Sashe 160
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kamar yadda yanzu take jinshi yana tsananin kirartan kuma cikin tsananin yanayin na kuka,
mama..mama na, mama..daya manne kanshi da wuyarshi da bakin kofar kafafunshi ne kawai sukayi relaxing akasa basa cikin yanayi na karkrwa ko firgici,baifi dan minti biyar ba amma gaba daya gidan ya kaure da sautin azababben kukan shi,zaira dake jinshi ahaka ta kasa daurewa ta fashe ma mr mahdi da kuka karshenta haka ya barta suka fito wajen suka same shi,wajenshi tayi da sauri ta fada jikinshi tana tayashi kukan ya kankameta sosai yanata kiran maman shi,sunfi minti goma ahaka
nashwan da kyar ya bude rikitatun idanunsa sannan yama san da zuwansun yana ganin mr mahdi ya tureta gefe ya dan mike xaune a ragwabe kamar mai ciwon kafa mr mahdi ya share hawayenshi ya taho kamar zai tabasa nashwan ya tureshi a zuciye cikin daka masa tsawa
"Mahdi..U lie to me i saw my mum she is here,ya nuna kofar yatsansan na rawa kamar zata tsire a yar hannunshin
"hawaye kawai mr mahdi yakeyi baice mishi komi ba
...zaira ta fara matsowa kusa kamar zata dafashi tana girgixa kanta cikin kuka ya juyo ya mata wani irin kallo kamar itama tsawar zai daka mata sai kuma taga ya takuna kanshi akasa ya rufe fuskarshi da tafukan hannunsa yanata kuka,sosai jikinshi tayi zafi dan bai taba iya controling ciwon sa ba sai yau dukansu sun shagala dajin tsananin tausayinsa basu sani ba ta bude kofar ta fito kan danta ta fada direct ta kwaco shi da qarfi daga kasa ta rungume shi..
"Nashwan yanajin dumin kirjin maman shi ya rinka sake wasu rikitattun ajiyan xuciya masu qarfi wanda sautin sa ya gauraye wajen da hucin zazzafar numfashinsa dayake fitarwa a wahale,kankame ta yayi ya dukunkune ajikinta kamar mai shirin komawa ruwan cikinta dukan su ba wanda ya kuma magana da muryansa bare ya bude idanunsa dan already zciyoinsu ta riga ta furta dukan abunda suke son furtawa ma juna,
Jin yadda jikinshi ya dau zafi kamar an watsa masa garwashin wuta yasa wafiyyar ta bude jikakkun kwayar idanunta ta rinka kallon fuskar sa da lumsashun idanun nasa tanayi masa adduan gaggawa,yau tagani azahiri cewa danta ya azabtu da kewarta tsawon shekaru kmar inda ta azabtu,nashwan ya fara wani irin numfashi kamar na wanda zai dauke gaba daya jini harna fita ta ramin hancinshi tapping fuskarshi ta shigayi tace ..kahra..son.. nashwan?mumy is here,kabude idanun ka kaji?dont be sick comn'dada manno shi tayi da jikinta ta fashe da kuka..my son forgive me i will neva be part frm u i promise..no one will take u away from me,baxan barsu ba..
Ta karashe hakan cikin matsanancin kuka tana dan jijjigashi,zamowa yay ya kwanta shataf a kan kirjinta
A galabaice yadan bude idanunsa ya kalleta ya furta 'mama na"ta shafa kanshi tayi masa kiss a goshin shi"mama na ina kikaje kika barni,?
Jikin layi ya fadi hakan,yana rangwafowa taga jinin dake tsattsafowa daga hancinshi a raxane ta mike tsaye taje mr mahdi ya biyota daki dashi ta dubashi..
[12/22, 7:27 PM] Pretty KITTEN: *78*
Su ukun su suka dunguma suka shigo dakin mr mahdi na rikedashi, Akan fankacecen gadonta ya shimfidashi wafiyya dake tsaye akanshi ita tayi maza ta fara duddubashi, can ta dau biro da papr tayi rubuce rubucen abunda take bukata ta mika ma mr mahdi pprn ya karba cikin girmamawa atake ya fita dashi a hannun sa ya nufi hanyar asibiti zaira ta zauna agefe abakin gadon tana ganin yadda gaba daya hnklin wafiyya ya koma kan danta da yay mashak agabansu bayako iya sauke numfashi kallo daya zakayi mata kasan yanayin tunann daya cike kwalwalta,shikansa fuskarta cike dam yake da damuwa
kallonshi takeyi sosai bata dauke idanunta akansa anjima ta gyara mashi nan anjima ta gyara can,suna zaune shiru ahakn har mr mahdi yayi sallama ya shigo tare da wasu mutane dasuka dauko kayan aikin asibiti dayawa a a hnnun su,ajiyewa sukayi suka fice mr mahdin ya bi bayansu,tashi daga kansa wafiyya tayi ta koma kan kayan tare da umartan zaira data xauna daf dashi tana duba matashi.
Dake kwararriyar likita ce sam bai dauketa wani lokaci ba tayi kominta cikin tsari ta saka masa drip tayi masa allurai inda ko minti biyar bai gama cikawa ba nashwan ya fara responding ma treatment din kamar yadda ake cewa wani ciwon uwace kadai mai saurin gane inda yake ajikin yaron ta Cikaken kulawata rinka bashi har baccin nasa yay nisa,kafin ya tashi harta lallabo zaira a jikinta itama wanda tsaban damuwa da kyar ta iya cin abinci akan cinyarta kanta ya wuni suna hirar rayuwarsu,...
Gidan ya zamto babu kowa sai su biyunsu,da nashwan dake bacci agefen su,suma akan gadon suke zaune tare dashi wafiyya tana yagalgalta yadda ta saba mata komai cikin tsananin nuna gata kamar yar sarki,wani hirar anayinshi ana hawaye,haka zasuyi kuka tare su kuma rarrashi juna as usual kullum wafiyya tana dada karfafa ma zaira zuciyarta da kalamai masu sanyi
It was both an happy nd emotional day for them,farin cikin su baifi da Allah ya basu wannan damar ba.
Zaira Tana lafe jikinta tana shafo mata kai Bacci ne yay awon gaba da su Anan har sukayi baccin su tare suka farka arnd 2 na rana, zaira tana daga kwance taga komi wafiyya ce take mata danko tace zatayi ba barinta takeyi ba,a tunaninta yanzu akwai matsayin surkuntake a tsakanin su sai ta lura ashe duk hirar da sukayi daxu na auren sune baifi a kirga ba,bayan ta fito daga wanka ma haka ta zauna ta gyarata tsaf ta shafa mata mai,ta taje mata kai kamar yar five years
suman kantan data gyara mata shi ta kunshe mata shi ta bata hijabi sannan tayi sallah,zaira tana idarwa kafin ta maida kayanta har an shigo da abun tabawa wafiyya ta aje gabanta daf tace zoki faracin wannan ina zuwa Sai tayi waje xaira tana zaune gaban abincin bata taba komi ba aftr like 30min sai ga wafiyar ta sake dawowa da wasu,nan suka xauna tare suna ci
Wafiyar tafara tambyarta da kyau akan zamantakewar su na aure dashi she was able to understnd just few things sabida yadda zaira take amsawa da kunya kunya,sai bayan awa shida nashwan ya motsa,lokacin har mr mahdi ya dawo suna tare da zaira a falo dan yanajin dadin magana da ita sosai, wafiyya tayi maza taje kusa dashi jin yadda ya farka da sunanta abakinshi tunma kan ya iya bude idanunshi hawaye sosai yake futowa daga rufaffen idanunshin yana dan firgita kamar wanda ake tsorata shi"Kahraman,ta furta tana gyara zamanta daf dashi kamar xata shige jikinsa ta fara shafa masa kanshi cikin tsananin nuna so da kulawa "nashwan yana ta jujjuya kanshin a hankli yana kirar sunan ta jin yadda laushin hannuntan yake calming dinsa,kan goshinshi da wuyarshi ta tattaba tana mmakin yadda tempertur shi yayi vry high bai sauka ba,hakan yasa ta bar komi ta harhado allurai ta dinga masa tanaji yanata mata kuka,aranta tayi murmushi wato nashwan bai canza daga yadda tasan shi sakaltacce ba,can kuma taga yay shiru yanata sauke ajiyan zuciyar sa shikadai baya iya bude idanunsa duk motsin da zaiyi zakaga idanunshi a kulle sabida yadda kwakwalshi take gaya masa cewa in ya bude idanun bazaiga maman shin ba,Kulawarta da Muryanta dayakeji su suke famar rayashi ahalin yanxu
wafiyya ta tallafo kanshi dake kan pillow ta maida shi kan kirjinta kamar wanda yake jira kuwa ya lafe abunsa ya wani kankameta yana sauke ajiyan zuciya,Magana ta fara yi mashi tana dan murmushi tana dada tabbatar masa da cewa baxata sake bari arabasu ba,sosai ya dada tamke idanunsa yana jin tsoron abunda ke mamaye shi,tasan kuma zai jita koda acikin mafarkinsan ne,tana dagoshi taga wai har yayi bacci kallon fuskar shi dayayi damshi damshi da hawaye tayi,she remain so proud of yadda taga ya girma lafiyayyen namiji,kyakkywa har yanai mata kama da mahaifin sa ta bangarori dayawa,
,dika button din rigarsa ta balle ta barshi daga shi sai singlet dinsa belt din ma ta cireshi daga kugunsa ta barshi da zip din wandonshi to look more ligther and free
Shimfedeshi tayi ta debo ruwanta mai dan dumi mai tsafta a madaidacin mazubi,a kusa dashi ta zauna tana facing dinshi gaba daya,Bakin zaninta ta warware kadan ta fidda wani kullin magani da ta hada makanta na dakakken ailment dake warkan da duhun kai da cunkushewar tunani ta xuba duka garin acikin ruwan ta dau sabon towel tana tsomawa aciki tana gogeshi da shi tana daddana masa a tsakar kansa da fuskan sa da tafin hannun sa da tafin kafan sa,Sanda ta gogeshi tsaf sannan ta rufe shi da bargo ta fita can tsakanka nin bayan asr da magrib ta dawo ta same shi nakan bacinsa, ba dan son ranta ba ta zauna dan zaira ta amshe girkin datake shirya musu tanayi,ta dade a zaune kusa dashi tana kallon sa,she is feeling d pain har cikin makoshin zuciyarta daya kasance ba itace ta tarbiyantar dashi har yakai haka ba.