← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 176

Sashe 41

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da sauri ta girgiza kai da sauri takuma tuna maganan sa na yanxu saita budi baki da sanyin murya tace masa a'ah,yana huci yace kinzo kin tashe ni ina bacci ba?...

kirjinta ne ya dada bugu ta sunkuyar da kai ta girgiza kanta gefe da gefe tace "dan Allah kayi hakuri"

Wani Tsimewa yayi kamar me guguwar iska akansa,Bai wani sake kulata ba cikin makokwaran sa yayi kwafa
yace daga yau kar na sake ganin mai kama dake a dakin nan dont you ever come into my room.
Ever!!! ya dada jaddada mata kalmar "EVER!!

Kanta akasa ta amsa shi A tsorace tayi shiru tana kan jiran next doka.

"Vanish!!!

Comanding voice dinsa yayi wisphering chan kasan wuya kamar bada itama yake ba,aiko da uban sauri ta fice adakin ta koma kitchen rike da kirjinta tana haki.

To Tun safe da ya mata maganan Bata sake ganin shi ba har dare yayi nanma taje dinning dinshi wajen serving dinshi dinner A gurguje tanayi tana tsoro,har ta shiga jera mashi abubuwan data girkan amma duk abanxa shiru baima fito ba,Washe gari ma Koda ta fito tayi aikin ta aje masa breakfast din sa sai taga bai ko sauko ba ma bare yasa lokaci yaci.

Haka taci tsayuwa akan abincin sa, har sau bakwai tana qirki bayaci sosai taji ta tagaji,so she tot ko dan ta bata masa rai ne ranan shiyasa bayason ma ya sauko bare ya kalle fuska ta

Kullum ko tana aikin kitchen ne zakaga tana dan komowa kasa hoping to see him seated amma shiru har ta kammala komai ta kawo amma kuma still haka xata dawo ta dauki abincin ta mayar kitchen as waste

Abun na kuma mugun kona mata rai,sabida hakan yayi mata kama da almubazaranci,nd for sure tasan almubazzari kamar dan uwa yake ma shedan

Kullum asace take shigowa sabida intaje dakin sa yanxu yawanci sai taga wayam da alaman har yayi wanka ya shirya kansa ya fice batare da ta lura ba

haka kawai abun ya fara bata haushi duk dama batada wani dalilin kin bin dokan aikin ta,sure the pay is good .

"biyan da aka mata na farko ma kawai tasan zai ishi maman ta taci tasha tayi rayuwa mai inganci harda kari,so bata damu da komai ba dokar nasa kawai tafiye bi lokacin aikin tana gaucewa ko baixo yaci ba za ta tattara komai takai kitchen nan ma ta tsaftace shi tsaf kafin ta fito

Washe gari da safe a sace kamar wata munafuka ta shigo ta gyara mashi daki ta kuma jera masa wankakkun kayan sa a closet

Bathrum ta nufa amma bata shiga kai tsaye ba Don ma ta tabbatar da cewae babu kowa saida ta tsaya ta kwankwasa kofar har sau uku,jin shiru ba amsa ba A hankali ta turo kofar tashigo duk da haka tana famar leke leke zuciyarta kuwa har tambayata take akan me take wani noke noke tana sneaking kamar barauniya?

Ganin da alaman bakowan da gaske yasata ta sake jikinta ta shiga karkade boxers rush dinsa sa ta cicciro masu datti sunkai goma,nan ta sauya towels da wasu farare wankakku ta aje ma masu aikin loundry used ones a inda tasaba ajewa..

Tsaye tayi rike da dan madaidaicin kwankwasor ta like tana dada jiran lokaci ya ja,wani uban ajiyan zuciya ta sauke ta bude dayan kofar ta shiga main bathrum din inda toilet nd jacuzis suke..

wani tafiya takeyi cikin saibi ko kallon gabanta batayi har tayi tsaye gaban tap dinsa,ta tsuguna zuciyarta daya, nan ta kunna ruwa tabarshi haka yanata tsiyaya tanajin dadin sautin,can taxauna adan dofane adan gefen tap din tasa hannu tana tare ruwan tana wasa da shi a palm dinta har ruwan ya cika basin fam yana zuba,zaira tayi nisa cikin tunani da alama Hankalin ta baiya nan ta dade ahaka can Kamar daga sama taji muryan da shiba acikin tsawa ba amma ta razana sosai,
so Calmy muryan yace"and Who is this?

A razane ta farga ta bude idanunta ta juyo da sauri sai charaf suka hade ido dashi....

A gurguje ta mike tsaye tanaji kamar zata saki fitsari ajikinta tace Wayyyo Allah na shiga uku!!!
Cike da firgita ta daure ta kalle sa, He is on the toilet seat ya wani zauna kyam yana zazzare mata idanu kamar yana kashi,kara firgicewa tayi tayo kasa kasa da idanunta tanaji kamar zata nitse cikin kasa,hasken fatar cinyoyin sa kawai take gani suna mata harr dan bnda dn guntub towel babu ko wando ajikinshi..
*KARSHEN SHAFIN KYAUTA*
duk me son cigaban labarin zai iya tura ACCESS FEE dinsa IS 300# VIA acct no 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.
OR MTN pin vtu tran via 08060712446
Screenshot ur evidence to.
08036651119

Thanks yhal all musamman wayanda suka riga suka biya
Both my diamond group nd the regular grp..
Son so💯💋

End freepage:💯

[11/15, 7:51 AM] Pretty KITTEN: _21♡TAKAICIN WASU_
_the destiny untouched.._

_Is not free access via 0152983148 mohd sule surayya gtb contact;08060712446._

*....first time...*

Wani tsorattacen hadiyan yawu tayi mai mugun sarkake magwagworo,tuni tayi da idanun ta mitsi mitsi kamar zata nitse kasa dan kunya,she was like wallhy bansan da mutum aciki ba bare tasan yanayin dayake ciki,nd hw comes she dint hear the smell?"Ashe tun shigowar ta yayi komai ya gama kashinsa har yayi flushing ji yayi kawai bazai iya barin ta haka ba shiyasa yaki sa wandon kuma ya zauna akai kamar yana kashin

A tsomare Zairah ta tsaya Gaba daya jikinta karkarwa yake dakan sa gashi ta kasa sake iya daga ido ta kalle shi bare ma ta motsa

Kallo daya ya mata ya Wani daka mata tsawa "turn around nd face tha damn wall" da mugun gudu taje ta rungume bango ta runtse idanun ta gam gam kamar zata shige cikin bangon,kafafun ta sai rawa sukeyi tamkar wacce zata tsula fitsari,take taji hawaye sun yanko mata she can't help but to start stammaring haka kawai ta shiga bashi hakuri

Tace
"Dan Allah Ka...yyiiii haku...ri...kayi hakuri dan Allah
na zo hada maka ruwan wanka ne wallhy bansan kana nan ba.

Taji wani shiru

Ta memeta hakan cikin kuka yafi sau goma kafin ya gama saka wandon sa ya taso daga kan toilet din ya taho yana kallonta

"Now,Face me"

Yana gama furtawa ta juyo idanun ta sunyi ja cikinta na kugi abar tausayi

Da wani irin muryan bacin rai yace
"Ke meye sunan ki?.
kamar dirin wani tsawa haka taji sautin sa acikin kunnenta

Cikin rudewa da rawan murya
tace masa sunana ZAIRAH..
Sanda Yayi shiru ya tsura mata yan iskan idanun shi first of all kafin ya daka mata tsawa
"How dare you stand when im standing ke wacece haka?

A sukurkuce cikin sauri ta sulale tayi kasa tana me zuba gwiwarta akasa
,godiyan Allah ma tsaftar bayin shin ma yafi nawani dakin tsafta,so batare da taja ba ta zuba gwiwowin ta a akasar tiles tayi kneeling kamar yar yarinya

"Wayace miki kishigo min bayin gida ina....bai karasa maganan ba ya dada tamke fuskan sai ya kalle toilet din,Who send you huh? Kashe ni zakiyi to waya aiko ki ki kashe nin?ya wani mugun bata ransa..

Xaira Bataji haushi ko mamakin fushin nasa ba don ta tsorata da ganin sa sosai dan haka ta fara kokarin tattaro nitsuwarta dan ta samu ta amsa tambayoyin sa da kyau

Har wani dari darin tsoro take kar yace ma zai mare ta
Gashi akanta ya tsaya yana tsaki yana hushi obviously waiting for serious xplanations

Abun dayafi bata mamaki wani Gani tayi yana mata kallon rainin hankali irin kamar ma bai taba ganin me kamanta a a rayuwan sa ba sai yau,aranta tace hmm bakomai bane nasan tsaban rashin m ne kawai irin nasu

So she manage to start talking calmy da kyar ma ta nitsar da kalaman ta...

Tace lady jazmine ce ta sani aiki, aikin kulawa da kai da site dinka,i will cook i will make the bed i will wash the toilets..nan sai tayi shiru bata kara cewa uffan ba kuma jikin ta baidana rawan ba

sau uku tana memeta hakan in oder yana tsaye gum sai can kafin ya san ma tayi magana..

"I ques she also gave you rights ki rika shigo min toilet ko.?
A nitse yayi maganan tamkar bashi yake tamfatsa mata tsawa ba,nd he look more scary dayayi hakn.

Da sauri tayi saurin girgiza kai jikinta duk yayi sanyi yana vibrating shida kanshi ahankli wani muguwar tsoron sa taji yana dirar mata she was seriously strugling with her breath along with her tears amma duk da haka saida suka sauko kaca kaca akan fuskarta.

Shikam ma Haushi take bashi katuwa da ita zata wani tsaya ta na masa kuka?aransa yace to uban wa ya kawo ki nan,ba aikin da kika zaba ma kanki bakenan?

sai daya buga hannun sa a mirror cubord a fusace tayi kara da sannan ta zairah tarazana ta farga
"Yace Are you daft?
Zaki gaya mun abunda ya kawo kinan,ko saina murda wuyanki?
Ta girgiza kai..
A fusace ya kalleta sai ta kara sake hawayen ta tana girgiza kai da sauri da sauri cikin jin tsoron sa wani muguwar harara ya jefo mata"Ki bude bakin ki kiyi min magana Use your freaking godam voice and respond to me when im asking.

"Cike da rudewa Tace a'a Bazan iya ba,Kuka mai sauti ne ya kufce mata danta rude bata ma san me xata ce ba ahakn ma tanayi tana toshe baki tana dan jajja baya a tsakure can saita shiga cewa

"Dan Allah kayi hakuri..
Nayi kuskure dan Allah kayi hakri

Daya ga dai ta birkice sai ya basar da ita ya juya abunsa Baice uffan ba saida ya tsaya ya kare mata kallo sosai, dukkan wani kamannin ta saida ya haddace a dakika daya

Xaira Taci kuka Sai uban jan shessheka takeyi at same time tana neman hadiye kukan data keyi amma ina setaji duk takasa iya denawa

Bata san meya faruba taga mnshi Yana kasa kasa da idanun sa kamar wani mumini...can ya nuna mata hanyar waje da yatsar sa
"Get out"Kawai yace ya juya da alaman maganan bai kare ba.
Chapter 41 · 0% Book details