← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 176

Sashe 47

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A dede kofar browling alley inda ake buga game din browls da ball suka hade basu ce ma juna komai ba se wannan ya kalle wannan wanan ya kalle wannan kamar lost sheep, nash ne ata farko jikinshi sanye da complete set na jordan floral pyajams se qamshi yake kamar ba bacci ya tashi ba,shikuwa gogan daga shi se guntun boxers da singlet daya matse huge chest dinsa daga gani babu tambaya kasan abhi irin body builders din nan ne,wani katoton wine glss na vodka da aka mixer da light wine shi yake bunkawa,aransa yasan dan uwansa abhay kam he is probably on his bed with ladies dan jiya yayi concert kuma show din ya bala'in tara yan mata.

Wani kallo sula bi juna dashi,Daga hmmm sai uhm abhi ya aje wine glass ya matso kusa, daga nan Kowa ya dau control bar suka hau buga game din suna hirar su Jifa jifa mai ban takaici da dariya

Abhi yanata haki a hankli ahankli can yace nash
U know what! Kafin ma nash ya dago kai ya amsa yagan shi ragaf a kasa ya fada kamar wamda aka jefosa yanajan numfashi yana juyayi da mugun sauri nash ya taho kansa "Abhi?... yasan bazai wuce effect din giyar ce ta yardashi ba amma still ya tambayesa hkli a tashe"..Abhi Are u ok?Kansa yake jujjuya yace ahhhhhh yanayi yana rike waits dinshi, kamar an masa duka ..pls
"help me up"
Babu bata lokaci nashwan ya dago sa sama,ya rikosa a kafadan sa suka fara tafiya da har zai wuce dashi site dinsa seya tuna in yaje yaga kwalaben giya halama fada zasuyi,dan haka yaja sukaje nashi sashe
Ahnkli yake tafiyar da abhi dan da alaman kansa na sarawa yaga kan yafi rikewa

"A hnkli nash ya turo kofar,which is very neat har zaira ta sauya beding amma babu kowa aciki akan makaken gadon sa ya aje sa
Yana jin jiri amma bakin sa be mutu da neman magana ba
Sai mimmiko hannu yake ma nashwan yana nishi kamar baby nash come nd cuddle me"....i need a doctor...nashhhh
nashwan ya mugun hade rai yayi banxa dashi yanata tsaki aransa,shi har yau baiga meye abun dadi ajikin shngiya ba

Suna cikin haka saiga karar buduwar kofar bathrum zairaj ce ta fito da alaman tana aikinta tanan wani kallo daya ya mata ya wani dauke kai abhi kam ya wani daka tsalla ya taso yana lekenta da lufufun idanun su masu kama da ana jajan su tsaban sunji giya sunyi nauyi Ahankki cikin sanyin murya tace
Good mrning sir
Kanta a sunkuye ta furta sautin maganan nata tana wasa da yatsun ta kadan kadan
Aa usual Baima juyo ba dan haka baima amsata ba
Wani turus abhi ya zauna cikin layin da ba lallai ka gane yanayi ba wani wa wa yake ganin su kawai se yace ma zairah"Gud Morning mrs nash"...can ya kalle nashwan din yace a'a?"who is dizzzzzzz?da alaman baya cikin hayyacin sa totally sukan su shiru sukayi basu amsa shiba,sai ya nuna zaira da yar yatsa saiya kuma karya yatsan da dayan hannun shi a slow Yana kallon ta diret yace who u bebe? Yanagga kuna kama kama ..as confused as she look tayi shiru dan bata san mema xata ce ba nan Nash ya dage kansa sama ya mugun bata ransa kamar baiya da rai a wajen...

Wani tsakin daya kufce masa yasa
ta sadade jikinta sadaf sadaf ta taho kamar zata fice,da sauri abhi ya yunkuro zai jawo hannun ta nash ya wani dalla masa harara ya tunkide sa"..whats wrong with u? Ya furta masa da wayo ya turasa kan pillow har xairah ta basu baya...

Zairah tana barin nan ya juyo a fusace ya nuna sa da dan yatsa ya dunguresa
"I hate dis...wawa banza kawai
Ya fada seriously annoyed yana kau da kansa gefe

"Abhi dake jin kansa a sama sama maganan ma da kyar take kwace masa cikin layi yace "Me?me?daga tambaya?nace wacece ita baxaka fada minba dan kaga ta fito daga toilet dinka ko?to zanje na tambayeta dakaina
Yana kokarin tashi
"Nash ya lumshe idanun sa sannan ya bude ya riko hannun sa yace Pls stop...bastard, ure drunk...Akan baka san me aiki bane ooh nidai na shiga ukku..

Abhi Yace bakka shiga ba Ok itace mai aikin?..itace zai..zai...mema? Daga nan ma maganan yaki fita kawai ya koma ya kwanta akan gadon yay luff bakinsa a bude can yafara wani jan gwarti mai ban haushi..

..."Tun nashwan baya burin ya barsa a dakin har ya barsa yaje dayan dakin domin amsa waya dayin sauran ayyukan sa in private

Anan kuma abhi se juyayi yakeyi cikin bacci da fuskar zairah can ya mike ya shiga bathrum ya wanke fuskn sa ya dauro bathrube,a sadade ya sace jiki ya zazzaga site din ko zai ganta amma baiganta ba can sai ya dawo ya kwanta shi Lallai wai bazai tafi ba sai ya sake ganin ta Can kuwa sai gata ta shigo da tulin toiletries zatakai bathrum ta jera,kamar zai fado kasa ya tashi ya xauna..Suna hade ido Tace...sannu kafin ma ya amsa harta bar wajen ta shige bathrum

,bayan ta fito ya tsareta da tambayar "who are u?tace masa she is a maid

shishigin dunian yayi amma bata wani kulasa ba gashi duk atakurre yake amma giyan ya sake shi warai
Yace kece maid din nash ko to meye sunanki na asali

"...Tace sunana zairah.

Caraf ya capko mata hannu yayi shaking yana wani kallon ta har cikin hanji Nice meeting u preety zairah ....
I am Abhi...SP Abhi mimikko...bata ce komi ba'...Da sauri tafara shirin kwato hannun ta cikin rudewa shikam sai kallon cute face dinta yake kamar zai hadiyeta,she wasnt comfortabl at all...Alamar bude kofar sai ya dada tsorata ta,nashwan ne ya shigo ganin su ahaka yasa ya hada ransa matuka ya harareta cikin sauri ta sunkuyar da kanta kasa bayan ta kwace hannun ta

...shima Abhi dayagane tsoron sa takeji sai yay saurin sajewa"Muryanta na rawa ta tace masa pls Excuse me sir...
Yayi murmushi shima ya maida mata dan yake
'Ok u can go now
Miss zaira...Da sauri
Ta bar dakin batare da tace uffan ba nashwan yabi bayan ta da wani muguwar kallo ya kada kansa a miskilance,batare da ya kalle abhi ba straight ya wuce falon dake dakin ya ya dauko dauke da chilled water bottle
Zai xauna abhi ya taho kusa yana masa magana yace..

Dama an kawo maka hot maid shine bazaka gayamin?

Wani banzan kallo ya masa
"fitta kaban waje..
Zai kuma budar baki,ya wani daka masa tsawa..baya ko murmushi alaman ransa ya baci ..wani wara idanu abhii yayi yace baxan fita ba harkai ka isa?..im a police men kaga bana son haka,bana so ana daka min tsawa..for security reason aisai ka gaya min an kawo macce anan

"I said out...nd dont u ever EVER come here,mahaukaci kawai kar ka kuma sake kulani wawa,get out NOWwwww yayi stresing word din..
Yana masa ihu akanshi

Kwafa abhi yyi yana wani irin tabe baki wai ranka ya baci ne?Nash ya harare sa a kufule yayi masa banza ..shima tsaki yaja..To meye dan na tambaya ita ba macce bace.

"Get out Abhi...
In xakayi neman matanka NOT with this filthy thing.

Yace she is not a filth..She is Ur maid a beauty to behold
Abhi ya tsaya turus yana kallnsa bayan ya furta hakan

Yace
To naji..Just Get out...useless,..drunk whore...kayi waje kona fasa ma goshi

Dan karamar Dariya abhi yayi yanata kallon bacin ransa
Na renin wayon..
Ure lucky,inama mummuniya aka kawo maka Dan ma ina kulaka?to andena kulaka

Nashwan ya mike tsaye ya bude kofar waje" Abunda kake min babu kyau abhi,
haka jiya kaje ka zubda min mutunci a anguwar can,thy are my own ppl wai kaga macce nd now u cant help but flirt with my maid?

Abhi Yace flirt?cike da burga yace
Ninace ma tayi min?wannan ai saikai"i curse u to marry her sumday
,Kai wallhyy kanada matsala badama mu gaisa da mata se fada..i will arrest u bari kaji...

Nash ya dada wangale kofar
"Kafita kaban waje karka sake dawowa har abada...bloody
Drunkard kawai.
.Tsaki abhi ya ja ya wuce ya fita abunsa ko ajikinsa

Wayar sa ya daga yayi scrolling can ya kara a kunne buga daya aka daga
"Wher r u?meet me
In my room now..ya bada oder bai jira amsa ba ya datse

Ruwan ya dauka ya kai bakin sa ya zuke duka sannan ya ajiye cup din fuskan sa sam ba asake ba yana wani irin kananan huci fuskar zaira yana masa yawo a idanun sa,all these while yanaji kamar yataba ganinta

Wayarsa ne ya dawo dashi daga tunani ya daga sama yaga tex ne ya shigo
"Gata nan tana xuwa da file din pls"
..Hanadi aseem.. sai yaja tsaki bai sake dubawa ba ya jefar da wayar akan cushion..drwr sa ya ja ya fiddo red nd blue print ya aje agaban sa in 10min aka fara kwankwsa masa kofa yana zaune shiru sai bayan wani minti goma ya ma bude baki yabada ixini a shugo

Masud yace Salam alaikum sirrr!!
Good evening sir

Da kyar ya amsa batare da ya dago ua kalle saba,hakan kawai yakeji ransa a turmushe,wani abu yanata jin haushin ganinta da abhi dayayi adazu yace ma mas'ud
"Is evrythng done?
Yace
Yes sir...
Sai yayi shiru da kamar bazai ce uffan ba sai kuma ya fasa shirun he must deal with that girl yakamata tafara sanin shi waye ne...

Amma to me zaice ma yanxun?go and call my maid?Allah ya sawwake she is not my maid itadai tasan meya kawota nan.

Wani Mseeew yaja tsaki acikin ransa Remote din tv yaja ya kunna business news yana bibiyar labarai on G20 updates, yaci gaba da kalla hankli kwance,For more than 20 min masud na tsaye akansa
,ande gaya masa aika amma
Ba'ace yaje ba kuma ba ce masa komai ba...da sanyin kallon gefen ido ya bishi yaga babu alaman fushi ko gajiya atattare dashi Da wasa wasa Yaron yafara shiga ransa,ko yanxu ma kansa akasa take as alwys cikin kkrin yin masa ladabi...
Dan haka ya hadiye girman kansan
He has to swallow his ego too nd ask him abt the girl

"Yace
Mas'ud.
Chapter 47 · 0% Book details