← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 150 OF 176

Sashe 150

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Yafara rokonta ko zata lallabashi suje gida wajen wafiyyar yau ayita ta kare kowa yaga kowa sai dai duk da zumudinta na son hakan zaira sanda ta ja lokaci sannan ta iya yin tunaninta ta fidda da dalili mai qarfi,dalilinta shine ta gaya masa cewa sun samu babban sabani ne da mijinta akan auren,kuma aynzu nashwan baida lapyar da zaigana da maman shi ayanzu amma tayi masa alkwari nan da sati guda zata kawoshi har wajen wafiyyar..
Mr mahdi tunda yaji tace fada sukayi yasa baizo yasamesu ba yay ta tambyarta ko bata son auren ne koko nashwan yana mata wani abu marar kyau?fir taki furta masa komi,dama can jikinshi ya bashi akwai abunda ke wakana marar kyau a tsakanin su,tunda yasan nashwan bazai saurare sa ba wa ita zaira din ya fara yin mata nasihar sa,yace yata munsan ba abu mai sauki bane zama dashi amma kisa aranki cewa duk abunda ya faru qaddarar ku ce ta jawo danta kawoku wannan lokaci,kisani qudirin Allah cikakke ne..kiyi hkri kiyafe mashi kuskurenshi ki zamto ke kadaice zaki iya sassaita shi har ya zamto cikakken mutum Nashwan yasha baqar azaban da ke bazaki taba iya tsamammani ba kuma ko na gaya maki bazaki gani ba evrthing has been affecting him
Mentally tsawon lokacin nan,kuma wannan azaban shiyay molding halayayyr shi har yakasance ayadda yake, kinga harni bazance miki yau nashwan ya yarda dani 100% ba sabida shi mutum ne dayay zama ya kuma taso cikin zurian mayor Aseem mutane masu tsananin zulmammiyar xuciya da tsananin son kansu da kwadayin abun hannun sa at same time sukan nuna mai basu damu da rayuwarshi ba,he grew up angry nd depressed, Amma gashi soyayyarki yasashi ya yarda dake dari bisa dari,ni bansan meya faru tsakaninku ba amma amidst oll his pain zan iya cewa yana kaunarki da iya gaskiyar shi kuma zai iya yin komi akanki..
Kece kadai kikeda alkaryan rayuwar shi ayanzu,zaki iya hanashi kuma kisashi shiyasa ya zame mana dole munemi alfarmaki na Hada harda na maam wafiyya da ki taimaka ki xamo jagorar rayuwanshi.
Ku zama haske ma juna,kamar yadda mahaifiyarshi take burin auren ku ya kasance silar samun haske da farinciki har karshe rayuwarku...
Maganganu dayawa ya fada mata wanda ta daukesu ta shiga jera su a brain dinta a hankli batare da garaje ba Suna tsayawa akan ahakan sai gashi ya turo kofar kitchen din yatsaya can daga waje yana binsu da kallon mamaki ganin inda ko ina ya wargaje su bra pant da towel dinta akasa wayanda ta barbaje bata kwashe ba
Tana ganin sa ta tashi ta tsuguna kasa tana kauce ma ganin sa saita hau tattarawa dan kodan bata so ya fahimci mesuke ciki

Da dan guntun kishinsa ya juya abunsa zaira ta tashi cikin sauri tabi bayanshi da kayan a hannun ta,fita can waje mr mahdi yay yana gode ma Allah da yasa zaira ta kasance mace mai qarfin zuciya da dauriya yasan its nor normal for sumone to understand his destiny so fast kamar yadda ta yadda ta amince
Not just so,yagane tana balain daraja wafiyya,kuma tana mai yin tsananin biyayya ma kalamanta
.
Nashwan yaturo kofar dakin ya shiga batare da yasan ma mutum yana biyosa ba,ji kawai yayi kamar an rufe kofar ta bayansa ya juyo a hnkli yaga mutum a tsaye kanta a kasa tayi lumuin kamar wata munafuka tana sauke ajiyayun numfashi She is still amazed at yadda dashi da ita duka suka taru akan wahalliyar qaddarar rayuwar su,wanda har suka rayu a cikinta awaje daya bayan ashe tuntuni akan mutum daya suketa fighting,sai yau ta gane ashe bambancin ta da nashwan din kadan ne kowa da yadda yake shan wahalarshi..

ita tayi wahalar ne cikin baqar axabar talauci amma ta same kulawar wafiya da kyakkwar tsaro wanda ya kareta daga jin mumumnan labarin qaddarar iyayensu
,shikuma yana shan baqar azabar sa acikin tsananin dukiya inda bai samu kulawar uwa ba bare kyakwan tsaro akan ababen da aka shirya danta kona su baki daya...
Daga nesa Fargaba ne yaso ya mamaye fuskar sa ganin tayi still bayanta jingine da kofar bata amsa shi ba tana faman kallon kasa ita kadai,aranshi sai yafara tunanin ko mahdi y mata wani abu?Shirin tahowa gabanta yakeyi sai yaga ta sake jikin kofar ta ballo kansa tana tafiyarta so slow tana tare hawayenta tana yaface shi gefe kamar wanda bata son yagani,tana isowa gaban sa bugun kirjinta ya tsananta,sai taji kamar kafafunta bazasu sake iya kara motsawa ba
Ya dade yana kallon ta ahaka kafin can ya yanke hukuncin tallafota jikinshi domin jin matsalarta tinda ya tarkatota tayi lafewar aminci akan chest dinshi ta lumshe idanunta tana jin bugun nashi zuciyar,wata sabuwar feeling ne wanda ta kankaro sa tundaga kahor xuciyarta yabi jinin jikinta da kwalkwata ke mamayar su,a hankli ta kankamesa sosai bada qarfi ba amma tsananin shauqin da akasa dakansa yake fallasuwa,sanin cewa shifa dan cikin matar nan ne datafi mata kowa daraja da soyuwa a duniyarta one time sai taji ma tana balain kaunar shi,kanta ta lafar a kirjinshi tana masa hawaye masu sanyi jin yanda wata alakar jini ta musamman da take kulluwa atsakanin su...Nashwan cikin tsananin mamakin yanayim ta ya fara shirin tallafo fuskarta dnya gane me suke ciki,sai yaga taki tama bari su hade idanunta dashi,kawai kankame sa tayi ta dabaibaye sa karshe ma da ita ajikinshin ya zauna abakin gadon yana rungume da ita ajikinshi

"can ya nitsa ya saketa yana famar satar kallonta yace wife lpy kuwa?please kigayamin matsalarki..u still not ok with the marriage?kinsan baki gayamin amsata ba..pls tell me so that in sani.
Ure d last person i wanna hurt right now...zaira i love u.
Jin yadda yake furta i love u din nan so confidently yasa ta dago kanta ta kallesa dan mamaki sosai yake bata,
duk yanda tayi tsammanin zatana jin fargaba da sanyi ba ahaka abun yaxo mata daurewa tayi ta goge hawayenta ta danja kadan tana kallonshi da kyau cikin kyakwar tunanin abunda zata zayyana masa shima kallon ta yakeyi sannan ya kamo hannayenta da sigar damuwa kamar zai fara bata hakuri sai kuma yaga tadan fada jikinshi ta rungume shi Dis time shiya kankameta yana shasshafa ta wani irin turmusa jikinta yakeyi in fantasy har sanda iska ya farayi musu kadan awajen suna xaune

Jin karar iskar helicopter akan gidansun yasa shi sasaauta abunda yakeyi yana kallonta da lui din idanunsa alaman yana sauraronta,ta sunkuyar da kai ahkl tace mr..
Bai barta ta karashe ba yace mr who.
mahdi?yay miki wani abu ne?meyace miki...
Ganin kamar zai zafafa abun tayi saurin cewa
"babu..kawai magana yamin yace wai baka da lpya wai zamuje wani waje..Daga nan sai bata sake cewa komi ba,cos she swore not to give him any clue har sai ta fahimce shi dan kanta,nashwan Ya limshe idanunsa kamar bai gama yarda da kalaman ta ba"so..are u coming with me?
Tayi lumui xata dauke kanta yace Please come with me..wiify...a mugun marairace ya fada yana bin kwayar idanunta da kallo mai sanyi Zaira bata iya bashi amsa ba yadda ta kafe gallant lips dinshi da zautaccen kallo,xazzafar numfashin su ne ya shiga dokar juna bata hankara ba taji ya dada matsota hannunsa yasa ya kamo dan karamin habarta yayi samu dasu sanda ta lumshe idanunta sannan ya harde bakinsu cn ciki ya mata dan karamin kiss yana zare labbansa ya tashi yy waje

Tafi minti biyar kafin ta fito ta sameshi da mr mahdi agaban jirgin suna tsaye,daga nesa take satan kallon shi he look realy pale,jikinshi ya nuna alaman rashin lpya da stress sosai.

Tun bayan zuhr suka isa wamako's range amma sai karfe 5 na yamma gidan ya kasance nata da mijinta su kadai sakamakon yadda mr mahdi ya tsaya yana fayyace masa abubuwa game da wajen da dukan masu kulawa da wajen,zazzabi ya hanasa sakat dan haka daya shigo wanka kawai yayi ya wuce stright quest palo ya hau doguwar kujerar ya hau bacci..

Zaira tana can tana faman tattara nitsuwarta da tunaninta she cant deny d fact dat har yanzu abun na damunta sosai duk dama taso aranta tace mr mahdi ya hadata da wafiyya ko a wayane su gana.

Karshe dai haka tayi ta xaman kadaici da kimtse kimtse dan komi yasa an kawo
Duk wani abun ci sha ko amfani kayan sawan ne ma bata tsaya bubbude su ba...
Tun da suka zo jiya sai taga kamar Suna zaman su ne kowa na abunda ya dameshi kamar yadda suke dacan normal,jiya ma takai mai dinner baici ba she slept thinking ko dan zazzabine tanayi dai tana dan lekashi cikin dare.
Yau da safe ta farka tana bude windownta taga mutum har ya gama mrning work out yana dawowa dakin
Gaisawa kawai sukayi taga ya dan kwanta abunshi ya bata baya baice mata komi ba,can ya tashi yay wanka ya kimtsa kansa yayi ta sana'ar na danne danne da amsa calls tanajinshi,abincin data kawo masa ma kadan yaci saidai baya taba daure mata fuska saidai ma yaita kallonta yanai mata murmushi da yammacin ranan haka yayi spending lokacinshi acikin compound din yana tuka keke yana zagawa,he just want to get back off d stress dake damun gabobin jikin shi
,yana son karfinshi da haibarsa ya dawo amma hakan saiya so ya dame matarsa sosai
Chapter 150 · 0% Book details