Sashe 106
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sultan dayaga an cimma sa anan,dan dolen shi ya amshe bukatun nashwan wamako cikin sauji yay nulifying plan din nail,da kuma shirin tona masa asiri in most humiliating manner, agaban mutanen sa magoya bayansa
komi agaban su zairah aka tsara..
Sultan yana barin wajen da mutanen sa aka fara yayyafi taga an kawo lema da gudu an saka akanshi ana masa rakiya zuwa motar sa
Ruwan ya fara tsanantawa,da iska kafin ma ta iso motar ta shiga kayan jikin ta ya jike shataf,.
Wani ruwa akeyi kamar da bakin qwarya,waje yay duhu tsaban kwarar da akeyi,tsaban karfin ruwa sunfi awa guda akan titi ana tuka su a hankli,daga xuwan su kofar gida taga no one was der zaira ta sauka ta bude gate din motocin suka shigo tunda dama aikinta ne, kawai tun bayan zuwan noor ne da taga an maido da mai gadi sai itama ta dauke kanta,
Cikin sauri suka taho da lema suka sanya abakin kofar fitowarsa ana kakkarrshi harya shige cikin gida..
Zaira ta cigaba da tafiyar yanganta cikin ruwan,cos alredy ajike take shaf,ga wani balain dadin saukar ruwan
Data keji ajikin ta
Nashwan ya shiga gida Yau gaba daya a tsarge yake duk dama kullum hakane amma nayau din sai yafi na kullum tun'akan kujeran falo yay wurgi da jacket din suit dinsa ya xauna akan daya daga cikin dining chairs yana sauke ajiyan zuciya seriously waiting for her to get in,sai ya fita da ita sai kuma yanajin zafi sosai a kirjinsa
Kamar baima so kowa yana kallon jikin ta sai shi,..
But he cant also let her be at home,har cikin ransa baison tayi mu'amala da sauran ma'aikatan sa bare ajega noor dayasan bazai iya kin masa komi a duniya ba.
Yafi minti talatin yana zaune,acikin minti talatin din nan babu minti daya da xai buga bai kalle kofar shigowarta ba,ya fara zarge tie dinsa yana tsaki,"ina zata tsaya cikin ruwan nan,how dare her stay back?sai ya mike tsaye a kufule
Fannin zaira kuwa,tana tafiyarta dai dai verandar kofarsu taji kamar ta tsaya ta rinka tarar ruwa a hannun ta,wajen is alwys calm sabida kowa na ciki,tana cikin hakan taji an tsakureta ta tsorata ta juyo,noor tagani da ball a hannun sa shima ya jike jagab kamarta kafafunsa babu takalmi,daga shi sai yar armless da three gtr, tsaban ya jiqe har wani diga yakeyi,"suka fara ma juna dariya suna magana ta gaya masa a inda suka fito ne ta jike se ya gaya ai wasar cikin ruwa yakeyi shikam baima san sun dawo ba,"care to play?tace no yace yes daga hakan ya jawo ta cikin ruwa yana jefa mata ball tana kamawa noor yafara saka abun yayi dadi,sabida yawan sake jikin shi dayakeyi ya fada in taxo duba sa sai ya jefa kwallon dagangan it was so fun,zairah bata san ta zake tana tayasa surutu sa karfin muryanta ba..
Nashwan ya fito tun sanda noor yake jan ta cikin ruwan amma bai iya bayyana musu a fili ba sabida wani abu daya ke karya masa zuciyarsa yake cusa masa wani baqar takaici da damuwa..
Duk wani wasan da sukeyi yagani kuma haka bai fasa sashi boyewa ajikin pilla yayita kallonsu ba,
Noor ya fara dribilling da ball dinshi sai ball din ya gangara yayi ta wani waje,ganin bai dawo da wuri ba zaira ta koma gefe kadan cikin ruwan tana matse bakin zanin ta,jin kanta kamar zai fara mata ciwo yasa ta zame dan kwalin ta mai gaba daya ta fara kokarin warware kullin datayi ma tulin gashin ganta,dake zuriar maman ta xuriar larabawa ne suman kanta ta yakasance na da tsayin daya zarce kafadun ta ya bar jelarsa har karshen elbow din hannun ta,gashi da kauri da cika,tsabn baqin sa sanda ya maida kalar fuskarta kamar wani hasken wuta
,shima gashin ya jike shataf tana warware kullin sa ya fada ya zube mataa bayan ta,wayanda suka mammane mata a fuska da kunne tasa hanu tana famar kokowar tutturewa tana zaresu da yatsunta kar su shiga ma ta cikin ramin kunne,already nashwan ya taho ta baya baya yana kallon ta,dukan hanklinsa da imanin sa da kwadayin sa in full ya dora akan bayyananen surar jikin ta da jikaken suman kanta mai daukar hankli batare da tasan dashi ba,tasa tfin hannun ta bibbiyu ta tamke gaban goshin ta ta maida dukan suman nata sukayi baya,mutsa mutsan kyau da dukan wani charm dake lungu da sako akan fuskarta a fili yake
,Nashwan yafarajin kaamar zai taho da gudu ya rungumo ta jikinshi ta baya
,tsaban ta tafiyar da zuciyar sa ji yyi kamar ya cinyeta ya hadiyeta sai kuma ya danne kansa ya tsaya cak wani sanyin iska frm no wher yaji ta debesa ya lumshe idanunsa sosai shima ya fara kkrin shigowa wajen datake batare da yama sani ba..
.
Zairah ta shiga bubbuga dan kwalin tana matsewa danta rage ruwan kafun ta mayar kanta,kusan a rude yake tahowa kusa da ita yanata kallon bayan ta batama sani ba,ruwan tuni ya jijjiga masa farar shirt dinsa yar cikin suit dake ita bata da nauyi kuma transparent ce,ya tsaya daf bayanta
Sai Ya kasa sake nunfashinsa bare tajishi ta juyo taga halin da yake ciki,he so much thank god daya kasance wando uku ne ajikinshi wani ruwan dumi yaji ta cikeshi tacikin wandon sa,ga wani karfi da kunbura dayaji yayi ta ciki,shikan sa baisan yanada wannan karfin sha'awar ba sai yau.
Zaira tana gama matse scarf din ta buga zaf zaf da sauri aranta tana shirin juyawa da gudu dan ta bar cikin ruwar,juyin ta na farko sai gif ta ji taci karo ta fada akan faffadan kirjin mutum..
[11/24, 9:07 PM] Pretty KITTEN: 5_3
Cike da wara idanunta tace dady mene kake bukata inyi maka?boss yay murmushi nala tana zaune akan cinyarsan bai sauketa ba
yace my baby girl me kuke ciki ne da yaron nan?kirjinta ne ya buga sanin ko awasa dad dinsu bai taba kushe nashwan agabanta bane gudun bacin ranta, bakaramin son yayansa yakeyi aransa ba,in da anbita nasa da haka zasu girma da zallan ababen dake son ransu batare da ana nuna musu daidai ba ko ana nuna musu sunyi kuskure ba,kanta ta sauke kasa ta fara wasa da yatsunta prtending to be absent minded abit,can sai ta dago tamishi wani makalallen kallo tamkar bata gane wani yaro yake nufi ba"..tanaji ya dada murxa hannunta acikin nasa,wani abu taji a ranta na mata yawo har cikin jininta,sai taji sanyi sanyi na mamayeta sanin kanta ne baban ta bazai taba hanata auran wanda takeso ba koda kuwa makiyinshine dan haka ta sake jiki ta fara gaya masa damuwarta game da nashwan wamako
"Dad Tun bayan birthday nan muketa ta samun matsala dashi..
Kawai fa sai ya rinka jan jikinshi sai yace waishi baison mata suna tabashi,i i even wanted to give him a warm night ranar dad naso in kwana a gidan su tare dashi
who knws ma inyi maka jika ko?
Dady kobaka so kasamu jika?..
boss yanata murmushi aransa yana mamakin salon wayewar yaran yanxu,baice mata uffan ba sanda ya karaci karatun xucinshi,
Allah kadai yasan inda har aranshi yakejin bayason wannan soyayyr but yasan dai koma miye yarshi tayi bazai taba kushewa ba,baison abunda zai taba ta bare ace ta nemi abu a duniya ya hanata,"
..akn shine kike fushi haka?ta dada takune fuska cikin shagwabben murya tace dad,nifa aure nake so,..nd i dont think nash is ready for it,ni..tsoron fada mai ma nakeyi,dad nashwan yana da fushi sosai,kuma nifa shi din kawai zan aura,baba ina matukar kaunar shi..Dad I want to be his first wife kaji?
Zaka aura minshi ko?
Wani doguwar ajiyan zuciya boss ya sauke sannan ya girgixa kansa cikin wata boyayyen nazari yace to angama babyn dady naji damuwarki,i promise to do sumtin abt it ok?tun bai karasa cewa u are nd ur friends are permited to go to french polinisiar ba tafara kisssing din kumatunshi cikin tsananin nuna kaunar datake masa tana cewa ta gode,ahakan suka rabu,by 2pm bai sake kula nail ba jirgin sa ya tashi dashi ya wuce dashi kasar france..
Da yamma Arnd 4 zairah ta gama sallah asr kenan tana shirin cire abayan data sa tayi sallar saiga noor ya shigo mata buut babu sakayawa as usual yana washe mata baki takaicin hakan takeji"..come fast muna waje muna jiranki.."gyada mai kai kawai tayi kafin tagama saibi cikin juyi caraf taji ya cabe yan hannayen ta yay waje da ita,sanda suka kai waje ma sannan ya koma dauko mata yan takalmnta,she look so dfrnt dake baqar abayar ne kawai ajikin ta kuma sosai yay mata kyau tayi kamar ba ita ba,mota uku tagani agaban ta ajera da alaman dasu zasu fitan
,daya na gaban kirar masarati a rufe yake tamkar ba kowa aciki while tun fitowarsu yake ta kallonta ta glss din windon,seriosly suprise at yadda yaga abaya ya mata mugun kyau,"har noor ya kawo mata takalmin ta tasa ta shiya shuga motar tsakiya ita tana motar dake karshe nashwan bai dena lekota ba,ana bude gate suka fara tafiya suka dau hanyar stay classy boutique,babban clothing store ne da babu kamar sa agarin baki daya
duk tafiyar nan da akeyi kan sa a jingine yake da seat din motar ya lumshe idanunsa tsam cikin tunanin kala kalan kayan da zai mugun dacewa da yarinyar,har imagining ya ganta aciki yakeyi a idanunshi..
Motar su na tsawaya agaban boutique din baijira daniel ya sauko ya bude mashi ya farayin gaba,in no time aka tarkata kowa akayi waje dasu tunma kafin noor da zairah su karaso abayan su
Tun Zaira tana saka kafarta cikin wajen nashwan ya fara kallon ta,yana dauke idanunshi itama tafara satan kallon shi dan bakaramin haduwa taga yamata yau ba.
She began to fall in love with white colour,irin rigarshi noor yasa amma ansa mai kala kala ne dan yay rhyming da kalar booth dinsa,shikuwa nashwan farin t_ shirt yasa agaban ta an rubuta gifted da zanen tambarin dolce nd gabana a gefen rubuntun
wandon shi crazy wizy jean shima fari kar take kamar hadadden farar canvas booth dake kafarshi,sosai yai kyau duk dama yau baisa face cap ba,amma yar faran gilashin daya saka suna haska kwayar idanun sa sun balain amsarsa kamar asace shi