← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 95 OF 176

Sashe 95

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta turo kofar a hnkli wani mayen qamshin turaren jasmine taji yana shigar jikinta yana tsaga kashinta yana cakular ta har bargo,ganin an rage wutar dakin ya kasance dim light yasa taji kirjinta ya wani buga ga uban sanyin ac daya dada sanyaya wajen yakasnce mai niima,tsayawa tayi a tsakiyar dakin batare da tasan me xatayi ba,daga nesa kallon ta yakeyi da gefen idanun sa kanta aksa tana wasa da tsiraran yatsun ta..tashi yay ya kunna wutar,"
Yace "zaliha"..a dan tsorace tace na'am sir,yace come over here ya nuna mata bedside dinshi,at same time yana lura da yadda taki sam ta dago idanun ta ta kalle wajen.

A hkli ta shiga tahowa,kallo daya ya mata ya lumshe idanun sa bata ma san ya lumshe din ba sanda ta karaso muryan ta kamar zaiyi rawa tace
'sir...?
Yace "xaliha...i need a good massage..
take taji ruwa ya cike idanun ta,abunda tasan ko korafi zatayi ba kufce mata zaiyi ba,ta daure tana sauke ajiyan zuciya a hnkl tace ok,sai yy kwafa ya gyara kwanciyar sa nan ta fara mashi dannar a nutse tana daddana masa bayan sa,as usual ya ishe ta da sautin nishin sa,ya xo yace ta masa a kafa,sannan ya dawo hannun ta wajen arm dinsa can tajishi shiru

Arnd 1am sai ga gogar yayi wani juyi ya fado akan cinyarta ya sake mata nauyinshi gaba daya,kiris ya rage ta fasa ihu dan mugun tsoron dataji,ta shiga ture kansan zata tashi ganin baiko motsa ba yasa ta dan rangwafo kansan nan tagane baccin
Gajiya ne ya debe sa,lumshe luii din idanunta ta shigayi dasuka jika da hawaye sukayi sanyi tsabar jin bacci,jin ya dada juyi ya kankame ta yasa ahkl ta kuma budesu ta fara kallon shi...
*Littafin nan na kudi ne inka karanta baka biyaba banyafe ba its 300 via 0152983148 mohd sule surayya gtb or Mtn pin 08060712446*
[11/24, 9:07 PM] Pretty KITTEN: *...my dieng fantasy..*

Bata jima tana kallon nasa ba wani bacci mai nauyi ya wuce da ita At arand 3am tsakiyar dare ta farka,garau takejin kanta dan haka dakin ta dada kare wa kallo taga har ynxu nashwan na kankame da cinyarta bai saketa ba,sanin cewa baccinsa yayi nisa da kyar ta daddage ta bambare shi daga jikin ta tana mai gyara nasa kansa akan lallausan pilown sa,rufe masa jiki da duvet tayi sannan ta sauko kasa ta karaso gaban sa ta durkushe daf dashi,"dan karamin ajiyar zucia ne ya yyi escping lips din ta ayayin data fara kare ma sa kallo,sabon nitsune ya mamaye ta tanajin wani sanyi da kwanciyar dake tattare da tsohon dare ta cigaba da kallon fuskar nashwan,tun daga kan lumshahun idanun sa da suke luff kamar za'a kirasu su amsa,har yabi karan hancin sa zuwa baby lips dinsa,komi gwanin sha'awa gwanin burgewa his beards sunyi lufff sun hade da gashi_gashin gemun sa Sai taga dye din dayasa ya akanshi ya dada zabge masa shekaru Wani abu ta dinga ji yana mata yawo aranta muddin tanaganin sa yana sauke numfashi sai taji zuciyarta ya shiga bugawa da karfi..

ana daf za'a kira fajr ta daure ta bar masa dakin taje nata dakin ta duro cikin bayi ta kunna sink ta runka watsa ruwan sanyi akan fuskarta,tana bada baya adakinsan ko minti biyar baiyi ba ya bude lumsashun idanun sa,yanabin kofar data bin da wani irin marayar kallo, ya dade ahaka
Sannan aka kira sallar fajr bai taba yin wanka da ruwa mai sanyi ba sai yau daya saka ajikinshi yana sake mahaukatan zaratan nishi masu karfi yana jin wani daban kamar zuciyar sa is really craxy abt sumtin...Ji yayi kamar da alama rayuwan sa tana shirin sauyawa masa,yakasa dena tunanin yarinyar,
akan meyene har yanxu bai bada kansa sa amsaba.

Da white towel daure a kugunshi ya fito,tsaye yayi agaban mirror dayan hannun shi yana shafa faffadan kirjinshi,duk inda yatsansa yaci karo da gashi gashin chest dinsan sai yaji tsigar jikin shi ya tashi,ya gama kare ma kansa kallo sannan ya mutsaka cream dan kadan ya shashhafa ajikin sa ya shafa turare ya dauko sabuwar jallabiyar sa ya sa sannan yafara gabatar da salla.
Bai wani tsaya yin addua ba ma ya mike tsaye tare da cire rigar ya fada kan gadon sa yana juyi daga shi sai sky blue boxer sa,wani zazzafar shaukin ta ya saka ma ranshi ayayin da ya lumshe idanun sa hannun sa duka kankame da pillow cikin wata irin mayyar matsa kamar zai shigar da pillown kirjinshi ya mugun dadewa ahakan cikin kasala kamar wanda aka masa dukan tsiya haka yake ji

Jiyan a Tsakiyar dare aka karkare partyn,inda nala ta nace setaga nash amma tsaban takaici yasa nail ya hanata suka tafi gida tare,noor ya dauke hanadi a buge yakaita room dinta sai basu sake jin duriyarsa ba,Abhi dama ya saba kai kanshi daki koda acikin wani irin mayene,so wata babe ce data like masa wai zata kwana dashi a farko farko daya capko nononta tafara jin dadinshi amma daga baya seta fara ihu tana neman ceto,dan tunda ya fara sukuwa akanta da hard dick dinsa wanda inyasa mata daya takeji kamar ana pounding dinta da tabarya,abhi bai sauka ba har sanda aka fara buga mrng alarm alaman six yayi,yayi ya karayi babe din taci kuka harta gode ma Allah. Abhay ma yan mata kusan uku ne atare dashi,
wannan tana masa ta gefe wannan ma haka.

So next mrnng was
Calm and quiet tsabagen baccin huta gajiya da ake kwasa.

Karshe masu aikin gidan ne aka basu izini suka sassalame baki da kyautukar su,al'adan abhay ne in yagama da mace sassafen Allah zai kada kanta ta tafi gida,ita kam na abhi da kafarta ta gudu tsabar ta ciyu bata ko tsaya sunyi sallamar ba tasa kayan ta ta debi takalmanta ahnnu ta barshi yana sheka baccin sa,so bayan kowa ya watse..

Noor ne ya fara fitowa ya zauna shikadai a babban falon gidan
Kansa ya riqe da alamar har yanxu bai gama watsekewa ba jim kadan saiga mai aiki ta kawo masa hot tea gaban sa wnda yaji kayan qamshi sai turiri yakeyi,bayan ya sallameta cikin nitsuwa yakai shayin bakin sa yy sipping yana sauke ajiyan zuciya jin yadda zafin tea din yake warware masa hanji, ko wani shan kirki baiyi ba saiga abhi ya taho wajen yana wani tafiya a hankli Cikin White armless shirt da guntun wandon sa, He look tired,yama noor kallo daya ya kau da kansa,akan wani one siter ya zauna ya harde kafafun shi looking like kamar he is confuse abt sumting,"noor ya dan share sa can sai ya daure ya kalle sa Abhi are you ok kuwa?wannan irin mutsa fiska har ina?
Abhi ya gyara zaman sa a sukurkuce Kamar mahaukaci sabon kamu ya juyo ya kalli noor din yana kasa kasa da muryan sa out of confusion yace masa"i have, a girlfriend"noor yay kwafa batare daya juya ya kalle sa ba yace "i have a goldfish"..wani harar sa abhi yayi baki a bude yace what?noor ya karkato kansa yana mau tsura mai idanun sa"ohh i tot we are saying things that dont matter"..nan da nan abhi ya hade rai msww kai baka gani ne?nikam yaushe aka gama partyn nan me meya faru ne?Wher are my girls?ni anya jiya ba mutuwa nai na dawo ba?noor ya cigaba da siping tea dinshi aransa yana cewa "Allah ya shirye ka"..sabida yasan shan giya ya dade yana sa abhi rudewa,in abun tafi karfinsa sai yaga kamar abu ya faru dashi amma kuma abun bai wani faru ba,ganin kamar noor baxai kulashi ba ya tashi ya haura sama ya taho da abhay,sunata surutun su,abhy kam har ya gane,its official abhi tun bayan yanka cake din nala yama manta da komi har fuskan babe din daya kwana yana ci bazai iya tantan cewa ba,atare suka xauna abhay yana masa fadan ya rage shan giyar kar wata rana ta buga masa kwalkwa mai gaba daya,abhi ga musu,yaqi sam ya yarda".ya fara tambayar noor
"Ai jiya bansha giya sosai ba ko?
Noor yace yes baka sha ba kam,daga yanayin amsar da noor ya bayar cikin rainin hnkli abhi ya dada jin ya rude"..yata binsu da kallo"..ko zasu tabbatar masa da ababen da yayi jiya,
"Abhay,?abhay yace dnt ask me ok..noor yana gama karasa shan tea dinsa ya aje cup din ya mike tsaye yana duban abhi"yace barakaji abunda ya faru jiya,dude,u went up to the fridge..abhi ya nitsu yace ehen?you
Open it,grab a patatoe and congratulated it for taking part in a toy story,..tun kan ya gama rufe bakin sa abhay ya tuntsire da dariya,abhi yanata shan mamakin kansa bin bayan noor kawai yakeyi da ido har yagama dariyar sa ya basu waje..

By 8am zaira ta fito da babban tray a hannun ta inda ta doshi kofar dakin nashwan,tafiya take ahnkli tanajin yadda kirjinta yake bugawa,tare da tea dinsa ta taho don tun sasaafe data kawo masa shayin kofar tasa take kulle ta ciki,wani yanayi nashwan ya fada na matukar bukatar son sanin abunda yake dama masa tunanin sa akan zairah,al usual kullum tunanin sa a left yake,sai sam yaqi ya bar zuciyar sa ta gaya masa asalin gaskiya, azahiri ba zallan so yake mata ba,wani kakkarfan shaukinta da muguwar azabar sha'awarta su suka masa mamaya a kwalkwan sa,har ransa baiso yasata aikin message ba but each time yarinyar ta sauke masa lallausan fatar hannun sa sai yaji kamar duk duniya babu mai dadi da taushin jikin ta,one time in tana tattaba shi daga ya lumshe idanun sa sai ya fara imagining har ya mata ciki ta haifa masa yaya goma sha biyar,..
Chapter 95 · 0% Book details