Sashe 96
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da kyar ya bambare jikin sa daga pilown daya matso ya kalli lokaci yana jan karamin tsaki,ko fita motsa jiki baiyi ba bare aje ga ya sa wani abu acikin sa kamar yadda ya saba karyawa sa tea dinsa,Azaban Kasala da tunanin zairah yasa dan dolen sa ya tashi yaje bathrum yayi wankan tsarki,after 20 minute ya fito tumbur haihuwar uwarshi babu ko wani sakaya ajikin sa,yar towel daya riko a hannun sa ya yasar bayan yagama rage jika jikan dake jikinsa,abakin gadon shi ya zauna ahaka yanajin wani iri iri can ya haura gadon batare daya sa wani abu ajikinsan ba ya rufe dede iya kugunshi ya lumshe idanun sa yana wani irin nishi shikadai,zairah ta kwankwasa kofar da kyar ma ya iya bata ixinin shigowa ba,ganin yanayin shi yadda ya runtse idanunshi yana wani karuwar nishi yana dan karamar juyi kamar mai aljanu,hakan yasa kirjin ta ya buga da karfi ta dada dauke idanun ta akanshi taso ta daure amma kafafun ta basu iya dena harhadewa ba
Wani Juya mata bayan shi yayi kamar bashi ya amsata ba yayi shiru xaira Tana aje abincin taja gefe kadan cikin sanyin yanayi tace "good mrning sir katashi lpya?..tana sane da cewa ba amsata zaiyi ba,ur breafst sir?a xabure ya wani juyo mistakely idanunsu ya sarkafe cikin na juna zaira ta dauke nata kasa da mugun sauri,lipz dinshi yyi biting
"come"ya mata alama da hannu,
wani zazzare idanun ta ta shigayi tamkar zata sake fitsari dan fargaba,daf ta iso gaban sa tana kakkuce ma kallon hadadden faffadan kirjinshi,sai kyat wutar dakin ya dauke ya dawo dim,lura da cewa shiya ya rage sai gaba daya taji hanklin ta ya tashi,,wani kallon gefe ya mata yaga yadda hannunta yake rawa sosai,-"wher is my tea?ya furta can kasar wuyar shi da wata murya da bana sa ba"xaira batace uffan ba ta juya ta xuba mishi shayin a cup ta taho gaban sa dan kadan ta rusuna zata mika masa,wani caraf taji ya capke kofin ya kuma hadesu da hannun ta,tsaban tsoro tea din dakan shi ya fantsama akan gadon ya zuba,
Daukar Cak ya mata da hannun sa daya ya fantsama ta ajikin sa,"wayyo Allah na"ihu ta saka tana firgici..sir..sir
Pls sir am sory,she tot ko dan shayin ne amma ko kadan awajen sa ba haka ba,kawai so yake yagane ko itaama tanajin wani abu game dashi,jiyan datake kallon sa he felt asif abu dayane yake ciccin su a xukatan su,"xairah ta fara masa kuka sosai,taki sam ta bude idanun ta bare ta kalle sa,hakuri kawai take basa,har ya jata kamar paper ya direta agefen shi by his left side,zairah ji tayi kamar ana shirin yankata"..leave me alone sir,im soryy sir please leave me alone,bana so banaso tafada a mugun firgice tana kuka,ya mata shiru kamar da kurma takeyi awajen wani irin matseta ajikinshi yayi irin na mugunta da fin karfi can ta shiga tutture sa tana karkawa ko inanta na girgixa tamkar anjona mata electrity,"kayi hakuri dan Allah..duvet dinsa ya gyara ya fara smooching din ta,he nor touch her boobs shide kawai ya rungumeta ne da balain karfi akan kirjin sa,ta shiga sauke ajiyan nunfashi tana jan zuciyarta sama sama a lokacin kiris ya rage mata ta xare rai daga kurwan ta..tayi iya kiciniyar ta ajikin sa da burin kwace kanta Sosai taci kuka tana ta bari a hannun sa yay shiru yana jinta,idanun sa a lumshe,"can ya saketa,ta xabura zata gudu ya dada capko hannun ta yana kallon ta
"Karki kuma shigo min daki ban saka kaya ba kinaji na?
Sau goma ta gyada kanta cikin sauri tsaban ta firgita batama san tayi hakan ba...
Zaira tana fita ya tashi ya shiga bathrum ya dadayin wankan sallah
Zaira kuwa akasa cikin bathrum dinta ta xube a kasa ta dinga babbaka kuka,sosai ta tsorata hanklin ta taji ya tashi seriouasly feeling like running away harta wanke fuskarta ta fito tana jan sheshheka jikin ta kuma bai daina karkarwa.
[11/24, 9:07 PM] Pretty KITTEN: *50..hello first wify*
Tunkan zuciyar zairah ya gama bugawa ta dago na nashwan ya buga yafi sau goma ya kasa kallon fuskarta sannan ya kuma kasa maimaita sunan dayajin sai yayi shiru yana bibiyar mahdi da wani irin bakon kallo
Mahdi yace "ana haifar ka mahaifin ka ya kulla muku alkwarin aure..
Itama Mahaifin tan tun da aka baka itan ya saka mata wannan suna na zairah duk dama alokcin ko cikin ta ba'ayi ba..,"Allah ya jikan su ya yafe musu ashe dai zaira din ba rabon ka bane..
nashwan bai
san lokacin da wata karamar murmushi ta kufce masa ba
Yanayi ne yanajin wani abu na buga masa kwakwalwa he felt really confused sai ya dai matse yace
Koma yay ne dai She is still my first wife mahdi ya karayin murmushi "Ashe inada aure shine bazaka han karar dani ba?Nifa dama mata hudu xan aura a duniyan nan,atleast i have found 'my first wife daga wajen baba,then nala nd hanadi the remaining one itace yar autansu itama tace ni zata aura...
dukan su dariya suka fashe masa da shi banda zaira data mugun hade ranta
nashwan yanata kallon sunkuyayyr kan zairah kamar itace yar autansun daya ambata cos no one knws wat hr meant by that,yayi maganan ne cikin shirme sabida kar shock din daya shiga a zuciar sa game da coincendece din suna da aka samu ta bayyana musu karara fili
"Har yau bai manta cewa datayi ma noor sunan mamanta wafiyya ba,and now ya zata sake hada suna da first wife dinshi?too much of coincendence huhn
Wannan yarinyar inba mayya bace to akwai alakarta da mayu,All the important ppl of his life Saida suka ci karo da nata.
Sunata joke dinsu da mr mahdi,da matar sa hjya maimoon ta fito abun mamakin sai yay worst ma nr mahdi data kara gaya ma mr cewa ai sunan yarinyar nan ma zaira ce,ya kalli zaira da mamaki itakuwa taki sam ta kuma dago kanta bare ta sa musu baki.
'nashwan baiko kula ba shidai ya xake yacigaba da fada musu cewa daga yau suyi considering dinsa as "the man taken"yace,duk wacce zai aura ayanxu already ta sa kanta a matsayin kishiyar matarsa na farko ne wacce ba'a haifeta bama.
har waje suka fito tare yanai masa rakiya,zairah ta shiga bibiyarsu abaya baya har suka gama suka dau hanyar komawar su gida
Shiru zaka ganta,with each moment tanajin wani feeling na haushi da tsana na ninkuwa a ranta
Ita damuwarta ba fade faden da yayi tayi akan matar da akai masa alkwari da itaba How dare him call her a mistress,seta tuna abunda ya mata akan gadon sa shekaran jiya.
Se ta kuma ta tuna magangnun sa na daxu daya ke cewa duk wacce zata aure sa nan gaba a matsayin second hand xai dauketa.
Da cewa da yayi wai mata hudu zai aura"mtsww..wani kau da kanta gefe tayi taja kakkauran tsaki,wani abune yake mata ciwo can cikin kasar zuciyarta yana mata wani irin zafi kamar wacce takejin kishin wani abu amma bazama ta iya aje sa a matsayin kishin nashwan takeyi ba
For what reason sef?wannan mugun son of gun din? She even feel like hate him..Ta cigaba da jan tsaki ita kadai,ta hada harda haushin kin dena memeta maganan auren sa da zuciyarta ya keyi.
Sanadiyar haka Har suka isa gida bata dena kumbura ba,file din auren ya mika mata kamar wani wanda ita ce ta aikesa, kwafa tayi suka shiga ciki tana biyosa Acreage dinsa direct ya wuce da ita yana mai jefa rigar suit dinsa akan kujerar,wani ajiyan zuciya ya sauke dago idanun sa keda wuya saiga noor yana kokrin shigowa ciki da alaman shima yanxu ya dawo
Kallon zaira yafarayi har ransa yana mmkm yadda yaga har yanxu fiskarta yake daure
To me aka mata?ko nine na bata mata rai?Slight glances sukayi xchnging,daf zai zauna wayar nashwan ya hau ringing ya mike tsaye yaja glass din baya ya tsaya daga verandar wajen yana amsa wayar sa,,wani shiru ne ya gifta atsakaninsu su biyu,zaira ta sunkuyar da kanta can kasa saida noor yayi dn gyaran murya kafin ta san dashi quite serious yace"hi"..zairah taso ta dago amma yadda taji haushin nashwan na cinta yasa taki ta dago kai..
Noor ya gyara zaman sa mutumiyar Are u ok kuwa,gyada mai kai kawai tayi a hnlli batare data kalle sa ba"zaira kina fushi daniko"I notice you no longer smile with me ko dai nai miki wani abune?pls i beg u in na miki abunda bakiso kiyi hkri kiyafemin,bt atleast tell me sabida nan gaba na kiyaye,truly the last thing i wil do is to hurt u..im...
Bai karasa ba ta tsare sa da nitsatsen kallo,sai kuma tayi saurin cire kwayar idanun ta anashi ganin yadda natan ya cike tam da ruwan hawaye
Tsawon mintina bata ce masa uffan ba,dan kwafa yyi jikin sa a sanyaye a hankli yace Can you please get me a drink,nan ma gyada kai tayi ta wuce kitchen ta bude fridge hadadden watr melon drink datayi yaya sanyi a jug shi ta zubo masa a cupin glass ta dawo wajen dashi...
"He is still alone ko alaman nashwan bata kuma ji ba,
"Gashi..ta mika masa cup din a nitse wani firgit ta kalle fuskar sa jin yadda ya hado harda hannunta ya damke yanata bibiyar kwayar idanun ta da nashi,
"zairah pls what is wrong..muryan damuwa dayasa yyi saurin kashe mata gwiwa kuka ta fashe dashi a hnkli sai kuma ta sake masa kofin ta tsaya can gefe ta sunkuyar kai tana kallon kasa slowly tasa tafin hannun ta ta share hawayen ta
Cikin rawa murya tace"He called me a mistress,bugawa kirjin noor yay tsaban mamaki yace who?tayi shiru..can ta goge hawayen tace "mr nashwan..nidai kagaya masa wallahy im not a mistress.
Yace ya subhanalla
Garin yaye when why?nan ta fara gaya masa labarin in few words bata wani ja ba sabida hawayen dake ta tuluwa akan fuskarta,lokacin nashwan na daf bayan su yana jin duk abunda sukeyi.
Wani tausayin ta Noor yakeji cikin sigar rarrashi ya mike kmar zaizo ya rungomuta,charaf yaga mutum ya billo a tsakiyar su fuskar sa a daure yana magana"Aint u a mistress?u are a mistress..dama kamilar mace ce zataxo cikin maza tana aiki?..will u stop prentending?