← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 137 OF 176

Sashe 137

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nala da mutanen boss tun aranar suka gama zagaye jejin suna neman nail da su nashwan basu bar wajen va har saida asubahi tayi,ita batama san nail ya warke har zai iya fitowa ba,tanata mamakin hakan sanda daya daga cikin men din ya mata bayanin ai taurin kai yay ya fito batare da sanin babansu,..

Acewarsa lokacin data kira baban tan nail yanaji,shine ya rufe fuskar sa ya biyo dakarun da boss ya aiko da cewa lallai shi xai rama abunda nashwan wamako ya masa koda kuwa kashe sa sai yayi

Wannan labari daya isa kunnen boss khalepa bakaramin tada masa hankli yayi ba gashi yau anyi kwana uku ana neman nail ba aji duriyarsa ba ,nala ma cikin tashin hankli da rudani ta fara kara masa damuwa..

Dad duk laifinka ne
U wanted to kill nashwan inba haka ba meye ne turo da men dinka da bindiga,nifa cewa nayi ka aura minshi
To baga irintaba duk sun bace Babu su babu nail,in takai nan sai ta rushe masa da uban kuka
Haka Boss khalepa ya kasa zanne ya kasa tsaye cikin tsananin damuwa..

Jikinshi ya dade da basa cewa yaronshi yana cikin wani hali.
Sanin cewa nail bawani karfin fada yake dashi ba..

What if nashwan ya kamasa?to ina nashwan wamako yakai masa dansa
Da dukan imanin sa Yayi ta bibiyar southsong mansion koda zaiji inda nashwan yake karshe ma ya tabbatar da cewa yan gidan sun ma basu san baya nan ba and he dare not ask sabida tsabanin da aka samu dasu na kwace north a kotu kwanan nan
Cikin kwana ukun nan Mayor Aseem yay ta masifan rashin samun nashwan a waya ba,ya tuhume sauran familynsa kaf duk sunce basu ganshi ba, gashi inya kira mr mahdi da kyar ma yake dagawa sai yace"..masa nashwan yana nan kawai yana wani wajene,yace mayor ai kasan halinshi nima ba jin magana na yakeyi ba..yanxu haka kwana biyu ban gansa ba abakin ma'aikatan sa nakejin cewa wai tafiya yayi..

...He remain so disapointed harma ya yanke hukuncin dena kirar mahdi kawai saiya zauna jiran tsammanin ganin dawowar nashwan nan da sati guda,dalilin haka suka dakatar da kowani irin plan dinsu,hanadi duk sai ta damu ta rasa abunyi,shekarajiya ita da hannun ta ta sallame bingel da gurgun kafarta aka maidata kauyensu, ko bingel saida taci kukan nadama da kaicon rayuwarta ganin tunda aka yanke mata kafar hanadi taki ta nuna ta tausaya mata saima masifar datayi tamata as usual komi tace komi laifin ta ne, har wani kyama kyaman ta ta dawo tanayi,bingel bata mantawa da irin azabar mugunta da baqar mulkin da suka dinga kullawa tare,all her life saidai hanadi ta bata oda na mugunta ko makirci akan ma'aikatan gidan aga ta cikashi daidai,wani irin zalunci ne da hada waje batayi domin hanadi ba?akwai wata yar aikinsu lami wadda tanada kyakkwan yaqinin cewa ita tayi sanadiyar barin bakin aikinta tsaban makircin data taba guntsira mata,
Banda wanda tayi musu cune da zina,Sosai wannan yanke kafa ya taba xuciyar bingel ya kuma dawo da ita hayyacinta,oll her life in SSM tana bautawa hanadi ne amma abunda xata zo ta saka mata dashi kenan kyama da tsana?

Bayan kwana biu Abun duniya sai ya dame hanadin dan rashin bingel agidan yasa ta rasa inda zatana zagwalo gulma da rahoto tuni hakan ya fara damunta sosai

Tasan hala da bingel tana nan da sai tagaya mata inda nashwan yake ayanxu, sanin cewa daniel ya rasu abun saiya kara mata yawa,dan ita dama bata iya komi dakan ta ba she depend on wasu suyi sugaya mata,jiya ma ta daure Taje gidan nashwan din wai ko zata ga zaira amma shiru bataga kowa ba,gashi an yi warning din ma'aikatan gidan dayin wata bayani iya tambaya tayi musu amma bawanda ya iya bata ansa.

Fannin mr mahdi kuwa bakaramin takura mai wafiyya tayi ba damuwarta baifi akira mata yayan ta tabbtar da lafiyar su ba,mr mahdi yace zai kira anma bayanxu ba,yana so ne mayor aseem da boss khalepa su hakura su dena neman nashwan sabida dukan su a kage suke su sameshi ayanxu.

Shi babban fargaban sa ma boss khalepa ne yasan mutumin bazai taba rusuna ba har sai ya same dansa nail,barin sa a motuary dayay yay hakan ne dan yasan ko ya fidda gawar nail ya bayar boss bazai taba daukar mutuwar dansan ta sauki ba..
Adan dolen wafiyya ta hakura dan bata son ko kadan rayuwar yayan ta ya kare a fargaba,mr mahdi ne ya mata alkwarin cewa zai kirasu kuma zaije inda suke amma sai komi ya lafa saije din..

Da hakan yasa washe gari yay yar surkullen sa ya biya kudi sosai danya samu su hada baki da wani amintaccen ma'aikacin boss khalepa wanda yasan boss yanajin maganan sa,shidai mr mahdi bai gaya masa cewa nail ya mutuwa yay ba amma ya gaya masa akan acema boss nail din yana nan lpya tare da dakarun su suna neman nashwan wamako,burin mr mahdi baifi ya kaucar da hanklin boss akan su ba.
Shikan sa ya kagu ya kirasu kodan yaji lpyarsu

Aikuwa da kyar akayi convinsing din boss har ya amince dan shi mutum ne mai balain lura,inda ma'aikacin ya nuna masa kamar nail hada mission mai zafi yay,mutumin yaji nauyin kudi dan haka ya zuxxuta maganan ya nuna lallai kamar nail yay zuciyar daukar fansa ne kuma yana daf da cin nasara akan nashwan wamako,yace hala ma shiyasa ba zaa agansu nan kusa ba..Within dat day da boss ya qamsu saiyasa nala agaba da kayanta suka bar kasar with hope of jin labari mai kyau in nail ya dawo..

D same thing yayi tayi da hanklin mayor Aseem
Duk dama wannan karon abakin mas'ud akaji karyan
Mas'ud ya tabbar musu da cewa ogan sa yace soon zai dawo,tunda suka san haka kowa ya fita sha'anin zargin inda yake aka dawo ana jiran sa kawai.

*****

Fannin su zaira kuwa can tsakiyar dare karfe biyu cas tana bacci tafarajin wani girrrrrr jikin ta ya dauka da kyarma kamar wanda aka jona ta da electric shock ayayin da ta tsinkayo lallausan hannun sa akan kogun ta aranta tace"so he is awake?be dai bude idanun sa ba wani dum taji gaban ta na faduwa shikadan sa..cigaba da shafo ta yakeyi with his eyes closed a duk dama bai cire jallabiyan san ba ita kuma babu komai a jikin ta se towl din nan dan kayan gaba daya sunbi sun isheta,"

wani iri iri takeji har brain din ta..shiru ne ya ratsa wajen yana me cigaba da shasshafa ko inan ta,har ya zamar da hannun sa yana shafawa har zuwa kan tsiraran cinyoyin ta bazata tashiga motsawa tana wani danne nishin ta da karfi
ko sanyin iskan da ake ma so yake yyi mata kadan,tayi tsam da idanunta tana dan huci cusa hannun sa yy a tsakanin cinyarta ya raba biu ya wani shafo kan marar ta
Cikin wani irin yanayin kasala da bacci"A zauce ta ture sa tsikar jikin ta dukan suka mike,nan ta janye daga kan kirjin sa kamar zata juya masa baya ji tayi an jawo ta da karfi an manna kanta da pillow, tun kan ta farga taga mutum ya hauro saman ta yana kallon ta Wani kunya taji ya shaketa har wuyarta yana neman kasheta ga jikin san har yanxu da zafi zafi, tuni se taji ta kasa hade ido da shi wani feeling din kuka kuka takeji amma hakan be samu ba sanda taji saukar wet lips din sa akan goshinta bakin ta ne ya shiga bari ya fara gangaruwa kasa da harshen sa yana dan shunshuna ta daidai kan wuyarta ya dakata yana fetsar mata zazzafan numfashin sa,dukan su suka dauke cak zaira da numfashin ta yake kaiwa sama sama haryanxu bata dawo ba,wasun zautartun lock lips kisses masu tada tsumin jini yashiga mata adaidai awajen,wani rawa tafarayi ajikin sa,so scared tayi making wani efort din da zai sa towel dinta ya kwance, da sauri sauri cikin yanayi me mugun birkitarwa yake lashe gefen wu yarta,dada sautin nishinta takeyi har sanda dakin gaba daya ya fara amsawa da sautin su..duk jikin su ya dau dumi wani kankame kansa tayi tana me inviting dinsa gadon bayanta da kan ta,baiyi wata wata ba ya zame ya kai fuskan sa da hannun sa nan,shafowa yyi yayi wani irin hura mata iskan bakinshi yana kissing,
sumewar dadi zaira tayi"sir..wayyo Allah na'...a hkli yace mata shuushhhh
,gashi gashin gemun sa ya dinga gwarzana mata bayan dashi yana sosa mata tsakiyar kamar zata shide haka ta dinga ji wani kankame jallabiyar sa tayi, nannauyan nishin data sauke se daya razana shi,with his eyes sooo red da muguwar sha'awarta"yace wife?bata san sanda tace uhmm ba,yace did u like me?tayi shiru abunta tana maida numfashi me karfi,jawo ta yyi fiercely ya jefa kanshi tsakankanun nonowarta ya kwantar da kanshi ya hau sauke ajiyan xuciya can taga wai har yayi bacci sun kai 10 min a haka kafin ta dawo cikin hayyacin ta, baccin da bata san da shi ba shiyayi awon gaba da ita"..
[12/14, 10:59 AM] Pretty KITTEN: *70*
Yau Zairah Bata tashi farkawa ba se arnd 5am jin kanta tayi a kintse agefenshi har ya cire jallabiyar sa da suka kwanta akai,zaira tana juyi ta ci karo da mutum zaune agefen ta daf jikinshi babu komi sai yar vest yana kallon ta,suna hade ido tayi saurin dauke nata idon tana me shirin kaucar da kanta gefe,matsowa yy yana murmushin shi a boye wani tallafo fuskn ta yy yaga ko xata kalle shi amma ina taki sam ta bude idanunta ta kalleshi da siririyar muryan shi da sukayi sanyi yace cmon wife menene kuma?hucin numfashin sa daya fesar mata akan fuska yasa ta dadayin shiru kirjinta yana kan bugawa da karfi jin wannan kalman wife din dayake gaya mata ako yaushe,a nitse kamar mai neman wani abu awajen ta yace hey pls open ur eyes ki kalle ni,..u dont have to feel shy ok?am all urs..,kuma insha Allahu zamu bar nan muje inda zamuje muyi rayuwar mu.
Chapter 137 · 0% Book details