← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 176

Sashe 59

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cike da mamaki nala Tace nash kuma?meyayai,meya hadaka dashi,tun kafinn ya ansata ta harxuka ta haura masa da fada.."nail kada ka kuskura kataba mun nash...let him be..."dont u dare touch him im odering you now cos u wont find it funny with me,.. azafafe ta karashe har tana cin karo da stiring,tsaki ya ja ya sauke ajiyan zuciya a miskilan ce yana tir da ita aransa
"Ke Zaki zo ne ko bazaki zo ba?tace
Ina kake?"nan karar shigan sako ya iso wayarta..ta duba taga an rubuta j laye street pointer ya nuna akan ma titin datake yake so basu da wani nisa sosai tanayin gaba tasha kwana sai gashi nan a tsaye yana mata hannu.

Wani Waina kan motar tayi harta iso gaban sa da sauri ta sauko kasa cikin mamakn ganin sa ahaka ...wajen babu kowa Daga shi sai shi no car no body guards shidayan sa yana gantali akan hanya,as usual yasha wankan gayu jean nd tshirt na dolce nd gabana ga uban neck chain da earing a wuya da hannun sa sede ba irin na hauka ba,abun wuyar da mannen kunnen san duk da diamon akayi su nd he look xtrmely classy nd tough..tace whatz going on
"No car?..ina gurds din ka bai ansa ta ba Ya bita da kallo cak ya tsayar da idanun shi dede kan stain din gaban rigarta ke kuma meya same ki haka?ya naga ranki abace...ta yarfa suman ta baya uff forget itttt ..
nashwan ne...koda shike ba laifin sa bane laifn waccar mayyar ce data like masa,but honestly nagaji,nail karka si kaga tsawan daya daka min..wai gidan ubana ne za'a cewa a akurki?that whore hanadi call me a mistress.
Nail ya hade ransa cikin izgili yace
Enough nala
Ke kika nace musu ai what do u xpect?

Tace Oh to shikenan mutum bazai yi soyayya ba dan bakwa shiri dasu

"Yace No no abar ma maganan haka
Ni na yafe ji,We have alot to discuss,its more impotant..yanxun nan ma baba ya bar nan

Tace Baba kuma?lapya?meke farune
Wai Ya naganka a haka.

Yace Lpya kalau nala karki daga hanklin ki,tace to muje gida why we stuck here.?

Kallo daya ya mata yace Ah'a bazamu je ba anan zamuyi maganan

Tace Why..

Yace mata For security reason

Zatayi magana yace nala kin manta nace akan saurayin kin nan zamu tartauna?
U knw them ako ina sukan bibiye makiyansu.

Pls Ki tsaya ki saurare ni dn baxamu sake tattauna maganan nan a ko ina ba
Dad also oder.

Tace Ok to inajinka me akayi ma nash?Ta wani fada a matse irin koma miye ne dai bazata sauya ra'ayinta akan sa ba,nail ya hade rai da har Yayi niyyar shareta amma sai yaji har makwronsa yana masa zafin ganin yar uwan sa bayada da wani rayuwa sai nash ya matukar kin wannan dabiar nata dan ya tsane yaron sosai..ya kasa daurewa yanata kallon ta da haushi irin ke damuwarki kenan arayuwa nash?"Me akayi ma nash"kawai zakice? ya kalleta yace like seriously? nala ta masa shiru 'Ok fine muje gida kawai naga alaman babu amfanin magana dake inde akan yaron nan taja tsaki
Msww..kasan da haka shine zaka kirani?"waike meyasa baki da xuciya ne yanxun nan kikace ya zageki Meye ajikin yaron nan da zaki like masa,he is no angel he is a devil..

Wani tsawa ya dakar mai axuciye tace Enough nail..ahaka nake mutuwar son shi .i dont care if he is devill or helll.
Nashwan hakeem wamako nake so
Ina sonshi har abada akan son shi ko mutuwa nayi babu ruwanka

Shiru yayi Ganin ta dau zafi kuma yasan inya amsa mata shirin sa zai iya lallacewa kawai saiya danne nashi fushin atake...
"But i care abt u nala!..a hnkli ya fada mata ta inda sigar yayi saurin karya mata zuciya
Taja ta harde hannu ta kau da kanta gefe.

Tace
"Nail,Ina son shi.
Each time i breath i feel the intensity.
Ina mutuwar kaunar nashwan nail..
Mesa har yau bazaku fahimce ni ba...

Dan shiru yayi yana kallon ta can yace"Its ok.
Na fahimce ki..but
Bazan bari namiji ya maida ki baiwar sa ba,i mean cant u see,gaba daya yaron nan ya sa baki daraja naki familyn nala kinki mu kin guje mu Nd he neva respect you..it hurts..nifa dan uwan ki ne..baba ma baijin dadin haka wallahy

jikin ta yayi sanyi Tace no ba haka bane.. but ok..sai kuma tayi shiru cikin rasa kalman da zatace probably she cant deny that
"Ni babu wanda ya isa ya sa naki ku ok?"family ALWAYS comes first..data fadi hakan sanda nail ya juyo ya kamo hannun ta ya damke cikin nashi xai magana ta dakatar da shi,"bacewa nayi na barsa ba..i love him but not over u guys kune baku fahimce ni ba.
Beside ynxu haka fushi nakeyi dashi
Im not like that whore hanadi..ni de bai isa ya takani in barsa haka kawai ba...

Nail yace yes now this is my sister.

Tayi rolling eyes"Amma kada ku sake kuce xaku taba shi dan bazan taba yafe muku ba...yace no bawanda ma ya isa ya taba shi,to Kafada min meye ne?Ya dan kalle ta are u sure...tace yes Meye ne

Gyara tsayuwarsa yayi...yace
Babe.."Baba ne ya samu wani babban kwangila..wannan kwangila zata Share mana hawaye takaimu matsayin da har aljanna babu me bamu,kwanan nan zamu dawo kamar su,koma mufisu...im sure lokacin mune yayi.

cike da mmaki Tace What?..kasan me kake cewa kuwa
Har Akwai matsayin daya wuce aljanna?
Nd whats that "zamu fisu"dakake cewa akan suwaye ake magana

"Yace southsong mana..dad ya samu wasu kwararan mutane da lawyoyi,har an masa cinikin rabin filayenn dake anguwar BREW PARADISE dake can yankin NORTH
..wato anguwar late MAYOR HAKEEM WAMAKO Kode ince Miki nashwan wamako tunda shine rightful heir ..

Atake Nala ta birkito idanu waje zatayi magana
"Duka Hannun shi biyu ya jefa a iska sigar ta tsaya ta saurare sa kafin ta tanka"nasan hala bazaki so jin haka ba..amma Baba ya ce takan sa zamu fara..kinga yankin north yafi kowane yanki farinjinin jama'a dan mulkin adalci da tsananin kyautata rayuwar dan adam aka zantar

West crew, South crew, duk sun mutu amma har yau ba'a wani damu dasu kamar north ba

So kowa jira yakeyi asake gina anguwar, daga kan talaka har masu raunin arxiki.. kuma daga zarar nashwan yace wani abu tofa shikenan
He will definately be like his father
THE K.O.N
Kuma hakan bazai taba mana kyau ba.
I wont allow that in ina numfashi

"So now u will kill him?

Yace NO..nala ni bance kisa ba

"To meye zaku masa,kanata bayanin da bana ganewa Ta fada a raunane kuma a zafafe

Yace Ok Relax..
Babu abunda zamu masa,baba ne yake so ya zafafa game din bawani abu bane..jiya an tabbatr masa cewa that old thug mayor Aseem yabibbi kan crucial stake holders da politicians ya gama toshe duk wata hanya da familyn mu zata sa kafa a BMF..baba yace lallai da alama BMF
Zata tashi nan da watanni takwas hala ma bazai kai haka ba ai duk yasan shirye shiryen su"is alot of fame girl,endless money we gon be limitlessly rich kiyi imagining ace duka duka kudi da qaddarorin mayor aseem dana mayor hakeem an hade su awaje daya gana powerful investors
...thats heavy cash girl..zamuci kudi musha kudi mu yayyaga kudi.

Runtse idanun ta tayi"Ok ok stop ya isa haka nail
Forget abt tht bmf stuff ni bana fahimtar komi damuwata nashwan ne Meye nashi aciki?dan Allah kada ku saka sa a wani matsala..can u plss let him be?

"Nail yy furxan iska yace im sory hakan ai baxaiyu ba
Nashwan dole ne ya shigo ciki cos shine BMF shine NORTH
Witout him duk bazasu motsa ba.
Kinsan kuwa wahalan da baba ya sha kafin ya kafa wannan kwangilar samun filin?

Tace ok to what next?ba ance kowa yasan filin yankin north na mahaifin nashwan bane?...nashwan fa yanada strong lawyer nd a guardian,..attorney general mahdi yazeed ina fatan dai kun sani..?
"Yar dariya nail yayi
Yana me cusa dukan hannayen sa a aljihu.."mance da wannan duk angama dasu"...ai abun siyasa ne in har kana da jigajigan mutane na rufin asiri da amana to shikenan komi zai iya yuwa ba
kawai gaftarar anguwar akayi aka lallaka ma filayen tax exudation
Akace gwamnati ta karbe ta sayar dan an dade ba a waiwaye wajen ba ai akwai law din dayace haka
...baba ma yaso ace duka yankin aka danne amma baiyu ba sabida karfin tsaron da aka sa akan gadon nashwan din So iya abunda hannun mu yakai kai muka amshe...
"Nala tace hmmm
Wani nannuyan ajiyan zuciya ne ya kufce mata"so wht now?50-50 da arxikin maraya ko?...yar dariya yayi yace babu maraya ai sai ragu.. lawyn san nan Wayo ne dashi,ya gargame komi 30-70 ake we own 30...Nashwan still own 70 But all the same Ai Ance the journey of 1000 miles begin with a step..

Tace hmmmmm
Mu kuma me namu aciki yanxu?
Yace goyon bayanki muke so,ya dan marairace yace musamman ma
Ni..."nala daga zarar gobe an sanar da su cewa 30% north yanxu namu ne
Da ni da saurayinki zamu kara akan matsayin sa na KON da ake laka masa yana shasharewa,yanxu de ni da shi mammallakan north din..i dnt realy care in yafimu karfin iko...dan ina me tabbatar miki da cewa sena kwace title din nan duka wata rana.
Kinga Bazai yiwu ace sarakuna biyu suna mulkan gari daya ba ko...
"I nail khaleepa will be the real KON.
Kamar tsohon sojan daya zauce haka ya tsime yana fada cikin isa da iko

Sama da kasa nala take kallon sa sannan ta wani babbake da dariya mai karfi ta dago yar yatsan ta tana nuna shi

"K.O.N..nail u?habawa nail sunan ma be dace dakai ba

Cikin jn haushin dariyar nata yace eh to saime?zaki bani goyon baya koko?

Gyran murya tayi Tace ehmm ehmm
"To be frank xan tsaya akan duk wani cigaban familyn mu babu gudu babu ja da baya..amma maganan title din KON im definately nashwan's number 1 fan so gudluck bro
Chapter 59 · 0% Book details