Sashe 136
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ji tayi kamar ba itan bace daga jiya zuwa yau sam bata gane komi ba fargaba ne tam a kasan ranta yana dada dagula mata tunani..bata san ina wannan abun zai kaisu ba,sir nashwan ogan ta ne har iyanxu a matsayin maid dinsa take kallon kanta..ita fa ba wife dinsa bane."amma anya zata iya irin wannan zaman kuwa?tasani sarai koma miyene ai akwai ranar kin dillanci tuno da yadda ranar yace da ita mistress tayi tuni se idanun ta suka kawo ruwa...
[12/13, 8:54 AM] Pretty KITTEN: *69*
Cikin tsananin tsoro da jimami da kyar ta raba kanta dashi ta shiga bayi ta dauro wanka da alwala tashigo ta tada salla taga shikam har yanxu bai farka ba,sosai jkin shi ya dau zafi amma dake bata kara matsawa kusa dashi ba yasa batama san da hakan ba..
Dakayanta ajikin ta ta kwama takalmi ta fice daga dakin tabarshi kwance tana shiga falon bata zauna ba ta karasa kofa ta baya wajen wani fan kacecen back yard,nan ta xauna a kasa a kasar wata bishiyar quava ita dayan ta ta rafka uban tagumi,
lumshe idanun ta tayi jin sassanyar sanyin safiya dake busowa yana shigar jikinta sosai tanajin sanyi sanyi na ratsa mata kwakwala time to time sai kaga ta lumshe idanunta kamar ta mutu..
arnd 8 am taga alaman kamar babu ranan da zai hudo ta wajen nan ta shiga cikin gidan dan ta dubasa A kwance ta samesa ya lullube jikinshi da bargo har kansa,ta dade tsaye tana kallonsa daga bisanni ta karasa bakin gadon a hankli ta durkusa gefensa tana kallonsa,bata san meke tunzura ta ba,yaye bargon tayi a hankli suka yi ido hudu da shi,he look so pale idanunshi sunyi kasa kasa ta mike da sauri xata bar wajen ya wani jawota ta fado jikinsa,sosai jikinsa yayi zafi yana fitar da turiri,tsam ya rungunmeta tare da lumshe idanun sa zaira sai tayi lamo ajikinsan wani azaban tausayin sa na shigarta ta kowanni fannin xuciyarta
ganin fa ba kyaleta xaiyi ba yasa ta janye jikinta a hankli daga nasan ta mike zaune amma ta kasa iya kallon sa, murya can kasa tace "sir inkawo magani" gyada mata kai yayi alaman eh, ta mike da sauri ta nufi gaban table ta bude ledan maganin ta dudduba ta dauko duka da ledan maganin taxo gabansa ta shiga ballesu komi tanayi kamar yanda aka rubuta akace ayi,fita tayi tanufi kitchen din gidan, fridge ta ta bude ta dauko ruwan goran da tasa jiya har yay sanyi,sann ta dauki cup din da ta gani kan fridge din ta bude ruwan sink da hannunta ta dauraye cikin cup din ya fita fes ta fito dashi ta nufi daki
Saida ta xo har gabansa dashi sann ta zuba ruwan a cup din durkusawa tayi agaban sa tana mika masa ruwa da maganin, da kyar ya karba tsabar wutar sonta dayake fixgarshi,wani kallon ta yakei har ya xuba maganin a bakin sa sanann ya kora da ruwan,mikewa tayi ta dauki ledan maganin ta nufi gaban table ta ajiye ta dawo kusa dashi...Sir Did u need anything?Zaka ci abincin ka yanxu? Mezaka ci..sai Yayi shiru jikinshi na rawa rawa kamar bazai amsa ba chan yace .,"yes"
Tace ok,babu bata lokaci ta fita ta nufi kitchen ta sarrafa wancan abincin san da aka kawo musu jiya,har kazar saida ta dumama shi komai yay kyau ta sako a plate da spoon yanata turiri
Zaira tana bude kofar dakin taganshi zaune ya jingina bayansa da jikin gado, coffen datayi tazuba mashi a cup ya sha kusan rabi ya aje sauran agefen shi.tana ta kallon sa harta aje abincin agefensh ta kuma gaya masa
..fork ya mika hannu zai dauka tayi saurin kawo masa tana mai neman wajen zama agefen san itama,a hankli ya fara taba abincin but sabida taste din bai masa ba sai yaci dan kadan ya ture yace mata ya koshi,Bayadda ta iya ta kwashe komai ta nufi kitchen,tadan ja lokaci bata dawo ba sabida dauriya kawai takeyi har take iya zama waje daya dashi Sosai takejin nauyin shi da axaban kunyarshi sam sam takasa gane alakar dake shiga tsakanin su ayanxu..
Sai Can bayan awa gudu ta dawo ta same shi a kwance da sallaya a shimfede agefenshi da alaman yayi alwala har ya biya dukan sallolin da ake binshi ya koma gefe ya zaunar da kanshi yana layi kamar yana baccin zaune He look neat,duk dama vest ne kawai ajikinshi ayanxu..
yunkuri yay kamar wanda zai watso wani abu daga bakin sa sai kuma ya bige da tari mai kara,a hanzarce ta bude hannun ta dake rike da door knobs din kafin tayi wani motsi nashwan ne a tsakar dakin durkufe akan gwiwar sa yana kakarin amai mai zafi
..Da sauri zaira ta dan ja baya tana kallonsa kamar zata dauke numfashin ta har ya gama aman daya keyi sai taga ya rike kansa ya lumshe idanun sa sosai,dawowa tayi gabansa ta dago kansan a hankli tana kallon fuskarsa,a hnkli ya bude Idonsan da ya kada yayi jajir yana kallonta shima samun kanta da yi masa sannu murya can ciki,bai amsa ba ya shiga kokarin mikewa tsaye sai yayi baya xai fadi ya rike kafadar ta da sauri,a hankli ya kuma durkushewa wajen ya fara amai,duk sai ta rasa abun yi ta matso kusa da shi ta shiga cire rage masa vest din dake jikinsan a hankli tana kallonsa har ya rage masa saura wandon jikinshi.."mikewa taga ya kuma yi ita ma ta mike tana kallonsa da kyar ta iya bude baki tace "ina xa ka"gefen bed din ta ga ya koma hakan yasa ta shiga gyara gun da yayi aman agagauce, har ta gama sanan ta hada masa ruwan dumi dai dai wanda zai yi wanka,kafin ta fito ta dawo cikin dakin ta samesa zaune gefen gado ya dafe kai kamar mai jin zafi durkusa wa tayi kusa da shi tana kallonsa da muryan tausayawa tace"sir nashwan na sa maka ruwan wankan"dago kansa yayi yana kallonta jin intakira sunan sa yadda yake masa balain dadi,bai dai ce komai ba, can ya mike da taimakonta ya shiga bathroom don yin wanka,kasa fita tayi daga dakin ta gyara masa gadonsa, tana tsaye ya fito daure da white towel a kugun sa duk tsikar jikin shi ya tashi wajen ciwon yy ja ja,wani dauke kai tayi da sauri ta juyamai baya,har ya karaso bakin gadon ya zauna ya kuma rike kansa, juyawa tayi tana kallonsa ta rasa takamaiman abinda zata yi masa,a hankli ta nufi inda ya ke ta durkusa gabansa murya can kasa tace"sir likita yana xuwa kuwa? "ciikin sanyin jiki ya gyada mata kai kawai yana kallon fuskarta a dan dame tace"yanzu?girgixa mata kai yayi alaman bai sani ba hakan yasa ta mike ta bude wardrob din dakin ta ciro masa gogaggiyar sabon jallabiya da ta gani da taimakon ta ya sakashi ajikin sa,sanan yyi kwanciyarsa kan gado nan da nan bacci ya daukesa.
Xaira dai na xaune gefensa ta kafa masa ido tana kallonsa,bata taba ganin sa awannan mood din ba sai yau,"wani sabon salon tausayin sa ke neman shiga ranta sosai koyaushe ma zasu bar nan oho Ta dade cikin wannann yanayin da tunanin hakan ta juya ta ga rana yayi nisa sosai amma kuma sam bata jin baccin ita,ayanzu ma ji take ta kago taga an kiran sallhn xhur, ta dan jigininar da kanta jikin gado nan da nan ita ma bacci ya dauketa nan a xaunen kusa da shi,
kiraye kirayen sallahn xhr din ne ya farkar da ita tana jinkirar sallahn kamar daga cannnnn nesa, ta bude idonta ta ganta rungume jikinsa ya wani kankameta ga jikinsa yy zafi,daga kai tayi tana kallon fuskarsa suka hada ido don idonsa biyu ne,tausayin yanayin sa yasa ta boye fuskarta a kirjinsa da sauri Sai taji ya dauro bakinsa a hankli kan gashin kanta ya nitsu sosai
Wani shiru ne ya ratsa tsakanin su har lokacin sallahn ya shigo sosai idanunsu biyu gaba dayan su.. ita dai kin dago kanta tayi daga kirjinsa tsabagen kunyarsa da nauyinshi datakeji a hankali taji ya kwantar da ita ya mike ya nufi bathroom ta bi sa da wani irin kallo
Alwala yyi ya fito ya shimfida darduma nan cikin daki don yin sallhn sa nan ita ma ta mike ta shiga bayin tayi alwala ta fito tahau daddumar tana idar da sallahn kasa xama tayi a dakin hakan yasa ta mike a sadade ta fita waje...
Kwana biyu babu abinda ya sauya a yanayin su kullum in ya kwanta saiya sanda inda ya mata wayo ya jawota jikinshi ya rungumeta kuma atare sukan farka da ita inta fara kuka rarrashin kenan ya kirata da sunan wife dinsa,zaira taki sam ta dau maganan serious aganinta magagin ciwo ne har yaushe a matsayin san nan zai aure yar karamar mace fakiriya irin ta,ita kam ta gama sawa aranta cewa sabida nail ne aka kawo su nan nadan wani lokaci zasu tafi
Just 3 days amma sanda taji wajen ya gundureta,tun bayan xuwan su sai babu wanda tagani ya lekosu tayi jiran tsammanin jakar kaynsu da inners dinta amma shiru gashi ko wayoyinsu babu agidan
Abinci ma kamar timing dinsu akeyi,in ta shiga wanka ta fito sede tagani a tsakar daki ko inta fita falo tagan sa a akan centr table an ajiye
She remain so uncormforably sick of evrything sabida inner wear daya take maimaitawa
Wash nd wear na kwana uku amma duk hakan yabi ya dameta..
ga nashwan na yawan bacci daga salla sai wanka abincin ma da kyar yake ci bare yace zaisha wani abu ma cikin shi,tun xuwan sun zuwa yau kullum sai yay amai da zazzafan zazzabin dare haka kullum take kokowar kwace jikin ta anashi kowani dare,ahaka kuma dai take daurewa tana kulawa dashi tarin confusion da fargaba ya gama girgita kwakwalwan ta.
Fannin mr mahdi kuwa da dabarar sa ya bar jejin tare da gawan nail khalepa,
Direct a motuary yakai docton sa ya ajiye masa shi yace karma a sanar da kowa.