← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 176

Sashe 25

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

". U can neva be my father....da bacin rai mai tsananin nuna tsana ya furta mashi direct akan fuskarshi

All u care abt is fame and power toh zakama iya kashe ni kaje lahira ka dauko baban nawa ku tada bmf din ku dan bani nasaku ginata ba,i dont give a damn abt it... kanaji na?..zan yi rayuwa tane yadda nake so da wanda nake so nd u have NO right over me..u knw why? bcos ure not my father..u will neva be..u can neva be like..my sir,my father the mayor hakeem wamako
Ya juya kamar tababbe ya kalle dukan mutnen dake wajen"..kar wani ya sake kirana na,nifa ba danku bane..wani ya sake jirana duk abunda namasa shiya so
...yana gama fadan hakan ya fixge jikinsa yafice abunsa
Tamkar giftawar mutuwa haka wajen ya dauke mayor Ya juyo da fuskan sa da yayi ja ya turnuke tamkar bai taba yin murmushi ba..
Ya dade yana bin hanyar da nashwan yabi da idanun sa
Can ya kada jajayen idanun san ya sunkuyar da kansa tsawon lokaci sai can Yace ...."Lallai kam".basai an fada ba kowa yagane xtent din bacin ransa

Wama ya isa yana magana yana magana bare a maida masa mai zafi irin wannan inba nashwan din ba?Rainin yaron Yana daya daga cikin abunda ke hanasa zaman cikin familyn sa dan bayajin dadin sainsa da yara kanana irin sa.
Tamkar mutuwa ta gifta haka kowa ya bata shiru,ana haka a Cikin ransa cewa yake Ubansa zanci..dn ba a haifi yaron dazai raina ni ba karya yakeyi,dole ne in nuna ma nashwan cewa ruwa ba a saar kwando bane ni ba saar yin sa bane.

Yana gama ayyana hakan aransa ya fice a kufule bai sake kallon su ba a raunane mum din su lady jasmine tabi bayan sa,tsakanin hjy siddiqa hjy fulani hanadi da su abhay babu wanda jikin sa baiyi sanyi ba,har tsawon mintina goma suna shiru babu wanda yace ma wani uffan bare yayi qwarin gwiwar ficewa

jiki babu karfi hanadi ta mike zata fice tuni taji an kamo tsintsiyar hannun ta juyowa tayi taga idanun kakrsu hjy turai akanta "Ina zakije?..

Da Kamar zatayi shiru sai kuma tace zan duba mumy ne..
I want to apologise nasan laifinmune ya jawo yanxu ake ma dadyn mu haka.

Ajiyan xucy hajiya turai ta sauke sannan ta riko hannun ta da kyau cikin kulawa tace
"Come back nd Sit down dear yanxu ba lokacin daya dace kije bane.

Ba musu hanadi ta xauna,inda hjy turai ta dubesu duka cikin nitsuwa da dattako irin na mata masu girma hikima da ilimi,..

tace kusaurara duka zan yi magana daku amma ba irin maganan da kukayi da iyayen ku ba,bantaba gani ko ji ba..fire can neva kill fire,hate can neva kill hate hakama magana cikin rashin nitsuwa da fushi bazai kaimu ko ina ba,
Ina bukatar kowa ya saurare ni yanxu,wani tsit wajen ya dauka da shiru kowa ua bada hanklinsa ana sauraran ta.

Ita tun bayau ba ta fahimce cewa kowa
musaman case din nashwan da danta mayor Aseem kuma tabbas cikin su tariga tasan mai asalin gaskiyar.

Koma yaya ne abun yake dosnt mean dat Karami bazai daraja babba ba.

Shikuma uba na kowa ne,bama na yayan cikin sa ba,da zarar ka amsa sunan uba ma nka to kowani da ma tamkar naka ne,sam bai dace kalmar "kai ba dana bane' ya fito a bakin babba
Musamman cikin fushi da hasala

rashin fahinta yakan gifta sau dayawa amma in rai ya baci sai kar hankali ya gushe.

Hjy turai bata taba sanin mayor aseem a wannan sigar ba bare kuma yayan sa dayau suka soma gani

Shi baya ma zama dasu inba muhimmin abune ya dagosa ba.

Sudai sun san Anata cewa basa jituwa da nashwan

kuma tun suna yara sun sha ganin alamomin hakan amma basu taba
Ganin su suna musanyar irin wayanan munann kalaman ba,Duk lokacin da Tsufa ya hadu da zafin baqin cikin rashin samun mafita arayuwa to tabbas hankli zai iya gushewa.

To meye na baqin cikin mayor? na mene ne bayan yayi haqurin zaman sama da shekaru ashrin da yaron dayafi tsana a matsayin uban sa?

Shin zafin kin amincewa da shi a matsayin uba daya dade yanayi ne
Koko na
Radadin wahalar shawo kansa akan cikar burin sa na duniya da dukiyar uban sa?

..hajy turai ta kasa wannan lamarin a farantin zuciyar ta cikin tunani me zurfi tayi nazari akai
,.bayan gajiya da halayen nashwan yau ta gane cewa akwai tsananin bakin ciki nadaban a kasar zuciyar
Mayor Aseem

Ba wani abu yasa yau ya haukace ba,face tsananin damuwar sanin cewa bayan partyn nan in har bai yi dagaske ba to babu shakka nashwan zai iya fuskanntar manufar sa na asali akan maganan BMF sannan mahdi bazai taba barin sa ya bashi hadin kan daya kamata ba

Hade da gaggawar dake cin zuciyar sa nason yaga ahalin sa da empire sa ta ginu tayi karfi.
yaran Kwata kwata basufi shekara guda da gama makaranta ba but he expect them su cuccusa su kukkusa su bala'in takura kansu cikin harkokin neman kudi,iko,daukaka da neman suna.

So yake ya zamto da rayuwar su gaba daya kamar na da chan irin wanda yayi da abokan sa cikin rufa ma juna asiri tsananin rikon amana tsananin tashen dukiya karfin ikon mallaka da tarin mabiya masu karfi abayan su

Tun rushewar brew estates dinsu da abokan sa har yau bai sake gina wani anguwa irinsa ba kuma duk yadda yayi kwadayin hakan aransa sanda ya daure dan yana mutuwar so ace yaran sane suka taso dan su tayasa gina gari guda irin wanda ba a taba samun irin sa ba

Har yau Babban burinsa kenan,anma har yau din bai iya fayyace musu hakan ba sabida yawan fushin sa da rashin nistuwar dake azabtar da zuciyar sa take kuma cinsa ta ciki kamar wuta..

Saiga shi A Cikin nitsuwa hjy turai ta soma fahimtar da su asalin abunda mayor yake bukata daga rayuwar su musamman ma hanadi datake yar cikin sa, jikinsu ya dadayin sanyi musanman Bayan da taba su dan kadan daga tarihin amana dumbin dukiya da jarumta daya wakana arayuwar mayor aseem da abokansa magabatan su.

Ta jadadda musu cewar sai
Sun hada kai da hannu,kafin su nuna masa su jinin sane kuma sun san awani ahali suka fito.

Bakaramin tasiri wannan maganan yayi a zukatun su ba

Nan Kowa ya soma fadada tunanin sa a kan alqibla daya
"They begin to create a space for that solidarity bond"
Aganin su in suka hada kai aka gina rayuwa irin wanda mayor yake buri su zasu fi kowama ribantuwa tunda yanxu ne suke tasowa.

Kowa ya karbi laifin sa sannan sunji dadi da hjy turai ta nitsu ta nuna musu cewa basu kadai bane sukayi kuskuren ajiyan hardana iyayen su.

So Kafin su bar falon An cimma abubuwa dayawa na gyara wanda da a shekara 10 ne mayor ba zai iya warwarewa ba.

Hjy turai batace komai akan rashin kunyar nashwan ba illa jadadda musu datayi akan bata son taji wani daga cikin su ya shiga tsabgar maganar BMF Acewarta wannan badakalar tsakanin su ne.
Littafina na kudi ne
ACCESS FEE IS
300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.

OR MTN vtu tran via 08060712446

Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446*♡TAKAICIN WASU🌺*
_the destiny untouched.._

_A nigerian historical fiction_ _*WATTPAD SURAYYAHMS*_
_Brilliant writers association_

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

"We scrap the grass,
Big feast with the goats,Our 24oct was written on a gold platter,thy wil call it #tainted,we said#ugotserved.
HALAmadrid"

*13..messiahs*

Bayan an gaggama jone jone da business hookings anci ansha makada da yan raye raye sun nishadantar by 2pm na dare aka soma sallamar baki Cikin kulawa da karramawa evryone left satisfied duk dama nashwan yaki cewa komai amma dai sun saka ransu sosai sabida nuna yarda da tabbaci daga wajen mayor.
Tun zuwan su Gaba daya filin aka nuna ansanda zuwan kowa amma ko sau daya mayor aseem bai kalle inda boss khalepa yake ba shikuwa ko ajikin sa,yasan kishi ne da baqar hassadar sanin cewa dukiyar mayor wasim yake juyawa kuma babu yadda aka iya dashi.

secretly Boss khalefa ya kitsa wani babban buri,sosai ya qudira aransa cewa yana so lallai ya shiga cikin manyan proposal din BMF,ko domin ya cike gurbin mayor wasim kaita.

Atunanin sa Wayasan nan gaba ma zai iya juya musu tunanin su taru su danne dukiyar sauran investors da suketa inviting ayanxu,so bayan Bmf ta ginu tayi karfi sai su kore su da makirci koma su kashe su sannan su handame komai su ukun,wato da shi daya debi kudin mayor wasim da mayor aseem da nashwan wamako
Ta inda BMF zata tsaya ta zama idon mikiya kamar da can,a wajen sa wannan shine ake kira da true power.

Wato ka jawo mutum ajiki ka masa wayo ka kwakumesa ka jefar dashi,kuma ya tashi ya kalle ka witout having any guts na ramawa.

Ayanxu Babban bakin cikin sa bai wuce da ya kasa samun hadin kan familyn mayor Aseem ba musamman ma mayor din dayake dauke sa babban abokin gabansa dan kawai ya zanna akan dukiyar abokin sa mayor wasim mesut kaita.

Sau tari zaka dauka baqar son xuciya ne amma har kasar zuciyan mayor aseem yana kan kukan cin amanan abokan sa dayayi kuma yasa aransa cewa bazai taba yafe ma wani nadaban akan dukiyar da suka tara tare cikin amana da aboknsa ba.

Thats why He naturally despise boss khalepa,kwata kwata yaqi jinin shi da familyn sa,koda yazo ya gane cewa boss khalefar ma zai saka hannu a BMF,Aransa yaso ya fito fili yace masa 'basa bukatar sa,sai kuma yayi tunani hala ta hakan ne kawai zai iya kwace kudin mayor wasim kaita wajen sa.

Tsakanin mayor aseem da boss khalefa Kowa da abunda yashirya kulalle a zuciyar sa.

Boss dayaga ma dukan su sun tsaya waje daya da familyn sa sun share sa bai hkr ba sanda yaxo wajen kamar tsohon maye ya musu magana
Sau goma zai furta yayi dariya amma sai suyi kim Ana shashharesa abun yana konasa amma bai bata ransa ba har dai ya samu kebewa da mayor aseem a gefe
Chapter 25 · 0% Book details