ta juyata kalli gefenta slowly tana leken direction din dataji maganan dazu
..afiyya tace mtsw tabdi ta gyada kai cikin kinibibi kamar wata boss lady cikin bunkasa da fadin rai tace Ok..ok its kk
"Barakiji,ni nasan su
.famous mayor hakeem wamako shugaban yankin arewa ne adacan yana da unguwa mai suna brew paradise..
..shima BMF boss ne,dansa ne wannan ta nuna mata nashwan daga nesa..shine ake so ya gaje shi..shiyasa ake ce masa kon,kinsan mutanen yankin north da can haka suke kiran baban sa da suna KON.
Zairah ta mata kallonta sama tana dada kare ma nashwan kallon kurel,wani unforseen bugu kirjin ta yake tayi,can kasar muryar ta tace
"Probably..amma har dan wannan me zai wakilce dumbin jama'a.
Boldy afiyya tace yes,am sure..shine ma KON insha Allah kamar ma angaba
Zairah tace
"Yanxun fa muka ji labarin sa
Afiyya ta murguda baki"
Kikadai ji..amma nikam nasani..
Baki a bude zaira tace harda labarin KON din?
Karamar tsaki afiya tayi tace nikam mance shi,i just want to see him in full shikuma bari muga ya kalar munin sa yake.
.
Zaira tabi ta da kallon takaici batace uffan ba ta dauke kanta cikin tausayin hali irin nata.
Zairah Ko gama sauke ido
Batayi ba ta hango maman ta wafiyya
Cikin wani halin dayasa ta firgita a gigice ta kama hanya zataje ta kamo ta sai taji afiyya ta riko ta tana wani irin ihu mai qarfi mai gigitarwa..
Kamar zata shide ta fada kasa summiya
Wayyo Allah na
"KON KON KON omagad zairaaaaah gayen yaaaaaaaa haduuuuuuuuu....gaba daya muryan afiyya ya bule wajen har ya jawo hankalin hanadi da tuni ta miqe tsaye ta soma tahowa dan ta jera da shi
Half close driver ya bude kofar nashwan din bai ma fito ba amma sosai wajen ya kacame da ihun suna sa...
...hanadi tana ta kallon su afiyya datafi kowa zakewa da zairah agefenta ranta a mugun bace dasu She dint even notice that zairah hankalin ta ba anan yake ba ita maman ta take famar dubawa ita kuwa hanadi all she knw was yan mata biyu ne suke ihu suna hailing rike da hannun juna suna hauka obviously tabar hakan akan kyau da haduwar NASH dinta ne.
"MAMA...zaira ta furta da karfi kuma a rikice ta zata faso cikin taro da gudu
"Afiyya pls let go off me ta fincike hannun ta,ina zaki?bata tsaya ba tana gudu gudu tana cewa my mum is... ai tun kan afiya ta jiyo me take cewa ta rusa a guje ta nufi hanyar kwaco wafiyya data dimauce tana kokawa da yan sanda da sojoji zataje wajen danta.
She was xremely shatterd tayi kukan har idanun ta yayi jajir rungume da sauran tsummansa datake rufe sa in yana bacci kamar wata mai tabon hankali haka yanayin ta yake alokacin
"Kahraman my son nashwan my child
Inba kana kusa daf da labbanta ba bazaka san abunda take furtawa ba kenan.
Mama..mama..zaira ta taho a rikice tana kwala kira tuni itama security suka tsatsarata.
"She is my mother i want to take her,kuyi hakuri pls... Mama
..mama..da karfi ta kwala kirar wafiyya amma ina wafiyar baji take ba sai ma ballewa da gudu datayi data samu ta dan kufce daga hannun sojoji tana gaf isa kuwa saiga danta nashwan ya sauko in full,kallo daya ta masa taga inda danta ya dawo ya girma ya sauya kamanni,daukewa tayi cak tuni setaji duniyar ta tsaya waje guda batajn sautin komai,wani cak bugun zuciyarta ya tsaya har batajin hayaniyar kowa hotunan sa dayake karami yana tsalle ajikin ta yana dariya yana ce mata Mama mama shiyake ta maimituwa mata a brain din ta,dukan jikin ta na rawa kar kar ahaka take tahowa in slow motion wani yanayin shaukin tsananin son sa me wuyar fassara ya gama kashe mata gangar jiki da gabobi cikin kuka mai sauti tace
"NASHWAN...
Tuni kansa ya sara sai ya juyo direction din ta but kafin yaga fuskantan gani yayi ana kokawa da security da wasu mata biyu ana turasa baya kamar ya da uwa amma baiga fuskn kowaye ba..
Zairah tana jan wafiyya,wafiyya tana dada haukacewa irin unforseen selfless love na uwa shiya ya rufe mata idanun ta yake driving dinta,cikin kuka mai azabtarw tace zairah kahraman ne he is my kahra... "Look how he has grown"anan kukan ya soma zuwa mata da murmushi.."tace "ya Allah nagode maka yaro na ya girma" lokacin data furta hakan batasan sanda wani marairataccen murmushi ya wanxu acikin kukan nata ba..nashwan..ta sake kiran sa tana bulbulan hawaye
Shidai sosai kirjin sa yaketa bugawa yanata kokarin kau da idon sa akan dramar yana faking smile ma jamaa amma a zahiri kirjin sa is beating so fast haka kawai yaji yana so yaga fuskokin wayanncan matan da aketa kokowa da su
Da abun yay yawa ne security suka taru akan su
Altho kasancewar su mata yasa dama ake binsu a hankali
But yadda hanadi ta bata rai tana ta surutu akan akau da su awajen yasa ake ta kokawar turasu waje da karfi.
"Cikin kuka Wafiya tace dan Allah ku barni na taba sa ko da sau daya ne.
I beg u in God name ku barni naga nashwan..babu wanda ma ya kula ta Cikin tashin hankli zaira ta rurruko ta kamar zata shige jikin ta cikin tsananin kaunarta datakeyi..
"Calm down Mama
Kixo muje gida baza a barki kitaba sa bafa..
"Wafiyya Tace nooo my angel,wally sai nagansa...can kuma cikin bori fushi da zuciya tasa ihun sunan sa Tana me cewa KAHRAMAN cikin wani kukan mai cin rai Da karfi kamar zuciyar ta zai fice ta fada kasa tana birgima
Abun ya buga ma zaira xuciya sosai dan bata taba ganin wafiyya ahaka ba
Tuni nashwan ya juyo da kansa cikim sauri dan kamar ya ji sunan da aka kira aikuwa yanasa kansa a direction din wafiya ya kirjin sa ya wani irin bugawa from no where ciwon tabin hanklin sa ya tashi gadan gadan,jikin sa ya fara rawa slow can ya kalle su kamar zai taho da gudu amma bai motsa din ba duk mamaki sai ya cike fuskan hanadi da mutanen da dake zagaye dashi
Wafiyya ta rufe idanun ta cikin matsananci kuka ta dada kwala kiran sunan cikin radadin rashin danta datayi na tsawon lokaci
..bakajin sautin komai a shesshekarta
sai inkiyar sa na KAHRAMAN..
My KAHRA
Zaira ce kawai take rirrike ta itama kukan ta farayi sosai dan bata gane komai ba
Wani ragwabben tsayuwa yayi dan
Ji yayi kamar an kwabe masa gwiwa dayaji wannan sunan again ji yy kansa na masa bala'in ciwo yana juyawa cikin yanayin jiri kamar zai fado
"nash nash are u ok?A mugun dame Hanadi ta yi yunkurin taba sa ya fincike jikinshi ya rike kansa cikin wani yanayi yana shaqo muryan wafiyya
'shima hotonan ranar da aka rabasa da wafiyyar yana kuka yana kiran ta itama tana kiran sa su suka shiga bijiro masa,hawayen bazata su suka cike idanun sa suna barazanar saukowa ya shanye da sauri.
Aida mugun sauri yayo kansu da zimman ganin waye wayannan nan matan, su hanadi ma suka bishi yuuu sunkai su goma abayan sa ana so aga me zai je yayi.
Har kusa data gaban wafiyya ya isa altho ba shakka yaga halitar jikinta tsaf amma baiga fuskn ta ba sabida kifewar da tayi tamanne tsummanshi a kirji idanun ta a rufe gam suke sai bala'in kuka datakeyi...
nashwan Yana isowa zuciyan sa ta wani irin buga sai yakasai yiin komai ya tsaya yanata kallon matar zairah ce ta dago cikin tsananin tsoro ta kalle su cikin tsananin tsoro zata fara basu haqri..
"Sir,maam
Dan Allah kuyi hakuri,Ba haka mama na take ba,
Dan Allah kuyafe mata.
"Wafiyya ta bude raunannun idanun ta ahankli cikin rawar murya ta furta "Nashwan...my kahraman..yanxu kam sarai yajiyota idanunshi sai yayi fixed akanta da tsananin zaucewa dago kanta tayi a hankli ai kuwa Suna hade ido da danta wani shock ya debe su duka sai gifff nashwan ya fada kasa sumamme.
Littafin na siyarwa ne ACCESS FEE IS
300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.
OR MTN vtu tran via 08060712446
Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
[10/21, 8:01 AM] The DUTCHESS🌟: *♡TAKAICIN WASU🌺*
_the destiny untouched.._
_A nigerian historical fiction_ _*WATTPAD SURAYYAHMS*_
_Brilliant writers association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_
*08...voyage:*