← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 112 OF 176

Sashe 112

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A kasa ya sulale ya fado yana kuka duk jikinshi na rawa....
[11/25, 9:21 AM] Pretty KITTEN: 56.
Da sassafe karfe 5:00 daaidai noor ya bude kofat dakinshi ya fito yana tafiya cikin sauri zai nufi dakin nashwan,jin xuciyar sa ta kasa samun nitsuwa..

Tun bayan fitar sa a dakinsa jiya y dinga tunani yanajin guilty consience na cinshi aransa game da ababen da suka bayyana masa a fili akan lamarinsa wanda shima ya dauke kansa akai musamman game da lpyar kwakwalr sa,ya dade da gane cewa nashwan ia suffering from emotional pain nd depression...jiya da kyar yay bacci tuna yadda suka taso kullum cikin mfarkin maman sa,yana kuka mai tsanani cikin dare

Noor ya fito da Alwala ajikin sa amma sai ya kasa gabatar da sallahn yanaji lallai saiya duba lpyar nashwan din,wani sauri yakeyi gidan ya dau wani sanyi yanaji kamar bazai isa ba kirjinshi na bugu yana haki kamar zai tashi sama,yana taba kofar dakin tun bai shigo ba da karfi yafara kiran sunan sa yace Nashwan
Wani duhu ya gani agabn sa ko ina ya dau shiru,cikin azamar sa ya laluma inda switch yake ya kunne wutar ganshi ne ya buga ganin babu kowa akan gado pillows da duvet duk sunyi gefe a warwargaje
Muryan sa na rawa a hankli Yace
Nashwan..,sai
Ya dubi ko ina a dakin,sannan ya kalle kofar bathrum da mugun sauri yay hanyar bathrum din ya bangaje a tsorace ya shigo yana zazzare idanunshi yace,nashwan?
Nashwan yana jinshi yy shiru bai motsa ba,noor yana daga kansa ya tsikayo nishi nishin sa a can gaba sai yagan sa cikin bahon wanka ya tula ruwan sanyi ya shiga ciki ya juyar da kanshi gefe yana sauke ajiyan zuciya a hankli shika dai,da alaman bama wankan yakeyi ba dan wandon shi na boxers ne ajikinshi kalarta baqi, he look so pale idanunshi da labban sa sunyi ja,wani haske fatar sa tayi sai fuskar sa yay fayau kamar wanda ya tashi daga mummunan ciwon zazzabi
Ko kadan baiyi kama da wanda yake adaidai ba
Tsaban yadda
Noor ya tsorata cikin wani yanayi ya karaso baima san lokacin daya sa gwuwar sa a gaban bahun ya rusuna yanata kallonsa ba,..zuciyar sa a mugun karye da zuciyar san ya furta nashwan?,yaga nashwan yana wani irin murmushi mai sanyi sanin cewa har yau noor ne kawai gatansa a duniya,..kullum in yafara jin bukatr iyayen sa da bukatar sauya rayuwar sa zuwa mai sauki he dont seem to find solution for anythng saida a karshe ya bude idonshi yaga noor ne yazo domin ya lallashe shi.

Da kyar ya juyo da kanshi ya shiga wara gajiyayun idanun shi a hankli
Sosai hanklin noor ya tashi ganin sa ahaka,"nashwan are u ok?man am sorry.
I really care about you...

Hannun shi yana rawa in a unctroble manner Yafara tattaba fuskar sa da alamar baima san yanayi hakan ba,kallon sa kawai nashwan yakeyi,..
Noor yace kagama wankan ne?ai an kira sallah fajr fito kayi alwala saimuje kayo salla,baice uffan ba ya fara yunkurin tashi daga cikin ruwan,wani abu ne ya fado masa aransa sai ya koma da baya kiris ya rage ya zame ya fadi sai noor yay sauri ya taro sa,"
Nashwan whats wrong Baka da lpya ne?sai ya daure fuskan sa yanaji kafarsa tanai masa wani nauyi kamar wanda baiya bukatar fita daga cikin ruwan,let me help u out?noor ya tallafo kafadunshi nashwan ya sakalo kafafun sa waje kamar zai sauko,but he was so weak haka noor yataho ya taimaka masa yayi alwala suna shiga daki ya nufi closet ya saka asalin kaya rigar tshit ja da bakar jean saiya sa dan karamin praying cap ya samu noor har yagama shimfida musu dadduma,
atare sukayi sallan har suka kammala nashwan na zaune shiru dan har yanxu baisan ina rayuwar sa zata kaisa ba,
Noor yana idda azkar baice masa komai ba ya tashi ya fita ya nufi hanyar dakin sa dawowar sa keda wuya ya samu nashwan akan gadon ya dukunkune waje guda ya takura kanshi,gefe gefe inda ya ajiye kansa da fuskar sa ruwa ne ya jika da alaman yayita hawaye,noor ya aje qur'anin daya taho dashi agafe sannan ya matso daf dashi yafara shafa masa kansa a hankli,har sanda ya fara wani sabon kuka,addua ya fara masa yana shafa ma kan shima yana hawaye masu karya xuciya.
A hnkli yace"..I shud neva have force any conversation u cikin dauriya da cijewa nashwan ya share hawayen sa yace "babu abunda kayi min fa?aikasan meyene,wannan matsalar bata shafeka ba, am just thinking abt my parent...noor i need sumone to take care of me..i think im getting married..
Zanyi aure kwanan nan..i need a family

Noor yaji wani iri atunanin shi ko dan jiya sunyi musu akan hanadi ne yakeganin kamar an wareshi,muryan sa harna rawa yace nashwan am ur family too karka manta kaji.u are my brother,riko hnnun sa nashwan yy yana murmushi Yace i knw noor
Kar ka damu,im good..ko dan kaima ai zan iya auran hanadi,amma yanxu
Inaganin kamar wata ce nadaban a zuciyata,in har na same ta to ako wani lokaci zan aureta
Noor I need peace of mind..ita zata ban..

Noor y gyada kai cikin kasa fahimtar kalma daya daga zancen sa, kawai yace yeah,shiyasa ma na kawo mana qur'ani shima
,yakamata ka karanta yau u wll feel relieve,a hnkli ya daga ido ya kalli qur'anin sai ya lumshe idanun sa sosai yana me gyata kwanciyar kansa akan pillom yace "to kana karantawa xan na amsawa..noor yace
Ok,daga nan noor ya bude suratul yusuf ya kore shaidan yay bismilla sai suka fara yana karantawa in ya fadi aya daya sai nashwan ya maimaita kamar malami da dalibin sa har suka gama suka karanta suratul ibrahim tun kafin nan ba yaji kanshi tafara warwarewa daga nan baima kara sanin ya akayi ba bacci mai nauyi ta debe sa addua
Sosai noor yamai kafin ya wuce yay waje..

As early as 7 zairah tana kitchen tana kkrin hada ma nashwan shayi saiga noor ya bude kofar a hankli ya shigo,wani kallon gefen ido tamasa tana kare ma shigar sa na yan gayu da wata yellow hoodie dayasa ta masa shegen kyau,"hey shruberry gud mrnin? Da dan fara'ar sa ya taho gefenta daf kamar zai goge kafadarta
Ta masa kallo daya tace masa mrning
How is ur nite?yace fine mekikey tace tea,sai ya karbi shayin daga hannun ta ya aje agefe pls dont bother,yace baya so a tashe shi yau he need some sleep,zaira tace ok amma shiya fada maka ko?batare daya kulata sosai ba yace eh,"amma f ni yunwa nakeji,we have to cook now now,tace wa?ka tafi kawai zanyi yace in nan tare dake zamuyi,da ga haka dai suka fara yar tsokan su,zaira ta fara feraye doya tana yankasu kanana da alamar zatayi yam poridge noor na tsugune agefen ta haka yana taya ta..

Ganin yadda yakeyi out of rashin iyawa yasa take ta masa dariya,hira sosai suka farayi har ta gama abincin ta jera a trays,dan wanda yay saura a tukunya ya dauka ya mace mata akan cewa sai sunci dashi atare.

Xaira kam Da kadan kadan take kai abincin bakin ta,shikuwa kowani loma yakai saiya lumshe idanun sa yana jan santi umhmmmm uhmmm amazing
Batace masa uffan sai dai tayi murmushi har suka karar tas suka kammala

Bayan sun fito waje ta aje abincin yake gaya mata cewa suje dakinshi taga wani abu,sharp shap kafin nashwan ya sauko duk iya kinta da hakan sanda ya jawo hannun ta sukaje dakinshi

A tsaye ta tsaya a gefe gefe kamar barauniya,sam sam taki ma ta zauna koda akan stool ne bare ajer ga bakin gadonshi shikam ko lura da hakan ma baiyi ba kayan ta dake ledojin shoping din ya karkato gaban ta ya shiga zazage su yana bajesu akan gadon sa danta gani,"mutumiyar kayankin nan sun min kyau,i cant wait to see them on u..
Kinsan fa kefa kyakkwace u will look muah acikin kayn nan..xaira tayi shiru kamar bata wajen da gefen idanun ta take kallan kayan babu wanda bataji ya shiga mata har ranta ba can dai tayi wani tunani saita dauke kanta kwata kwata akansu ta ma dena jin abunda take cewa,sanda ya karashi zancen sa kaf ya juyo yaganta ahakan cikin wara idanun sa da mamakin ta yace yadai mutumiya
Kayan basu miki bane?ta dago Da kyar ta girgixa kanta alaman sunyi,saita kumayin shiru,jin shima yay shiru sai ta daure cikin kwakwlo murmushi tace im so happy nagode sosai Allah ya saka da alheri,thy all lovely,shikan sa yasan ta fadi hakan ne dan ya ji dadi,anyways ai godiyan dama banashi bane na abokinshi ne,amma tunawa da yayi cewa alkwarin bazai fada ba yasa ya share,komai da komai ta dauka tamayar cikin kwalayen sun suka fito dasu noor ya rakota har dakin ta,
Da har Tayi niyyar ajewa agefe ya fauce a hannun ta ya shiga bubude su yana jerawa a wardob har suka kammala suka fito

Zaira tana tsaye ta wajen dining jin yadda zuciyan ta yake bugawa tafarajin kamar rashin ganin nashwan dinne ya so ya nuna ya dameta, noor ya haura sama dan ya taso nashwan da
Sai wajen past 10 ya farka daga bacci kanshi na masa muguwar ciwo baima iya saukowa ba,ruwa kawai ya sha ya zaune abakin gdonsa dafe da kanshi,noor ne yaje y dauko masa abincin,babu yadda zairah batayi yabarta ba amma haka yaqi mata sam yace mata taje ta huta,haka ta bar wajen tana lekowa kirjin ta cike da tunanin ko ba lpya ba..Da kyar noor ya lallaba shi yaci abincin,dan kadan din daya tba din ma saida yaje toilet ya amayar Ranar sai yakasance ranar gaba daya bai fito ba..

Bayan kwana biyu komi ya lafa,komi a gidan ya dawo normal sai dai sosai
Nashwan yadan sauya sakamakon yawan shiru shiru dayakeyi,fiye da kowa zaira ta lura da hakan,dan sau tari in ta zo gaban sa baiya ma kallon ta bare ya mata magana bare aje ga tsawa,sosai abun ya fara damun ta iya bkin kkrin ta tayi danta ji dalilin sanyin nashwan kwana biyu amma noor din ma baya bata hadin kai,sai dai yace mata babu komi
Chapter 112 · 0% Book details