← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 120 OF 176

Sashe 120

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kallo daya yama zaira dake can nesa dashi tana bacci sannan ya dauke kansa,cikin wata kasala ya maida bayan sa ya jingunu da chair a hnkli ya fara furta kalamn hasbiyallahu wa niimal wakeel,la haula wala kuwwata illa billahi Astaghfurullh ahaka har bacci yay awon gaba dashi Ko da ya tashi da asuba akan gadon yajuyo ya ganta still tana kan bacci sai yayi kwafa ya mike ya shiga bathroom don yin alwala.

Karfe bakwaida rabi na safe ya fito daga wanka yana goge jikinsa da karamin body towel
idonsa ne ya sauka kan zaira dake kwance hankalinta kwance tana kan bacci still yayi yana kallonta,aranshi jiyake kamar bai taba lura da irin hasken fatar ta ba sai yanxu don fara ce sosai farinta irin na larabawa kan kafafuwanta da laps dinta masu daukan hankali ya kuma sauke idonsa akai
Alokacin bata da maraba da tsaraici don tuni zanin dake jikinta ya tattare sama ya kama gabansa duvet din ma duk tayi gefe dasu, wani kasala ce ta saukan Mai a lokacin sai ya karaso kusa da gadon ba tare da yasan yayi hakan ba
har lkcn idonsa na kan rabin cinyoyin ta, a hankali ya kuma sauke idonsa kan kirjinta yana kallon abinda ya kuma girgixa shi,tubarkallh.. kadai ya iya furtawa a zuciyarsa ba tare da ya ma san yayi hakan ba kayantan ya bi jikinta sosai ya mata dasss saidai cukuikiya rigar ta daayi yasa wuyan rigar yadan fada pink bra tasa inda jelar hannun ne kawai ya nuna,sosai ya masa kyau yayi mugun haska masa fatan wajen karasa wa yayi kamar wani Mara lfya ya duka dai dai kusa da ita yana kallon kyakkyawan gentle face dinta da picht lips dinta da bata taba masa kwalliya ba hannun shi ya daura a hankali kan kirjinta yana shafa wa,wani irin shock ya ji ya ziyarce shi

Sai ya mike da sauri kamar wanda ya tuna wani abu ya bar wajen bai kuma kallon inda take ba,

ko minti goma cikakke ba ayi ba ya gama shiryawa ya dauki wayar sa ya fice daga dakin kamar ana hankada sa.
[11/28, 1:34 AM] Pretty KITTEN: Fannin mr mahdi acikin daren ya fara aikata abunda nashwan ya saka shi,hakan kuwa baimasa wuya ba sabida ayadda zaira tayi reacting doc har ya gaggaya ma mutanen sa cewa ya riga yagama da ita bazata iyayin komai ba ranan ma a gidan sa ya aje wafiyya akwance akasa da zimman har saiya sami duk abunda yake bida a wajen zaira sannan ya bada ita,da taimakon kwararrun trackers da hackers tsaf mahdi yasamo location din doc said sambo..

Cikin dare karfe biu dakarun sojoji gudu biyar suka dirar masa cikin gida
Daukar cak akayi ma door dinsa aka gwara a gefe aka banku har cikin dakin baccin sa aka haska shi

A firgice ya tashi yana zazzare idanun shi ya dauka ma ko barayi ne wasu mahaukatan
bindigogi ya fara gani akan sa kamar yafarajin kansa kamar yana mafarki,"

"kaine said sambo?a tsorace ya gyada kansa,tun kan ya gifta ido aka wani shashi da wata makahuwan mari"ina marar lpyar daka sace?doc said dake jin kamar zai sake futsari yafara cewa kuyi hkri tana cikin can,yana nuni da varanda agefe ta waje da sauri biyu daga cikin sojojin sukayi waje suka ganta,yay alama ma na cikin yace found her sir..tashi tashi ka kaimu muganta da kafarta
..stupid..are u mad..,doc sa'id ya farga a tsotace duk ya dauka hakan ne yana tashi kuwa yaji gwaf an buga masa kafar sa da wata sanda,ina duka daya kafarta ta karye tun ma baije kasa ba ya kuma jin gwaf akansa wani azaban duka da gindin bindiga aka doka masa a tsakar kansa,suma yayi atake amma atake suka farfado dashi da wata sabuwar nauin muguntar.

daya daga cikin su ne ya wni finciko sa waje ya watso sa a kasa tsakiyar gidan kamar yay jefa da paper,nan mr mahdi ya shigo cikin gidan inda direct akayi masa jagora xuwa gaban doc sambo almost 6 torches masu balain haske aka dalla akan sa mahdi ya masa wata muguwar kallon kagama kadewa...

sannan ya tambaye su ina marar lpyar?
Nan da nan aka kaisa wajen da wafiyya take aka haska masa fuskarta sosai kamnnin ta ya futo xarrrr kamar Allah ne yake nuna mai

kallo daya ya mata jin kirjin sa na tsananin bugawa aikuwa yana ganin sarka danyen axurfan dake makale kafarta sai qiffff ya yanke jiki aka gansa ya fado kasa a gigice yana wani doka babban salati,wani razazxanen rawa jikin sa ya fara bai iya tashi tsaye ba hanklin sojoji kaf ya koma kansa,sir ?sir?
Wani dauke numfashi sama mr mahdi yayi,"haska min fuskarta da kyau,dukan hasken touch din aka haska
Da bala'in sauri mr mahdi ya isa gaban likitar dake layi?dukansu mamakim ganin yadda atake mahdi ya sauya jikin shi da muryansa suna rawa karkar yace"..ka tabbata wannan itace marar lpiyar wannan itace wafiyya maman zaira?doc ya gyada kai alaman eh, duk dama ba a cikin hayyacin sa yake ba gudun kar a kara gigita shi ya kakalo magana,wa..llhy ita ce,dan Allah kuyi min rai,wani makahon mari mahdi ya sauke masa afuska,did u knw who she is ?u fool,wani cakumu wuyar sa yy ya shakuresa da kyar aka bambare shi daga jikinsa ganin doc sambo yafara kakarin mutuwa..

Take him away ku kulle minshshi kada ku bari kowa yasan cewa yana hannun ku,a atake sojoji hudu suka aikata hakan aka bar mahdi da soja daya,
hasken ya amsa ya xo daf ya saka giwansa agabanta yana dada haskawa cikin kokrin gamsar dakansa cewa ba mafarki ko kama bane tabbas wafiyya wamako ce agaban sa,yace innna lillahi wa inna ilahi rajiun inna lillahi wa inna ilaihi rajiun wani azaban kuka ne ya barke mashi agaban ta ya shigayi kamar wanda yaga gawar uwar sa akwance
Yafara kirar ta yanajin kamar xata amsa, Maam maam hajiya wafiya?,soja yaga abun ba sauki tuni ya sara yce sir she need quick medical attention sir,..nan kafin mr mahdi ya dawo hayyacin sa da kyar ya mika mai torch din shidakan sa ya dauko ta ahannun shi ya durata a bayan motar sa.

Shida kansa yake tuka motar yana kuka sosai tuna baya,da dukan alherin da wayannan mutanen suka masa arayuwa,a ganin mutane aikin kawai yakeyi dan kudi,but shi awajen sa mayor hakeem wamako da matar sa wafiya tamkar iyaye ne awajen sa wanda bazai taba iya butulce musu ba,

Shidai har yau bazai taba manta yadda suka raine shi suka bashi kulawa tamkar dan cikinsu ba

Farkon rayuwar sa a titi suka tsince shi an masa duka an yasar dashi akasa,haka kowa ya ki daukar sa amma wafiyya ta nace dacewa ita zata rike sa tun a lokcin basuma saka ran cewa zasu samu nasu dan ba rayuwa me inganci suka fara basa suna nuna mai son tsakanin su da Allah saidai gudun sa idon mutane da yanayi irin na rayuwar su na masu tsananin dukiya yasa sukayi mishi komi na rayuwar san a boye cikin gata da nuna so suka ma kaishi can ketare inda karanta law ,duk dama mayor saida ya gaya ma abokan sa yana da dan riko..

Alhamdullhi daga baya bayan mahdi ya girma segashi an ma same asalin iyayen sa,Since then mahdi ya ke daukar familyn wamako da matsayi mai girma da daraja..har yau matsayin iyaye yake jinsu.

Nisan tafiya sukai inda suka doshi wata boyayyar villa mai kankararun sabbin gidaje 4000 duplex irin na brew paradise anguwar baban sa na north

daya daga cikin plan din nashwan ne daya tsara to angama ginawa just few weeks ago amma baixo ya bude bama a can gidan daya aje makan sa suka sauka aka shigo da wafiyya ciki, tun suna tafiya yasa aka kira medical emrgency within 10 min helicopter wamako ya sauka awajen dauke da gwararrun likitoti da mataimakan su.

Dake kaf mahdi ya san su,baiji wani dar dar ko fargaba ya kyale su da wafiyya.

Likitocin sunfi awa uku dukan su akanta amata wannan amata wannan,har wanka nurses ne sukayi mata suka tsaftace ta tsaf suka da sauya mata kaya
Kafin ace ankira fajr wafiyya tay fes ta dawo cikin kammanin ta..

But she is nor moving or awake
Duk abunda ake idon ta a kumshe yake kamar mutacciya

Dandanin bacci mahdi baiyi ba jeka kadawo kawai yake kamar yaci kudin aiki,kansa kamr zai fashe tsaban tunani..in dai wafiyya tana rike da zaira to tabbas zaira wasim taxo duniya kuma an haifeta kuma itace yarinyar da nashwan yake zama da ita

Bai taba mamaki da ikon Allah ba amma yau saiyaji abun na nemanfin karfin kwakwalwa sa,but he really want to know how why when who what happen?wata muguwar zakuwar son ganawa da wafiyar ita take ciccinshi yana ji kamar ya hura mata lpya akirjin ta ta tashi bayan Likitoti sun kammala sun fito nan suka masa kwakkwarn bayani cewa babu wata matsala,cos she was even on self curing stage,da alaman tun tuni take fighing a kwkwalan ta danta warke duk dama bata samu kulawar daya dace ba.
Likita yace zasu cigaba da xuwa suna dubata as usual yarjeniya sukai akan bazasu taba gaya ma kowa ba.

Washe gari da safe karfe 7:30

Fannin nashwan yana barin zaira Falon sa ya sauko jin yadda wayarsa yake ringing yasashi saurin neman waje ya zauna, daga screen din yy yaga its mahdi nan da nan Ya kara a kunnen shi yace ina kwana baima tsaya an amsa shi ba yace To ya ake ciki?
Wani shiru yaji kamar ba kowa rike da wayar,while daga dayan bangaren wafiyya ce agefe kusa da mr mahdi akwance take har an ma bakinta takunkumi da inhalator,tun safe da suka ga juna da mahdi take hawaye har yanxu bata dena ba,mahdi yay shiru ne yasa mata shi a speaker sabida ta dada jin muryan danta koda xata budi baki tyi masa magana..

Daga wayar yay daga kunnen sa ya kalla yaga is still reading yace ko dai mahdi baisan ya danna kirar bane? Wafiyya ta shiga zubda hawayen tana wani kasallalen murmushi dake fitowa tun daga kasar xuciyarta tanajin kamar muryan dan nata yana warkan da ita

Bata iya motsi ko magana dake ma jiya cikin daren ma kawai aka fara kokarin ceto ranta.
Chapter 120 · 0% Book details