← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 176

Sashe 5

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ohh..hakan kikace To Ke kuma ina ruwanki?wato ke jaruma ko to Sai munmiki dukan tsiya dukan mutuwa hafsa ta kawo hannu zata zungure ta ta bangaje hannun tana mata muguwar kallo .

U againt all of us inkin isa ki fito fili ki kara damu .

boldly wafiyya tace
"Na isa.
Amma dake zn kara ta nuna shugaban su da yar yatsa wato mairah

In na miki dukan mutuwa dukn ku zaku fita a tsabgar wannan matar da yarta na har iya bakin zaman su anan wajen

Wani dariya me ban mamaki da turnukaken haushi kalaman tan wajen ya kaure da shi,sosai wafiyya taba su mamaki da takaici har kasan zuciyr su basu tsammace samun hakan daga wajenta ba Aikuwa tuni waje ya dare,aka bada fili kowa kirjin sa na harbawa.

Daidai lokacin da wafiyya zata daga kafa xuwa filin fadar taji an riko gfen rigarta da sasasanyar yanayi

Na yafeki Dan Allah karkije kibasu hakuri bna so wani abu ya sameki sanadiyata.

Wani shiru wafiyya ta dadayi sai yanzu muryan matar ya dada fito mata a fili.

Tace naji amma
se kin nuna min fusknki zan aikata hakan ..tace ah'a nidai ki bari zan nuna miki amma sai kun basu hakuri

Wafiyya batace mata uffan ba ta sa kai ta shiga fili.

Wani mahaukacin dambe me abubuwan kallo na mamaki shiya kaure inda ake baza hajar xallan karfi da iya mugunta..

Jina jina sukayi ma juna sun yayyafmga rigarsu daga karshe wafiyya taci nasaran kada maira inda ta shakure ta bata ko iya shakar numfashi ..

Duk wani fushin ta natun daga kan abubuwan da suka faru da ita da mijinta zuwa kan danta saida ta bayyyana shi

Kowa ya tsorata matukar tsorata musamman da akaga maira tana ihun ceton ranta tana rokon sassauci Babu kalar rokon da ba'ayi ba.

Da kyar matar nan ce ta shigo filin da gudu ta rusuna gabanta ta yaye mayafin fuskanta ta inda asalin kamanin ta ya bayyana.

Cikin matsanancin kuka Tace stop it Wafiyya.

Stop..karki kashe kowa bansanki da hakan ba..wafiyya nice fa..bahiyya ce.

"Bahiyya wasim kaita,Wife of mayor wasim mesut kaita
. .. ur best friend.

A gigice wafiyya ta dago kai ta dube matar danta tabbatar da furucin da ta ji suna hade idanun su ta sake maira cikin sauri da wani irin razanannen shauki suka taho da mugun sauri suka rungume juna suna masu fashewa da kuka zazzafa..is not free ACCESS FEE IS
300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.

OR MTN vtu tran via 08060712446

Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
.
[10/19, 12:32 PM] The DUTCHESS🌟: *♡TAKAICIN WASU🌺*
_the destiny untouched.._

_A nigerian historical fiction_ _*WATTPAD SURAYYAHMS*_
on Wattpad https://my.w.tt/wb29cHKeBab

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

*04…tripple solidarity.*

"Sun dade ahaka rungume gam gam da juna sunata kuka ayayin da hanklin sauran inmate ya rabu kashi biyu daya na daga cikin mamakin su daya kuma nakan maira dake kokawa da ranta,manne da juna wafiyya da bahiyya suke ta rabza kuka kamar ransu zai fice gaba daya ajikin su

Ana hakan waje ya dada rikicewa da surutayaya da rudani,Tahowar matrons da waden da zuka zukan bulalu ya sa kowa ya tsinci kansa cikin nitsuwa inda aka tattara maira aka kaita asibiti aka kuma tafi da wafiyya dakin horarswa.

Ranar tamkar mutuwa akayi a prizon din dan tun kan asake wafiyya da maira kowa yaketa kallon bahiyya wacce ta zauna shiru babu abunda takeyi sai aukin hawaye.

Tanajin an sake su wafiyya ta taho dakin ta,kusan atare suka iso, tsoro yasa su hafsa maimoon da jenifer suka barmusu dakin,sun dade suna kallon juna cikin tsumayi sanannan suka taho da gudu suka sake kankame juna sosai

Bahiyya ta riketa gam gam kamar wacce zata shige cn cikin jikinta ahankli tana sauke nannauyan ajiyan zuciya har sanda wafiyar tayi yar juyayi

"Am soryy..ure hurt?
Ai Saida nace miki karkayi fadan..all for what? look at u now..mugani toh.

Cikin sassanyar kuka mai kashe jiki bahiyya take tartaba fuskan wafiyyar tana jan sheshekarta ahankli
Jikinta yayi ja ja wani gurin yayi kumburi,a duk inda taji ciwon tabi tana dubawa fusknta cike da tsananin tausayinta da matukar kaunarta

Ajiyan zuciya mai rauni da nauyi wafiyya ta sauke
"Tun yaushe kika san ina nan?

Saketa bahiyar tayi ta juya mata baya jiki a sanyaye batare da ta amsata ba

"..meyasa kika share ni bahiyya..
dnt u wanna see me anymore,dnt u miss me?

cikin runtse ido bahiyya ta juyo ta ruko hannun ta zuwa kan gadon tace
" Zauna...

A hnkli wafiyya Ta dan fincike hannun ta hade rai tace
"Bazan zauna ba jus answer my question ok,"wani shiru ne ya gifta,murya kamar na wacce zatayi kuka tace
"Bahiyya inzaki guje kowa amma ai bandani,zaki share kowa amma banda ni...ashe kina nan wajen tuntuni amma Meyasa?kona miki laifi ne..ina babyn?babyn waye ne,kawata Baki taba cemin kina da ciki ba har Yaushe kuka haifu?

Bahiyya tasa hannu akan fuskarta ta share hawayenta dake ta zubowa, slowly. tana famar son ta taro karfin gwiwar fuskntanta juyowa tayi suna hade idanun su waje guda sai taji wani irin nauyi atake saita ji takasa cewa uffan a madadin hakan ma Wani
Matsanancin kuka ne ya kufce mata mai taba zuciya da ratsa imanin duk wani mai sauraro

"Yi takeyi cikin mawuyacin hali na damuwa Numfashin ta kamar zai fice daga kirjinta yay amon wuta..wani irin runtse idanuwanta tayi hawayen kunci da bakin ciki na ambaliya akan fuskanta,muryanta na amo ta dafe bango jikin dakin dan ta sama ma kafarta karfi,cikin azbabben kukan kalaman ya fara ficewa a bakinta batare da ma tasani ba,

"Wafiyya Sunce nina kashe shi,wai ni kashe mijina wasim.
Sauti ta kara ma maganan ta ta wanda ya dadu ne sanadiyar zafin rai da zuciya daya dabaibayeta
"..wafiyya ya za'ayi na kashe mutumin dana fi kauna arayuwata... ya za'ayi na kashe uban ya na?...babyn da kika gani dazun yarmu ce nida wasim muka haifeta
,bayan bacewar ku keda mijinki na same cikin ta
Mijina Wasim ya boye ni awani waje yayita tayani renon cikina harsai da ciki nan yakai wata tara ba a san inda muke ba

To ranan da zan haihu banda lpya ne sosai ciwon dake damun zuciyana ya tashi,wasim baisan ya zaiyi ba face ya bayyana kansa danya samamin mafita "Na haife baby girl dina agaban idon mijina wasim,yy farinciki kuma ya dauketa ya sumbace ta ya sa mata albarkansa
Yasa mata suna ZAIRAH WASIM KAITA,daga nan shiru tayi fusknta dauke da wata irin guntun murmushi me tsananin ciwo

Can Cikin nitsuwar data samo shi da kyar Tace wafiyya kintuna? Ai tun ba'ayi cikin ba wasim ya gayawa ma mijin ki yace sunan yarsa kenan "zaira" sabida in macece ya bada auren ta ma danku nashwan wamako.

To aranan da muka same zairah wasim sanda ya sake shiga baqincikin tuno da mutuwar amininsa hakeem wamako hakan ya jefamu cikin mawuyacin hali sosai gashi keda nashwan kun bace bamu san inda kuke ba

Bayan haihuwar zaira da kwana bakwai wasim ya fada tarkon su, domin kuwa sanda suka kwakwalo mu suka kashe sa agabana wafiyya..
Wani irin kuka ta kuma fashewa dashi,duk jikinta na rawa har bata san yadda akayi ta sa gwiwarta akasa ba..

"Tace,wafiyya Ranar naji zafi da ciwon da bantabajin irinsa ba..naso Allah ya dau raina,bantaba zaton zan rayu babu wasim ba, nayi baqin ciki mai tsanani,naso inbishi lahirar...daganan binciken karya da shaidu suka tara akaina suka laka min alhakin mutuwar sa,Akace wai nice ma na kashe shi,aka kawoni nan da danyen jego yau watan zairah 20 kenan da haihuwa.

"Da ake hirar zuwanki anan bantaba kawowa ke bace,shekarata biyu rabona da ganinki a idanuna tayaya zan san kedin ce..?

Sai yau din da muka fita na ganki da kyau,believe me saida gabana ya fadi kuma wallh zuciya tayi mummnam bugawa
Amma kwakwalta ce taki amince min da hakan shiyasa nayi shiru,meya kawoki nan wafiyya?nikam nace hala bake bace kamanni ne amma sai gashi na tabbatar ke dince da kikazo kusa dani

Dan Share hawayen ta tayi ta dubi wafiyyar data sulale kasa tana jimami sosai idanunta da suka kumbura sukayi ja suna ta bulbular hawaye..

Cikin dauriya Bahiyya tace
"So Where is my son?..ina nashwan dina yake..where is he?Ko shima yana wajen matrons ne suna kulawa dashi?nikam sabida ciwon zuciyar nan ya matsamin ne na barmusu zaira suna luramin da ita..
nashwan ma yana wajen su ko?

Jin wafiyyar ta bata shiru ya sa ta taho gabanta itama ta rusuna a hankli,hannuwanta duka akan gwiwarta
..muryan ta a sanyaye ta kuma cewa wafiyya
"Nace ina yaronki?ina nashwan.

"Itama dago idanunta tayi a fixge cikin kkrin samun karfin gwuwar iya gaya mata an sace shi, amma sai gaba daya taji ta kasa yin magana, wani abu ne ya tokare mata kirji wanda tsananin zafin sa ga zuciar ta yasata fashewa da kuka sosai can kasar wuyanta tace

"babu nashwan.. Banzo dashi ba"

"Bahi tace meyasa?
Ina kika ajesa?wafiyya kinsan me kike cewa kuwa?tayaya zaki bar nashwan awani waje.

sai tayi shiru bata amsa ba bata kuma yadda sun hade ido ba kukan kawai takeyi..

Ganin haka sai jikin bahiyya atake ya mutu Tuni ta kau da kanta gefe kirjinta ne ya wani bugawa
Da karfi..
Cikin tsananin tsoro da rawan murya
Tace Is he de..ad?
Sun kashe shi ne?

Wafiya ta girgiza kai tana tare hawayenta

Bahiyya Ta runtse idanu cikin kuka tace nikam kifada min,ina nashwan yake for god sake

Wafiyya ta sake fashewa da kuka can cikin sanyin murya tace
"Ai Sun rabani da shi,Thy called me a childtraficker dan su kawo ni nan su rabani da dana.

Nashwan is gone bansan inda yake ba..

,a mugun razane bahiyya ta dafe bango cikin razana ta furta innalillahi wa inna ilaihi rajiun "mene? Kikace sun dauke shi?
Cikin matsanancin kuka Wafiyya ta gyada kai tace bahiyya ki nitsu zan baki labarin abunda ya faru,bahiyya ta fashe da kuka sosai da kyar ma ta zauna ta shiga saurarar labarin duk abunda ya afku da wafiyya a kangon sarkodie, jikinta duk ya mutu murus sakamakon girgizan datayi.

Wafiyya tace a duniya nasan mayor Aseem assidique
Shine kawai maqiyin mu kuma shiya jefa mu cikin wannan ukubar amma bansan meye sa gwamnati zata kwace min dana ba.
Chapter 5 · 0% Book details