Sashe 37
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Liya jeki ce masa ina son magana da shi..daga gefe taja ta dake.
Liya ta wuce gaban motar sum sum tun kan tayi magana
Ya nuna Mata hanyar komawa tuni ta juya jikinta na rawa sbd yanda Sam baya sakin fuska ko daukar iskancin kowa ko kadan Dan ko uwar dakin tasu hanadi tsoro da shakkarsa takeji baresu
wucewa hanadi tayi ta fasa shiga wajen abhay din tana dan satar waiwayen qofar part din dan tasan Sarai bazai wuce akwai mace cikin part din ba Kuma har cikin ranta takaici takeji da tsoro dan idan tagansa da Abhay tasan abhay da mugun neman Mata ko baibisu ba suna biyosa sbd shi babban mawaki ne,celebrity ne.
Liya ma sebinshi da kallo take aranta Taya uwar dakinta kishi,dan ko ita datake mai aikin bauta gani take inda itace hanadi batajin zata iya biyewa ruwa bare gwado ya mata kafa,aganinta da itace da tuni ta matsa an aura mata shi.
*****
"...Bangaren su zairah kuwa tun safe dasukayi sallama da yenge ta wuce aikinta yengen
Ma tun daga nan ta fice sashen maikatan gidan yin sauran aiyukan ta
By 11 zairah ta dawo dakin sun shiru babu kowa
,kayan jikin ta ta sauya ta samu yar shimi mai kyau ta saka daganan ta haura saman gadon ta ta hau baccin wucen gadi akan ana kiran zuhr zata farka,ko wani nisa baccin baiyi ba taji ta kasa samun sukuni ta fara juye juye,nan jikin ta ya fara mata wani zirrrr zirrrr yana cak cakin ta kamar ana cakuda mata jini,juyi akan juyi har taji kamar bazata iya daurewa ba,a hankli ta farka ta bude idanun ta,wani abu taji yana mata yawo kamar ana tsikarar ta can ta sosa wajen ai kamar an watsa mata kaikaiyi haka taji,ko ina ajikin ta ya amsa da cakki,cikin sauri ta hau sose sose abu kamar wasa har yayi worst tafada kan gadon tana roling akasa tana yagar fatar ta tana muskudawa kamar mai bori"Innalihi wa inna ilaihi rajiun..
take furtawa ganin babu sauki ga duk jikin tan ya fara kumbura hkn yasa ta shiga sake hawayen ta suka fara xubawo tana kuka a hnkli
Turo kofar akayi Just in time sai ga yenge ta shigo ciki "subhanallhi zairah..meyasame ki?kara fashewa da kuka zairah tayi tace jiki na ne..kaikaiyi..
Kinada maganin kaikayi?its hurting me dan Allah ki taimaka min a rikice yenge ta taho zata zauna akan gadon ta duba mata tuni wani warin magani ya dake kofar hancin ta da mugun gudu ta ja da baya
",zairah qamshin meye haka ajikinki?ai..ai..man da kika shafa ne yake miki qaiqayin a ina kika samo cactumine?
kara fashewa da kuka xairah tayi tana kan susa cinyarta cikin rudewa tace man
Mene?ni ban shafa man komai ba yenge ta jawota kasa da karfi ta yaye bedsheet din gaba daya ta watsar akasa,gaba daya zaira ta gama rikicewa tana jan numfashin ta sama sama ko inan ta na mata tsinannen radadi,ki jirani ina xuwa karki hau gadon ma ki cire kayan jikinki..
..yenge tana gama fadan hakan cikin tsananin jin tausayin ta da gudu tayi waje site din su umma baraka ta nufi ta shiga neman magani,ba jira zairah ta tube kayan jikinta tsaban radadi da azaban susa bata tsaya neman ko towel ba ta dinga juyayi daga ita sai bra da pant akasa
Tana kuka sosai
Wayyo Allah na,
Wayyo mama na.
Inna lillh wa inna ilahi rajiun..tana jin karar bude kofa ta dago idanun ta da sukayi ja cikin sauri tana jan zuciya duk ta galabaita kwayar idanunta sunyi lufu lufu fuskarta Carbe carbe da hawaye
Tana daga idanun ta caraf sai taga bingel na shigowa,dan lumshe idanun ta tayi hade da baqin cikin ganin tan ta kau da kanta ta cigaba da susa tana kukanta a hankli
,wani tari bingel tayi kamar wacce zata tuntsire da dariya sai kuma ta karaso gaban ta tana wani taku Cike da kilibibi
"Ke baki da hankli ne zaki Tube ma mutane gandan gandan dake babu kaya,miye kike nunawa a Wani kazamin jikin naki?mstww taja tsaki..
Dataga zairah bata kulata ba wani daka mata tsawa tayi"ke im talking to u..nace meye haka kinxauna mana da pant da bra kamar wata karuwa...
zairah tace ni ki barni,..a mugun kufule ta fadi hakan bingel ta fashe da muguwar dariya tace,bazan barki ba ai dakin bana ubanki bane dazaki tube mana tsirara kina sose sose,haka kawai zaki tada borin kazuwar ki ki birkita ko ina sannan kice kar amiki magana kedin wa?ko se kike aga ni,yo me za'a gani?mtswww karuwa kawai
..da zairah kamar zata amsata amma sai taga bata iya yin hakan ba sabida tsaban radadin daya gume ta yana caccakar jikinta,fuu bingel ta fice bayan ta sake tsaki...
ko wani minti 10 batayi ba sai gata ta dawo ita da hanadi.
Littafin na kudi ne ACCESS FEE IS
300#VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.
OR MTN vtu tran via 08060712446
Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
[10/29, 4:15 PM] The DUTCHESS🌟: *♡TAKAICIN WASU🌺*
_the destiny untouched.._
_A nigerian historical fiction_ _*WATTPAD SURAYYAHMS*_
_Brilliant writers association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_
*19...new friends!*
Fuskan Hanadi ce ya bayyana abayan bingel Cikin tafiyar ta na iko da ixxa ta bankade kofar kamar wacce zata ballesa ta shigo ciki
,hannunta ta dora akan kugunta tana yaba ma wajen kallo mai dauke da walakntaccen gatsine,nan ta maida kallon ta kan zairah din"Up nd down take kallon haddaden surar jikinta dayayi mata muguwar haske da kyau,hade fuskarta tayi tamau tafara tambayarsu.."so Whats going on here?wata shegiyar ce take mana hauka a gida.. "ke miye haka?ta daka ma zairah dake roling akasa tsawa
Da uban rawar jiki bingel ta matso
"Allah ya temaki madam hanadi gata nan tun safe take sose sose i askd her why sai tace min wai ni.. ni..."karuwa"
Hanadi tace
"What?karuwa?
A gidan nan,..tace miki karuwa?..to haukar me takeyi haka babu kaya ajikinta ko iskancin ne itama?..ke dauko min bulala i cant talk anymore..da gudu bingel ta wuce ta je nemo dorina
zairah ta shiga kokarin mikewa a daddafe da alaman zata dan zauna a hnkli tana kakkare jikin ta duk ya tattashi ya kumbura idanun ta sunyi ja tazama abun tausayi "muryan ta na dan rawa tace,maam pls hear me out..Ban san me ya faru ba but my skin is really itchy,...wani tsawa hanadi ta daka mata"So what?
Shud i start dancing nd hooping like a frog sabida jikin ki yana miki kaikaiyi
And why r u naked ma tukuna,mawa kike nuna ma pant da bra..bingurl,kimin sauri..are u tryn to seduce me?ke lesbian ce ko,zairah tana fama da radadin kaikayin ta girgiza mata kai,aguje bingel ta turo kofar hanadi ta amshe bulalan data shigo dashi batayi wata wata ba ta zabga mata agadon baya,"wani ihu mai bala'in kara zaira ta fasa taja baya tana kara sosa jikin ta da sauri kuma a birkice
,i wll teach u a lesson bake yar iska ba ne ?u have guts ko?ta sake warba mata a kanta,wani cak numfashin zaira ya dauke,a gigice tafada kasa sai birgima kawai takeyi cikin radadi da azaban kuka,nan kuwa hanadi ta same gangarar cigaba da suburbudan ta
blue black ta mata ta zazzana mata jiki da duka kota ina,ga zafi ga radadin kaikayi..
yenge ce ta shigo dakin ahankli amma bata iya yin komaiba illa rakubewa jikin kofa tana boye hawayen tausayin zairah dake sauko mata...
"Im not ur mate kinajina?daga yau in ina magana kina magana sena tattaki...ta dungureta..filth..Kina ji ko?sai na cire miki idanunki,da sauri zairah ta ja baya ganin saura kadan ta kuskure mata kwayar idanu da zuka zukan nails
..gwanin tausayi ta shiga gyada mata kai tana ta kukanta a hnkli..
Can data gaji ta Jefar da bulalan akasa ta juya tana kallon bingel
"Lets go out of here.
Ta ja wani fixga tanufi kofa bingel ta tabe baki tana murmushin mugun ta tabi bayan ta
Da mugun gudu yenge ta taho ta rungume zairah data fada kasa a tsomare tkamar yar kaza bakajin komai sai zazzafan saukar numfashi da sheshekarta wanda inta ja sa zaka dauka ranta ta ja baki daya,yenge ta share hawayen ta dake tsittuwa
"Zairah Kiyi hakuri"
Pls im sorry kidena kuka,ban samu maganin da wuri bane sanda na zazzaga,im so sorry..itama ta fara kuka zairah din ma sai kukan takeyi yenge ta rungume ta ahnkli bata kuma damu da kaikayin itama ya shafeta ba,da kyar zairah ta dan nitsu tayi shiru yenge ta jawo ta ta mikar da ita akasa ta shahshafa mata maganin ako inan ta nan da nan wani baccin kunci da takaici yayi awon gaba da ita.
Yenge ta dade tana kallon ta cikin tausaya mata jikin ta yay rada rada da shatin kaikayi uwa uba zanan dukan da hanadi ta gama mata A hankli ta share hawayen ta ta kalle zanin gadon zairah dake yashe akasa fuskn bingel ne ya bijiro mata sai taje waje ta dawo dauke da cob webing stick dashi ta dauki zanin taje tayar a dustbin aranta tanata harsashen gaskiyar faruwar lamarin.
'why is my heart teling me dat saka mata abun nan akayi?but this is pure insanity meta musu?ai dama na gaya mata wannan matar bazata barta ba..tana wayannan maganganun aranta tana kimtsa dakinsu ko ina ta gyara ta sauya ma zairah sabuwar yadin bedsheet ta yar da shimintan shima acan waje, after like 2 hrs zairah ta farka still ita tahada mata ruwan wanka ta taimaka tayi harda alwala kafin ta fito ta samu harta shimfida mata dadduma.
zairah ta ta wuce wardrob din ta ta bude jiki a sanyaye ta jawo riga da zani na duty uniform din ta ta saka ta gabatar da sallan zuhr,bayan ta idar ta dade tana zaune ita daya can kuma sai taji kamar an dafa kafadun ta,ahnkli ta dago kai suka hade ido da yenge,haka kawai ta ji wasu sabbin hawayen sun wanke mata fuska,"kalman
Nagoden ma da kyar ta iya furtashi tagaya ma yenge.. daf gaban ta yenge ta rusuna cike da tausayawa ta rungumo ta ta cigaba da bata baki
Tana kwantar mata da hankli She is as soft and calm as her looks.