Sashe 18
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su goma aka deba Afiyya dake ta iya sarrafa ababen sha na zamani dana gargajiya kuma bakin ta kullum shiyakan ceceta ananma bata samu matsala ba,sai bara'atu yar gidan headcook da kawar ta mairo me tuwo
Da zairah din wacce da kyar ma aka bata pass dan gulman mutane akan abunda ya faru yasa saura kiris ya ja mata cikas, but thy just can do witou her sabida ko a fuska ma tafisu wayewa,zaira tana da baiwar iya girki sosai danko da taje karatu a makarntan gwamnati tasha neman aikin dafe dafe,serving girl,cleaner,waitress receptionist ta iya computer sosai dan haka har aikin accountant tanayi a manyan hotel da restaurant so is like she have a master degree in cooking and hospitality management tako ta ina ta iya bi da mutane cikin tsari mai kyau gata da tsafta.a kauyen bayan su hudun nan ba a dauki wata yarinya ba manyan mata daga public office ne suka sassaka sunayen su domin suma kudin ya shigo hannun su.
By 7am kowa ta baro gida da kayanta tana public ofice bayan sunyi rehersal wa'azi da gargadi sosai aka musu dan akwai manyan tsarukka da tsauraran dokoki da aka shimfide masu wayanda dole ne subi,6.30pm suka dau hanya sautin surutun da raha babu babba babu yaro wani annurine ke tafe da yanayin matan cikin motar hakan zaisa ka fahimci cewa kowa Allah Allah yake Allah ya sada shi da wannan gida.
Masu tsananin kwadayin abun duniya kamar su bara'atu da kawarta mero ji suke kamar macca zasuje su taba ka'abar Allah
Afiyya ma ba a bar ta abaya ba altho ita gulma da kwakwafi ne nata
ita kuwa zaira
Tunda aka shiga motar ta same seat din dake gefe da window ta kau dakai tayi shiruuu
Cikin tunanin abun da ya faru da ita duka duka a yau'
"Rabon maman ta wafiyya ta tashe ta da asubahi dantaje wani waje tun ranar da ta samu gurbin shiga makaranta
,amma yau sai taga har abun kari ta lallaba cikin magagin ciwon ta mata kuma ta xaunar da ita tana bata abaki tana me ma mata nasiha tana gaya mata yadda zatayi kewarta inta tafi.
Tabbas Hakan na kara mata jin tsananin son wafiya
Dan itace kawai take iya gaya mata kalaman da suke sanyaya mata rai irin wanda tasan bamai iya gaya mata su a duniya
Amma sai yau taga hanklin ta kamar ya
Rabu biyu.
"Farko dai Ta riko hannun zairah ayayin da ta rako ta bakin kofa ta kalle ta har can cikin idanun ta cikin wani irin yanayi me fallasa tarin kalamai masu matukar nauyi da wahalan fassarawa
Tace.."Kiyi aikinki da kyau zairah na"zairah tace namiki alkwari mama,goshin ta ta sumbata..sai kuma tayi shiru ta shafo gefen fusknta kamar zata gaya mata asalin abunda take son cewa wato "ki dubamin lpyar dana but no sai tace "kiyi aikinki da kyau kinji?Acikin rudani zairah ta kuma gyada mata kai tana murmushin daya xo dan kansa badan ta so ba..
Abun sosai ya soma damun ta da kadan kadan hankli ya fara tashi..meke faruwa ne?meyasa mama take nan daban inhar akan batun familyn bmf ne?ta tabbata da aikin nan yaxo ta wani waje ne bazata taba amincewa ba saidai ita ta dau alhakin fita bara ta nemo..
amma wannam farat daya ta amsa but why?bata ma samu amsar hakan ba taga an bude musu wani katon gida sun shiga dayake dare ne basuga komai ba sanda aka dire su wani babban daki Ma'abocin farin haske Mai dauke da lallausan gadaje irin na yan boarding saidai wayannan da wardrob dinsu mata biyu sanye da riga da zani ta atamfa blue su suka kawo masu daukin abinci witout saying much to them sudai Anan suka aje jakunan suka kwana dan dama gobe ne za'a nuna masu inda za fara aikin.
Fannin nashwan har yau baisan me ake ciki ba sakamakon shirin yay zafi shikan sa abun ya janye hanklin sa
Sai aka aje maganan neman masa masu aikin a gefe aka tsunduma shirye shiryen hidima dan daga yau baifi saura kwana hudu ayi hidimar ba.
Washe gari da safe aka zo aka musu daukar daddaya inda abun ya mugun basu tsoro dan sun dauka a lokaci guda duk za'a kaisu cikin gidan,anan ma an dauki kowa zairah ita kadaice a dakin bata samu shiga ba,zugum tayi ta kasa yin komai tana zaune..
Jim kadam dan Qarar da metal door din ya saki ayayin da ake budeshi ya firgirta ta daga yanayin tunanin data shiga..daya daga cikin head maids umma saliha ce ta shigo Wato daya daga cikin matan nan da Aka danku su hannun su jiya da daddare da suka iso"
..Tun Bata karasa sake handle din door din ba ta kafe zairah da ido sai dai batace uffan ba zairah tayi saurin mikewa tsaye nan itama Saita dan dago idanunta ta kalle ta da Wani irin taushin murmushi wanda ya kara ma cikakken dattijuwar fuskan ta kyau,gaba daya zairah taji kamr dukan layin dake idanunta sun washe
Gyaran murya matar tayi tare da cewa sallam alaiki
Walaikusalam zairah ta ansa ta a nitse ta karaso cikin ladabi ta karbi kayan dake hannun ta cikin girmamawa ta gaishe ta da "ina kwana" sai ta amsa tare da miko mata package din dake hannun ta
Tace ki bude wannan yan mata babu bata lokaci Sai zairah ta bude.
Wasu korayen kaya ne Riga da zani asalin dinkin buba da plain wraper irin a asalin bayi sai dan kwalin sa very neat duk dama baayi musu adon komai ba warware wa tayi a hankli sai taga kamar size dinsu dai dai da ita akayi HM saliha Tace aikin san meya kawoki nan kuma kinsan dokoki..
zairah tayi saurin gyada mata kai aranta Tana taso ta tambaya ina sauran mutanen suke amma she cudnt sabida hakan yana daya daga cikin gargadin da aka musu na cewa
"U dont ask questions..u just follow oders"
to ina waje Maza ki shirya da kayan hannun ki sai ki taho ki same ni hm
Saliha tana gama fadar hakan zairah tace toh cikin yanayin kazar kazar ta tashi tsaye da kayan a hannu ta
nan ta shiga toilet ta wanke idanuta ta fito ta shirya tsaf cikin kayan Data zo Matan da shi tsaf ta fito ta biyo bayan tasuka fara tafiya tare.
For a while wajen yayi shiru babu motsin komai sai sautin takalmann su, Akan Wata shimfidadiyar titi suke takawa cigaba da Kallon grand circular driveway daya baje a kasar mansoin din ya bada wani irin tsaftaciyar hanya mikakkiya
zaira tayi da kanta a kasa kamar mai jin tsoron wani abu tana bida kanta a hankli tsawon kimanin minti ashirin suna tafiya kafun suka iso bakin wani katon kofa Nan Saliha ta danna kararrawar kofar dakanta ta ta budu,Inda wata katotuwar golden gate ta bayyana wanda baza ta iya misalta fadinshi ko tsawon shi ba,
gaban gate din suka dosa zaira tayi ma wajen kallo daya ta sauke kanta kasa Babu shakka irin gate din nan tagani ajiyan da suka shigo cikin dare sai dai ayanzun tafi ganin girman sa da fadin sa a fili
,..tunda suka shigo
tafiya suke cikin son ta ja aji,cikin dan fargaba take raba idanunta a hankli tana kalle kalle hm saliha tana a gabanta tana tafiyar ta Cikin nitsuwa Wanda Daga ganin ta kasan ita din babban Mace ce mai hankli..,
duk dama a jiyan cikin dare suka shigo amma wani abun Mamakin shine matukar yawan mutanen dake tuttuluwa a haraban gidan a yanzu Kowa yana ta kaikawo kuma kowa cikin samfurin kayar aikin sa..ko driver ne ya gifta to akalla zakaga masu irin unifom dinsa sunkai mutum hamsin.
Dark Blue,light blue,maroon da duka familyn brown colour,green and orange wayannan sune uniform din ma'aikata asalin khaki da official police uniforms kuma na jamian tsaro,complet black suites na body gurds sai camouflage na masu dudduba komai da kuma tabbatar da tsaro.
Wajen kamar wani babban makarnta haka yake tsaban yadda zaka ga hadakar thausands of ppl going in and out in various uniforms and check kowa rataye da badge ko Identity card da zai baiyana sunan sa da aikin da yakeyi.
Altho masu share share da lura da tsftar muhalli sunfi yawa dan hardly ka wulga baka gansu rututu ba,nasu kalar kayan dark brown ne na maza, clay brown kuma na mata duka duka masu aikin tsafta zasukai mutane dari biyar manyan sune masu zama anan gidan as permanent sauran kam time nayi za suzo in an tashi sai su tafi.
Bayan su babu yawan masu aikin gida sai
"maids"sukuma kamar bayi suke masu hidima da cikin gida ciki da waje dukan su mata ne dan haka unifom dinsu kamar atamfa take dinkin riga da zani da dankwali suke sawa ta buba in blue or green colour wato koriya da shudi Masu dafe dafen abinci dake gefen su daban yake su suna saka orange colour uniform ne ligh and dark Check da simple finafor.
Sukuma drvers zaka gansu da maroon uniform excpt 10 official drivers din nashwan dake saka cambridge grey khaki da beret.
Tun Daga tsarin kofar wannan katoton golden gate zaka iya tabbatar makanka cewa nan gidan wani babban mashahurin mayakin soja ne
Dan yalwataccen security armed forces dake kare gidan ta kowani fuska.
Tsarin Gidan gaba daya irin Minimalist revamp futuristic monastery mega mansion din nan ne with alot of mini eco house,flats and reatrets.
Ana nufin gidan daya dara ace dashi anguwa tamkar gari guda ne asalin irin futurist din nanne ma suka tsara shi gabadaya
Kuma tsaban girman sa da yelwansa bazaka ce ga farkon sa bare karshen sa ba irin gidan da akan dauki rabin gari a gina su ne shiyasa ginin ke da nesa da cikin gari inda jamaa suke kuma yana kusa jeji inda ba mutane can bakin ruwa kusa da manyam duwatsu masu kyau masu daukar hankli.
Gidan yana da sashe sashe ko ace mini mansions tsalala guda bakwai kowanne da tsarin sa da ma'aikatan dake lura da su