Sashe 35
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wasu mahaukatan kitson shiku ne akanta manya da kanana indan akai babba daya layin sai ayi karami siriri guda daya, tsawon shikun har gadon bayanta jelarshi nata lilo sabida yanda take jujjuya kai tana gatsine,taci uwar jan jam baki dan karamin dan kunnen emirald ne a kunnenta dark green kala daya da komai na jikinta dake kama da shimi yabi jikinta gabaki daya
Cikin yar tsawa da bude ido tace ma zairah.."Are u blind?zairah ta dan kalle ta da kyau,suna hada ido ta sauke ma fuskarta mari sanda ta dafe wajen a gigice
.."Ina wasa dake ne ina magana kin min shiru kina kallona?
,no one dare keep mute on me,in ina magana dake dole ki amsa ni da sauri nd in words,nd respect,"..bingel tayi saurin chabe maganan cikin kilibibi"rankishi dade Gashi ma Tana zaune kina kitsaye,hanadi ji tayi kamar an sake huta ta,wani rolling idanun ta tayi"get on ur kneels!!! Slowly nd painfully zairah ta sulalo kasa ta rusuna kanta..hanadi ta yarfa kitson ta baya cikin jin kanta
".wai Ke wata irin jaka dabbba ce,so dama u wont eva get down from that bed sabida dan ubanki baki taba ganin irinsa ba ko?, sabida yau kin aje shamammen hakarkarin ki akan gadon da ko uwarki zata mutu baza taga irin sa ba ko? Akkace miki aikin bacci kika xoyi?
Zairah tayi kamar zata dago kanta ta amsa amma sai tayi kyam sabida magananun suna mata zafi kuma tana da zafin zuciya.. hanadi tace Im talking to u,da sauri ta mike da dan fushi ayanayin ta kamar dai zata iya wanka mata mari hawaye ne taf fusknta saita ta mugun bata rai irin hade rai na rashin kunya nan cike da dakewa Da sanyin murya Tace i heard you,ta watsa mata harara a kasa kasa batare da ta dago idanun ta ba...Sorry for sleeping....dan shiru hanadi tayi tana ta kallon zairah sabida batayi tsammanin hakan ba,she tot dat mareta ma kuka zatayi tayi tana bada hkri danta samu filin wataya ta,but da alama yarinyar tana da taurin kai,wani doguwar kazaman tsaki taja tace
"Sorry for sleeping ko?Zairah tana shiru,i said sorry "sorry what?da mugun tsawa tayi tambayar,a hnkl zairah ta daga ido ta kalle ta kamar zata fashe a hnkli tace..."im sorry maam'
Take note,dont u eva sorry me witout the "maam"ni ba sa'arki bace..
Zairah ta kau da kanta gefe a hankli batace mata uffan ba
Yenge ce ta shigo a hankli ta rakube agefe tana jinsu
"Sai na koya miki hankli.."None of u is here to sleep,in bacci ya kawo ki ki koma kan bulan da kika fito..anan kam aiki ya kawo ku.. now get to work..
Yenge da ba'ayi da ita bama ita ta amsa ta da karfi kamar yar primary tace"Yesss madam hanadi"..wani giggima kai takeyi
"Bingurl..ta kira bingel cikin british slangs Dinta mai shake da kadadi da rigima.."Ki gaya mata ni wacece in ba haka ba,i will surely screw her ..muniya.. jaka kawai..Juyi tayi fuu zata bar dakin taji dirar Sautin muryan zairah kamar daga sama"Tace Kedin wacece?wajen ya dauke tsit dan Daskarewa hanadi tayi tana me duba hagu da daman ta cikin kokonta..irin ma ni akayi ma wannan tambayar? what the heck?bata kara scnd ba ta juyo ta kalle xairah"
Kikace ni wacece?
Bingel ta tabe baki tace tabb dijam Lallai baki da hankli
"...Bingurl..
Hanadi tasa ihun sunan ranta a matukar bace
'Bring this gurl out now...ure FIRED ....
Ta nuna zairah
Zairah ta wara ido
Kamar dagaske bata san metakeyi ba
"No no am so sory maam, dan Allah kiyi hakuri..ohj ma god Did i say sumtin wrong? wayyo Allah na pls Forgive my language pls maam
Badan na bata miki rai nayi tambayar ba,i just want to knw who you are...cos... no one tell me..quiet sacarstic ta karashe tana sunkuyar da wuya uwa munafuka tanayi tana mitsina idanu
Maganan ya mugun yi ma hanadi wani iri aranta dan ba'a taba mata hakan ba tuni sai taji kalmomi sun dauke abakin ta cak,...bitch,she sound insultive..
amma fuskan tausayi irin zairah baya nuna mata hakan..to metake nufi da kalman no one tell her who i am irin gani yar shisshigi ko?lallai ma yarinyan ashe haka take da reni?to kuwa zata ci ubanta,insha Allahu mun kulla...tana gama zantukan nan aranta ta juyo tana kada kai wani daka ma bingel tsawa tayi tare da dacewar ta same ta a dakin ta,bigi bigi ta bita suka fice kamar jela
"Karamin tsaki zairah taja ta karkade jinkinta ta koma ta zauna abakin gadon ta,banda kallon mamaki da tausayi babu abunda yenge take binta dashi dan tasan muddin suna gidan nan to dole ne zaira ta sauke kanta ma hanadi.
Nan ma Bayan gaisuwa banu abunda ya hada su yenge black beuty ce tsiriiya sosai bata da ko alaman manyn nono akirjin ta,but her beauty is damn illuminating da alamun ma bata kwaliya but for sure kallo daya zakama fuskn ta kaji sam sam baka damu da tsiririn cin ta ba itace me gadon da yake kallon dungu
Sukuma nasu na kallon juna
For 2 days zairah da yenge ne kawai a dakin bingel bata dawo ba kowa tana harkan gaban ta normally altho zaira in ta fita aikin ta bata ma dawowa sai goma kuma tana dawowa in batayi sallah ba to zakaga tayi bacci
Yauma Da safassafe ta tashi ta haura site din sa on time dan A ranan ta na farko data fara aikin she was a bit earlier tana faman jere jere da sanin abubuwan aikin sabida kitchen din shin kamar ba'a taba yn girki aciki ba haka yake
,sannan komai kala daya ne a site din sa,fari kat,ko baki kirin ko fari da bakin a hade,hatta fenti da design din jikin bango da rugs duk kalar kenan
Aranar farko sharp sharp ta dau towel ta goggoge kan kitchen island da sauran work tops bayan nan tayi tsayuwan minti talatin tana jiran lokacin da aka babbata ya daidaita kafin ta hado Masa steamy spermint tea ta dora akan royal tea sets farare kal ta fito dasu
A hankali take bin ta walkway da zai kaita har bakin kofar dakin shi,cikin kulawa as usual ta tura kofar kamar maijin tsoron kar ta dago shi a bacci,it occur to her that kowa ji da kansa yake a gidan kamar demigods nd godesses haushi ma suke bata.
Fully ta shigo ciki tana me kare ma ko ina kallo, kullum sai taga kamar Dakin yana kara sauya mata dan girman sa yafi karfin Ma ace dashi normal daki don yana da girma sosai its like an apartment on its own babu abunda babu aciki Har da private palours guda uku in lobby foyers daya na bin daya step step ne kawai ya rarraba su
A asalin tsakiyar dakin aka kafe Wani sharbaben bed swing irin gado mai lilon nan domin shakatwa daga ganin drwer littafai dake gefen shi kasan anan akeyin lokacin karatun books ko ince novels dan wajen a kimtse yake bata ma tsaya duba meye dame aciki ba
White and black king sized canopy bed dinshi is by the right handside kuma a kullum inta shigo mutum ne a kwance fuskan sa gaba daya a rufe da duvet Bata taba ganin komai ba illa siffar sa na mutum saiko in yay juyi ko tari
Bata tsayawa kalle kalle ta aje tea din akan glass Oriented table ta juya ta fice kamar yadda aka tsara mata tayi girki kala kala, Dinning hall dinshi tayi dasu cikin sauri taje ta shiga jera mashi warmers din abincin shi Akan dinning table Sai dai ayadda ta aje haka ta dawo ta kwashe ba ko taba.Littafin nakudi ne ACCESS FEE IS
300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.
OR MTN vtu tran via 08060712446
Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
[10/29, 4:15 PM] The DUTCHESS🌟: *♡TAKAICIN WASU🌺*
_the destiny untouched.._
_A nigerian historical fiction_ _*WATTPAD SURAYYAHMS*_
_Brilliant writers association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_
*18..the scraps*
Bayan kwana biyar har yau bingel bata dawo ba tana can sashen hanadi tana mata bauta Dakin hanadi irin dakunan ne na yan gata yan gaban goshi meant for disney world princes Anyi masa kwalliya da kalar pink da fari with littl touch of red here and there an kuma rubuta katoton Holla bella Da abu mai kyalli A gaban round multi spring italian tuff bed din ta mai shegen fadi da laushi duk trow pillows da tarkacen pink nd white teddies sun cika kai
Babban Dressing mirror ta is standing at the righ side of the room yana kallon gadon nata inda ata left side kuma hanya ne wanda zai mika ka zuwa super ourageous closet na kayan sawa mai dauke da babban changing nd dressing coners.
Daga nan akwai small passage da zai mika ka wajen wankan ta shima tamkar daki ne mai zaman kansa but evrthing there is pure pink towels rolls, designer bathrube har clif hangers komai da komi kala daya, kana fita daga bathrum next passage zai tsadaka da mini libarynta wanda shima yana kallon kan gadon ta ne,acike yake fam da kala kalan novels cook books da xclusive fashion magazines.
****
Hanadin ce a bathrum din ta tafi awa guda tana wanka Tana kashe shower ta nufi inda towels dinta ke rataye ta janyo daya sannan ta goge sassan jikinta da suka jiqe sama sama, ta daura towel din a kirjinta bayan minti goma ta fito tana kanshin shower gel da sabulun baroco baroco,wani large pink towel ne a jikinta dayan kuma a daure a kanta ta nadeshi tam kamar turban fuskanta ya kara haske da kyau ta karaso gaban mirror dake cike da turararruka da yan kayan kwalliya da na shafe shafe masu dauke da logon sunan ta na hernadi cosmetics
ta jawo stool din mirror ta zauna sannan ta dauko man sabulun ra a hankali ta riqa
shafa man kamar baza ta gama ba, bayan ta gama ne ta karasa closet din kayanta ta bude ta dauko peplum blouse da skirt din yesmin etugar baqi mai pattern din purple ta saka à jikinta kayan ba karamin kyau yayiwa jikinta ba