Sashe 69
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zairah bata tashi sumewa se data ga an fito da wafiyyar bata ko motsi a sume kamar wata gawa,tsaban zaira ta firgita itama a bata sani ba akayi da ita gadon asibiti
Bayan isarsu ko kominti 20 batayi a sumen ba ta farka a birkice tana kuka tana neman maman ta lungu da sakon na asibiti dan ta tabbatar makanta cewa ba mutuwa wafiyya tayi tabarta a duniyan nan ita kadai ba,Babu mahalukin da zaiga yanayin ta baiji tausayin ta sosai ba,"jikin ta da kafafunta duk na rawa,kuka takeyi sosai hawayen ta ya kasa dena bin kuncin ta,Likitan shikan sa saida yayi dagaske sannan zaira ta fahimce shi
Yace kiyi hkri
"Maman ki fa bata mutu ba,yakamata kiyi hakuri kiyita mata addua sannan kidan jira kadan insha Allah daga mun gama duddubata zata farfado,"saida yayita maimaita nata hakan kafin ta amince dashi sosai zaira taji realive da likita yace wafiya bata kone a ko ina ajikin ta ba,ance dai wutar baije inda take ba tukun amma turirin sa da uban hayaki ya shafe ta kuma dama sune masu sauyin yin lahani ma mutum
Tafara tunani aranta"What if wutan ya dafa ta ciki?kenan mama na zata kumbura ta dafe har ta mutu?
What abt cardiac arrest,she might choke nd die acikin sumewar nan.
Babu kalar tunani me ban tsoro da zaira bata yi ba,
Few ppl da suka taimake su da suka zo wajen sunata bada labarin yadda abun ya afku,kwata kwata ba laifin wafiyar bane its just a suden wild fire daya barke daga engine din babban motar wani customan ta manomi dayazo siyan kayan shayi adan shagon tana kofar gidan ta data bude Da kudin aikin zairah datake turowa gida
Evrything happen so fast,kuma dake wutar fetur ne se ya habbaka ya kama koina a shagon ya fara ci kuma shagon dama ajone take da gidansu inda suke kwana,tin kafin kace kobo wutar yayi zare har ya haura kan gida,akace da mutimin da motar sa ma babu kanta dan kurmus suka kone,ayanxu haka gidan wafiyya da shagon ta ba'a san ko zai sake wani amfani,haka zairah take ta jeka ka dawo abakin ward din nd d place is so dirty nd unequiped ga babu ma'aikatan bogi ma bare ajega kwararru,itakanta ta lura yanayin ta na tashin hankli ne yasa har ta samu hanklin likita guda daya tsayayye daya tsaya mata,da kyar taje tayi sallahn asr nan ma taci kuka tana rokon Allah daya sauya mata wannan baqar qaddarar,ko a mafarkin wasa tasan bazata iya jure rashin wafiya a duniya ba.
Haka ta dawo jikin kofar asibitin ta rakube Babu kalar addua da hawayen da batayi ba
After 2 hrs likita ya futo,da dan guntun rigimar sa wai bazai gaya mata komi ba se sunje office,tuntuni yanata kallon jikinta da alamar ta gama yi masa ne amma baisan ta ina zai soma tunkurarta ba,zairah tana zama ya fara mata bayani..."kamar yadda na fada miki mamanki bata samu raunin konewar wuta ba,Just slight patches ne agefen wuyarta inda harshen wuta ya dan riske ta so ya kumbura kuma ya tara ruwa sosai sai muka fasa muka wanke, Zaira taji wani relieve,bt da doc yace "amma fa" seta ta dago, ta kalleshi"..dan kallon fuskanta yayi sannan ya mike tsaye yana sauke ajiyan xuciya
Yace toh yakamata muje ki ganta
,sabida akwai ayyukan da zamu bukaci yi mata na gaba,duk bayanin da zan miki anan bazaki fahimce ni ba.zairah dake haba haba taje ma taga wafiyya da sauri ta amsa tace muje din babu damuwa,har cikin dakin da akyi aikin ya mata jagora"Wafiyyar ce akwance akan gadon idanunta a lumshe bata ko motsi amma gani take kamar inta kira sunanta ahaka zata amsa,ganin yadda aka bi gefen wuyarta da su auduga da bandage yasa zairah ballewa da hawayen da bata san daga ina suka fito ba,cikin sauri mai tafe da shauki me nuna tsananin kaunarta datakeyi ta taho ta riko hannayen ta ta dorasu akan fuskan ta ta fara kuka marar sauti"Mama na dan Allah ki tashi "..im back for u mama.."ki tashi ki kalleni na dawo miki kenan har abada, bazan sake komawa can ba
Mama!!!!!.jin shiru yasata karashe sobbing dinta cikin wata marainiyar kuka me mugun kassara xuciya da saka tausayi,"doc ya dan dafa kafadun ta cikin sanyin murya yace'kiyi hakuri yan mata insha Allah Zata samu lapiya
Da kyar zairah ta gintse sauran zafin datakeji aranta ta juyo ta kalle likitan
"Yaww Likita inajin ka wani bayani zakamin da kace sai munxo nan,cike da yanayin tausayawa a fuskan sa yace" dama Sakamakon hayaki me illa data shasshaka suka toshe mata bakn wasu jijiyoyi Munyi iya kwaje kwajen mu amma da kamar wuya mamanki ta tashi kan lokaci,ina ganin ma xata iya zarcewa daga dogon suma datayi har yanxu ta shige shock in ba'ayi gaggawar daukar mataki,zaira ta waigo ta kalle sa har cikin idanun shi a mugun rude
"Wani mataki ne zamu dauka cikin gaggawa likita? ka fadamin zanyi iya kkri na yanxun nan in har mama na zata samu lapya
Likita ya danyi shiru yace,"ana bukatar akaita babban asibiti na gwamnati sashen gwararu su dubata,inda za'a ajiyeta a engina ana dedeta jijiyoyin hanyoyin nunfashin ta da suka toshen ana kuma bata cikakken iskar datake bukata da ventilators har na tsawon wata uku.
In ba hakan akayi ba babu wata hanya mafi sauki da zai hanata shiga permnt shock nd paralysis domin kuwa in ta dade anan akwance mu
bamu da isashen kayan aiki bare aje ga iskan da zaina taimaka mata tana numfashi,probably zuciyar ta hnyoyin isar da jini bazai iya tura iska ma kwakwalnta ba.
Im sorry she cant stay for long sede in kuma rasata zamuyi
"No please..
A gigice zaira ta mikke tana kallon bakin likita daya furta maganan
wasu sabbin hawaye ne masu xafi ke kokowa da nunfashin ta wajen sauka wani abu me xafi taji ya tokarre mata makwaronta Muryan ta na tsananin rawa sosai
Tace to"likita Me...me..e ake bukata?ni xan yi mata komi mama na bazata taba mutuwa ba,tsaban tausayi ya taho zai bata baki tayi saurin kau da kanta gefe,
Cike da dauriya
Tace "ina jin ka..
Yanzun zanje in kawo kudi afara mata aiki me dame ake bukata?
yace kudin aikin dana tafiyar yakai kimanin Dubu dari takwas,amma ko da rabi kika kawo se afara mata aikin nan bada jimawa,
Dubu dari takwas?
wani bugawa kanta yayi tana ta kiran Allah aranta can ta dago Tace kamar zuwa yaushe za'a kawo kudin?yace ko yanxu ma..a hnkli tace a'a likita babu ayanxun nan haka
Yace ok daga nan xuwa wata sati in xaku iya kokartawa sai ku kawo,zairah ta kalle wafiya tace shikenan bazata iya bude idanunta ba.?
Yace hala zata iya in har alluran da muka bata yanxu bai fi karfin ta ba har magana ma zatayi miki amma bazata iya sake yin na biyu ba.
...Bayan likita ya fita tsawon lokaci zairah ta dauka tana zaune agaban wafiyya tayi xugum tana ta lissafin ta yadda zata sama musu mafita,dan wayar ta data saka a caji ta dauka ta kunna sema yau ta tuno da ashe ana biyanta kudin salaryn,cos tsaban zafin kai da takaicin matsi irin na nashwan bata ma samun lokacin tunanin kanta bare tunanin kudi.,nan ta duba act din ta bataga komi ba can sai taga lokaci yaja sosai kuma still wafiyyar bata farka ba,maganganun likita ne ke balain damunta,Duk wani hanya da zata nemi kudin koda na aro ne ta lissafo su daf kafin magrib ta sabi talalmin ta ta nufi gidansu taga ya kone kayau abun babu kanta,dagan nan bata tsaya ba gari ta wuce neman mafita,Da alama kawarta Afiyya bata garin dan tunda ake kiciniyar bataji duriyarta ba,dan haka batama bata makanta lokacin biyawa gidan su ba dan tasan halin mamanta cogal da son kudi bama kulata zatayi,iya abokan arxiki da duk wayanda ta sani haka taje gida da shagunan su cikin yammancin nan tana magiya harsai da ta tattara iya abunda zata samu Daf ana kiran isha'i ta dawo cikin asibitin inda batai wata wata ba ta doro alwala ta tada sallahn magrib ta hade da isha'i sannan ta nemi waje ta zauna can ta futa ta samu abincin da zataci.abincin ma bata iya wani ci sosai ba ta ajiye ahaka tana zaune cikin zullumi da damuwar inda zata samu kudi juyi takeyi daga waje zuwa ciki da alaman ayadda taga ranan haka take shirin ganin daren
Ganin bacci bazai dauketa bane yasa ta dora alwala tayi yar nafilarta rakaa biyu tazauna ta shiga furta kalman astagfurullah,hasbiyallahu wa niimala wakeel..la ilaha illah wahadu la sharika lahul mulku walakul hamdu wa huwa ala kullu shaiyin qadir,duk wani ambaton Allah da adduan da zai kawo mata jin sauki da mafita bata nitsa ba sanda tayi su
Ahaka har bacci me nauyi yayi awon gaba da ita,ga sauro da sanyin iskan maraice bt tsaban ta jigata ko kirar sallahn fajr bataji ba sanda wayarta yayi ringin alarm na shigowar sako yayi yar kara sosai shiya firgita ta
hakan ya xame mata sanadiyar farkawa tayi alwala sannan ta taho ta dora sallah,cikin zuciyarta tana ji kamar jiya babu sauki,that depressd feeling of rasa muhallin ka da komi naka bai tashi dawowa mata aranta bama se ayanzu",yanxun tamkar da basu da gida ne,babu shagon,sannan babu kudi a hannu,inta juya ta kalli wafiyar setaji duk fargaba ya nakasa ta,aikin da jiya ta bari shi kawai ya rage musu gata duk dama bata da tabbacin inta koma ko za'a sake karbanta,out of depression saita fara ganin laifin kanta na gazawa wajen kasa yin hakuri ta cigaba da aikinta duk da matsi da walakancin datake fuskanta