← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 176

Sashe 68

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

shigowarta dakin Batayi wata wata ba ta daura towel ta nufi bayi,Wanka ta somayi ta biya sallah ishai sannan ta haura gado ta kwanta wani bacci me nauyi shiyake damunta amma she cant duk tunanin ta kar abunda ya afku yau ya afku a gobe.

6.30am washe gari bayan ta kammala ibada sanin cewa bata kimtsa ko ina a kitchen din jiya ba yasa tayi marmaza ta shirya ta fito ta nufi kitchen din,wanke wanke da goge goge kaf tagama su sannan ta tafasa spearmint ta dora akan white tea set masu shegen kyau ta nufi dakin sa da shi,as usual ta samu yana baccin sa saita aje ta fita takoma taje kitchen da tunanin me zata girka masa
"Kayan miya ta sarrafa ta murza Yam balls mai dauke da flake fish setayi dan karamin offal pper soup,
waina da kunun aya.8.30 ya shigo dan haka kafin nan ta gama jejjera masa akan dining,ya shigo sanye da fararen kaya daniel na biye dashi a baya,
gaisuwar data masa bata tabbatar ma ya jita ba,domin kuwa ko kallon arxiki bata ishe sa samu ba,

Yana zama akan dining ya juyo fuskan a daure ya kalle daniel yace masa"Go on" cike da girmamwa daniel yce yes sir
...dan shiru yy sannan yace mata
"Se ki bishi"
Zaira tabishi da sanyin kallo tasan dai Da ita yayi maganan amma setaga bai ko juya ya kalle inda take bama"yau ma hijabin ta kawai ta samu damar daurawa akanta tabi daniel suka fita
Still asibitin ya kaita
Ya barta da wasu likitoci su biyu,is like thy handle the subject laboratory dept, inda ake gwaje gwajen jini da part part na dabba dana mutum dan a gano wani cuta ko kuma yadda wani abun jikin dan adam ko magani yake reacting,anan ma zaira sanda tayi kusan fashewa da kuka sabida bayan bata ci abincin safe ba ga dan uban warin heavy chemicals da presavaties masu gigita dan adam.

By 4 yau suka tashi
Daniel ya taho ya dawo da ita gida,ganin nashwan tunda daga bakin gate yasa ta sauka sikinini ta bude gate daniel ya shiga sannan ta kuma rufewa,tana shiga gidan ta wuce dakin ta bathrum straight ta nufa ta watsa ruwan sanyi daga kanta ya biyo har fuskanta dan wani amai amai takeji tsaban yadda chemicals suka gamutsa mata ciki suka gigita ta

Ga yunwa da gajiyan na yau se yaso yafi na jiya
Cire kaya take shirin yi da alamar zta dan watsa ruwa a duka jkinta domin tayi wanka,tana jan xip aka shiga doka ma kofar ta bugun da sanda ta hkra da komi ta fito cikin sauri ta bude kofar
Daniel yace"With immidiete effect oga yake nemanki, tace toh hijab ta zara ta biyosa suka sauko har dakinshi tare,.

Mugun kallo ma kawai akayi ma daniel ya bar wajen,gaisuwa ta tsuguna zatayi ya tsareta da wata muguwar kallo yana tambayar ta cikin masifa
"...zaliha Are alwys this dump? mena ce miki akan abincin rana na?or do u xpect me to go into the kitchen myself in dafa miki,wai mekikeyi da bazaki dawo kimin abinci ba ..tace im sorry sir basa bari na ne na dan motsa,i barely hve time to pray,bai barta ta karasa ba
Yace and so what?seime?..look girl u have to do ur work accordingly nd perfectly ni bana so naji wani complain u most do ur work babu abunda ya dameni da abubuwan dake gabanki,fix ur time..i careless..kije ki san yadda zakiyi dani amma kisa aranki cewa i cant keep halting for food in my own house,i will deal with u nex time nazo cin abinci naga babu lunch
waike wacece da zakina batamin lokaci na?..cikin rasa meke mata dadi,muryan ta yafara rawa tace "kayi hakuri sir..
.kamar wanda yake jira ta furta hakan ya mata nuni da kofa Get the hell out of my room,..stupid.
Da sauri ta mike tayi waje duk jikinta na rawa.

Washe garin ranan haka zairah ta dau lokaci tana xullumin yadda zata kasa lokacin aikin ta,ga aikin ya fara mata nauyi dan kowani fita da shigar mota a gidan ita zata sauko ta bude sannn ta rufe, dalilin haka har yasa ta soma barin windon ta dake kallon waje a abude kullum,so game da maganan lunch dinsa arana na farko ganin tayi tunani tayi tunanin batagane wani kwakwaran mafita se kawai ta hada mashi abincin a warmer tabarsu a kitchen Hoping that in yanajin yunwa kawai microwaving zaiyi yadanci,to duk iya dabarar datayi aranan bashi ya hana afkuwar komi ba,na ranar ma sedayafi nako yaushe zafi"bayan ta dawo yake tuhumarta da laifin kin jin maganan sa,zaira ta rinka rantsuwar tayi masa abincin rana,shine yace shi baiga ni ba,yace taje ta dauko ta nuna masa,zaira ta tashi ta shiga kitchen taga yadda ta aje abiincin haka ta dawo ta samu a kitchen

nan ta dauko da dawo dashi dakin ta nuna masa tana me masa bayanin hikimarta Aranar da uwarta da ubanta da zuriarta kaf sanda ya yaga cikin balbalin masifa da bambami "U think im an animal?.how dare u think am an animal, How dare u keep that garbage for me to eat?zairah taci kukan da bata tabayin irinsa ba ahaka ma wai dan da kyar ya yafe mata yace ta tafi,idanun ta a kumbure sosai ranar tayi bacci

Haka rayuwan ta ya fara kasancewa for once bata taba samun lokacin kanta agidan ba se zatayi sallah ko bacci,haka zaiyita waina ta akan hanya gashi can asibiti ana saka mata ido sosai kuma sa alama shiyace musu suna mata hakan,da kyar ma take karban 30 minutes dan ta dawo tayi masa girki da rana nd he neva care to let her leave on time,zeyi cin ganin damar sa yana rigima daddaya yana jan mata aji,daga zarar ta koma asibiti haka za'a sake balbaleta da masifa Wai ai ogan su yace musu zatana masa aiki anan nd she is not allow to do anything bayan aikin, no break no breathing time for her, kamar wata jaka.

Gashi a Gidan ma bata tsira ba,she does all the work bayan asalin aikinta na tsaftace gidan da dafe dafe,duk wani me shiga da fita haka za'a jira harse tazo ta bude gate sun fita ta rufe,wkends haka zata yayyanka kan flowers tayi ban ruwa tayi sharan titinan da hanyoyin takawa da ganyayykin kan bushiyiyo da iska ya kadosu suka fado,in tagama taja dattin acikin disposer koda kuwa sawu goma sha zatayi haka zata kai incinerator harse ta gama kona su,tazo ta hau tanki tana cika ruwa a gingima gingiman resvoirs sunada manyan pipe pipe but it stiil remain her duty ta kunna ta kuma kashe in yy datti ta wanke,hakama duk wani bakon da zaizo gidan itace zata fara kula bukatunsa, wani binma harse nashwan yaga dama tukun yake saukowa

Kafin aci sati biyu zairah ta soma jin kamar ta shake wuyarta ta mutu ta huta,"i just want to go home"..kawai yake maimaituwa a xuciyarta..aranta tace aikin nan ya isa haka inba aljana zai bani ba ni guduwa zanyi

Kullum tana cikin zulumin haka,da abun yayi mata tsauri ranar da ta dawo masa lunch bayan yaci ya gama sai bata dawo asibitin ba, da kohon zuciyarta ta yanke hukuncin ajiye aikin me gaba daya tacika ma rigarta iska aiko bata tsaya ako ina ba se kauyen su na mabarata...
*Is not free pay ur 300 via 0152983148 mohd sule surayya Gtb,or mtn pin via 08060712446.*
[11/15, 7:51 AM] Pretty KITTEN: *36..destiny has it cause.*

Wani sanyi takeji aranta ayayin data doshi hanyar da zai billa ta gidan su ayadda takejin kanta a kullen nan she barely need no drama so ji tayi bata muradin tabi ta inda ma mutanen kauyen zasu ganta bare asan ta dawo..

Bugawa da karfi kirjin ta ya cigaba dayi wani Allah Allah take ta ganta a gidan su agaban mamanta wafiyya koda ma hanklinta yau zai kwanta,tana sharo kwanar gidan nasu wani karamin yaro ya taho da mugun gudu har bangaje ta amma saitaga bai tsaya ba"

"Wuta wuta wuta..
.
Wani Zuutt taci zuciyan ya ya yanke kanta ya sara da karfi,se yanxu ta lura da cinkoson mutanen dake gaban ta daf kwanar dayabi kofar gidansu, daga nan bata ganin komi se uban hayaki,da gudu ta karaso ta hanyar dayabi kofar gidan tun daganan tafarajin ana cewa innallihi wa inna ilaihi rajiun,jama'a a kawo dauki,inna lillhi wa inna ilahi,zairah ta daskare daga wajen ji kawai tayi kafarta ya kasa daukarta
Arude ta shiga cewa meke faruwa?wannan wutar daga ina haka wasu Kattin Maza da yara suka fito suka bangaje ta ana gudu da ruwa da yashi taga gidansu ake kokrin shigewa dasu,wata tsohuwa ce ta taho tana kuka,"la haula wala kuwwatin..innalillahi..ku cirota,ku cirota a hankli,daga jin haka xaira bata san ya akayi ta rusa aguje ta karaso kofar gidan sun ba
numfashin ta ne yakusa daukewa difff,kiris ya rage ta hdiye ranta ta fadi kasa ta mutu domin ganin uban wutar dake ci ko ina a cikin gidan su data wajen wajen xauren su,mutane taga sunyi chaaaa ana buga kofar shago da alaman wafiyya ake kokarin cetowa,

Take numfashin ta ya fara kaiwa sama sama daga dankwalin ta har takalmanta wurgi tayi da su akasa cikin gigita da gushewar hankli ta tsala ihu ta fara cewa".MAMA!!!!!!!
Mama...mama..kan kace wani abun wani uban kuka mai kara da razanarwa ya kufce mata ta fashe da shi tana ta ihu hannun ta aka tana tsalle at same time tana kuka bata ma sani ba. .cike da rudani mai tsanani tace "MAMA ina mama na take?
Dan Allah ina mama na take...tun kamun mutane su rirrikota seta firgita ta ruga aguje kamar mahaukaciya muraran tayi gidan xata shige cikin wutar, wani kakkarfan mutum ne ya rikota,"xairah" zaira taki tajisu sai ihu takeyi kowa ma kiran sunan ta yake amma bata ko kula su ba
xairah...zairah..wani matsanancin ihu ta saka tana kuka me daga hankali tana miko hannu cikin kokawa da wayanda suka rirrriketa,da karfin da Allah ya bata take ihun kiran sunan wafiyya tana babbankare wa zata je cikin wutar kamar me aljanu
"Mama...mama...
Wayyo Allah mama na inna lillhi wa inna ilahi rajiun.

Anata faman daddane ta har aka samu damar fitowa da wafiyya daga cikin hayaki
Chapter 68 · 0% Book details