← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 176

Sashe 63

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kusan rabin awa yau tayi agaban sa ababu ababu yanaci ahankli har sai da yayi rabin cinye duka abincin dake wajen ahaka ma Baima sha beries din ba taga da kanshi yau ya mika hannu ya zuba lemn juice ya sha sosai
,da cup din ya tashi ya nufi dakin sa
Daga nan bata sake yin ido hudu dashi ba

So da safe zairah taba farkawa ta
Shiga toilet a gurguje ta dauro alwala tayi sallah addua sosai tayi dan haka kawai takejin bugun zuciyarta na tsanan tawa ta dade akan sallaya harse da taji sauki sauki so Bata mayi wanka ba a tsaban yadda taga time ya tafi so bata tsaya ko ina ba sai site din kon

Kofar kitchen ta murda a hankl ta shiga,evry wher is neat kamar yadda ta barsa jia da dare,so She started making his breakfast nomally aranta ma ko tunanin komi batayi ba

Spicy Bread halwa,egg coisants da south indian egg masala tayi sai dai ta rasa wani irin juice zata hada masa dashi Dan ta kaucar da irin wannan tunanib sai ta tuno da wani recipe din smoothie wanda da hannunta ma zata iya yinsa ba sai tayi amfani da wani processed drink ba.

Da sauri ta bude fridge ta fara dube duben duka ingredient din hada shin Nan ta dauko ayaba guda daya ta saka a freexer ta kara kure masa karfin sanyi don kuwa so take ayaban yayi kankara sosai.

Anan ta fito da green matcha tea powder ta debe kopi daya,ta hado da ground flax seed rabin tea spoon da kopi guda na fresh almond milk ta bude drwers ta fito da vanilla extract dinta a gefe and finally sai ta dauko cocunut mai kyau tafasa ta wanke tsaf ta yi shredding dinsa da coconut shreder suka fito sukayi kyau atake ta hade su waje guda ta gaurayu su cike da kwarewa ta hada abunda ake kira" vanilla Cocunut matcha smoothie"
Its soo yummy and catchy to the eyes ga dan uban qamshin vanilla daya cika mata hanci har bata jin qamshin sauran abunda ta soya.

Ko da ta sauko ta taje tana shirya tray din akan dinning bata sani ba ashe nash na Tsaye daga baya na yana ta kallon ta

Tasan dai Ya danji qanshin abincin ne but his face wasnt showing any reasonable emotion

Ita kam Batasan ma yana bayantan ba Dan haka tana juyi suka hada ido gaban ta ne ya fadi sai sai tayi saurin kau da idanunta cikin sanyin jiki hade da tuno shi waye ne,wani boye sautin muryan ta tayi kalar girmanwa sannan tace ina kwana ranka dade?

Sama da kasa ya kalle ta ya bata ransa,ko ya amsa ko bai amsa ba oho,dan dai bataji komi ba.

Wuce ta yayi inda sanyib qamshin turaren sa salvatore ferragamo ya daskarar da zuciyar ta ya ratsa jikinta yabi ta har kwaklwa

Zama yayi agabn abincn idanun sa na kan wayar sa yana latsawa

Vanilla Cucunut macha Smothie din ta fara serving dinsa a cup dan haka ya dauki cup din batare da wani tamtama ba ya shiga kurban abunsa yana wayar sa cikin miskiliyar sautin dama bata iya ji..

Haka kawai Ta tsinci kanta da jin dadi She was happy for no reason sabida ta lura shikan sa bai hankara da irin shan
Dayake yi ma drink ba,wani lullumshe ido in ya kurba daya seya sauke numfashi mai nuna alamn jin dadi da qamsarwa.

Tana gama serving dinsa abinci a plate
ta juya kenan zata koma gefe saiga sallama tana daga idanu suka ci karo da mas'ud dauke da wasu files dayawa a hannun sa kamar roll calls..

Murmushin boye suka maida ma juna shida xaira cos sunsan basa da ikon yin wata magana agaban ogan sun

"Good mrning sir

Nash yabisa da kallo daya ya dauke kai bai amsa ba
Probably bcos tun sassafe suke ta waya,ba mamaki ya gaji da gaisuwar ne.
Fuskar sa a daure yace Are u ready?

Yess sir.

Baice komi ba Daga zaunen ya wara sexy eyes dinsa ya kalle space din dake kan table din,lookng so calm ya dago ya kalle mas'ud aranshi yana so yace masa ya aje files din amma yayi shiru Kamar wanda maganan yake masa nauyi

Wani yanayin sanyin rigiman ya shimfida akan kyakkwan fuskn sa data matukar amsar sa ta kara masa kwarjini da mugun kyau,ya lumshe idanun sa ya bude a hankli inda deep boyayyen dimple din dake sashi yayi muguwar kama da maman sa wafiyya ya bayyana, jikin sa a muce kamar me jim bacci irin wanda jikin sa ya gama nakasa da kasala din nan ya dago kai a miskile ya kalli table din ya kuma kalli mas'ud yace
Drop it..
Babu bata lokaci
Mas'd ya taho ya ajiye anan
Mikewa tsaye yayi,
Sukayi wata maganan da mas'ud
Da alama mas'ud zaiyi tafiya ne..

zairah tayi shiru tana jinsu but bata ma ganewa sabida
Its all about business nd meetings nd erands
Its obvious nashwan yana amfani da mas'ud dan ya fara tsara project dinsa na gina plan NEW H
Wato wani boyayyen estate dayake so ya gina ya kuma raya dumbin jama'a a ya kyautata rayuwar su matsyin sadaqatul jariyya ma iyayen sa..

So tunda aka sako maganan hoss khaleepa da north se abubuwa sukao suka fara masa yawa a brain dinsa .

Ga kulawa dan karamin villan sa inda asibitin sa Win yake ga kuma maganan BMF da har yau bai kulaba duk dama yasan dolen sane zai kula
Ga kuma talakawa da mutanen mahaifin sa na north daya musu alkwarin zai dawo gare su ya sake jawosu jiki.

Sanin cewa zai iya aminta da ma'sud yasa ya dora sa akan aikin daya fi kowanne muhimmaci wato na aiwatar da sadaqa domin iyayen sa acan wani gari mai suna jigawa za'ayi project din inda nash ya siye kusan rabin filayen garin duka with reasonable compensation immidietly sai aka fara dora nashi aikin,so mas'ud will be in charge of evrything anan kuma daga yau in ya tafi ba'a san ranar dawowar sa ba kawai dai se an kirasa"....bayan ya gama maganan da mas'ud juyawa yyi ya kalle zairah....

Littafin Na kudi ne its 300 via
0152983148 GTB
Mohd sule surayyah
08060712446
[11/15, 7:51 AM] Pretty KITTEN: *33...the Room by ur left.*

Daidai mas'ud yana shirin fita ya tsaida da shi dace masa
"hold on"Sannan ya cusa hannu acikin aljihun daman shi ya fidda wani hadaddiyar gold card dinshi ya mika ma zairah dake gefe,miko hannu tayi a dan kidime kamar wuta ya mika mata yace ta karba.

Gyara tsayuwarta tayi kamar hanklin ta bai wajensa cos she was busy thinking ita me ma zatayi da wannan abun dabata gane kansa ba?

Yace kafin ka tafi
"zaka je da ita...
Sai ya dan yi shiru,.
Can sai ya kalleta
"Get sum fudstuffs da duk wani abunda zaki bukata na aikin ki a kitchen nd do not leave anything out Ya umarce ta.

Kallon shi tayi sannan ta kalli card din,shima ya kalleta sannan ya kalli card din dan karamin furxan iska yy"oh i totally forgot ure dump.

Sai ya umarce mas'ud ya miko masa paper da biro
Ya bata"kije kiyi list din abubuwan da ake na bukata seki bishi zakuje kasuwa, kaiwa nan ya dage girar sa sama irin kin gane?

Kanta a sunkuye tace yess sir
Daga nan gefe tayi ya dawo ya zauna ya kammala desert meal dinsa sannan ya tashi haura sama.

Agurguje ta tattara komi ta wuce kitchen da pen nd paper hade da catin a hannun ta.

Ta dade tana satan kallon katin,Rasa me ma zata rubuta tayi can seta tattara komi ta fito a sadade ta kama hanyar main maid section,dakin yenge ta wuce direct danta taimaka mata tunda da can ma aikin ta kenan.

Bayan tayi yar sallama ta shiga kiran sunan ta a hnkli Yenge..yenge
Tun kafin yenge ta juya ta jawo hannun ta tana me nuna mata katin.
"Kigani...mr nashwan ne ya bani wai inje kasuwa but pls ya akeyi dashi in anje?cikin wara ido
Yenge ta fauce katin
Wayoooo Allah zairah..
Wannan katin har ya shigo hannun ki?
Zaira tayi jim tana kallon yadda ta rude tana jujjuya katin kamar gwal sai taji ma an sake rudata

Ya ake amfani dashi honestly bamtaba gani ba ban bansan komi akai ba

Yenge tana ta washe baki tace No u wont,Personal gold card dinsa ne fa?..With this zaki iya siyan gidaje da motoci da tulin kayan duniya infact zaki iya shiga ko ina dashi,kijje har bangon duniya ma kiyi komi kuma batare da kingaji ko ya kare ba,im just suprised..tun da nake bantabaji ya bada kowa gold card dinsa ba saike..lalle zaira ure lucky

Zairah tayi kwafa ta sauke ajiyan zuciya ta riko hannun ta suka zauna akan gado tukum
"Nidai ki tayani rubuta abubuwan bukata wallhy kaina ya daure..Babu bata lokaci Yenge ta amshi pen da paper tace to rike katin,zaira ta karba tana bin sa da kallo again,nan da nan yenge tayi list din komi yadda dokan gidan sun Yake so evrythng will be in package.Zaira ta karbi takardan tana godiya,karki manta ki saya mana abun dadi kinji?tayi murmushi tace to
A gurguje ta sauko ta nufi sashen ta ta kimtsa ta same mas'ud awaje agaban wata baqar SUV tare da dayan driver nashwan me suna daniel Anan ta fahinci cewa mas'ud ba binsu zeyi ba sai sukayi sallama dashi,cike da saukin kan shi yasa hannu ya bude mata gidan bayan jeep din ta shiga ta zauna ya rufe mata,one gentle wave ta mishi se bata sake ganin sa ba taji har an kunna mota ana jan ta zasu fice a gidan...

Sanyin ac motar ne ya wani ratso ta ta lumshe ido,haka kawai taji wani farinciki ya mamaye ta aiko babu komi zata dan sha iskan garin yau..
Chapter 63 · 0% Book details