← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 176

Sashe 44

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sam ko nurses 'dinsa baya sakewa sbd 'daukar girma class uwa uba ego dayake dashi akan ganin matsayinsa a duniya kyawunsa da kudinsa Wanda yake ganin shidin Dole ne komai girma,kyau,class,gata,ilimi da dukiyar Mace Dole ta kallesa ta qara kallonsa duk da arayuwarsa baisa ranar dazai yima Mata kallon abin so ba ko burgewa ba

Awajensa bayan kawai abiya buqata da mata abiyasu ' basu 'dauki kansu da darajaba,,,

So da dama idansu Abhay na santin sex yakance ko haryanxu akwai matanda suke kamanmu ma'ana Basu ta6a yin sex ba?duka mata yakan kallesune kawai, sbd a iya hange da iliminsa baya tunanin akwaisu Koda akwaisun to babu anan kasar da suke,Wanda Suma yanasa ran duhun Kaine da rashin sanin'yancin Kai da tarbiya gurguwa dasuke ba 'yayansu ne yajawo haka

Shikan sa da wuya ya koyi zama a nan, nashwan yayi zamansa na kusan shekara daya amma adaddafe dan Bai wani Jima da dawowar asali na dindin ba sbd harkokin gidansu dasuka koma nan duk da bawai shi yake kulawa dashi sosai ba,da canma daga yaxo nadan lokuta ne a gaggauce sai kaga yakoma sbd bazai iya rayuwaba a qasar ba Sam.,

******
Lady J ce a kwance akan wata sculpted black tuned soffa a wani purple tinted mini palour Har ta sauya Kayanta zuwa royal orange arabian jallabiya.

waje yayi shiru sosai don kuwa nan waje ne da ta saba amsa wayar mijin ta
Mayor Aseem wanda tun bayan gwagwarmayan su na party ya koma EU,kwance take luf sai ka rantse ba wayar takeyi ba dan koda ka zauna daf da ita bazakaji koda uffan daga abunda take furtawa ba..

"Kullum dai akan maganan BMF ake fafatawa,Ga wajen yasake ginuwa ya kuma tsaru ya tsaya dakarfin sa amma rashin sakan nashwan yasa har yau ba a bude ba bare ayi lounching wanda hakan kuwa shine babban abunda yafi ci musu tuwo akwarya yake kuma kalubalantar su.

Mayor ya tmbayeta ya ake ciki da nashwan yanzu?

Babu bata lokaci ta gaya masa evrybit of abubnda ya wakana tace Kar ka damu duk an gama kananu kananun plan,he got few companions mace mai aikin dafe dafe da wani mas'ud. yanxu haka munsa ido ne komai komi yayi zamu sani kuma duk inda zaije zamuji labari

Yace to hakan yay

Tace doctor kabeer ya sameka?
Yace eh mungama magana yace nan da wata 8 maganin zai fito ready to use
Amma Ki bar fulani a Asia time to time haka yarinyar zata iya xuwa hutu ta dawo.

BMF shine agaban mu shiyasa nake so mu tottoshe duk wani gaba da zai kawo mana cikas wajen nashwan ina so kafin nan mu fadada LGAs din southsong sannan mutanen mu su ruba na yanzu aje kauyukan mutanen da chan sukayi zama damu suka sanmu sannan ajawo ra'ayin su cikin harkan nan
yace ki zubda kudade iya kudade don adasa musu kwadayin BMF din suma a nuna musu cewa nashwan kawai ake jira a bude musu kungiyar data jima tana daukar dawainiyar su dana yayan su

Sannan wher is my doter?tace hanadi sunje sama tare da nashwan

Yace good

To kiyi kokari kimata gyara she shudnt forget bmf yana dauke da deal din aure and she will replace it.

Seta dage ta shawo kansa shima yagane hakan, u get what i mean?Tace yes.. inda bada amsartan yayi dede da shigowar hanadi

wani irin tafiya cikin yauqi takeyi tana jan kafa Cike da wani irin kasalallen rigima,a hakl ta dofane kusa da lady j,lady j tanata binta da kallo "Gata nan ma tazo...sai ta kalle hanadin tayi murmushi..da Alama yace bazai iya magana da ita bane lady j tace
Ok i will talk to her to, ka kula da kanka
Daga nan ta datse wayar ta sauke ajiyan numfashi tare da saurin buge hannun hnadi dake shirin daukar sauran wine dinta dake wine glass

Oh my god mumy dan kadan zansha

"Ke zanci ubanki..bana hanaki kusantar wani abu me kama da giya ba?Ta fada tana bude mata ido
Dada yamutsa fuska tayi,cikin kukkuni "just litle fa ni yaushe nace zansha inba yau ba.

Keep quiet,karki sake magana anan
Inkuna cikin tashin hankli bazaku iya danne sa da karfn ikon kwakwlwa na dan adam ba se
Da giya?

Wher is Abhi?

Mum daga an fara maganan giya sekice ina ABHI
To ni bangansa ba

To ai bazaki gansa ba sabida shikaka dauko,lazy brats who only know how to slag...

Ta wara idanu tana nuna kanta
Mum are u saying im useless

Lady tace No.
Cewa nake bakisan meke miki ciwo ba
Duk da shan giyar Abhi shikam yayi nisa ya iya aikin sa

Keda na tsare akan Giyar har yau kina layi bakigama warwarewa bama bare ki gina rayuwarki da nashwan...

Mum menene kuma banyi ba?ni gaskiya nagaji ranar ma haka....bata bari ta karasa ba tace
Ke dalla kimun shiru
Ya maganan soyayya ki da nashawan din meke gudana? ur dad also want to know

Wani shiru hanadi tayi,can ta hada rai tace normal...seta kumma ja ajiyan xuciya altho mumy
Yace . yace waishi Allaluran cikin ruwa ne and its all bcos of that nala khalefa
Harda cemin ai zai aure mai aikin sa ma inyaga dama.
Ta karashe maganan kamar fuskan ta zai fashe dan haushi

Lady jasmine ta cigaba da kallon bakin ta cikin tabe baki tace"Hmmmm so?Akan mata ke ba mace bace da bazakiyi wani abu akai ba?"Auren ki da nashwan shine fa rayuwar mu
Ya naga kamar kina wasa da abun ne?
U have to anything to get him hanadi. .
....Anything.... tayi stressing word din..
Wayarta ne yar kara ta amsa its seem its her pilot tace coming in 5minutes

Ta mike a gurguje da alama Zata fice hanadi ta biyo ta da sauri mum ina zakije?ina so muyi magana akan nashwan,pls mumy ko ta wane hanya zan bi in shawo kansa..i mean im trying my best in nuna masa cewa ni fa matar sa ne

Lady jasmine Ta juyo tace
Hanadi kefa macece,kije kiyi duk abunda xaki iya ni yanxu haka im going to vegas bana da lokacin lecturing naki,Hanadi taji kamar zata fashe
But Mum we have alot t...

"Yes ke xakiyi komai
Makanki,including aiyukan da ya shafi gidan nan ni Xanyi ma yan uwanki su abhay magana akan campaing na jan ra'ayin mutane duk abunda kuke so na kudi akwai, dake da abhay abhi duk tare zaku rike gidan nan in bana nan,so Im going for my businesss karma inji kira daga nan gidan..did u hear me?
Kasar wuyarta Tace ok maam

Ur grandma is here too..ga lil banafsha
Just Fix them kowa ki tabbatar kin jawo sa cikin aiki ayi campaing din nan sosai no much patyieng nd no fashion shows
Ta kuma bata rai tace toh.

Then ki tabbata kafin mudawo wancan yaron yana tare dake 100%
Ure a woman so act like one, kidena tsoron wata mace yar uwanki.

Nan kam Hanadi batace uffan ba tana ta kallon ta harta wuce,hanyar dakinta ta nufa tanajim wani ciwon kai so Finally the house is gonna be just them Daga su sai su,sannan da Alama wannan karon ba itace shugaba ba dan tagama harhadawa aranta cewa zata jona su abhay ne da aikin campain domin tasa kaimi akan kwato hankali da soyayyar nashwan.
Baccin ta ta shara na kusan awa uku sannan ta tsala uban wanka tasa aka tattara mata private maids a babban falon lady j

acikin minti biyu ta kashe musu kashedin cewa daga yau kowacce ta kara gwaxon aikinta kuma za'a musu karin albashi gaba dayansu sunata murna amma se akace musu in ankara fa babu zuwa hutu
Dayawa basu damu ba amma Abun ya mugun damun zairah dan tasa ranta sosai tana so taje taga maman ta

Se ma taga kamar nata dokan yafi worst ance daga yau ko sauran part din gidan kar tana lekawa face seda wani babban dalili

Washe gari da sasssafe zairah ta tashi da niyyar cigaba da aikinta as usual abincin shi tafara dafawa duk dama takasa motsawa sosai.

Gaba daya tunanin Abubuwa dayawa sun cirke mata zuciya,duba da yadda yace kar ta sake shigar mai daki rakubewa tayi da bango cikin tunanin hakan

Shin yanzu maganan wa zanbi?

dokokin aikin lady jasmine zata dauka ta cigaba da aikin koko na wannan mutumin dayace karya sake ganin kafarta adakin sa?
Wannan rudaddiyar muhawwara da zulumi yasa ta dan ja lokaci bataje dakin sa yau akan lokaci ba.

Sai chan anjima dai ta taro caurage ta iso tayi shahada ta turo kofar sa a sadade ta kyallara ido ta leka sai taga wayam ashe babu shi akan gadon sa

...cikin mamaki ta tsaya baki abude tana bibiyar ko ina
hmmm seriously
She was surprise ai ta dauka doka ne baya tashi akan gadon shi sai akan tsarin lokacin sa

Dan Zama tayi ta Tajira, haka tayi ta jiran tsammani dan taga ko zai shigo amma shiru har karfe 8 ya gauce toh tasan lokacin cin abincin sa yayi Sai tayi sauri ta sauko kasa cike da sa'a kuwa ta ganshi yana kokarin shigowa part din cikin yar saurin sa mai cike da takama

A gurguje taje kitchen ta fara shirya masa abincin safe gani datayi ya zauna bisa kujeran dinning din ya dada bata karfin gwiwan kawo masa so she boldy went ahead nd served him kamar yadda take yi,yana shiru har yaci abincin dan kadan ya jajjaba tana tsaye

Can ya tashi ya bar wajen ko kallonta baiyi ba bare yace mata ci kanki daga nan ta cigaba da yin hakan kowani rana

tasa aranta ai ladyj tayi clearing tsakanin su da shi akan maganan aiki sai bata ta cire wata fargaba ta cigaba har wata ya kare yan kudaden ta suka shigo kaf ta tura kudin gida

A kullu yaumin zataje ta samu yana bacci haka take kammala komai cikin sauki Sai dai kamar an dauke masa magana baki yau kwanan su dayawa bai taba budan baki yace mata uffan ba...
Is not free
ACCESS FEE IS
300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.
OR MTN vtu tran via 08060712446
Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
[11/15, 7:51 AM] Pretty KITTEN: ♡TAKAICIN WASU
_the destiny untouched.._

_Is not free access 300 via 0152983148 mohd sule surayya gtb contact;08060712446._
Chapter 44 · 0% Book details