Sashe 94
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zairah ta mika mai juice tace Sir,"A dan hankare ya juyo yamata nuni da hanyar wani sunset chai dake gefe,yana gaba tana bayan sa har saida ya zauna kafin ya amshi abincin ahakli yafara ci still hanklin sa da idanun naga mutanen dake kallon zaira"shi sam baya ganewa but this feeling of mamaya yana dada girma ma aransa day by day,a duniya raba zaira da duk wani da namiji yana cikin babban burinsa,haka zalika ganin tana murmushi da wani yana daya daga cikin abunda ke birkita masa zuciya
Tun yana basarwa har yanxu ya dena
Dan idan hakan ya afku gamsar da xuciyan sa yakeyi da dalilin cewa ai tunda tana zama tare dashi ai ita nashi ne..
Noor ya karaso yana mata magana
Amma bata wani sake ta amsa ba sabida yadda taga nashwan yana mata wani irin kallo da alamar baison tama kalle kowa
Ana gama perfomace din waje ya dada kacamewa da haukar su hanadi
da sannun nala ta girgixa wajen kodan hanadi tagane cewa tafita daraja agaban nashwan,tsaban haushi hanadi saida tayi zuciya tasauka agaban cake din,da sauri tana takunta na jijji dakai zata wuce awkdly suka bugi kafada da nail,as usual harara masu xafi ne ya wanxu a tsakaninsu
"Sigar ya cakka mata magana cikin tsokana yafara dariya yace what
Are u doing here?
Irin babban abun kunya ne ace tana sharing namiji kuma hartaxo partyn budurwan sa
Hanadi tayi rau da idanun ta,"Tace ohh im here looking for a prince charming but instead i got a frog,Taja masa tsaki zata wuce walking realy proudly ya sha gabanta?Yace so ure a princess? tace xcuse me yes.Yace Ohh if u did kiss ur prince im sure he will turn into frog,
wani tsaki suka ha ma juna gaba gadi ya wuce ya barta inda ya hadu da gayun ss acan inda suka tattaru normaly suka gaisa yau dan magana ne fall abakinsa yana so ya amayar amma sai yaga basu wani bashi kansu ba can ya juya kamar xai bar wajen wani hade ransa yayi yana shan qamshi ganin nashwan na tahowa wajen noor ya damke hannun xaira data sunkuyar da kanta kasa kasa sosai,shiya matsa wai zai nuna ta ma abokan sa,Nashwan baice masa komi ba duk dama xuciar sa na balain tafasa alokcin, isar su wajen keda wuya Abhay da sauran suka ganta kowa ya ta'allaka suka gaggaisa da ita,da alamar zairah tana da farin jini da kwarjini almost oll af them babu wanda bai yabeta ba alokacin An tambayeta sunan ta awajen yafi sau goma,nashwan ya farajin xafi zafi kamar yana cikin wuta,musamman dayaga yadda nail khalepa yake ta mata kallon kurel dan kawai ance ta mugun iya dafa abinci...
Haka kawai nail ya fara braging yana kwada kansa shima,telling them that he is cute mene menen sa yana wani rigima duk ansan dan yaga kyakkwar babe ne.
Noor-dake abun dariya bai masa kadan Ya kalli nail ya sake kallon sa
Yace bro,100000 sperms nd u are the cutest?nail ya dage girar sa sama
..abaxata noor ya fashe da dariya yana wani daka masa maka a kafadatlrsa kamar dai yana masa wasa yace'
Wowwww"shocking"
Nail yay yake ya shanye xancen can yace yes"im cute nd also very succesful..
Ya fara kallon noor yana wani fadada kafadun sa cikin bunksa yana shhashn qamshi,bro kagane?success do fear me dnt knw why..am so worid...sai da duka gayun sukaja suka kalli burgan sannan Dukan su suka fashe masa da yar dariya.
"abhay cikin miskiliyar kallo ya ce"u have notin to be worid abt is not like u gon be succeful at anything anyway,Nashwan ya juya xai bar wajen zairah tayi saurin musu sallama ta shiga biyosa abaya.
Nala ce ta dososu ita da kawayen ta sigar yin masa godiya Daga iso warta ta wani jawoshi ta sauke masa uncpected kiss tun ma kan ya kauce lips dinta hartayi ta gama bai jiraba ba ya dan janye kansa daga cikinta cos
He felt litle bit embrass nd shy kuma kamar baiso hakan ya faru agaban zaira ba,da wutsiyar idanun sa ya shiga satar kallon ta yaga yadda ta sadda kanta kasa,her heart was beating so fast ita kanta bata san meyasa bata son ganin shi da yan matan san nan ba.
She'hve been hiding it deep down,amma aranta tasan harga Allah batason kallon fuskar nala kusa da nashwan bare aje ga hanadi
Tsaban taji kishin sa Kojin abunda nala take fada masan batayi ba Yana kuwa sallamar ta yaga ta wuce ta tafi cikin sauro batare da ma ta amsa shi ko ta kallesa kamar yadda ta saba ba
Haka ya dinga jin bugun xuciar sa na karuwa ba har nala ta rabu dashi, Isowar nash wajen gayu yayi daidai da dagowar kan abhi cos shi bama magana yafiye sonyi da nail ba tsabagen yadda ya tsane sa,sanin nashwan zai iya kwafsa masa
Yasa ya karkare sa da ido,daf dashi din kuwa ya tsaya,suna wani jefo kallon rainin wayo ma nail din atare Sun wani tsime kamar abun kirki can suka fara jefo magana tsakanin su kamar dakan su sukeyi
"Abhi cikin tsokana ya mika ma nash giya,nash ya kauda kansa gefe,yana juyowa a hnkl cikin rada yace i called ur boyfriend a gay and he hit me with his purse,"..wani banxan dariya aka fashe dashi abhi ya farayi yana ihu, nan aka fara hirar gays cikin zamba da karkare rashin mutunci
"nail sosai yaji ajikin sa cewa dashi nashwan yayi aka tada wanga batu"..noor ya nace da cewa ai maza masu cin maza dabbobi ne abhi sai yay describing shigar nail zak zak wani irin anoying nd insultive tadi suke yi gashi sunayi suna gwadawa da jikin su ana shewa ana dariya,..wani track me dadi ne ya shigo dj na playing gayi suka haukace suka fara ihu,is a song writen by abhay,sai aahil ya fara zzuga abhay agaban su,nail kamar baisani ba yace ma abhay kai kayi wakar nan?abhay bai ansa shi ba yana murmushi yana kallon sa
Yce Wow,u have voice of an angel..
..a dying angel..
Abhi zai amsa nashwan ya tare sa lokcin har hanklin nail di ya komo kansu..
"wani kallon raini ya musu yace da abhi are u 5?cikin hade rai abhi yace yes,5_inches deep insde ur mom fuck you
..wani karamar hatsaniyace ta so ta tashi nail yace how dare u call my mum"abhi ya fara daga fuck finger sama yana nuna mai abun abun haushi,su noor suka rabasu akace to aje filin rawa da games
Kafin su hankara nashwan har ya xame ya fice daga wajen dan sosai duhu ya gauraya
Nan ne fa wasa ya hautsine yan mata anata rawa ana tsalle ana daga nonowa,suma haka gayun,su dai wasar sun anayinshi ne kamar raha kamar gaba,abhi yasha giya sanda ya bugu sosai ya shiga shuna ma nail karnuka yana binsa a guje,nail har yaga bazai iya jurewa ba agarin kaucewa yaxo xai gitfa ta wani mini jacuxxi hada hannu sukayi su ukun su tarkata sa a cikin ruwa ya kife da fuskar sa ruwa ta fantsamai very embrasing
Nail yace Holy shit, atake suka maida abun kamar wasa memakon su daga sa sai suka tsaya akansa suna masa wata irim dariya ana cikin haka saiga nashwan ya dawo
,ganin nail kamar agwawa acikin ruwa yasa ya matso kusa daf kamar zai taimaka masa ya ciro sa shikam irin mai hankalin nn kowa yay shiru ana mamakin sa
sanda ya karaso daf sannan ya kira sunan sa,nail yana dago fuskar a nashwan ya daga wayar sa sama ya kashe musu wata arniyar hoton selfie mai kama da dan adam da agwagwa acikin ruwa
...haba mana nan gayu suka sake gigicewa da dariya
Within scnd aka watsa shi anan kowa ya kalle nail saiya tuntsire da dariyar keta,he felt really embrased amma dake a sigar wasa sukayi sai abun bai masa dadi ba,noor da shaqiyanci haka ya rinka bin nail yana shela,here comes d cutest nail,the succezful,nail yy xulum cikin rasa nayi ruwa sai diddiga yakeyi a jiikin sa
Haka partyn ya kasance nail ya dawo tamkar wani joke awajen,ga yan mata sunki shi ga wannan jikar da yayi da ruwa amma sabida girman kai da rashin wayon sa yasa shi sam bai san ya zaiyi ya wanye ba,su dagaske suka masa walakancin amma a sigar ba'a da wasa can sai kuma yaga su abhay da noor sunata shaqiyan ci da yan mata acikin ruwa,suna wasa kala kala mata na bibiyar jikinsu kamar zasu lashe su nail yafarajin yaji abun kamar da gatse akeyinshi
Duk haduwar san ace babu babe din ta manne mashi?
By 10pm shap nashwan ya zame ya bar wajen danma kar anemi shi asame sa cikin sauki yaje wata mota ya zauna,ya sauke seat kasa kasa ya kwanta yana me lumshe idanun sa tinanin yadda su hanadi da nala suke bibiyar sa da jikin su he just hate them more.
Abhi ya sha giya sosai baima san meyakeyi ba kawai ya zama party scatter dashi da yan matan sa.
Nail ya rasa inda xai saka kansa,tsaban wasan banxa sanda suka sa kare ya dauke masa kafa daya na takalminsa,gashi yana balain tsoron kare nail yafara shakinga yana fitsari a wando
,sosai aka ci baqar dariyar nail,gashi bai so ya bar partyn ace yaji tsoro ne,haka suka maidashi babban joke of the nite,shi ya gama rudewa amma mutanen sa gaba daya sun fahince tsantsan walaknci ne ake masa, hakan yasa jikin su yayi sanyi
Sai bobboye kansu sukeyi acikin taro
Arnd 12 na dare zaira tana dakin ta aka shiga kwankwasa mata kofa cikin gigin bacci ta bude taga daniel, yana rsaye"zairah oga yana kiranki a dakinshi,da kyar ma ta maida kayan aikin ta,idanun ta na mata nauyi ta taho kofar dakin after 3 mint ya umarce data shigo,..