← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 176

Sashe 60

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani Tsaki yaja ya harareta duk dama
Yasan hakan ne zai biyo baya..
Tattaunawa kadan sukayi sannan suka shiga motar ta suka koma nasu gidan.
Pay ur 300 into 0152983148 GTB mohd sule surayyah or mtn pin to 08060712446
******.
[11/15, 7:51 AM] Pretty KITTEN: *31*

Washe gari arnd 12am Nashwan yana xaune a home office yana flipping thru files din dake gabansa anma ko kadan hnklinsa baya kan abinda yakeyi, ya rasa takamai mai wani tunani yake a xuciyarsa,zairah ce ta fado masa ya tura files din gabansa kawae ya sauke ajiyar xuciya a hnkli yace "yes na gano abinda ke damuna ynxu," mgnr xuci ya shiga yi shikadan sa "just tired of dis god forsaken gal he guess,..yarinyar tacika son aikata kuskure gata da son kuka,kuma duk mugun baqar halinshin nan in akwai abunda ya tsana arayuwa to kukan mace ne macen ma irin zairah masu sanyin hali da zurfin ciki.

no one knws this secret ya dade sosai yanata boyewa aranshi amma shikansa yasan its true,daga zarar yaga zairah tana hawaye tana kuka to maman sa yake yawan tunowa nd thats just an obstacle to his life yace yes a great one, den wat am I still waiting 4?, y nt take my revenge on her and let her go nagaji da ganin fuskarta wallhy".

bude kofar office dinsa da aka yi yasa ya dago kansa da sauri,Hanadi ne ta shigo office din da
sallamarta,ko answa baiyi ba yyi huci me xafi yana nuna mata kofa yace..."get out please,just lemme b for heaven sake" juyawa tayi a hankali ta fita daga office din ta kulle masa kofar tana matse ido"ita sam bazata iya daurewa ba,tun jiya ta kwana da tunanin abunda ya faru..damuwarta kar ace nala harta zaga ta lallabasa ita tana nan..wani tsaki yyi ya jinginar da kansa jikin kujerar da yake xaunen bayan kmr minti goma a ka kuma bude kofar ya mike tsaye a fusace duk a tunaninsa ita ce ta dawo, Abhay ne ya shigo, suna hade ido ya sauke ajiyar xuciya ya koma ya xauna, abhay ya xauna kan table din yana masa wani irin kallo sae kuma ya fashe da yar dariya yace "yaushe aka yi resuming anan kuma"bnxa nash yyi masa ya shiga signin files din dake gabansa,abhy yyi yar dariya yace "kana bamu mmki nashwan dama duk cika baki kke ashe kasa mun xuba ido kace zaka kore yarinyar..."Nash ya Mike da sauri ya katse sa yana kallonsa yace"enuf plss akan wannan maganan banzan ba xaka zo gabana ba,just watch ur mouth ok. .yana komawa ya zauna abhay ya tabe bakin sa yace ok
"To Naji amma seka bari ta mana abunda muke so ko?please nash
Her food is wow..

wallhy nifa tun da naci nata nakasa cin wani abu kwakwara...I mean na fada maka abhi ma dabai damu da abinci ba yace hakane"...To dan bakinciki shine zaka ce mana zaka korata bayan kasan karya kakeyi ba iyawa xakayi ba?

"Aje file din yayi ya masa kallon 2 secnds a dakile tsaban takaici sai yama rasa ta ina zai fara fidda maganan
.."to aje ahaka na fasa korartan"..kuje kuyi koma miye .but not in my place or time..katashi ka fita...get lost.."...charaf aka sake bude kofar aka rufe Abhi ne ya shigo da uniform ajikin sa,yanayin da suka gansa sanyi sanyi yasa suka maida hnklin su kansa nash yabisa da idanu Abhay yace.."Abhi lapiya?bai kulasu ba fridge ya bude yana jan tsaki dan yasan bazaiga giya ba,soft drink ya dauka mai shegen sanyi ya bude ya kwankwada Sanda ya zauna kafin yace
Guys wai hirar me kukeyi ne,mayor fa yana hanya akwai babban kura..nash yaja tsaki irin to saime guguwa ne ba kura ba..cike da mamaki Abhy yace mene ?ahh dan uwa in kasha kawai ka gaya min,mezai dawo da mayor kuma a wannan lokacin.."Nash kajishi ko?wallhy na tsani bad news irin haka"dama halin polisawa kenan"..kai kasan Yan mata na nawa ne zasu xomin awannan satin kake cewa hakan?abhi yabishi da harara kamar macce ya kau dakai yace hnn,can ya ciro wayar sa daga wandon uniform dinsa"Nash darling i want U to see this ..
Babu musu nashwan ya amsa wayar,wani video ne yake playing a youtube uploaded just 20 min ago yaga"..Breaking news North claim new owners..
ga hotunan uncompletd estate dinshi Iya bangaren da boss khalepa ya amshe aketa nunawa ana zuzutawa
,..nashwan ya daga wayar sa dake ringing agefen sa yaga "mehdi" arubuce,amma sai bai dauka ba yacigaba da kallon babu abunda ya sha masa kai face cewa da akeyi wai "nashwan hakeem wamako will patner boss khalepa's son 30% heir of...sai sukaji Difff maganan ya dauke
Nashwan ya katse videon..yane me dage kafadun sa sama kamar be damu ba
"Im gonna have to call mehdi"..wann raini yafra yin yawa"
Abhi ya mike tsaye
Dama naxo ne in fara nuna maka kar kaji dan uwanka a kotu yana yayyaga barayin dukiyan maraya"i know thy steal it godam it
"Seyanxu duka sukaga bacin ransa.."nash ya dafa kafadun sa yace
no abhi..Ni fili fa bai dameni ba amma ni in hada kafa a business da wancan yaron?No way in hell,Abhay da jikin sa yay sanyi ya kada kai yace yanxu na gane manufar dawowan mayor
But honestly nashwan im not taking this likely in sukace zasu raina mana wayo..
Thank god is 30%
Please call ur lawyer ya akayi haka,a dan hatsale
Abhi yace sata mana a filin Allah.

Nashwan yanata kallonsu basu san abun bai wani darasa ba..yasa wayar sa a silent ne sabida in be dauka ba yasan mr mahdi dole ya zo inda yake suyi maganan baya so ma suyita awaya dan bai san me xai fada atake atake ba
Haka suka rabu dasu abhay akan wannan batu,nashwan yayi kusan awa a ofice dinsa shikadai yana sakawa da warwarwa

Tsaf ya gama kamo bakin zaren,ya gane ana so ne lallai a tursasa shi ya dabbaka ababen da ya aje su a matsayin mafarin ruguza farincikin rayuwar sa

"Duk abunda akeyi na farinjinin jama'a dana zuzuta irin taron dukiyar da Allah ya basa ya sane kuma yasan komi.

Kawai yakan kasa iya accepting kome aransa ne sabida awajensa wayannan baiwar da Allah ya basa mutane kuma suke zuxuwa awajen sa basu amfane sa da komi ba tunda sun rabasa da mahaifin sa da mahaifiyar sa.

Tun yana yaro Mr mehdi yakan basa labarin baban sa kuma ya girma ne yana matukar daraja sa Duk dama mr mahdi bai taba budan baki ya gaya masa asalin meye jawo mutuwar su ba
Abun da dai kowa ya sani na karya da aka watsa cewa aikin makiyane tunda shi yaketa fada masa Nd about his mother wafiyya
Koyayi tambayar duniya ne babu me ansashi har yazo ya bar abun aransa.
...
Fannin zairah setaga yau gidan ya mata daban it became ten times busier dan normal

Gani tayi Anata wala walan shige da fice ga uban motoci da helicopters dake ruri a sama da kasa
Wannan ya futa wasu su shigo..

Rabon ta da ganin nashwan yau tun safe shiru shiru har yamma gashi Ba'a sanar ma kowa cewa mayor ya dawo ba..

Duka dashi da ahalin sa suna cikin industrial mansion suna emergency meeting akan abunda ke shirin faruwa altho lady jasmine a dane take tana so agama zata koma china

Ita duk abunda akeyin nan har cikin ranta She secrtly dont care abt nashwan kawaide shidin babban asset ne ma rayuwar su shiyasa ma take danne zuciarta akan maganan auren su da hanadi"she already knew that yarta ce kawai ke haukarta,but wazaiki dumbin farinjini,da arxikin sa da kudin sa na gado masu yawan da basuda iyaka?

Bacin rashin ji da rashin kunyar sa data tsana,gani take ba ita ta haife sa ba dan haka bazata azabtar da zuciyarta akan dan wata ba..

Sede mijinta mayor Aseem ba haka yake ba"har can kasan ranshi yana son yaron duk dama yasan shi yayi tuggun muguntar daya ruguza rayuwar sa dana iyayen sa,"shidai barsa da muguwar burin daya dora ma ransa akan BMF da son yaga ya maida rayuwar sa kamar na abokin sa hakeem wamako ya zamto me jamaa me farinjini,after that Awajen sa har yau Amanan su da abokan sa Amana ce...

Bazai iya saka ido a cuci nashwan ba musamman inbashi ne dakan sa zai cuce shin ba.

Inde wani daban ne zai taba dukiyar abokan sa to har abada bayajin zai iya barin su lapya

Tunda aka shiga meeting din yake ta musu bayanin yadda shida abokan sa suka siya filin suka kuma tada dunbin jamaa suka basu rayuwa mai dadi aciki..
"Kaf Jikin su yayi sanyi dan mayor
Aseem aje girman yayi yau Har da yar hawayen sa agabn su, musamman ma inyana tuno da old good times dinsu su uku da abokan sa daya zalunta bayan ya shagala da son zuciya har komi yazo ya lalace

"Saidai Nauyin Tashin hankli da grief din dake kan fuskar sa ya fi karfin iya labarin daya bayar Nd most of them suspect akwai wani abunda dake cin masa rai yake kuma kashe masa zuciya game da labarin sa da abokan sa guda uka da bazai taba fada musu ba

Wasu sun barshi a matsyin damuwa ce kawai na tsananin baqin cikin mutuwar su.

Nashwan ya bari a mtsayin boyayyen al'amari ne qanda ba'a so shi yasani
,kuma bai nuna ma kowa ba amma
A tunanin sa shi ya dade yana zargin mayor aseem dacewa yana sane da wayanda suka kashe masa iyayen Sa amma sukeyi ma dunia karyan cewa ba'a sansu ba.
Chapter 60 · 0% Book details