Sashe 54
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani bin inta tuna wahalar da wafiyya tasha na barace barace da nema mata gata bayan fitowar su a prison domin ta setaga ashe ita ba komai takeyi yanxu ba....
Tunanin datakeyi kenan har Bata ma san sanda bacci yayi awon gaba da ita ba,5.am ta farka ta jira fjr tayi karatun qur'ani wanda yake tamkar alkwari ne tsakanin ta da wafiyyar tun tana yar kankanuwa tace yata komin yayane "ki fara ambatan Allah kafin kisa komi na duniyar nan agaba,gashi abun har ya zame ma zaira jiki duk dama kwata kwata karatun tartil tayi na complete qur'an ixufin ta sittin din cas amma saidai bata da haddan su sosai,each mrning takanyi dede gwargwadon kima sannan tayi marmaza ta kintsa taje aiki sede yau ko tsakiyar karatun batayi ba aka kwankwasa mata kofa,a gurguje ta karasa ta ajiye agefe ta taho tana tambayar waye ne
Tasha mamakin ganin mas'ud a tsaye,but taji dadi kuwa dan dama tana so ta gode masa akan yadda ya rufa mata asiri taga maman ta ajiya,Da dan murmushin ta mai sanyi tace
"Ahhh Mas'ud katashi lpya
Atakaice Yace kalau
Gaba gadi ya fara isar da sakon sa babu yabo babu fallasa ayanayin sa"..yace
Zairah kiyi sauri ki shirya yanzun nan zaku tafi..oga yace agaya maki,Wani rasssss gaban ta ya fadi tace Tafiya?
Zuwa ina..Yace wallhy bansani ba,ki fita ki tsaya awajen motocin dana paker awaje in 5mint pls karki bata lokaci kinji Yana gama isar da sakon sa ya barta awajen looking so confused yayi gaba,bakinta Wangale ta tsayaa bin bayan sa da kallo..
Is not free
ACCESS FEE IS
300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.
OR MTN vtu tran via 08060712446
Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
[11/15, 7:51 AM] Pretty KITTEN: _28♡TAKAICIN WASU_
_the destiny untouched.._
_Is not free access via 0152983148 mohd sule surayya gtb 300,contact;08060712446._
28...in reality..
Ganin babu sarki sai Allah yasa tayi saurin komawa cikin dakin,nan da nan ta jawo towel da niyyar zata daura tadan watsa ruwa kafin ta futo amma zai taji an danna mata horn da karfi da alaman ana jirantan ne dagake,jikin windwn tayi makakale taja
labulen ta leka kadan sannan ta tabe baki ta sake ta nufi bathrum agurguje ta wawwanke fuskanta da jikin ta ta sauya pant da pad tayi disposing ta jawo regula maid dress din ta ta shirya cikin sauri sauri ta fito.
Wasu mahaukatan motoci da jifajifai kirar pagani huayra bakake kirin tagani a parke duk an jera su bisa layi su goma sha agaban sashen sun.
Inba wani waje mai nisa ko mai hadari za'aje ba tasan nashwan baya daukar kowa dan ayanxu mas'ud shine nasa Tunda aka dauke sa ya share sauran drivers din sa tare dashi kawai suke fita
To yauma duk tarkacen security ne acikin motocin inda taga mas'ud din na tsaye a gaban mota na kusa da tsakiya da alaman babu kowa aciki ogan kawai yake jira, ko wani minti 2 da fitowa zairah batayi ba kuwa saiga shi ya fito Yana takawa daidai yana tattalin jikin sa cikin sassayar qasaita uwa dan sarki,surar jikin shi ya sha kwalliyar Aldo bianchi slimfit suite in no-nonsense colour,ko inashi ya kimtsu sarai cikin shape din madedetan zaratan damtse da faffadan kirjin sa da basa wani boyewa Wata muguwar qamshin tomford stom brecker ne ke biye dashi inda kansa yake kyalli kamar na jariri,so black nd shiny.. wayarsa ne kawai a hannun sa but its seem like
Kullum sai tagansa da sabon waya the oda day was maroon yau kuma taga wayar ma kalar kayansa ne wato true mens blue suite tun daga nan zakaga gold din da akayi lining tana wal wal tana bayyana tambarin BMF a baya kamar irin na apple phone koda shike kamfanin appl din ne ma suke kera masa shi cos he own nd patner big deal in technology nd telecomunication
Kowa awajen sanda ya rusuna kai cikin girmamawa suna gaishe sa amma bai kalle kowa acikinsu bama bare ya amsa
He loves keeping a straight face gaba gadi yake tafiyarsa kallo daya yayi ma mas'ud ya bude masa owners coner ya shiga ya zauna shidayan sa
Tsaban bibiyar sa da kallo zaira kusan mancewa da kanta tayi sanda daya daga security ya mata hannu tayi sauri ta taho ta zauna a dayan motan dake jerin su sannan suka bar gidan.
Tafiya kawai sukeyi babu tsayawa zairah Tun tana iya danne kwakwamr da cikin ta yakeyi harta dawo ta soma juye juye ita daya.
Babu abunda ya sauya har sanda akaci awa daya da rabi a hanya can kamar za a ma fita a gari sannan aka dauki hanyar wani babban kamfani
wanda Badan ta gani a rubuce ba girma da tsarin wajen da ya bala'in bata tsoro
kamafanin jirgin sama ne na wani old mayor general khaldun sa'ood hamood of the usmc amma shi baya nan yana US da familynsa dan haka kaninashi Admoral kamil hamood ne ya turo zai wakilice shi.
Zaira tana ta kallon sararin samaniya No wonder naval Helicopters ne ya cike wajen, su adm kamil basuxo da motoci bama sai uban security hade da na nashwan sai abun ya mugun bada citta kowa yana kare uban gidan sa zaira ita kadaice mace tana biyosu abaya kamar yar tsana...
Can bakin wata haddayiyar hall suka dosa,inda aka tsare dukan securitys daga bakin kofa daga nan zairah bata sake ganin masud ba shima
gashi tun xuwan sun se wajen wani karfe daya aka fara meeting din alokcin yunwa saura kiris ya hallaka ta.
Juyin duniyan nan tayi amma ina duk inda ta juya bakon fuska ne bata san kowa ba Can dai ta daure ta nemi wajen da akeyin sallah,tabi bayi tayi fitsari ta kusa shanye rabin ruwan randar alwalansu tsaban yunwa,tana gamawa taji duk cikin ta ya kulle hanjinta ya harde ya dunkule waje gudu haka yayi ta kugi har ya gaji dan kansa ya dena.
Haka taja gefe ana idar da sallah kuwa anan ta samu dungu ta mike ta kwanta danji tayi kamar bzatama iya takawa da kafarta ba,"wani haushi ne yake hauwawan ta haka kawai wanda bata san dashi ba yunwa yasa ta tsit da yawu kamar me sabon laulayin ciki tayi nan tayi nan dakanta taja kufulallen tsaki ita daya, sam bataga amfanin kawo ta nan ba,ita kadai acikin maza kusan nawa?wani nauyi da kunyar hakan takeji..she felt really embrasd deep down within her tun da sukazo nan din altho yaune hakan Ya soma faruwa, she kept wondering but why her? bayan ga tulin maza atare dashi?aranta she was like ina masud din yake ne badashi akeyin komi?can taji kamar itama tana mugun bukatar ganin sa Hala ta samu bayanai da hanyar samun abinci ta wajen sa dan bakaramin azaban yunwa takeji ba..
Thinking of food caraf daga bayanta taji kamar ana mata magana da kakkuaran murya
"KON is asking for his lady maid.
Ai ahujajan ta mike tsaye tace yes
Here i am gani nan fitowa tayi a daburce tana gyara zaman zanin uniform din ta da dan mayafin ta
Nan da nan Mutumin ya mata jagora suka koma ta sama tawani faffadan waje,sashe na daban taga yayi da ita..Wani katon glass slide ne suka bude musu hanya dakan su sai suka shiga ciki,tana saka kafafuwarta taji wani daddan sanyin ac ya daki kirjinta, Its a big beautiful restaurant ko ma ace da wajen eating palour amma da alama na zallan manya ne,dan koda ta daga idanun ta baifi mutum biyar ne agaban ta ba
Babban meeting ne mai tsawo so
Refreshement break akeyi babu tantama
So acikin patners dinsan Kowa da irin kalar kasaitar da kuma irin abincin dayake ci,altho wasu sun shigo wajen da body gurds ana tsaye akansu, amma kamar shi kon bai ambace kowa ba se zairah dan bai cika son waitress sunayin serving dinsa abinci ba..
All his life kallon karuwai yake musu
One of the reason why ya dauko zairah aranshi he was like
Ai Aikin ta ne shi sam babu ruwan sa da inda zaikaita
Daga waiters se waitress in thy due unifoms kowa yana ta aikin serving nan itama ta jona su tayi masa nasa jeren abincin perfectly
Ahaka ta koma gefe taja Tana tsaye har ya gama cin abincin yana famar rigaman sa,qamshin abinci gaba daya ya gama galabaitata tanaji kamar ta balle ta shiga cikin su tayi wawa take idanun ta sukayi ja..bakinta yanata tara yawu
Anan ma alalace sanda suka bata awa guda sannan suka koma meeting din zaira ji tayi bazata iya ba suna fita ta dawo dan wanda suka rage ta samu a plate already wasu daga cikin securty har sun rigata da kyar dai ta samu tadan lallashe na plate daya tasha ruwa sannan taji tadan dawo hayyacin ta
5.30pm na yamma ta fito jikinta a muce duk ta gaji babu abokin hira bare wajen zama a huta nan ta same wani shima ya rakube yanata buga game da wayar sa, out of boredom"ta dan kare masa kallo kamar mejin shakkar furta maganan can ta daure dai tace masa sallam!!yana juyowa tace sannu ina yini.."bayabo ba fallasa yace lpya yana kkrin ya mike tsaye yace sun gama ne?ta girgixa kai alamar A'a tace pls ammm mas'ud nake nema ko kagansa?yayi jimmm kadan mas'ud mas'ud tace wani dan tsiriri baki haka kullum yana tare da sir kon
Yace ohhh ai PAn oga zakice..tayi karamin yake tana kallon sa,ta yaya ma zata san har sun laka ma mas'ud wannan suna.well ya cancanta dan ita kanta tana jinjina ma yadda yake aikatuwa a hannun nashwan badare babu rana babu gajiya kamar wani engine"
Yace ayyah kina neman sa ko,shi ai bai zauna ba sabida oga yakan dorasa akan wasu aiyukan
Na Musamm in zamuyi full day meting irin wannan.
Amma karki damu dole ne zaixo nan bada jimawa ba shi zaixo yayi driving dinsa ko kina bukatr wani abune?...kai kawai ta girgixa masa alaman a'a sannan ta masa godiya ta juya ta bar wajen.
Gefe kadan akasa kan tiles din matakala ta nemi waje ta rafka uwar tagumi Haka tayi zaman kadaici da uban yunwa da
Gajiya ba'a tashi gama meeting ba se an daf za'a kira sallahn magribhal