Sashe 56
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallo daya tamai taji ta makale in shock tana kallon tsabar kamaninsu dan badan ta hadu da ABHI yau da safe ba da bazata taba gane bashi bane anan yanxu dama murya ne ya bambamta su karara so Data gaishe su shi kadai ya amsa ta shima yana binta da bakon kallo baice mata uffan ba,sama suka haura dashi da nashwan da alama a daki zasu ci abincin dan haka ta tattara ta biyosu dashi,turo kofar keda wuya suka sake hade ido da abhay sai shi bai kuma dauke nashi idanunba,har tagama serving dinsu ta koma gefe ta tsaya yana kallon ta....
Daga yanayin ta da kayan jikin ta He already knws she is a maid dan haka
Baima bata bakin sa wajen tambaya ba,but the girl look special har ransa yaji yana so ya sata magana dashi,ga wani uban shiru da wajen yayi,ya kalle nashwan yaga fuskansa a adaure yawani hade gabar da yamma tamkar bai bata yin dariya arayuwansa ba abincin ma a dakike yake ci kamar bazai kai cikin sa ba
..abhay ya kwafe idanun su duka wainar ya deba dayawa ya tura abakinsa Se ya fara taunasu da karfi Yum yum
Ya wani lumshe idanun sa
"ummmmm
This food is amazing" Ke kikayi ?ya kalleta weirdly..kanta ta ta sunkuyar sannan ta gyada mashi ahkli tace yess sir
Yaji dadi sosai data amsa shi
U are the maid huhn
Meye sunanki?
Ta dan kwafi idanun nashwan taga hanklin sa yayi nisa kamar ma baiya wajen Tace zairah sir..Drink din ya kurba sannan ya kalleta yace zairah?
Ta gyada kai,bai sake cewa uffan ba
Har suka kammala
So nash wasnt looking funy kawai se ya mike abunsa da niyyar zai tafi
Dama ya biyosa ne suyi maganan wani kamfani,nd now he met nice breakfast and the mysterious zairah..
abhay yana da neman mata sosai shima amma nashi niman matar dede yake dana celebrity life dinshi "he is a price tagger,he set high standard for his flirt,shi bakamar Abhi bane dan baya kula Mace in bata cika cikakkiyar mace ba.
Few hrs later zairah tana tahowa daga backyard bayan tagama kwashe kwashen kaya dago kanta da keda wuya ta daga nashwan na sauka da stairs tare da masud a gefen shi da body gurd guda biyu da alaman fita zasuyi...
Wani sanyi taji aranta atleast she will be alone now,a gurguje taje ta aje komi ta fito ta sace jiki zuwa main chambers koda zata hadu da yenge
"She misses her so much,tafiso yau ta wuni mata kafin ace ma ya dawo.
Aikuwa suna hade ido yenge ta daka tsalle tace..
Zairahhh
Murmushi zairah tayi suka rungume juna...yenge
Kwana dayawa
Tace hmmm bari kawai yar uwa ya aikin ne?zairah u look pale,hannun ta ta riko tana kallon ta da kyau,Zairah ta dan kaucar da kai ta maida kallon ta kasa"im fine fine kalau nake yenge u knw how it is ai aikin ne kawai nothing else..yau dai naga sun fita ne shine nace yau sena ganki..yenge tayi murmushi tace
Im sooo happy my friend"...murmushi me sanyi zaira tayi ahnkl tace mama na tazo fa?.cike da mamaki yenge tace really?to kaini mugaisa mana wow namiki murna".wallhy kinji dadi..Zairah tace ..no no its pastense dear
Tace ma in baki hakuri kinsan yaya abun yake masud ne ma ya shigo da ita a sace..yenge tace ohh ok..Ai babu matsala Ina amsawa,nan ta dubi gabar tace muje can today its friday kinsan hjy turai tana organisng feast ma mabukata Zairah tace really? Ok muje
Babban fili ne mai kyau an kawata shi da rugs da carpet yara da manyan almajirai anata karatun qur'ani kowani layi ana bi ana rarraba musu abinci..
Akan wani shade suka zauna akan wasu fararen plastic chairs suna kallon abunda akeyi daga nesa..
Hjy turai ne ta bude taron da addua sannan aka babbada kyautuka
The event was really amazing honestly,
Tace Suwaye wayann can?
Zairah tayi nuni da wasu manyan mata
Da sukaji manyan sutura,hannun su da wuyarsa yaci uban gwalagwalai.
Yenge Tace ohh hjy maryam da hjy aishe duk Kawayen hajiya turai ne Nd U wudnt wanna knw them cos thy are bad news dan basa da hali mai kyau basa ragar ma talaka wannan abun ma da kiga sunxo?ba har cikin ransu bane sunadai bin hajy ne kawai dan asan dasu a fannin temako..
Zairah tace hmmm tana binsu da idanun ta adan rude can dai kamar bazatace komi ba tace Amma meyasa madam hanadi da sauran basu fitowa
Tun ranan ni ban sake ganin ta ba
Yau kuma nagane ashe sir abhi yana da bro?gaskiya naga suna muguwar kama da juna..
Yenge tace ai inkaki bi na gidan nan zakita shan mamaki its a long story to tell...aiKo Madam dinma tana nan kawai aiki ne yasha gaban ta amma wata rana zaki ganta ba bingel tana zagowa
Zairah tace tab di
Ni Sama sama nake jinsu dan sai inyi kwana biu ma bata shigo ba
Daga nan sukaci gaba da yar hirar su suna kallon mutane har aka watse can sashen su yengen taje tana bata labarin mutanen gidan kaf da kamanin su da aiyukan su ananma tasan sunan abhay tasan cewa shi da abhi twins ne banafsha kuwa abunda yasa ba a ganin ta sabida tafi kashe dukan lokacin tane wajen zane da dauke dauken hoto,hira sosai sukayi shiru shiru har yamma yayi daf karfe 5:30 sannan ta mike tana kakkabe kayan ta tace ni zan koma ciki, yenge batayi kasa a gwiwa ba ta gode mata tun anan sukayi sallama dan baso aganta anan takeyi ba,.. As usual sauri sauri take tahowa kanta akasa dan hakan kusan dabiarta ne Tana bude kofar kunen ta yaci karo da karar tv daga downstairs wani sautin kuuu cikinta ya bada sanin cewa har ya dawo"Saukowa ta inda yake tayi batare datasan dalili ba befor she realise that sai taga mutum a kime a zaune yana jujjuya remote din tv a hannun sa he look sooooo angry
Irin bacin randa baya boye kansan nan,sikini ta kama hanya zata juya
Kamar daga sama taji ance
"Zaliha"
Tsyuwar cak tayi dan bata gama daukar cewa koda ita ake magana ko a'a ba
Har ta juya zata wuce taji dirar sautin sa
Ke Bakiji na ne are u deaf or dump?
Da sauri ta ta dawo tana kallon sa fuskarta dauke da mamaki
Zaliha kuma?
Waye kuma zaliha
All d same tace
Im sorry sir,wani tsaki yaja...yace
"Ina bukatar abinci
Yana gama fada ta amsa ta bar wajen
Cikin gaggawa taje ta fara hada abincin kafib yayi taje tayi sallah,can sannan ta taho dining dashi baiya falon bata same sa anan ba,hakan yasa ta shigar masa dashi daki..Salam excuse me sir..tafada tana aje abincin duk dama ba ako kalleta ba Kallo daya ya ma abincin ya ture kasa sannan ya mike ya zauna cike da masifa "Nace kikawo min abinci not this garbage..kije ki dafamin abinci asalin abinci dnt u ever serve me this disgusting thing.
Hakuri kawai ta bashi,ta tattara komi tayi waje batare da ta bata lokacin ta ba So tunda dare ne she just tried to make pepperoni spagheti da brown meatballs iya kushel baka isa kace abincin nan bai ja ra'ayin ka yasa ma kwadayi ba
Kayan miya yaji,ga spices, ya kuma soyu daddan Qamshin sa har yana kakkama mata makworo a simple serving tray ta jera in a white plates masu murfi agefe ta hado da ginger drink
Mai sanyi...
Tana ajewa gaban sa,sanda ya dau lokaci kafin ya kalla can ya dau fofrk ya cak caka sannan ya debi kadan yakai bakin sa...yayi jimm dashi can ya yamutsa fuskar sa
A hankli
"Get lost
Da sauri taja kafafun ta tayi waje
Washe gari was weknd so da wuri ta taho domin tayi aiki wknds aikin yakan dan mata yawa sakamakon weekly general sanitaion datakeyi Inda take goge komi ta shasshre ko ina ta wanke na wankewa
By 7am har takai masa tea by 9 ta fito da break fast ta jera masa yana nan yanata faman mita awaya da mutanen da bata sansu ba
Sau uku tana mayar da wasu abubuwan data dafa tana sauyawa da wasu
Dan Sun shafi kusan Awa guda cur shi bai ci komai ba kuma bai barta ta huta ba Daga yace
"I want this .tana kawowa bazai ko kalla ba zaice akawo abu kaza ko lallai shi da abu kaxa zaici Abun yana mugun damun ta amma takasa samun karfin gwiwan nunawa daga yes sai no,tray din juice ne a hannun ta tana kan aikin jeka ka dawon kuma har yanxu bai fasa ba ya kalle miyan timatir dake wajen yace
"I want Boiled soup not fried..i want it now..Haka tasake jan stew din taje tasaka akan gas tadan kara masa ruwa dan kar yayi kamar an soya shi,she look down duk jikin ta yayi sanyi tana saukowa dashi alokacin ana neman wani karfe 11 ne na safiya,budewarta kofa ke da wuya bata hankara ba taci tuntuben da abu kamar gini seta tsorata tasake tray din ba batare da tasani ba,nan danan miyan gaba daya ya facalu ya kwabe musu ciki,dago kanta sama yayi dede da saukar wata makuwar mari akan fuskan ta
"Holy shit"!!!!
Matar ta fada da hatsala tana duban inda miya ya barbaje agaban hadadden milano gown din ta fuskarta kamar zai fashe tsaban haushi
...cikin gigin zafin mari da fargaba zairah taja baya da sauri tace pls im sorry ma..matar ta sake kai mata mari mai kara sanda ta rusuna kasa dafe da kuncin ta..
"Kimin shiru"..u stained my dresss
Kinsan ni wacece kuwa?who employ i here..ni sa'ar ki ce wani tsawa ta buga a harzuke kamar ranta aka tabo,zairah tana rusune tsaban zafin marin har wani dum takeji a kunnen ta,zatayi magana matar ta sake tsareta cikin malbalin masifa'zaira tana ta satar kallon ta ba tantama sigar su daya yake dana madam hanadi,dirin jiki,haske farin fatar su da fake tsarin gabobin jikin su na surgical makeup