Sashe 58
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bata taba jin yayi yar dariya ba sai yau Ya dan dago kansa kasa ya dube ta yace
"Zaliha Banga alaman kinsan me kike yi ba inda kuwa kin sani kwakwlki bazai barki kina min wayannn abubuwan a shashe na ba.
Mita ya shigayi yana mata bambami cike da masifa da iko
"Tun daga kan papers dinsa datasa manja har ixuwa rigar budurwan sa data bata iyanxu bai ragar mata ba kuma kowa seda yaji
kuka kawai zairah takeyi sabida fushin nasa gaba daya ya rudamarmta da ciki da kai wani tsoron sa takeji sosai
Yace ure very dumb and stupid as well zaliha,and for that zan iya korar ki agidan nan in batar dake kuma babu wani mahalukin da zai sanda ke a duniya har abada.
Cikin kukan ta dago kalle shi eye to eye,"dake tasan lefinta ne itama she quickly manage to keep apologising
"kayi hakuri...babu kalmar dabata memeta na hakuri ba,again nd again har sau uku sannan ma yafarayi kamar yajita
Yace
"What are u saying zaliha...?anan ta daga muryanta sosai tace im sorry."yace kiyita maimaita abun da kike fada.
Sai taga ya jawo karamin wheel sofa ya zauna yana facing dinta da wata irin bakar fuskan sa yawani irin dakewa
Dada zubewa kan kafarsa tayi tace dan Allah kayi hakuri...nidai kar ka kore ni zan gyara wallhy,i wont make mistakes anymore
It took him almst 5 scnd to answer a hnkli Yace hmm hakuri ko?..Im giving you 2scndz to memorise ur working vows or u will leave forever.
Aranta tace vows?ita har yaushe zata iya tuno da duka dokokin aiki da aka shimfida mata
But Yadda taga ya sha kunu tasan komai ma zai iya faruwa da ita inbata tunosu ba,..
Wani Chak wajen ya dauki shiru bakajin sautin komai sai na shesshekar ta
Tunowa da yace 2seconds,sai ta lumshe idonta...dai dai zai mike tsaye kenan tayi saurin furta su a jere ajere tanayi tana mamakin kanta na tunosu cikin sauri
,anan tasan cewa lallai tsoro babu abunda baxai saka ba .
Cikin matsanin cin tsoro maganan yake fita abakin ta kowa naji,shikuwa baice uffan ba bayan ta gama tayi shiru tana ganin sa ya mike tsaye slightly yana duban agogon sa..
Tunanin abunda zai biyo baya ya hana zuciyarta sakat.
Toh yau inya koreni me xance da mama?its all my fault im so incompetent
Hawaye ta cigaba da matsowa jikinta duk ya yi sanyi ga tsananin tsoron sa daya mamaye ta
Sallama sukaji daga sama sai ga banafsha ta shigo kallo daya ta musu da saurin ta ta taho ta fada jikin sa ta kankame sa tana sauke sassabyar ajiyan zuciya
"Go ..but Its not over yet..ya furta hakan yana kallon zairah dake sum sum dawuyarta kamar yar akuyar dataji ruwa "Nace Ki bace min naga waje ko?...u disgust me...
a birkice ta mike ta bar sashen kwata kwata banafsha tabita da wani irin kallon tausayi
"Yaya na Whats wrong"..Banafsha ta ja jikin ta daga nashin completly tana fada ayayin data maida kallon ta wajensa
Da angelic innocent face din ta
"Ya naga Ranka abace? Zai budi baki ta tsare sa da yar yatsan ta"tace relax ok..."take a deep breath...ya lumshe idanun sa sau uku yana sauke ajiyan nunfashi,"dan kadan ta shafa sajen gefen fuskn sa gently sannan ta kamo hannayen sa ta sake memeta masa tambayar
"The Maid? yace yes but No..nothing really,she is just crappy karki damu..shiru tayi tana kallon sa sosai can Sannan ta juyo ta dubi su hanadi batace musu uffan ba ta dauke kanta tace "Yaya nash ni zan wuce,dama naxo ne kasamin albarkan ka,im going for my first edition in "Photography ...
Kamar bashi yake fushi ba ya tattaro fuskanta a tafin hannun sa gently yana murmushi can ya manna mata wani kyakwar sumba a goshin ta
"Bless u angel ..
Tace ameen
Sake hannun sa tayi ta batare data juya masa baya ba tacigaba da kallon fuskarsa kamar zata hadiyeshi hakan yasa yake kara jin duk duniya ita kadai din ne tayi saurin kama zuciar sa her innocense alwys remind him of his mothers gentle touch nd calm nature.
Banafsha tana barin wajen hanadi taja tsaki mai zafi
"Aranta tace nashwan yana bada yarinyar nan dama dayawa shiyasa ma ko gaishe da manya bata yi....Kuma meyasa baza a kore mai aikin nan bane?
Mswww Tana cikin maganan zucin Ya juya ya kalle su duka yace...
What else girls?ya kalle nala Kekam base ki tafi gidanku ba?
Atake tace Nash kaya na fa ya baci wani tafiya zanyi,ta make kafadunta cikin shagwaba
Ohh nide anan zan zauna..kaga fa..ta dago mai stain din
Baima kula wajen ba Ya fuske yna wani irin kallonta yace "So what? Ke Dolenki ki tafi...hanadi ta tsoma bakinta caraf cikin bude ma nala ido"Ke ance ki tafi
Ai saiki tafi
Nala taja tsaki
I'd slap u,but i dont want to get slut on ma hand
Azafafe Hanadi tace
Why not?you already have it oll over ur outfits Kawai kija tsattsamar jikinki ki tafi gidan ubanki shikan sa nash din yace bai son ganin ki ko baki gane bane?
Nala tace
"Eh tunda ke kingane ai saiki fitar dani in gani
Hanadi tace shakurumin ki Lokaci nazuwa hanzarin me kikeyi
When U know im the wife Nd u will alwys remain a mistress wawiya
Mai bibiyar namiji kawai
Daga wajen taji gwaf a bakin ta nalar ce ta jefo mata handbg dinta ya buga mata baki
A hatsale ta rike baki zata hayayyko
Kika buga min baki
Nala tace Eh kuma kiyi gaggawar saka ma kwalkwanki jin cewa Nice matar nashwan bake ba
Nan nashwan ya tsare su da tsawar sa..
Yace Haba da Allah kumin shiru mana U girls are nerd,u keep inspiring my inner serial killer..Zan matukar bata muku rai in bakumin shiru ba.
Hanadi da rashin kunyarta tace.
"To kace mata ta fita mana ana dole ne?ta furta hkan taja gefe tana rau rau da idanun ta cikin sauri sauri kamar wata mayya
Nala batace uffan ba tayi shiru dan ita tana da jin kanta bata cika so tazo wuri ana kaskantar da ita ba.
Fuskan sa ba asake ba Ya dube hanadin,
Kallon tsaf ya mata seya rasa tama ina zai fara cakka mata magana,idanun ta datake rolling yagani Yace "Yeah...keep roling ur eyes maybe u wl find sum brain back dere.Zatayi magana ya dakatar da ita a tsawace
"Not anymore bana son naji wata magana daga bakin ki...
You Nala...
u need to go now
cikin bacin rai dajin alamar yanabiye ma hanadi ne ta hararesa tace no way babu inda zanje
Wani tsawa ya daka mata,"ubanki baida akurkin da zai aje ki ne da zance ki fitamin a gida kice a'a?are u mad...ki fita min nace,da can bani nace ki taho ba?to nace bana son ganin naki ynxu get OUT..
nala bata sake yunkurin yin musu ba ta kama hanya fuu tayi waje tana me tsananin jin haushin sa
Nan da nan ya juyo kan Hanadi
Kamar dama wannan damar yake jira kenan kuma ya samu,"
"Masifan da bata san dashi ba ya shiga sauke mata cikin bude ido da tsananin nuna izza..
"ke wacece da zaki na gayamin abunda zanyi a sashi na?..
ure nothing...wani warning ya yanka mata Akan nala da akan zairah da akan komi ma"yace duk abunda ya shafe sa agidan nan ta dena sa masa baki. Daga yau yaja mata layi..cikin tsawa yace.."Stop pestering my life ya issa haka..yace daga yau inkin
Ki tafi Kar in sake ganin ki anan kije har sena kiraki
But Neve eva step ur footh here haka kawai,
nidai nagaya maki kenan Da kukan bacin rai hanadi
Ta fita
...inda shima ya ficce a sashen me gaba daya abunsa yayi waje
Kafin nan lokacin da banafsha ta fito zata wuce ne taci karo da zaira a rakube a waje tana wani Kuka mai dauke da firgita rungume da cinyoyinta kamar yar mareniya,ita ta rarrasheta ta kuma saurareta tsaf tace mata zata tayata bashi hakri karta damu bazata bari ya koreta ba..duk da ma zairah tasha mamaki, amma still Wani Dammm damm kirjinta yayi ta bugawa tsaban tsoron datake ji,nd she neva imagine that mace miskiliya kamar banafsha zata ji tausayin ta haka harma ta saurareta ta kwantar mata da hankli..
Koda shike ba kowane mugun fuska bane na mugun mutum..
Banafsha wata irin yarinya ce murdadiya too quiet too slow sumtimes kamar nash din nata take sam basu da kuzari kuma ruwan ta da kowa da komi kuma ba a sakata bare a hanata,shiyasa basa shiri da sauran mutanen gida musamman ma hanadi datake mugun son girma.
"Amma yau zaira tasha mamakin ta sosai,she show sympathy nd undestanding,da alama jikin ta ya bata zairah is a good one duk dama yau suka fara ganin juna,bayan fitar banafsha iya Abunda ya bata karfin gwiwa kenan ranan
Harta yyyi abubuwan dake gaban ta ta dawo sashen ta kafin ogan ta ya dawo.
"Fannin nala kuwa tana barin falon ta fixge motar ta fiii tana sharban gudu akan titi tana huci
Duk takaicin ta tana tunanin nashwan ya ya walaknta ta agaban hanadi ne .
Bata san nata nafila bane akan na hanadin...
Itakam Sosai ranta ya baci tace makanta insha Allahu bata kara zuwa gidansa har seya bata hakuri ko dama tasan bazai taba furtawa ba amma koma yaye ne ta rantse setaga hakan ayanayin sa
Kirrr Wayarta yayi kara,kamar bazata daga ba can ta sa hannu ta ja earpice
"Hallo.
Nala kina ina?sauke ajiyan zuciya tayi abazata Tace nail..sai ya danyi shiru Karar horn din datayi yasa shi yin magana Yace thank god da alama kina tuki ko?so im gonna send u alocation yanxu yanxu kixo
Tace yanxu yanxi baxan iya ba seta kalle kanta musanman yadda kayan ta ya baci da miya
Yace why not pls
Magana ce me muhimmnci...
Is about nashwan hakeem wamako.
This Novel Is not free IS
300# VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.
OR MTN vtu tran via 08060712446
Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
[11/15, 7:51 AM] Pretty KITTEN: BONUS page