Sashe 89
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga nan suka fara hira yana sakata magana dan dole dakadan kadan har suka sake sai dariya sukeyi cos he is very funy,shine wanke wanke shine moping babu kalar hirar da baimata ba duk dama biye masa kawai takeyi amma bata kai abun ga wani matsayi ba.
Bayan tagama anan kitchen din yasata sukaci tare,he just notice that tana da kunya sosai dan da kyar ma take kai abincin bakinta agaban sa.
Wayarsa ne ya katse sa yana amsawa ya tashi ya wanke hannun sa yace mata zaifita,bayan tafiyar san tasan ba lallai ogan ta yaso wannan abincn da suka jajjaba ba dan haka ta shirya masa
Spagheti jollof meat balls da ginger drink Data kai masa abincin he look at it weirdly kafinma ya dau fork ya taba kadan ya bar mata sauran awajen yace koshi
Can anjima ta sauko ksa jin karar tv ya sanar da ita cewa har yagama yafito falo yana kallo,a gurguje taje ta kimtsa dakin nasa ta gama tsaf ta kwaso plates din duka takai kitchen
Can Tana wanke wanke can taji kamar ana kirar sunan ta daga kasa.
"Zaliha zaliha
Wama yake kiran ta zaliha inba nashwan ba,barin duk abunda takeyi tayi ta amsa kirar nasa cikin sauri tana saukowa agurguje
Kallo daya ya mata sannan ya umarceta data xauna dashi a falon,batayi musu ba ta nemi one sitter dan nesa da inda yake zaune ta zauna tayi shiru time to time tana kallon film din dayake kallo mai taken"freaks ure are on of us"
Film din nada shegen dadi but He look so unintrested, a haka dai suka cigaba da zama baice tayi masa komi ba sannan baice ta tafi taje ta karasa aikinta ba
After 30 minutes suna zaune taji an kira sunan ta da familiar voice dagata bayanta
"Zairah?Sai Ta juyo taga noor ne ya dawo,dan kadan ta sakar masa murmushi ta kuma gaishe sa ya amsa da fara'ar sa bai zauna ba ya wuce ta gaban nashwan ya tsaya daga gefe
Gashi nan..Ya mika ma nashwan wani hadadden invite gift box madaidaicn duk dama ko takalmin ta bazai iya zama aciki ba,da gafen idanun ta ta kalla taga ya bude abun yana kallo an masa kwalliya da red nd white banner ga wata yar kan kanuwar rose flower daya zaro daga ciki
Yana shirin kaiwa ramin hancin sa
Wannan sakon gayyata ne da za'a tura ma nala khaleepa a matsayin suprise invitation na partyn ta da suka shirya akan za'ayi shi a gobe
..nashwan yana gama kalla ya ajiye agefe dan komi abhay ne incharge har sun gama tsare kominsu harda noor khalil wasu abun nashwan baima sanda su ba.
Shidai yasan anjima kadan zasuje southsong wajen su abhay din domin ayi maganan partyn lallai yana so yasan meye suka shirya game da nail khalepa..
Noor ya xauna daf da zaira desprtly wanting to start a converstion
Yafara da cewa
"Waike yar wata kasa ce?zaira ta masa miskilallen kallon gefen idanu,kafin ta sauke muryan ta kasa tace ni yar nan kasarce...
Noor ya wara idanun sa da alaman bai qamsu ba "dake da dukkan familynki ko?tace no,ina zama tare da mama na ne she is d only one"yace wow great...awasa yakuma cewa thats nice okkk tunda kinki fadan surname dinki da sunan garinku to meye sunan mamakin?..
Zaita tabishi da sanyim kallo
"u knw wata rana sai ina kirarki zaira bint..?Ahnkli Tace my mums name is wafiyya..In spees of scnd Nashwan ya juyo ya kalleta da kyau saiyaga ma kanta a sunkuye take take bada amsar,he was shocked har cikin ransa,baima gama amincewa da sautin abunda yaji ba kuma sam baya jin xai iya sake sakata ta maimata bare ace ya shiga tsabagar hirar su
Noor Yace wow..wafiyya?
Ta gyada mashi kai
Ai kinga kuwa sunan mamaki daya yake dana nashwan
Nashwan kaji fa wai sunan mamanta wafiya,wani shiru yay tamkar bai wajen,Murmushi kawai zaira tayi ta cigaba da kallon kasa
So Zairah ko zaki bani labarin kanki ne?dan Allah kiban labarin kanki,u tribe evrything
Yana dasa aya Ta girgixa kai alaman a'a,ganin nashwan ya tashi buut kamar an tsikare sa ya bar musu wajen yasa itama ta mike tsaye cikin sauri,zanje inkarasa aiki na..Kallo kawai noor ya bita dashi ya gyada mata kai
zaira ta fara tafiya zata haura sama a agaggauce Tsaban sauri ta shiga kichen garaf taci tuntube ta buga yar yatsanta da karfi ta rike wajen tace ouch,haka cikin radadin shi tayi aikin ta,koda noor ya biyota babu yadda baiyi dan yaga kafarba amma haka taki masa fir
..Fannin nala zaune suke a babban falon gidan su suna yar hira bayan sun gama amsa wayar babansu dake shi ba mai zama dasu kullum bane...
She was seriously talking abt her birthday wanda tayi niyyar celebrating dinsa gobe so simply a club ita da yan tsirarun kawayenta ba kamar yadda ta sabayin shi in a grand way ba,..
Ita Dama ko tunanin gayattar kowa daga bangaren nashwan batayi ba sabida bata mantawa tun haduwarsu da yan southsong suke nuna musu dan uban girman kan cewa sunfi karfin suxo wani hidima anan gidansu na sand castle.
Nail cikin cika mata baki yace mata a da chan kenan,yanzu kam daidai nake da saurayinki,i have my own ppl ai da kinbari nina hada miki party kiga ko inna gayayyace sa shima ko bazaizo ba,knsan me?Kawai dai na lura tsoro na sukeyi,basaso suxo ne suga ababen dayafi karfin su amma ace yarinyar ka tana birthday babu sannu babu madalla tsaban girman kai da tsiya?
kefa kin balain raina ma kanki wayo dakike tare da shi..niko a kafata aka daura min nashwan wamako sena cire nayar
Nala ta sharesa tacigaba da latsa wayarta dan tariga tasan duk burga da baqar hassada ke cin sa Game da nashwann.
Is true nashwn bai taba ce ma kowa daga cikinsu hpy birthday koyazo wani hidima ba amma Her last bdy ai kowa yasan shiya tura mata kyautar dayafi na kowa armashi da tsada
Nail Ya cigaba da zancen sa yana kallon nala cikin sigar son ya bata haushi sai wani tsuka yakeyi cikin mita yana cewa wawan yaro kawai dama chan nina sani babu wani
abunda zai iya tabuka miki arayuwar ki,haduwarsa na banza,syyar shi akanki ta baki ne kawai,waishi kon ko? am not sure ma ko xai iya handling macce a kan gado he look so impotent to me,cikin rolling eyes nala ta juyo ta kalle sa tace nail wai yaushe zaka nitsu kadena wayannn kananan maganganun ne ?ni banga amfanin su ba..ba agabana ni dana sanka in nd out ba,Nice fa anan ko kamanta ne?yo meye zaka wani cikani da burga bayan Kai dakanka kasan waye nashwan wamako Kuma koma yaya ne nidai ina sonshi so cut the crab
Nail Ya mike tsaye cikin masifa ai sai kiyita sonshi aikinji abunda baba ya fada mana ko?
To wallahy tunda har ya ban go ahead akansu bazan kuma ragar musu ba.
Ta bata ranta batace masa uffan ba dantaga yadda yayi maganan da zafi kamar shi bada wasa yakeyi ba.
Door bell ne yayi kara yaja hanlkin su zuwaga babban kofar dake gabansu,
Few minutes saiga wata maid dauke da boxes boxes na gift har guda biyu.
Nail yacigaba da kallon abun sabida sun sama mugun kyau,cos fav colourn sa is red,just like yadda kalar dayan box din yake pure red,dayan ne white da jajja kadan..
Whats dis?
Ya furta cikin dakewa yana tambayar maid dake famar gaishe su
Tace sako ne ma mrs nala khalepa
Nail ya juya ya kalli fuskar nala dake cikin tunani can
Nala ta mike tsaye cikin yanayin mamaki tanata kallon boxes din
Waya ya kawo?
Maid tace delivery man.Bayabo babu fallasa Tace ok aje su anan kije atake
Maid ta aikata hakan sannan tayi waje,hannu takai zata bude nail yace stop,kiyi tunanin waya tura miki tukuna kafin kice xaki bude?tace akan me? ai kasan mutum daya nake kulawa a maza bayanshi wa zai turomin dinkuwa in ba kawaye na ba nidai bari naduba nagani,nail ya tabe baki yana me dada kallon boxes din,"nina san wannan saqon daga wajen namiji ne
Da kike wani burgan cewa ai mutum daya kike kulawa to ba gashi yau agabana Allah ya tona miki asiri ba?
Huuuh finally ashe kikanyi tunanin rayuwan ki,actually daukawa nayi bazaki nema makan ki wanda ya dace dake ba,cmon ki bude ki gaya min wayene guy din no need to hide it anymore indan zagi ne yanxu nashwan wamako zai fara karban su dami dami a hannu,so incompetent,wallhy nafi karfin mace tayi playing dina,ni da kike gani na zan iya neman mace koda karuwa ce nd then she will neva b able to doubl date..
Tsaban takaici Nala
Ji take kamar ta tashi ta amsa shi tyi masa kaca kaca,tana shirin bude abun ne amma sai tafajin qwiya what if in wanin ne dagske ya turo?tab in hakan ne tasan nail ba karamin samun gangararta zaiyi ba babban tsoron ta ma kar yaje ya gaya ma nail tayi wani saurayi.
But she dosnt knw any one,to avoid drama kawai sai tafasa bude boxes din ta shiga kokrin turasu gefe,kafin ta hankara nail ya dauke red din ya fara yayyaga wrap din lallai yanaso yaga waye ne?nail
Bana so,ya mata shiru sanda ya gama budewa kirjinta nala nata bugawa,wata arniyar london halter swim suit ya ciro ya warware its pure red colour acikin park dinsa da aka masa kwalliya da red rose yayi bala'in kyau yanata xuba qamshin turaren da aka fetsa mishi,bayan nan baiga komi a cikin park din ba sai kayan tarkacen cokolates da teeth warmers,kansu dada kullewa yayi sannan nala ta yanke hukincin bude dayan box din tanayi aranta ta gama iya tunanin wazai mata hakan bata samu amsa ba