← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 176

Sashe 39

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Aranan data fara shiga wajen Haka ta gama kare ma wajen kallo tana mamaki,Kirji tan kullum sai ya biga ganin girman complicated bathrum din da ko a mafarki ma bata taba ganin kaman sa ba,full sixed jacuzzis bama daya ba, thy in layers wasu square shape wasu round wasu kamar kwallon kwakwa duk wanda yayi niyyar shiga dai amma ita bisa layi take binsu 1234 tana hada ruwan wanka na kowani rana, A cikin bayin Wata katoton mirror ce mai dauke da handler na kayan duniya dukan abun bukatar da namiji akwai shi Gefe dashi akwai bath tub wanda ajikin shi drawers ne masu yawa da Wata full sized glass shower mai faffadan striated rectangular glass wall Tana wani kyalli kamar ba ataba taba shi ba shima gefen sa da akwai fixtures masu dauke hankali
Komai Dai a bayin white ne girmanshi mutane fiye da talatin zasu iya shiga ciki baisan anayi ba

Yauma Tabe baki tayi kawai ta shiga hada mashi ruwan wanka at exctly 37 degres din tana mamakin wai shin wani dan adam ne a duniya Wanda har yake da specific tempureture na ruwan wankan sa?
Duk iya latsa computarta da kyar ta iya seting themometar dake bayin domin ba irin wanda tasa ba gani a net bane as usual SS aka rubuta ajiki

Finally tagama komai ko minti sha biyar bai dauketa ba ta fito daga dakin walking quietly Down stairs zuwa dining area dan taga ko yau ko ya taho cikin tsammanin marabbuka malam yaki noma dan zakka

Luckly enough Bayan shi kawai ta hanga alaman yana cin abincin amma Koda wasa bataga ya kammanin shi yake ba,leke take cikin mamaki,this is 2 weeks dafara aikin ta amma sai yau Allah yayi,nan ta daddafa pillar ko zataci sa'ar kallon sa sai dai ko 1scnd batayi ba taga ya mike alaman zai tashi a gurguje ta ja da baya wani uban tsoro yasa tayi back turn da gudu gudunta yi hanyar kitchen ta dauko food dismisal tray Kafin ta Dawo Nan bata ganshi ba

Wani Kallo tabi abincin dashi wanda yake kamar ma ba ataba shi Ba,she was like did he even touched It?
Ko idanun ta ne suka mata gixo da ganshi daxu?

Tana jan abincin Sai idonta yafada kan half stained spoon wanda ya isar mata da amsar eh antaba nan ta Shiga tattara Komai takai kitchen ta Kuma tsaftace su..littafin na kudi ne the ACCESS FEE IS 300#VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.
OR MTN vtu tran via 08060712446

Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
[10/29, 9:05 PM] The DUTCHESS🌟: *♡TAKAICIN WASU:page 20*

_Alhamdullahi,anan shafin free pages din takaicin wasu yaka karewa game bukatar cigaba da tafiyar ya biya kudin karatun sa @ 300# via acct 0152983148 mohd sule surayya GTB or ur mtn pin to 08060712446♥️🤝🏻_

_
*20..last free page*
Kowani rana xairah takan jira har saiya tashi a barci ya fita kafin ta je loundry dan ma ita ake bada gogaggun kayan baccin shi ta aje masa a closet dinsa

Anan kuma bingel tafiye nata aikin
Dama kuma Allah Allah take suyi ido hudu da ita,tuntuni taki cewa uffan ne akan lokaci sabida wani bin tasan dole seka kwantar da hanklin ka kake iya cin uban mutum da kyau,tana shiga loundry yau mas'ud ta soma gani dauke da boxes boxes na kaya wasu sabbi ne a ledojin su wasu kuma are well loundered an nannade su tsaf.

Murmushi ta sakar masa shima ya mayar mata suka gaisa atakaice can tace mas'ud ya bana yawan ganin ka kwana biyu lpya ko?..a hnkli cikin nitsuwa ya dagokai shidai in yana magana dole kaga yana murmushi "yace lapya lau zairah aikin ne yadan shamin kai..tanata kallon sa da gefen ido tace ok toh Allah ya taimaka

Acikin satin daya gabata kacal ta waye shi,amma she can tell thay masud irin mzan nan ne da babu ruwan su,he is nice nd calm,magana ba inbawai kai ka fara ba bazaka same shi a bakinsa ba,da akwai alaman bakaramin jajircewa yake akan aikin sa ba,shikam ba laifi nashwan ya amshe shi hannu bibbiyu duk dama he do worked him out like a clock dan baya barin sa ya zaunako na minti guda, shine driver,shine dan aika shine dan rakiya dan rike jaka da takalmi,hakama in anje asibiti,duk wani aikin duniyan nan mashi nashwan ya dora in kaga ya huta to nash yana meeting ko yana bacci ne

But masud yanada hakuri sosai bai taba yi ma wani gulman wahalan dayake sha bama bare yayi kunkuni

Harsasho kkrin wahalan dayakesha kawai zairah takeyi amma dayake abun bai zago takanta ba sai bata dau abun da wani zafi ba,but she still respect him alot,tana ganin mutuncin sa,kayan ya bata duka yace mata oga yace sabbin kawai za'a ajera mishi a wardrobe lounderd ones din kuma duk a fixing dinsu daban,Tace ok..ta amshe dukan kayan
Sukayo sallama
Mas'ud yana daf fita daga wajen aka wani bangaje shi yana dagowa sukaci karo da bingel taci uwar dauri da dan kwalin uniform dinta wani juyi tayi ta kalle sa ba sannu
Ba maddalla ta ja masa kakkauran tsaki,shikam kallo daya ya mata ya wuce abunsa tuntuni shi yasan matsalar ta, tsanar sa tayi dan baiya kulata kuma ta furta tana sonsa yace mata baiyayi da magulmaciya.

Aynxu haka ma Memakon abun datayin ya masa zafi se ita ranta ya baci,karaf karaf take bude water stores tana giggima su kamar zata babbala su,wasu maganganu takeyi cikin habaici tana wake waken yan tasha

Ahayye,wani daka sai mata
Mata a daka sakwara
Mata a daka tsakuwa
Mata a daka gumba
Mata a daka mata
Ai Wani dakan na dedeta hanklin mutum ne
Wani kuma na sosa kaikayi ne
Mata adena kai kai inda Allah baikai kaba
Mata Akwai bulala mata..

Zairah ta dada hade ranta tana shiru tana jejjera kayansan a gefe can da bata son abun da zatayi ya shafesu,Enginan dasuke kan aiki ta taho domin ta kashe da uban sauri bingel ta karaso wajen "ke ke ke wannan ai ba aikin ki bane"da Allah ja can...zairah ta ja tsaki kota matsa tayi tsayuwata me aji,ta nuna bingel da yar yatsa,you..you need to be under animal control..

"Caraf bingel ta daka tsalle ta hayayyako xatayi magana,cikin bude ido da masifa zairah ta dakatar da ita tana yaryarfa hannu tamkar wani abu yana mata dan banzan wari tace.."uhh'..and under breath control too.

Yarda kasan wuta haka bingel taji saukar maganan a kunnenta dan ta tsani renin wayo,a mugun hatsale tace

"eh din eh din gwara ni.."Ure nothing but a lesbian"

Zairah tayi wuf jawo ta ta matseta da bango,cikin gadara da sautin bude ido tace yes im a lesbian,but im i not straighter than the pole u dance last nite?..jaka kawai...kece babbar karuwa..Wani Mari bingel taso takai mata amma hakan baiyuwa ba suka kaure da wata hamshakiyar dambe
,bingel bata da karfin ko sisi,kamar ana juya waina haka zaira ta dinga juyata ta mata lislis har seda ta tona asirin cewa ita tasa maganin amma tsaban makircin son kare hanadi seta ce mistake tayi kuma babu wanda yasata

zaira ta bubbuga bakin gulman tajajja kanta sannan tace mata kuma muxuba mugani

Baki a kumbure sukutum bingel ta bar wajen tacicci kuka ranan bata ma so kowa ya hadu da ita bare ayi mata dariya

Da safema kin xuwa wajen hanadi tayi har saida hanadin tazo jin gulman dakanta

Ta dubi gullutun bakin Tace bingurl meye haka abakin ki?kinyi hatsari ne,
To bata iya boye komai ba duk dama tasan a karshe zagin ta za'ayi,
aikuwa tana gama bada labarin tasha zagin,raguwa matsoraciya,saukin ta daya da bata tona asirin su ta rufa anan tace kin burgeni,saiki shirya akwai aikin da zan shirya miki,ba tace batajin magana ba?..i want that girl to pay dan In ina gidan nan seta san ita kaskantaciya ce yar bauta

Sosai bingel taji dadin wannan furucin dan haka ta zauna hanadi ta kitsa mata sabbin salon munafurci wayanda basu bayyana komenene a fili ba

Haka kawai akaga ta komo dakin sun da kwana,kuma bata ce musu uffan haushin su kamar zai kasheta data lura har sun dawo kawaye

Fannin Zairah kuwa Tun Daga ranar datagan sa ya zauna akan dining sau daya sai bata sake ganin sa ba,
Haka dai take yin aikinta kullum babu abunda ta sauya

Time to time takan dai fita waje ta gaida su umma baraka dik lokacin da taga sarari dan ba ko yaushe ake ganin ta ba itama

Tun tana dar dar da gidan har ta fara sakewa ta kuma jajirce wajen bin dokokin aiki ta tsaff tanayin shi akan lokaci Sai dai fa har yau rashin gane fuskan sa da kyau bare suyi magana yana mugun damunta

Kawai dai tasan Idan ta kawo masa spearmint tea da safe yawanci fuskan sa a arufe yake cikin comfoters ko ma ya juya fuskan sa gefe ya dukunkune kansa yana bacci kamar jariri

Wajen serving dinshi abinci ma baya zuwa inma xe taba to har sai ta kammala ta tafi

Ana cikin haka
Rana daya kwasam ta ci sa'a tagansu a dinning area shida kakarsu,to ita bayan hjy turai din kawai tagani tana ficewa sai nashwan din daya zauna ya hade rai yanata kallon abincin dake gabansa, da wuri ta karaso wajen sa ta rusuna ta gaishe sa yamata shiru tamkar baima san dashi takeyi ba

Adede lokcin data mike tsaye tana zuba mashi abincin idanun sa da dukan hankalin sa ya maoda kan wayar sa yana latsawa wani kyakkwar motsin nunfashin sa bataji bare taga ya siffar sa yake.

All she know is he is fair,fari ne tass irin caribean white din nan wani bin kuma saita gansa kamar bature kalar jikin shi is too clean kamar ana goge shi da madara kullum,
shidai baiyi dau ba amma fari ne kuma sheqin dayake yi ya wuce misali yana da tsayi da ginannen jiki da duk wani da namijin da ya mallaka zaiyi tinkaho da shi
A hankli takan tuno da ranar da ta fara ganin sa a kauye dan har fuskarsa bai bace mata ba
Chapter 39 · 0% Book details