← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 125 OF 176

Sashe 125

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Abhi yanayin magana,sai aka kashe wayar difff..
Sun kira sun kira amma shiruu basu iy cimma wani dabara after like 15min saiga video messge awayar abhi da kyar ma suka barsa ya bude tsabagen yadda suka daddane kansu akan wayar wani crystal clear video ne yana fara playing kamar film sai sukaga motar nashwan,sai ga na securities din abhi dake kan isa wajen wani abune ya fara kara di di di di di di kamar danger alarm saiga hoton part part na rigar daniel da jini jini a jiki wani irin ihun zaira sukaji,irin ta matukar razana din nan within flee of sum scnds sai BOOM bomb blast ya tashe wajen,..

Wani ja da baya nashwan yay yanajin jiri jiri kamar xai fadi kasa abhi yayi saurin riko sa, suka xube akan kujera atare,kafafun abhay suka fara rawa Noor yasa ihu".thy bomb dem?thy bomb them,noor ya fara magana cikin xaucewa da rudewa sabida yanada tsoro sosai,10 min sukayi suna rikice basu dawo hayyacinsu wayar abhi yay kara yaga men dinsa ne,a tsaye kamar tsohon soja ya mike ya kara a kunnen sa

Sirr its a kidnaped sir we found the driver badly injured sir the car was bomb sir

Abhi cikin tsare sa da sauri yce what abt d girl?.who are the kidnappers?kun gansu?wht thy look like?Da mugun sauri su noor suka zagaye abhi
Duk dama bajin maganan san sukeyi ba.

Agent yace yes sir its a highly complicated sir
We are hijacked sir,.Sai da hadin kanka zasu barmu mu taho gida lpiya
Tare da driver,tun kam abhi ya amsa
..wayar nashwan ya fara ringing abhi zai karba nashwan ya fauce abunshi, ya mike tsaye a fusace kuma a rigime
"who the hell is this
What do u want?
Tsaban ranshi ya bakanta fuskar sa tayi jaaaaa Ko Muryan sa abun tsoro ta fito,ya cusa
Hannun sa daya a aljihun sa ne cos of anger control.

As xpectd muryan nail khalepa ne ya bijiro a kunnen sa,
All rubbish dariyar ban haushi da zancen daya keyi nashwan bajin sa yakeyi ba,cos he was unctrolably boiling,tsaban yadda jikin sa yake kyarma noor har ya kwace wayar a kunnen sa ya sa musu a speaker bai sani ba,ya tsaya cak yana kallon bango kamar statue.

Nail ya fara wani fafa,yaci minti 30 yana zuga kanshi shikanshi

Kawai yana so yace ma nashwan yaji labarin abunda suka kulla na deal da sultan ne shine ya qudira cewa kafin su gama dashi shi zai fara gamawa dasu..

Nail yana abunsa ne batare daya gaya ma baban sa ko nala ba,wai ahakan xuciya yay akan gorin da ranan nala tamai nacewa baya iyayin komai dakan sa cos he is dull nd a weakling..

Yaci sa'a kuwa yaji labarin cewa nashwan wamako da sultan jalal sun hade,already yasan akansa ne.
So the trap was set to kidnap nashwan wamako inyana dawowa daga motherless baby home yau,amma sai akayi rashin sa'a shi bai shiga motar sa ba sai ya bar zaira da daniel aciki.

Nail dayaga su zaira ne sosai yayita jin haushin hakan,dan
A nashi wawancin tunanin yaso ace ya kama nashwan koda bazai masa komi ba yaga dai ya walakantashi
.
Ko tunannin abunda zai iya biyo baya ma baitabayi ba Sabida ya riga ya jajirce saiya saka abub ransa a kwana biyun nan saida ya tara nashi dakarun maxa su kusan su dari masu kareshi..

Ya sissiya musu bindigogi yy suplying musu bombs da duk wani ammunition nd security tracking service,team guda ya hada na men dinshi harda unirfom dinsu light brown kamar na sojojin sahara.

Yay video ne dan ya dn girgiza su,amma sosai men dinsa suka dake daniel suka gigitasa sukayi masa jina jina,shine aka dauka.

Nail yana so susan shima wani shegen kansa ne kuma ya wuce duk inda suke tsammani,awajen sa in su sun masa da wasa da raha to shi da wuta da mutuwa zai musu nashi wasan.

Yana magana Abhi ya dakatar dashi yarinka daka masa tsawa akan yagaya musu meyake so?
Yace sam bazai fada bama sai gobe.
For now dai warning dinsu yay,yace sujira a dawo da daniel sugani sannan sauran bayani zasuji daga bakin agent dinsa.

haka ya katse wayar sa cikin nuna isa da izza..ya dawo kan men din abhi He left them with a strict warning da sakon aika daya bayar yace a bada babban makiyin sa a duniya wato nashwan wamako just him..

Yaune karo na farko da jamian tsaron dake tare da abhi suka gaza yin komai,kuma bawai dan bazasu iya ba,sedan aikam da aka basu,da daukar bazata da akayi musu ganin nail khalefa da mutanen sa suna amfani ne da manyan manyan bindigogi,sukansu a raunane suke wasu kansu na jini jini wasu kafa wasu hannu dan bomb din da aka tada motar nashwan dashi is really dangerous

shaukin son su dawo da ransu su fada ma abhi wayannan infomation yasa suka dada sauke ma nail kansu suka nuna sun rusuna
Har suka samu suka kufce a wajen mai gaba daya cikin sauki.
[11/28, 8:06 PM] Pretty KITTEN: Gaba dayansu basu zauna tsaban firgici,abhay ya fara hayaniya kamar zasuyi asalin fada da nashwan akan cewa lallai tunda an gane cewa nail khalepa ne a kira mayor agaya masa kawai maganan nan ya kare..

No body dare touch anythinh that comes frm South song,ko a tarihi nan kusa ba ataba samun mai tsaurin idon shiga tsabgar su ta haka ba.

Nashwan yace sam
Bazai kira kowa dan yakai kara ba,shi dakan sa yau yau zai kashe wancan yaron...'abhy ya fara masa ihu yana cewa kai za'a ma abarka ka fita ne?ka bar mutane suyi abunda zasuyi dallah,dukan su awajen sunsan daga an kira mayor to shikenan kashin su nail da familyn sa karankaf sai ya kare dan ansanshi dama shi hujja daya yake rikewa yay babban ta'asa Da kyar abhi ya raba tsakanin su,noor dake zagaye baice uffan ba sai uban zufa dake keto masa ma tsaban tunani da tsoro

1hrshap arnd 10pm na daren sai ga kirar men din abhi cewar su suna daga waje,atare suka dunguma suka fito suna sauri nashwan yana biyo su daga baya baya.

A hannu aka fito da daniel kamar gawa duk jikin shi a rufe da duka ga raunuka
Munana,noor ya bada umarni akai da shi emergency kowa yana ta tambayar ina zaira?
Suma agent sukace tunda sukaje basu ganta awajen ba muryan ta kawai sukaji,shima ba sosai ba,sabida sunajin karata sai aka tada bomb din agaban su
Daga nan Tsabagen tambayoyi da su abhi suke jefowa ma agent yasa bai iya mika ma nashwan aikan sa akan lokaci ba.

Duk labarin kalar bindigogi da bombs da duk wani location information da suka samu saida suka zayyana musu suka gamsu sannan ya samu ya bada nashwan aikan sa.

Da kyar ma ya karba ya bude tsabagen yadda xuciyar sa in ta baci taurin kan nasa yakeyin tsanani

Ya bude ya fara karntwa bit lauder saboda,bukatar nail khalepa ne aciki.

Cewa yy wai yana so nashwan ya hadu dashi suyi one in one meeting amma sai gobe da safe kuma with strict warning akan maganan ya tsaya a tsakanin su karmda su kuskura suce zasuyi involving scurty intelignce na southaong bare aje ga saka iyaye

Acewar nail in har nashwan bai zo ba to ya shirya ganin bala'i kala kala da zai auko masa
Harda rubuta cewa yau kasan cewa zan iya sace ko?ya dada nanata masa irin dakarun securityn dayake dasu,irin ya tabbatar musu cewa ai ba sukadai bane suke da irin wannan tsaron.

Game da yarinyar yace musu tana hannun sa,ya rike ta ne tunda ya lura ita mai aikine amma bai riketa a matsayin hostage ba,shi ya riga yasan bata da gata ko daraja so she wont help in hostage anyway,so in ma yayi amfani da muguntar sa akanta a matsayin warning ba wani abu bane
Afteroll she is just a maid nd object
..kawai zai gwada nauin muguntar san akantane

Nashwan dake jin kansa wani iri iri sai yasar da takardan kasa asu abhi,for a while yana shiru can ya haukace yace ma abhi lallai a kira masa nail khalepa awaya yanxu yanxun nan yana so yay magana dashi,iya danne sa sunyi,sunso ya nitsu amma ina da kyar da masifa Ma suka jashi suka koma cikin site dinsan ,ahakama sun kai 2am na dare a tsatsaye kafin abinda yake bidar tayayu..

As expectd Nashwan yana amsar wayar ya shiga ma nail magana in all psible way he can dan kar yataba yarinyar,ya tbbatar masa cewa yaji sakon sa with humility kuma zaizo goben,yace ya gaya masa ina ne meeting din?nail ya dada shan mmaki sosai cos all his life nashwan bai taba kirar wayar sa ba bare ya amsa masa so easily haka akan abu sai yau yasan its took him alot of pride To come down to dis level, Sai da ya jajjan masa rai tukuna ma ya gaya masa cewa shifa ya riga ya daki yarinyar,yace ya mata duka gata can akasa a ragwabe tana kuka..Nashwan dake jin alamar hakan ajikinshi he started looking weird nd calm for a while baima iya sauke idanunsa akan kowa,can aka ga ya aje wayar agefe tana yi shiya nemi waje akan cushion ya zauna ya dafe kanshi yana kallon can kasar tiles kamar wanda ake masa nasiha
..."it took u alot of pride huh?amma tunda yau ka kirani dakanka ka roka so i wont beat her anymore..yana isa wajen zaira ya wani cako kanta ya tura mata wayar abaki
'Hey baby girl say hi to ur boss..zairah tafara kuka,dukan su awajen suka farajin sautin muryan ta daje fita da razana kuma a wahale,"ur boss is so geneorous
Bby girl,bcos of u he call me,..lallai kin iya aiki fa? Whole nashwan wamako defending his maid?..wow.
Sai ya maida wayar kunnen sa,ok u hear her she is fine d deal is seal ko?to wait for ma call, no mistakes nashwan..
or else zakaga misalin waye nail khalepa akan wannan yarinyar i swear to u sai dif ya kashe wayar sa
Chapter 125 · 0% Book details