← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 176

Sashe 29

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mayor ya riga ya sa ransa da zuciyar sa akan bmf,dan haka ya bada umarnin ayi amfani da son da nshwan yake yi ma banafsha dan a samu hanyar karya zuciyar sa ta hanyar fara sanya mata wannan mummuna cuta,yasan in akace banafsha tana da wahallen sickle cell kuma yaga tana wahalan,bazai masa wuyar yanke hukunci ba

Shikuma mayor ya shirya sosai wajen kokrin yin amfani da talakawar gari dan a cusa ma nashwan ra'ayin bude matarrar tallafi na masu ciwon da sunan kamfanin BMF.

Aganin sa in yayi haka nashwan dole ya janye freeze din ya bude kudin gadon sa inda burukan sa zai iya cikawa cikin sauki

Hada maganin nada wuya sosai sai anyita kwaje kwaje da tsare tsare dan haka doc kabeer ya dukufa aiki tun yau da alama zai ja watanni masu yawa kafin agama

Nanma lady jasmine tayi kokarin tura mahaifiyar banafshan wato hjy fulani hutu a can kasashen asia wai dan ma banafshan ta zama idle ta inda in akazo cutar da itan za'a fi samun hadin kanta a saukake

Tun bayan abunda ya faru kuwa Nashwan bai sake lekowa waje ba,kuma ko ina a sashen sa a kargame tun abun yanata ta damun su abhay har yazo ya dena damunsa kowa ya cigaba da abunda ke gaban sa

Wani daki ya share mai kyau ya rantaba babban frame din mahaifin sa wato mayor hakeem wamako Kullum anan yakan zauna yayita kallon sa anan har
yai sallah yaci abinci har yayi bacci..bawani sanin uban san yayi ba amma duk sanda ya kalle fuskn sa seyaji wani abu nadaban mai karfi a cikin zuciyar sa,baya ma son tuna maman sa wafiya sabida gudun kar ciwon sa ya tashi dan in yana tuna cewa yana da mama a duniya wanda baima san ina take ba to bakaramin haukacewa yakeyi da baqin ciki ba

Tun da ya girma kamanin ta ya fara confusing dinsa bakamr da can dayake karami ba da ko ta baya ya ganta se ya gane ta.

Anan empty room din yacigaba da zaman sa har na tsawon sati bai kula kowa ba inda aka dukufa wajen raba placard a inda ya dace domin neman masa maikatan da zasu fi dacewa..

Lady jasmine tanayi tana cuccusa kanta wajen bashi hakuri amma nashwan ko kulata baiyi ba,wani abu yasha gaya masa cewa bason arziki take masa amma yakasa ganewa,tun da abun ya faru ta ke nuna masa kamar son datake masa har ila yau ya rinjaye bata mata rai dayakeyi abaya.

Anan kuma Ba a sha wahalan neman masa personal Gurds ba sabida hjy turai tana da amintacen qurds data tanada me suna mas'ud,kuma wayayye ne dan har kwalin degree yana dashi kuma yana da hkri sosai.

Ita dakan ta ta gaya masa tsarin ayyukan kansa,inda tace zai zama tamkar personal asistant ma nashwan duk inda zaije ance ya bisa sannan duk wani muhimman aika da sirri duk ta amince masa daya kare masa ta kuma gargade sa sosai akan ya rike amana.

sede ba a basa damar farawa ba sabida har yau ana jani in jaka akan maid mata da ake kan nema dan babu wacce zataji labarin ana neman maid ma kon tace bazata so a zabe ta ba

Aikuwa rututu aka same perfct match kala kala,duk dama hanadi ta kushe su kafff sabida nata zabin bingel ce,but sanin halin bingel din yasa hjy turai taki musu sam dan tasan da wuya in bingel bata mutu da duka a hannun nashwan a karo na farko ba.
Ina ma yake son zama da mutum mai hankli bare algunguma magulmaciya irin bingel?..this is pure suicide..like she alwys xplain to hanadi,taso ma acire bingel kwata kwata acikin choices amma hanadi taki mata sam sabida tana da manyan burikan ta akan rayuwar nash sannan tana sane da cewa nala ma a shirye take ta kwace mata shi,she wanna risk anything danta fi kowacce mace sanin halayyar nashwan shiyasa tasa aranta cewa a dolen dolene bingel
Ta kasance zababbiya..

wannan ra'ayin nata shiya dada jan abun har yakaiga hjy turai ta soma neman wasu na daban wanda ba a san su ba.

Kwana biyun nan saliha tayi sintiri acikin sashen ta dan da ita ake kulla maganam

Tace ina yarinyar nan data dafa mana abunci a private kitchen,maxa maxa aje a binciko min ita sannan agaya min sakamakon da wuri

Aikuwa ba shakka saliha dakan ta tayi hakan dan har kauyen su zairah sanda taje neman rahoto sai akayi dace kuwa tafada a hannun nagari wanda basu bada shaidar halayyar ta dan subata taba.

Ance tun da aka biyasu kudin aikin su suka dawo kauye zaira take famar tattara sauran rayuwarta dana maman ta wafiya dan sosai rayuwa ta sauya musu dataxo da kudin,

Duk dama ance head cook da mutanen ta sanda suka tsakura wani abu daga nata albashin acewar su seta biyasu kudin toshiya da ladan bata gurbi daga abun data samu

Waima dan basu ma san kudin natan ya ruba nasu ba dan ko afiya bata gaya mata komai ba.

Tun dawowarta ta kai wafiya asibiti aka dubata,hawan jini ne mai karfi ke damun ta setaga duk iya kulawar da ake bata amma babu abunda ya sauya karshe ma sanda aka kwantar dasu.zaira ta shiga damuwar son sanin menenw asalin damuwar wafiya countlesly likita yana gaya mata cewa tunani ne ya mata yawa kuma juyin duniya in zatayi wafiya baxata ce mata komai ba

Ga abinci ga kudin magani amma bazaka taba ganin farinciki akan fuskn zairah ba ranar ma da kyar afiya ta dan zaga gari da ita danta sanyaya mata zuciya

Bada bayan su ashe harnan aka kawo umma saliha,inda tayi kyakwr magana da wafiyar akan suna bukatar yarta zairah a southsong

..wafiya tunda taji ance ma danta ake neman mai aiki tuni taji ta ma warke dan bata da wani burin dayafi ta karfafa Qaddarar aure dake tsakanin zairah da nashwan ta hanyar bayyana masa zairah dinsa dan yasota aransa da soyayya na asalin shakuwa bana zallan alkwarin iyayen su ba

Itakam tariga tasan ako wani lokaci nashwan nata ne,dan muddin danta yaji sautin muryan ta ya kuma xo kusa da ita zai amshe ta da soyayyar sa na mahaifiya

Yanxu data fahimce me duniyar ta kulla masa seta gwammaci ta tsaya daga gefe ta kalle sa a hannun makiyan sa ko dan ta kare sa,mahaifitar zairah wato bahiya tasha cewa wafiyya karki bari danki ya zamto maraya kiyi hkri danki bashi gata nan gaba.

Takan tuna wayannan maganagun a matsayin alkwari dan taji karfin gwiwa amma ba shi yake hana ta jin radadim kewar danta datakeji aranta ba.

Amma tunda su dakan su sun zabi matar sa taje din,A tunanin ta hakan ma al'adaci akayi ma zuciyon yaranta

Dan tabbas tasan zasu san juna sosai,

gashi acikin su bata san in har ma zata iya zabar wani tabar wani ba wa zata zaba ba

..ji take kamar in har soyayyar nashwan abincin ruhin ta to tabbas son datakeyi wa zairah numfashi ne wanda bazata iya jure dakika babu shi ba.

Wuraren 8 na safe nashwan ya shigo falon ya same mayor still in pjmas, sanye da black trouser yau normal wandon jean yasa saidai ya dame wandon yasa blue long sleeve shirt da kake iya hango shatin agogon sa dake kyalli a wuyar hannunshi shi yay tucking yakawo belt mai kyau da tsada yasa, yasa black cover shoe dake shining na zuwa aiki ya shigo yana kokarin gyara tie din wuyarshi hanunshi daya kuma rike da white ironed lab coat dinshi sai kamshi yake looking very cooperate, fatarshi har wani glowing yake sabida gyrar data s ga gashin kanshi da sajen shi sun kwanta lub lub

Mayor ne kadai azaune akan kujera ga cofee nan agabanshi anjera kala kala.baiyi sallama ba Tabe baki kawai yayi cikin dauriya yace "Morning mr mayor" ya gaida mayor da tunda ya shigo yake kallonshi mayor baiko ansa shi ba kuma ko ajikin sa tsugunnawa yayi yadau cup din coffee dake gaban mayor sanin ba ya son raini amma sai yakai bakin sa yasha coffen son ransa kafun ya aje

So yake lallai sai ya kular dashi ya saka shi magana sannan sai ya tsare sa ya fadi nashi, aikuwa mayor yana budan baki yayi sauri
Yace sir mayor i came to admit im wrong,I neva shud hv talk to u dat wat musamman agaban yaranka..Kasa cewa komai mayor yay ya tsaya gum yana kallon bakinsa nashwan kace
Agaban yara na?kaidin ba dana bane?meyasa kake cewa haka nashwan?wai yaushe xaka dena wannan dabian naka ne ure a grown up man...damn it.

Nashwan yayi shiru Da kamar bazaice uffan Ba can yace "kai fa kafada min cewa ni ba danka ba...yana furta hakan yana sosa keyar sa a shashance wani kallo mayor ya watsa masa,
u said...Yace nashwan ya isa haka baima barsa ya karasa ba

Ohhh Ok,nima kazo kenan na baka hakri ko?ai kasan cikin fushi na fada badon ina nufin haka ba.
You are my son
My pride..
Baga shi fushi yasa kaima kaje kayi freezing share din ba?so u r not longer intrestd in BMF future invesment ko?

Yace yes.

Meyasa?sau nawa zan maka bayanin cewa wannan burin mahaifinka ne

Ni mahaifi na baice asaka hannun jarin wasu ba,BMF is for family.. is our pride

Mayor yace
"I know my son.
Tsaye ya mike yana kallon sa with emotionally fairly face..

Nashwan ya hade rai"To meyasa za a saka hannun jarin mutane?And u lied to me,u neva xplained..

cikin saukar da kai Yace Am so sorry son dan Allah kayi hakuri..i accept my mistake

nashwan yayi karamin tsaki shi Dama abunda yaso yaji kenan yafito daga bkin mayor tuni sai yay wani kifi kifi da ido Yana Shiru
Can bayan yan mintina ya gufta nan mayor ya koma mazaunin sa ya zauna ya dubi nashwan din yace
Please Seat down,kadaure ka zauna muyi magana

Nashwan Baiyi musu ba ya zago kamar mutumin arxiki ya xauna halfway akan kujerar

"Nashwan..nasan rashin fahinta yana giftawa tsakanin mu,but you have to be a man nd undesrtand me,har yau ina cikin radadin mutuwar iyayen ku,kwalwata kullum cikin nemn hanyar da zanyi ne inga na bunkasa rayuwar ku
Chapter 29 · 0% Book details