← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 176

Sashe 70

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

,"fuskan ta a takune tana hawayen takaici cikin tunaninta tace ma kanta to baga irin ta nan ba?,she tot left her work danta zo nan gida ta sama ma zuciyarta sauki sai gashi Allah yayi nashi ikon ayau din ya rabasu da dukan abunda yake rufa musu asiri a duniya,she began to blame herself sooo bad tana ta tuna iya adadin yadda wafiyya takan mata nasiha akan zaman hakuri da juriya,ita bata masan ko inta koma gidan nashwan za'a sake bata wani damar ba,inko ba'a bata tasan tagama yawo ta kuma shiga uku,a ina zata same aiki cikin gaggawa bare ajega ta tara kudi masu yawa nan da wata uku inba a southsong din ba?,jawo ledan data dunkula kudin da ta tattaro jiya awajen mutane tayi ta kuma kirgawa its still 20k bai karu ba,kuma tasan na bashi duk shiyafi yawa na kyautan baifi dubu uku ba,yau nawa ga wata?ta tambaye kanta tana dubar agogo'..its just 20th,kuma dama daidai da ma'aikatan su ake biyansu arand 24-25 ajiyan zuciya ta sauke cikin tunanin yadda zata shiga gari yau ta nemo sauran kudi kuma a ina,ta kawo yenge dasu ummu saliha aranta amma ko da wasa batayi tunanin ta nema ta wajen ogan ta ba,ina ma ace mas'ud yana nan,tasan shima zata iya neman aro ta wajen sa duk dama ahalin yanxu bata san koda aikin tan ko babu ba,ita dai babban damuwar ta baifi ta ina zata tara kudin da zai dawo mata da maman ta ba
,tashi daga zaunen
datake tayi ta koma gefen wafiar tana ta kallon fuskrta tana shafa gefen wuyarn ta tana tofa mata adduoin samun sauki

"Tunani kala kala su suka kewaye mata kai,matukar tsoron rasa uwa da uba da dangi da kowa ma ya shiga mamaye ta,tam ta cika gajiyayyun idanun ta da hawaye,"tana shirin ambatar sunan wafiya se hasken wayarta ya tsaida ta,kamar wacce aka ce ta duba cikin sauri tana budewa taga sako ne na kudi daga Sauth song acct na almost 300k cash wanda ya so ya dan rudata,tasan kudin aikin ta bai kai haka ba duk dama yakai rabin sa,tunani tayi sosai sannan ta gane ashe da kudin aikin ta da kananan allowances da bata ma san dasu ba aka hada aka jero suka shigo wayarta

Bayan taga alert din sakon chief acttant maid na confirmation ya shigo mata domin ita zairah ba kamar sauran maids bane tunda ma nashwan kawai takeyin aiki shikadai kuma dama bakaramin biyan ma'aikatan sa da tsoka akeyi ba,wani lumshe idanun ta tayi cikin jin dadi ta furta alhamdull,Alhmdull tsaban wani sanyin daya ratsa ta seda hawayen relieve masu zafi suka wanke fuskarta,ta juya tana murmushi ta kalle wafiyya fuskarta dauke da kalaman jin samun saukin su a kusa
Kykywar sumba ta dora mata a goshi daga nan Bata wani bata lokaci ba ta shiga gari ta nemi hanyar fidda kudin duka ta hado har da sauran canjin da take makalewa a acct kaf ta kwaso ta dawo dasu,hade da
Wayanda ta aara yanxi baifi dubu sittin ya rage asamu 400k,ko tsayawa yin wani tunani batayi ba ta nufi offishin likitan su da ledan tada daure kudin a hannun ta,kallon ta yake tayi bayan ta doka sallama,ya tambayeta yaya jikin maman nata tace da sauki,yace ta motsa kuwa?zaira tce mashi a'a,tabe bakinsa kawai yayi ya shiga xubo mata sabbin bayanai wanda yakai ace ta sare ta karaya amma ko kadan zaira bata cire tsammaninta ga komai ba,a tunanin shi duk yadda akayi dole ne tana cikin rudani duba da ita yarinya ce kuma mace,ga radadin rasa komi nasu ga kuma uban kudin da akace ta kawo don acece mamanta,zaira kam babu ruwanta da wannan,tun bayan firgitan da tayi na tunanin rasa wafiya jiya saita kama kanta daga nan bata sake daukar damuwa mai tsanani ta cusa aranta ba,kusan ma dabiarta ne yin tawakalli da neman tsari daga sharri da neman alheri cikin zafin rashi, sede bata jin dadin in likita yana cewa wafiyya bazata rayuba in ba'ayi mata abinda ya dace ba,hakan yasa ta fidda kudin duka duka ta basa,ta kuma masa bayanin cewa iya abunda ta samu kenan daga daren jiya zuwa yau amma basu cika ba ya taimaka ya mata alfarma kafin ta karasa,tsayawa yayi yana lura da yanayin ta da wata manufarsa ta daban
,he really want to take advantage of her vulnerability dan yagama lura kamar yarinyar bata son hayaniya da shirme amma kenan aina har ta samu kudi haka daga daren jiya zuwa yau?
Karuwanci taje ko?,aransa yce
Hmmm dama shi kam yasa ba ganin haka,yan mata ire irenta once thy are despret to fa babu abunda basa iyawa dansu nemi kudi

Ya kuma kalle girman kirjin zaira dake nunawa kadan kadan ta cikin hijabin ta,aransa seyaji tamkar dama ce ta xo masa ya dana dadin gindin kyakkwar yarinya akan kujeransa,tuni ya sauya akalar zance ya fara mata wasu karaye karaye wanda basa yin kargo sosai sabida zairah ba jahilar mace bace duk da ansan talauci yay musu kanta,baitaba tsamanin yarinya daga kauyen mabarata kamarta har zatayi wani karatu ba,ance masa su matsiyata ne tukuf basa ma da asali,kuma dama yar dakin soron bukkar gidan sun wafiya ta fasa take saida abinci da dan kudin da zaira din take turowa gida

cikin son ya rudata ta raxana ta zama weak likita yacigaba da xuxxuta situation din wafiyya yana gwada ma zaira bazai karbi kudin data kawo ba

Yace
"Dokar aikin mu kenan Kiyi hkri bazan iya temaka miki ba,zairah kuwa babu abunda bata gaya masa na kalamai dan ya anshe kudin ba,tace koda bashi ne ua mata yace ai hakan ma alfarma ya mata da badan shi ba dase ta kawo 8000k din nan atake kamin su kulata,cikin magiya zairah ta kuma masa bayanin yadda suka rasa komi nasu ajiyan yafi sau arbain amma kalma daya yake nanata mata har ya kaiga tayi yarjejeniya dashi akan konannen filin gidan su kodama zai rike as colateral security kafin ta samu cikon kudin sa..

Anan ne doc ya fito mata karara da tayin walakanci yanata kushewa"im sory to say wannan gidan naku ai ba gida bane wama xai siya?gashi suna dada zafafa tataunarwa wani dan uban sha'awar ta ke cinsa aransa ta kasan wandon sa gaba daya ya kumbura se wani matse kafafunsa yakeyi ta kasan tebur, zaira bata ma lura tasan meyake ciki ba,daga nan ya fara nuna mata alaman da akwai abu na musamman da zata iya bashi a saukake,yace inta mishi hakan shi zai ma biya mata sauran kudin aikin da ake binta

Zaira tasha mamakin jn haka amma da ta gane meyake nufi atake ta rufe idanun ta tamasa kacaca irin barazan nan na talaka full of buga kirji akan abunda baka da shi,sosai ta raxana sa cikin fushi ta wuce tayi waje tana me ja masa tsaki,shikuwa likita tunda yaji da bakinta tace tana aiki a southsong yaji ya dan karaya
Yasan inde gaskiya take fadi to albashin sa bai kai rabin nata bama,anan kusan
kowa yasan labarin SSM,ance masu gadi da direbobo a gidan in hundred of thausand ake biyansu,banda allowances da full life assurance a ake bada iyalansu insun mutu suna musu aiki.

Zairah kuwa abun ya mugun kassara mata zuciya,haka ta dawo da takaicin sa da kuma kudin ga uban yunwan tun safe kukan takaici sosai ta sake tanayi agaban wafiyya bata tsagaita ba seda taji alamar motsarwa ta,ata gaskata hakan A hnkli ahnkli ta fada jikin ta tana hawaye can da wafiyya ta dan dawo hayyacinta suka fara magana zairah tana ta kukan tausayin kansu tana maida ma wafiya labarin duk abunda suke ciki cikin rudani,"
mama dan Allah karki barni mama dan Allah ki warke..
Mama inkika barni nikadai ce a duniya ina zanje inji sauki?

ana ta yarantan rokon ta da tashin hnklinta hala zaisa maman ta ta mike cikin sauri,to da kyar ma wafiyyar take iya jan numfashi tsaban tausayin ta datakeji dan hakama magananta kadan kadan yake fitowa ma ba'ajinta sosai amma she made it so clear to her ta mata nasiha sosai
ta gargade ta data je ta nemo musu mafita ko a inane amma ta hanyar halak bata hanyar banxa ba.

Sosai wafiyya take bata misali da rayuwar ta,duk dama bata bude labarinsun sosai ba amma zuwa yau zairah tasan cewa wafiyyar wata ce a duniyan nan kafin qaddara ya maidata haka abun tausayi
,hakan yakan sa zairah dada jin cewa qaddara me tsanani in ya wuce na maman ta wafiyya to bakomai bane

Har ila yau da bata san su suwaye bane amma Darusa masu nauyi take daukawa a furucin maman ta musamman yau da suka hadu dukan su suna tattaunawa cikin rauni, takurawa da tsananin zafi dake cin zukatansu suna zubda hawayen tausayawa ma juna

...Tamkar wafiyya zata mutu haka take kokowa da numfashin ta,amma ko kadan bai hanata kara ma zaira karfin gwiwa da nitsar da zuciyarta akan tayi mata alkawari,tace koda mutuwar zatayi tabarta ta rantse mata cewa bazata taba salwanta kanta wa namiji dan ta nema mata lpiya
Ba..

maganganun wafiyya yakan zame ma xaira tamkar kifiyar da bata fadawa kasa bata bar tarihi ba,wafiyya tana da ilimin rayuwa irin me nisa me saka mutum jin
Life is full of hope at same time one have to live hopeless..

Cikin wannan yanayin duka suka ma juna alkwari,she ask her not to leave her alone in dis wrld,
Ita kuma wafiyya ta nemi alfarma ta kare mata kanta duk rintsi duk wuya.

Maganan ma kwacewa yayi abakin ta tun bata gama ba sabida naciya da taurin rai irin nata ne yasa harma ta dade ahakan bata dauke ba
Chapter 70 · 0% Book details