← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 176

Sashe 30

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ni Baxan takura maka akan komai ba dukiyar nan naka ne kaika kake da iko dashi,so antyme u wish to think abt it zan jiraka.But pls think abt my proposal,ni namaka alkwari in har aka sa investors abun baiyi kyau ba ure free to remove ur shares.

Nashwan ya kalle sa yay karamin smirk tsaye ya mike abun sa yana miskikiyar murmushi,da alama bai ma ji maganan yaje masa har ransa ba, amma dai bai damu ba dama kawai yaxo ne dan yabi umarnin lawynsa mahdi akuma bashi hakuri.
Cos he think he desrv it,jin yay shiru baice uffan ba
Mayor yace u dint respond,baiyi wata wata ba yace naji
Zanyi tunanin,
amma for now m focusing on our projects na southsong

Mayor yace very good

"Na barka lpya.

Da kai kawai mayor ya amsa shi sannan ya saka kai ya fice abun sa

nashwan yana barin wajen mayor yay wata faffadan murmushi in not less than 4 mint ya sa aka kira masa matar sa lady J.
Tana zuwa ta xauna daf dashi tace
Ya akayi?Hmm ya saki sannan ya memeta mata abunda sukayi da nashwan

Murmushin ne itama akan fuskan ta"i told you don nass ba wasa ba.
A hankli zamu mallake sa.

Cike da gamsuwa mayor yace
"Im proud of u woman..

"Hannun shi ta damke cikin nata in a quick sexy glance tanajin wani dadi aranta,kiss ta masa a hannu shima ya maida mata sannan ta mike ta nufi site din yarta hanadi.
Littafin nan na kudi ne ACCESS FEE IS
300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.

OR MTN vtu tran via 08060712446

Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
[10/26, 11:01 PM] The DUTCHESS🌟: *♡TAKAICIN WASU🌺*
_the destiny untouched.._

_A nigerian historical fiction_ _*WATTPAD SURAYYAHMS*_
_Brilliant writers association_

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

*15..the New maid*

Lady jasmine tafi minti goma a bakin kofar"Hanadi..?hanadi..tsabagen kira datayi sanda ta jawo hnklun duka maid din dake sashen.."Ina hanadi..Hanadi bata farka bane?tana maganan tana duban diamond watch dinta lokcin ana neman wajen karfe sha biyu saura.Bingel tace
"Tana ciki Ma,
Bacci takeyi bata farka ba,Lady jasmine tana waigowa tace
What?bacci?
Dukan su sukayi shiru suna ciccire idanu,kasa ce musu komai tayi takada kanta ta bar wajen within few minutes ta dawo da spare key ta bude kofar ta shigo

a hargitse tayo kan gadon ta yaye bargon nata da karfi cikin yanayin fada ta watsar akasa inda duk surar jikin hanadi ya bayyana she was wearing a lace desire balconete nite gown
Inda dukan kyaun surarta yake nunawa"Ke da Allah ki tashi Baccin ya isa haka You are sooo lazy hanadi..
Cmn get up

Cikin wata malalacin qwuiya Hanadi ta wulla kafarta sama ta buga akan gadon tana kukkuni,"mumy whats this.shikenan
Mutum bazai huta ba"ki tashi nace miki,ki dubi agogo is twelve noon yau bazakije aiki bane?
Hanadi ta mike da kyar tana mutsaka idanun ta tana turo baki "Yaushe aka fara gaya min abunda zanyi agidan nan?mumy dan Allah kibarni.
Lady tayi shiru tana ta kallonta cikin rasa me zatace
Can ta tabe baki
"ure so lazy..nifa bansan ta ina kika dauko shi ba Nidai im not this lazy

"Mummy im not lazy Im just in an energy saving mood

daukar pillow tayi ta gwada mata akai,ni sa'arkice da zakice min haka,wani enrgy saving mood ne wannan?kasala dai dayayi miki yawa..kullum senayi tunani ta yaya ne zaki iya rike namiji a mtsayin mijinki, na mijin ma nashwan wamako,please how..

Hanadi ta takune fuskar ta tana dada gyara zaman ta
Haba mumy nashwan din shi meye ne?maza in kanada kyau aji ilmi kuma ka iya kwaliya ai shikenan
Lady tace hmmmm
Haka ko?to tsaya kiji abunda babanki ya fadamin
Nan ta same waje ta zauna ta shiga gaya mata abunda ake so tayi na dada cusa kanta a rayuwar nashwan tare da bata tabbacin cewa acikin shekaran nan za'a musu aure

so Bayan sati biyu masu kyau komai ya juya akala agidan
Inda hanadi tasa wani irin qaimi ta kuma jajirce wajen focusing akan career ta ta yadda zata balain burge iyayen ta,iyawa,ilimi da kaiwa matsayin kololowar iya amfani da tsarin technology yana daya daga cikin abunda yasa ake dabbaka harkokin Southsong a duniya ake kuma mugun daraja su,komai na rayuwa suna dashi inda suna bazama awaje zagaka sunan gidan su SS ya haska ajikin propertyn su manya da kanana like privates jets,cargo planes,boats, business aeros,asibitan charity da magu danan ruwa,
Fresh Water dams,kamfanin wuta dana abinci
,stadiums,tituna evry single litle thing kai harta kamfanin biro da reza akwai wanda sukayi da sunan su

southsong din sai ya zama kamar shareren daula amma ance jama'ar su na karkashin yankunan su sunfi morar abubuwan nan nasu fiye mutanen da basa karkashin su.

A teritoryn su da duk wani abu na harkokin,business da kasuwancin su dole ne kaga logon sunayen su da brand name iri da iri
Kamar Kamfanin Hanadi nagashin kanta dazai fara producing luxury items Babban zanen kalman HERNADI zaka gani a jikin brand badge na items din kamar bags, lingeries dresses shoes bags jewaries Man shafawa da sauran body care product,
watches rings,and all in all tana da babban fashion show business abunta..

tare da su abhay suke ziyartan
Duka areas na mayor daya gina suna duba lpyar jama'an su tareda musu alkwarin kwanan nan zasu fadada gararuwan sukuma bunkasa musu rayuwa.

Bayan nan Just 4 days hanadi ta dauka tana tsara
Babban business budget dinta na modeling kuma babu karya tsarin ya matukar burge kowa dan komai nata anan ma an nasa logo

Hakan ya sa abhi da abhay kara dora himma ata fannin su, brand din su logo daya ne mai kalmar AM(abi,abay mimiko) so is quite confusing ,so in just few days suka tsara komai kuma babu laifi abun alfahari ne
Tsarin sun..
gashi ana mugun ji da abhi a division dinsa sabida uban kudin da yake dashi ya samu kwararan daurin gindi daga manyan police superiors na kasa dana sama sabida ansan tarihin dukiyar gidan su karfaffa ne

A fannin nashwan kuwa da taimakon
Mr mahdi fushin sa ya ragu sosai dan basa yin waya batare da ya masa nasiha ba altho baya juna masa yana ji,shi jira yake agama kawo masa masu aikin ma ya yayyaga su,mai kankat saiga mayor ya bashi mamakin da baiyi tsamani ba ranar ma suna zaune da mahdi kwasam sai gashi ya kira nashwan din yana tabbatar da lpyar sa abu kamar wasa ya lallabesa kamar karamin yaro ya kuma basa hakuri sosai yace baza a takurasa ba amma yana rokon sa kodan hjy turai ya amshe bukatun su akan maids harda cewa zaman kadaici ne basan masa

Nashwan bai wani so ba amma sabida takurawan mr mahdi sai baice uffan ba har mayor ya qamsu da cewa komai ya wuce.

Fannin zairah koda taxo ta same labarin abunda ake ciki sam bataso ba dan itakam batason abunda zai rabata da maman ta musamman acikin halin datake ciki na boyayyen damuwa
But Haka wafiyya taki mata fir,ta kuma nuna ma zairah cewa hakan take so mata kuma duk juyi da raki na zairah din sanda ta gaji ta hakura.

Wannan karon bata ma bata lokaci
Wajen tunanin why nd how mamanta ta amince ba dan ta san duk abu daya ne maybe babu amsarta na har abada

Ranar da zataje gwaji na farko tare da afiya suka je har gidan mayor,inda aka kaisu gaban hjy turai danta tabbatar da cewa ita din ne aikuwa tsaf ta gane ta Just few question ta mata sannan ta yi numbering dinta a matsayin nata candidate din,ta kuma saka afiya ita ma acikin gasar.

Hjy turai tace suje washe gari su shirya su dawo dan za'ayi gwaji mai tsauri dan haka su shirya sosai duk damuwa da fargaba ya nuna a fuskan zaira,da kyar ma take amsa magana duk jikin ta a sake its seems like hanklin ta bai kwanta akan aikin ba,tasan basu da gatam komai but she neva wanted to be a maid,kamar kowacce mace akasan ranta ta ajiye burikka na rayuwa wanda da akwai hali zata so ta cimma su,dadin karawa tana mutuwar son ta zama kwararriyar enginer a harkan computer,but look now kamar Allah ya riga ya zaba mata aikin bauta ma rayuwar wasu cikin ranta tati addua tana cewa,Allah yasa hakan shi yafi mata alheri inbashi bane kuma Allah ka musanya mata da wani,gaba daya kanta sai yayi zafi ta rasa meke mata dadi, sai taga Afiya kuwa har murna takeyi dan harta fara imagining kanta a mtsayi ma'aikatan southsong mansion aready wanda tasan ko mai shara anan ya fi hakimin garin su caskar kudi...

Bayan komawar su kauyen su nasiha sosai wafiya ta mata musamman akan kalmar hakuri duk dama zairah tanajin tane kawai amma tamkar bata gane komai haka tayi shiru domin zuciyan ta ya riga ya raunana tunanin ta kuma yana neman cunkushewa.

Sai taga ashe tun bayan yar tfiya karatun shekara daya da rabi datayi bata taba tunanin wani abu mai kama da hakan zaiyi barazanar rabata da maman ta
Ba,can saita sace ido ta dube wafyar ko xata ga alaman jin tsoron hka amma ina wafiyyar ce ma me karfafa mata gwiwa har tama riga t bari a matsayin an zabe ta
Angama..

She have no choice face ta nuna amincewar ta duk dama hanklin ta kwata kwata bai kwanta akai ba.

Washe gari da asubahin fari suka sau hanya itada da afiyya,ance zasu wuni anan dan haka babu wacce ta mance da dan guzirin abincin ta

7am sharp ya same su a southasong mega mansion inda suka same marking dadaddya akan bin dokan bin lokaci,tare dasu akwai kyafafun yan mata masu jini acika guda tara bingel kam tsaban daurin gindi bata zo ma gwajin ba,a layi ake bi dasu dan daga nan abubuwa basu sake musu sauki ba dan aiki sukaci tukurum inda bayan sallah data xame musu dole suyi basu sake samun duwawun zama ba.
Chapter 30 · 0% Book details