Sashe 77
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Batayi wata wata ba ta hado kansu a tray tayo hanyar dakin sa dashi Ta shiga kwankwasawa tana tsaye har sai bayan kamar minti goma yace ta shigo,daniel ta gani agefe bata wani kalle shi ba ta cigaba da dosowa gabansa ta rusuna slighty ta aje tray din agaban sa,Can sama ya wulla kansa kamar bai sanda ita ba xata fara serving dinsa ya bata rai yace
,"please leave..yadda yayi maganan a matse ya sa ta dan dago kanta cikin sauri ta masa kallo daya wani shiru tamai sannan ta aje plate din ta wuce tana tafiyarta cikin sanyin yanayi,gani yay daniel ya juya kansa yana famar bin bayan ta da ido, "yadda daniel yake bin bayan ta da wani irin kallo sai kawai yaji ya mugun fusata 'KAI!!!!wata tsawar ya dakan mai a gigice daniel ya dawo hayyacin sa.."Get out...A dan firgice daniel yace yes sir,im soryy sir..ya juya jikin shi na rawa zai bi zaira yay wajen,nashwan ya hada ransa sosai cikin tsawa yace "kai ina wasa dakaine?.. dawo nan..sai da daniel din ya dawo seya rasa mema yasa shi ya hanasa fitan,wani haushin kansa yaji sosai
,baima san xuciyar sa ce take kishin barin sa yabitan ba cos baima taba barin zuciyar sa tayi tunanin hakan ba.
shidai haka kawai yaji abun yaxo masa kuma wani uban haushi yaji da daniel din ya mata waccan kallon.
Daniel na tsaye agaban sa ya turnuke fuska bai sake ce masa uffan ba ya shiga taba dukan abunda ta kawo masa,a hankli ahankli kamar dan da ake shirin yi masa dure haka yake cin sandwich so slow nd his face look so weird nd unintresting, duk dai baison daniel yaga ya zauce ma dadin abincin ya renasa
Shikansa Ya lura da uban hadiyan yawun dayake yi,da haka hakan ma tass ya lashe sandwich din ya kuma kora duka smoothie acikinshi bai bar ko raguwar aya ba.
Bayan ya gama sanda yayi zaman relaxing kanshi tsawon mintina arbain yana lallatsa wayarsa,can ya dago kai ya bishi da miskilin kallo guda aransa yanajin wani girman kan yace akira masa zairah dan babu abunda yafi bukata kamar hakan amma ji kawai yake bazai iya ba,aikin da zai bashi ya gaya masa ya kuma sallameshi,daniel har ya juya zai fice yana murda door, yaji dirar sautin muryan shi wanda shi bai fito da alaman cikakken kalamai ba,tamkar dakanshi yake maganan cike da ji da kansa da kare girman sa yace
"Ask her to bring herself here immidety..
daniel yadan yi shiru sannan yace yes sir ya saka kai ya fice da sauri
Daga kofar kitchen din daniel yadan leko yace"hy..,sai yagan ta tana wanke wanke agaban sink da dan cup agefen ta ma sauran smoothie da akwai rabi aciki,dan sauran smoothie data sha ta rage din shi yasanya daniel shigowa ciki yana satar kallon cup din yana washe mata hakwara,"Ummm zairah oga yace kije yanxu yanxun nan,yana fada yana twerking hannun sa kmar tsohon maye, nan ta dan tsane hannun ta a ruwan kumfar ta dauraye ta jawo dan karamin hand towel tana gogewa tana kallon sa"to kaje kace ina xuwa..yace ahh yace with immidiete effect,ya jaddda maganan da zimman tana wucewa ya samu ya kurbi smoothie din nan koda hanklin sa zai kwanta,dan sosai abun ya shiga ransa musamman da nashwan yake sha agaban sa daxu,zairah bata ce komi ba ta cire kitchen work top ta aje,cup din ta dauka kamar zatayi waje dashi tana isowa daf dashi ta mika masa"Ahhh thank you..kamar ta fashe da dariya haka taji sabida yanayin da daniel ya amshe da dukkan hnnum sa biyu yana wani irin murmushi tace pls,"in ka kagama ka aje mun acan...ya gyada mata kai sannan ta wuce...
Tana turo kofar shakakken muryansa ya tsareta Nd did u care to xplain were the hell u ar?da sauri ta sake door knob din ta kalle sa muryan ta na dan rarrabewa
I.i...ina kichen ne..ina wanke wanke ne Wani kallon rashin mutumci ya jefo mata,cikin sanyin jiki ta zube kasa da gwiwonta tana ta kallon kasar tiles
Im sorry sir..
Na dauka baka bukata na ne anan daka sallame ni
Wani shiru yayi tsawon mintina bata san mai zata ce ba ta cigaba da kallon kasan tiles
Can Yadan ja tsaki yana mita kasa kasa yace..U can Get up now nd serv ur purpose.. babu mussu ta mike ta tattara plate din tayi waje dasu kamar kiftawar ido saiga ta dawo ta zauna a normal wajenta da files din,ko kallon ta bai sake yi ba suka cigaba da aikin,alot of things he had to handle game da asibiti da kuma businesses dinsa zairah tana ta kallon fari sol din yatsun hannun sa dake danna keyboard din babu sassauci ko hutu,wannan fannin abune dayafi burgeta kuma yadda taga nash yanayi cikin kwarewa da iyawa yasa abun ya bala'in burgeta within few min yake shigar da files bakaman na asibiti ba,she so wish da ita take yi shi yana karanta review din dan ta tsani karance karance..amma hakan dai ta cigaba dayi har yamma ya musu sosai.
Washe gari da safe
Zairah ta daka tsalle daga kan gadonta cikin gign bacci ta sauko da sauri jin bugun da ake mata abakin kofa kamar za'a balla,baqar abayan ta mai bari biyu ta jawo ta rufe jikinta ta tsaya daga baki baki tace waye ne?
Muryan daniel ta tsinkayo"Zairah ki fito mu tafi oga yana wajje yana jiran mu..Pls Come immidetly kinji..tace ok,but ina zmuje?yace can gidan mana..sai tayi shiru har dai ya bar wajen bata ce uffan ba sabida rudewar datayi dan yanxun nan aka idar da sallan fajr ta dan mike kafa kamun six yayi,ko kadan bata san yau zasuje wani waje ba..
Agurguje ta shiga bayi ta wanke fuskanta ta kurkure bakin ta ta taho ta jawo maid unirfom din ta ta shiga sawa,jim kadan wani uban horn taji ake doka mata dan haka aikan yenge na sweet da cokolate data dauka musu tun na supermaket ta dauko sann ta bar komi a wargaje ta fita ta same su cikin sauri,Motoci biyu tagani a parke atsakiyar comp din as usual tasan na nashwan ne agaba dan baiya hada mota da kowa so Direct ta wuce ta bude gate babban baqar jeep din dayake ciki ne ya soma wucewa sannan ta je ta shiga dayan driver ya shiga biyo sa abaya,"
20min drive yakaisu southsong mansion inda wajen ya dada mata kyau kamar ba kwanan nan ta barnan ba,direct agaban industrial building aka dire su..
Nashwan ya fito ayayin da turaren sa na guilty absolute ta sauya tsarin iskan dake wajen yana takun sa cikin sauri cikin shigarsa ta bakaken suit na kamfanin zegna wanda babu surkin wani kala ko design ajiki,tsaban yadda hasken fatar sa take sheki yasa kayan Ta masa muguwar kyau bana wasa ba..
Abaya abaya zairah ta shiga biyosa har suka haura sama can offishin sa,zaira tana tsaye can aka kwankwa kofa wata maid ce ta kawo tea a jug tana ajewa ya daka mata tsawar da ba shiru ta dauka tayi waje dashi,aikin ta ne but it has neva been funy sa nashwan kuma tasam bata isa ta fasa kawowa ba",.."what r u doing standing..ya watso papers gaban zairah suka zube akasa
"Ki tattara kibiyo ni
Tun kan ra rusuna ta shiga tattarawa yayi waje,zaira ta gama ra fito bata gansa ba ta shiga dube dube,'wata maid ta gani zata wuce ta tsareta"tace ina kwana dan Allah ko kinga mr nashwan?
Maid ta mata nuni da wani dan karamin kofa da zai billa ka waje ta bayan building din,zairah ta mata
Godiya cikin sauri ta nufi wajen,wani faffadan fili ne tarwal agaban ta wanda yanayin sa ya yasa takasa motsawa taji kamar suna enginering site wani uban karan engina me cika kunne tuni ya gauraye wajen,tulin machina da manyan motocin buldozers scrapers da heavy
Earth movers da inginan murxa tabo da laka sune ajera kaca kaca skill nd unskilled labourers suna murxawa,cikin mamaki da wara ido ta soma tahowa ahankli ganin nashwan acan gaban ta har ya sauya kaya xuwa wata orange ppe work top da katuwar lanvin booth akafarsa ya dora helmet da abun toshe kunne tana ta satar kallon sa amma shi kallo daya ya mata ya dauke wuta,Wani mutum ne ya taho ya karbi papers din ahannun ta,ya wuce da ita wani wajen da ake yin laka mai kyau harda klin,
Wajen is hot sabida klin din a kunne take da alama an riga an sa mata wuta ta ciki,"ko minti biyar batayi ba taga ana famar shigo da pan pan na laka ana jajjerawa
,har ya rage daga ita sai shi"..ya kunna wata katuwar comp wasu design din statue ne suka bayyana,bayabo ba fallasa ya zauna agaban engine murxa lakan yace ta miko masa pan guda,zairah tayi iya kokarin ta amma sai taga ta kasa dagawa,kwata kwata batajin kwarin gwiwar gaya masa hakan,can setaga dakanshi ya taso baifi taku biyar tsakanin su ba yana zuwa gaban ta ya daga pan din bata hankara ba taji dirar nauyin abun akanta
"Wayyo Allah na..ta furta batare dama ta sani ba ya bata rai yana kallon ta ahnkli yace .."take it"
Zairah ta fara daga kafafun ta slow tanajin wani nauyi kamar zatayi tumbul ta fadi,binta da ido yayi har sanda ta isa wajen ta sauke pan dun akanta dakyar tana wani irin haki..ya ja tsaki muryan sa cikin bada umarni
"Be fast dont stand dia like a zombie
Zairah bata ce uffan ba ta dawo,haka ya rinka dora mata aka tana kaiwa gaban machine din,jikakken laka ya sassaukka yanata xuba mata a fuskar ta ga uban yunwar safe dake kwakumarta kamar zata fadi kasa tsaban jiri