Sashe 118
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yace ko duk duniya zata dauko suyi shedarta in yaga dama saiya sa akamata akaita prison gobe da laifin cewa tazo satar mutum,sanda ya tabbatar mata cewa yanada fake doctors dazaiyi amfani dasu danya daureta da jijyar wuyarta he totally forget that tama yi makaranta
,kawai magana yake cikin raina mata hankli da wayo,burinsa ya raxana ta ya tsorata ya jadadda mata cewa in ta sake gobe ta taho asibiti yin case saiya yi illa ma lpyar wafiya zairah sosai taji tsoronsa da mugayen kalaman Sa na ban tsoro,wani kar kar jikin ta yake rawa jin kadan ta yanke jikin ta ta fada akasa,dan bata ma san sanda wayar ya sulale a kunnen ta ba.Wani irin juyi ta shigayi tana rolling akasa tanajin kamar wuta ne ke cin zuciyarta
da karfi tafara kakarin numfashi sabida barazanar dauke mata dayakeyi tafara jawo iska huhhhh huhhh kamar mai jinnu,.. da kyar takejan sa xuwa magworonta da kirjinta daya ke sarkafewa yana cakkinta da wasu abu masu zafi kamar bakin kifiya..
kukan tan shima ya sarkafe Idanun ta suka juya sukayi farr Duk sanyin tiles din nan sanda tafaraji kamar akan wuta ta kwanta,her heart was seriously bleeding on the inside,kawai mummunan firgici takeyi amma ko sautin kukan ta ma ta kasa fitar dashi.
Fuskar wafiyya ne ya fado mata,saita ji kamar an dada haukata ta,ta fara rolling akasa a haukace tana shirin tsala ihu sai cak taji an finciko ta tsaye
Duk Jikin ta vibrating yake kamar zata fige ajikin sa,wani rikon fargaba mai hade da mamaki ya mata yana kallonta a mugun rude, hannu da kafa da bakin ta suna wani irin rawa intaja numfashin ta sama sai ta wahala yake dawowa da alaman antaba zuciyarta sosai ,ganin mutum agabantan yasa hawaye suka mata dirin mikiya one time fuskarta ya zama babu matsugini she was actually in emotional shock
Yanata kallon ta,arude yace xaliha? menene?what is wrong with u,zaira ta fara wani irin birkitaccen kuka..tsawon mintina bata iyayin magana sai can ya kalle ta inda yatsar hannun ta ke nunawa,yabi hannun da razananen kallo ganin yadda shima hannun yake rawa
Zaira ta fara nuna masa kasa nan yaga wayarta ne kawai akasa ayashe sai ya saketa da sauri yaje ya dau wayar ya jujjuya a hannun sa baiga komi ba,ya tashi tsaye yana tunkarota hanklin sa atshe yace who called u? An gaya miki wani abu ne?ganin kamar bazata amsa ba ya jawo hannun ta ya girgizata a masife "ki bude bakin ki kimin magana who call u?whts happeng to u,zaira ta kwace hannun ta da balain karfi ta ture sa jikin ta da wani irin strong feeling of agresivenes duk jikin ta rawa cikin masifaffen yanayi,mamaki ne ya dada rufe sa ganin kamar ba a hayyacin ta take ba ya jawo hannun ta da karfi ya direta har gabansa zare mata idanun shi yayi yace,'talk"sai yaga taja nishi kamar wata bebiya tafara i i nar maganan,sosai ta daga mai hankli numfashin ta kawai ma da iskan mai zafi yake fita,sanda ta dan buga kafarta akasa kafin ta samu muryan yin magana
D Wani sautin barkakkrn kuka maganganun suke fitowa,a hakan ma bata ce wani abu kwakara ba mama na mama na kawai take fada,nashwan yaga kamar bazai iya hakra ba,he is a doc sosai ya fahimce cewa koma miye aka gaya mata awayar to lallai yaso yafi karfin kwakwalta..
Wani jan hannun ta yayi ya fixgo ta sukayi waje tana binshi kamar yar paper,dakinshi suka nufa straight ya jawo ta ya kwantar da ita akan gadon sa,sai abun yafarayin mata worst ga kukan daya sarkafe mata yana fita kadan kadan ga numfashin ta dayake sama sama kallo daya ya mata ya tashi tsaye ya bude wani drawer ya ciro ruwan allura da syringe ya ja,sannn ya dawo gefen gadon inda take kwance ya zauna,wani kallon ta yakeyi at same time yanajin kirjinsa na balain bugawa,
mikar da kafafun ta yay kafin ya matso ta saman ta yana kallon fuskarta,jawo ta cikin shi yay ya rungumeta cikin azaban firgici ta lafe akan kafadunsa sanda yayi allurar ya gama ma bataji ba,wani abu kawai taji yana shiga cikin jininta yana karya qabobin jikinta,yana gushar mata da firgicin tana lumshe idnun ta sai bata kara iya budesu ba,nashwan yafi minti talatin zaune agaban ta yana ganin yadda tsaban hawayen damuwa da kunci ke ziriya daga rufaffen idanun ta yana sauka zirr yana bibiyar kyakkwar fuskarta.
Yafarajin zafin hakan kamar ana yayyanka shi,take yaji jikin sa na daukar zafi,yafara jin tsananin fushi da fushintan,kwalkwalarsa ce tafara tambayar sa whats going on with her?waya tabata?hannun ta ya kama yay feeling pulse din ta batare daya sake hannun ba ya kalle agogon dake nashi hannun yaga takwas saura,wani kallo yay ma fuskarta within 20 minutes yasan zata iya yin magana wayarsa ya dauka ya shiga latsawa can ya kuma mike tsaye kamar zararre da mugun sauri ya bude kofar ya nufi kitchen daidai inda ta yasar da wayar tan ya gani yasa hannunsa ya dauka, nan ya bude ya shiga bincikawa
Baima taba rike karamar waya arayuwansa ba,last call da dial numbers ya fara gani,sai ya lura da cewa almost same person take kira kusan kowani lokaci sabida duk cntct dinta baifi a kirga bama,tun kan ya shiga ya gaggama karanta texes ya sa hannu a aljihun shi ya fito da wata iphone sabuwa kalarta ja Wani number yay dialing aciki yana karawa a kunnen sa aka dauka bai jira ba yace da ogan su yake sonyi magana,ko mint uku baayi ba ogan nasu ya amsa wayar yace yes sir,"yace Zan tura maka wata number,stream all voice calls ka tura min shi yanxun yanxun nan its urgent,ba musu mutumin yace yes sir,..Yana katse wayar ya mayar aljihun sa yafara bincika tulin sakonnin ta yana kuma ganin tsabagen yadda take tura zun xurutun kudi ma same bank acct almost evry after 3 weeks in an anbiyata,he was relive dayaga kamar kudin na jinyar maman ta ne saidai hanklin sa yaki kwanciya dayaga last tx mesages dinta wayanda ta rubuta alokcin tana cikin fushi da rudani.
What really happen?
shafe fuskan sa yy cikin jn karin bugun zuciya'kodai maman tan ta rasu ne?but why dis hurtful mesge an cuceta yabata mamanta?was her mum kidnapped?
Amma yaga ai an rubuta doc said sambo,kai yaga duk wannan tunanin bazai ficce shi ba,tuna cewa mahdi ya dawo yau yana gari asalin wayarsa dake hannun sa ya dauka ya dialing number mahdin yace yanxun nan yake bukatar ganin sa..mahdi yana amsawa ya wuce yay waje tare da wayartan a hannun sa,a hnkli ya tura kofar ya shigo yana takawa a hankli gudun karya tashe ta,zama yay agefen gadon ya matso daf da ita yana kallon fuskarta,yaga baccin takeyi hawayen fuskarta duk sun bushe sun manne da kumatunta sama sama take sauke numfashinta a hankli wani balain feeling na tausayin ta yaji na kashe masa jiki,lumshe idanunsa yay sosai sai ya farajin kamar vibe ta aljihun sa yana dagawa yaga sakon sane da sauri ya jona da earpice baidamu da sauran ba ya wuwwuce na da can ya farajin last call din tayi yau..evry little thing evry fact da suka tattauna da doc sanda yaji,wani shiruuui yyi bai iya bude idanunshi ba
Sanda yaji alamar motsawarta...
[11/27, 6:16 PM] Pretty KITTEN: zaira tafara bude idanunta a hnkli tana ganin yadda ya kwararo mata nasa manyan idanunshin da sukayi jajir sukayi kama da abun tsoro,wani abu yakeji na tsikarar xuciyar sa,wani azaban tausayin ta da da balain haushin kansa na kasa gane halin datake ciki shiya so ya haukata sa atake.
Wani kallo ya mata sannan ya tamke fuskarsa ya fara maganan sa a hnkli kamar baison muryan sa ya fita bare agane halin dayake ciki yace,tashi ki xauna
Ba musu zaira ta mike zaune kanta ta sauke kasa, wani shiru ne ya gifta tsakaninsu, can ya kau da kansa gefe guda yace"..what happen?shiru tayi kamar tana tuna wasu abubuwan jin kanta na dada daurewa,she dint even knw wen she came to his room harta kwanta akan gadonsa,itadai tana kan jin radadin zafin abunda da doc ya gaya mata ajikinta har yanxu,a hnkli ta dago knta kamar zatayi magana sai ta basar,ta shiga kokrin sauka masa akan gadon sa,kallon ta yakeyi kamar zaiyi magana sai kuma ya fasa ganin harta mike tsaye, tana kallon kan gadon tace"..im really sorry sirr,a hnkli sautin ya fito sabida yadda wata birkitacern kuka yake shirin barke mata.
Limshe idanun sa yy sabida yana da zuciya sosai,so he dint waste any time ya mike tsaye daf da ita yafara kallon ta, kamar wanda zai bugeta"..xaki bude baki kiyimin magana ko saina tattaki?ina kikaje?kina fita agidan nan batare da ixini na ba? Why is dat damn doc threathning u?start talking now? Da masifa yay maganan burinsa ya dada rikitata danta amayo mashi gaskiya,hannun ta ta sa ta rufe fuskanta da bakin ta tana hawaye masu sanyi muryan ta a dishe tace"
sir,.nayi maka laifi,Am sorry sir dan Allah kayahuri kar ka koreni,i really need this job doc yace in na bashi kudi na wata biyu ba zai cutar da mama na ba..
nashwan ya runtse idanun sa yace ok "Stop..start frm the beginig nd dont u dare lie to me
,rusuna wa kasa gabanshi tayi cikin dauriyar dabata san tana dashi ba tafara magana muryan ta na rawa sosai idanun ta na kallon kasan tile..
"Sir,we are very poor sir,we barely have food to eat mamana tace in karbi aikin nan inayi dan in taimaka mana..
Shine wata rana danaga kamar bazan iya ba sai na aje aikin naje gida,i met our house on flames,wani kuka ta fashe da shi tadan ja kafin ta cigaba da maganan,tace sir gidanmu ne fa ya kama da wuta kuma harda mama na aciki ni ban san ya akayi ba,a asibiti muka hadu da doc sa'ed,a farko yace xai taimaka min daga baya yace min wai wai wai,wai sai na na bashi jikina kafin ya biyamin kudin maganin jinyarta yace in na yarda mishi wai zai min komi..