← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 176

Sashe 11

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zaira kuwa Ta damu da ita sosai but at some point she do feel she have to let her be.

da karfe 10 na safiya cikin shigar su na talakawa kuma mabarata suka kama hanyar filin taron.

By 4pm baqin zasu iso but tun 10am suke Wajen dan umarnin mamanta ne sukasan ce agaba gaba,ranar
Anan ma sukayi sallah sukayi komi

can da aka sanar cewa bakin suna hanya,toh Memakon zaira taga kwanciyr hankali a fuskan mamarta seta ga wata mummunan fargaba bugun xuciya da tsoro ya dulmuyeta,tini saitaji ta a dame dahar xata tambayeta se kuma ta tuna da halayya irin nata na shiru shiru da tsananin xurfin ciki,tasan bata da niyyar gayamatanl komai ne shiyasa batace mta din ba.

But she realy hope is for good dan bata taba ganin wafiyya ayanayi irin wannan ba

Suna wajen har 4pm ya buga,by then rana yay sanyi yan kauyen su sun fito kwansu da kwarkwatan su manyan mabarata su sune makkil ababban filin wanda aka zagaye shi da pure white opening band duk jikin sa an rubuta logon BMF da gold yanata sheki

Tunanin yanayin mutanen sam bai darata ba sabida zairah ita macece wacce kwata kwata bata damu da irin rayuwan masu kudin nan ba,batajin ta tsanesu amma kuma bata jin shaawar irin rayuwar su..

Daga nan Wani rikitaccen Surutayya ne ya gauraye wajen ayayin da wasu dalla dallan motoci bakake da farare sol suka kunno kai cikin kura duka headlight finsu yana blinking atare.

Sumewar tsaye zairah tayi tana kallon abunda tunda uwarta ta diro ta duniya bataba gani ba.

The atmospher was filled with fame, warm elegance,high standard luxury and powerful sophiscation.

Ta gabanta daf daf motocin suke wucewa ayayin da taketa famar kirga su aranta,na manyan manyan kusoshin guda ashirin ne casss.

"Five white range rovers,five black mercedes benz maybech five white roll royce and
5 black indigenous mesarati.

Sai mabiyansu akwai manyan jifa jifai SUV da MATRIX na alfarma in difrnt brand colour and size nd shape which daga ganin su u can be sure na deligate ne da security
.Littafin na kudi ACCESS FEE IS
300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.

OR MTN vtu tran via 08060712446

Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
[10/20, 8:31 PM] The DUTCHESS🌟: *♡TAKAICIN WASU🌺*
_the destiny untouched.._

_A nigerian historical fiction_ _*WATTPAD SURAYYAHMS*_

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

*7..king of the north"...his mothers voice*

Saukar dirin motocin yasa Tuni filin ya rikice kowa babu abunda kake gani afuskan sai zaucewa da juyin idanun mutane a waje guda kowa yana mika wuya domin yaga shaharrun mutanen SOUTHSONG mansion da BMF.

Koda shike ance ba manyan bane zasu zo yau yaran su ne.

amma duk da haka kowa a zake yake a filin duk ansaka idanu akan motocin su sakamakon ba a taba ganin ko dayansu a fili bare a san kamannin su ba.

Wani irin official convoy suka hada wutar gabar motocinsu na wal wal cikin yanayin slow down atare ayayin da kowani brand din mota take biye da yar uwanta cikin sanyin tuki koman su a nitse sam basa hanzari.

Tsayuwar motoci ashirin a filin yafi karfin na minti goma amma babu kofa guda daya da aka bude bare wani ya sauko.

Securitys da PAs da sauran deligate da suka taho a jifa jifan sune suka cike ko ina suka kewayesu sojoji da yan sanda anata kokowa da mutane ana ririike wasu ana tura su baya kamar dabbobi.

Alokacin Ita kanta zairah mancewa da
kanta tayi dan kuwa duk wanda yaga tarin dukiya kyau da takamar da yanayin su yazo dashi dole sai ya girgiza

Duk hayaniyar dumbin mutanen dake wajen basu sauko ba can sanda aka nitsu akayi shiru sannan motoci ashirin nan suka fara buduwa
Sannan ba a lokaci guda aka bude su one by one body gurds ke budewa
Inda duk wanda zai fito zaka ga tambarin sunan sa kona kamfani ko brand dinsa ajikin golden colour placard dake haskawa agaban motar sa.

Motoci biyar na farko wato kirar range rovers wasu manyan mata ne guda biyu suka fara saukowa inda gold placards din gaban motar yaa nuna sunayen su a inda aka rubuta
Rot.Hajiya turai mimiko,Dayan kuma Rot.hajiya saddiqa fulani da alaman dukan su lawyers sabida tittle dinsu na attornies da kuma ROT dake nuna cewa su kusosi ne a united nation organisation and rotary international humanatarian club.

A shekaru Akalla zasu kusa raba sittin amma dukiya hutu da ilimi yariga yamusu ratsin da saidai kagan su kamar yan 40s dan atsaye kyam suke.

Farare sol daga gani ba tambaya kasan daga zuriar Mimiko ne,ita hajya turai kanwar mhaifiyar mayor aseem ne so kamar uwa take masa ita kuma hjya fulani dangi mai nisa ke tsakanin su da zuriar mimiko

aure ne ya jefata cikinsu inda ta aure step bro din mayor Aseem wanda tun aurensa na 2yrs ma ya mutu yabar duniya, labarin sa ta shafe azuria ne sabida shi ba dan halak bane dan baiwa ne Wato"mistress'din baban mayor aseem
,amma dayake jinin su ya hadu da hjy fulanin sai sam bata bari sun watse ba.

Sanye suke Cikin shigar alfalmar irin na manyan almuijizan mata hannun su da wuyar su yasha kwalliyar manyan gwalagwalan gwal wanda nauyin kgn su ya isa ya ciyar da dumbin mutanen da ke wajen,very decent suka rufe jikinsu sun saka dogoyen bakaken lafaya wanda baiji shirmen ado ba kuma daga sama har kasa a killace suke kafafun su sanye yake da flat golden brioni shoes komin su daya ne babu banbanci..

A tare da yan mata guda shida wanda daga ganin shigarsu ta koriyar atampa mai tafe da dikin sakakkiyar riga da zani kasan aikinsu na bauta,thy look xctly like royal maids kowacce tana biyo su abaya jakunan hajiyoyin nan ne ahannun su suna tayasu watsa ma jama'a kudi sukuma suna tafe suna daga hannu ma jamaa cike da kasaita aji da girma suna dan murmusawa.

A Jerin motoci biyar dake layi na biyu kirar mesarati mutane uku suka sauko kimtsasun samari guda biyu wayanda bazasu zarce 24 a shekaru ba, kyawawa farare sol masu kama da juna dukan su sun sha wankan carrera y carrera's brand ta black men blazer suit,gashin kansu baqi kirin yana sheqi sai yar yarinya da bazata wuce 17years ba wacce fadin kyaun ta ma understement ne domin komin ta daidai yake babu yabo babu fallasa itama farace sol irin vampire white din nan,abu dayane yakasa buya ayanayin ta wato sakalci, domin kuwa tafiya take a hankli kamar mai tausayin kanta da kasar datake takawa tana dago fuskanta kuwa tuni za kaga uwar shagwaba da son jiki,itama complete official wear tasa na kamfanin stefano bemer riga da wando da turban dinta mai kyau bag and shoes dinta all in white yarinyar ta gama haduwa yar cas cas da ita, kowannen su tare da maid din sa yake

first placard
Na namiji an rubuta rs.ABHAY mimiko dayan an rubuta SPO ABHI mimiko ita kuma yarinyar an rubuta BANAFSHA mimiko.

Abhay da abhi yan biyu ne kuma yayan cikin hajiya turai ne.
So suna matsayin cousin brothers din hanadi aseem ne.RS dake gaban sunan Abhay yana bayyana matsayin sa ne na mawakin pop music dan abay is one of the top rock stars in asia tun yana dan karami

Shikuma ABHI Spo dake gaban sunan sa yana nufin senior police officer amma sosai yake business so yana da manyan brand na saida jiragen ruwa masu safaran mutane da kayan abinci

Ita kuma banafshar karamace,hajiya fulani ta haifeta so ita kamar step dougther mayor aseem ne.

Kwananan ta gama secondry school and she want to be a painter and a photographer.

Next set of 5 cars white RR ne inda wacce take cikin motar tayi kyam sanda ta kara xtra 20 minute kafun nan ta sauka.

Dau hasken golden placard din gaban motar ta ya haska sunan ta boro boro inda ya bayyana bold nd italic letters an zana HERNADI ASEEM ASSIDIQUE
Ita kadaice amma Maiden tara ne suke zagayeta,na goman tana kusa da ita daf rike da tarkacen wayoyin ta da jakarta na kamfanin
Bouchra jarrar dayaji kyau..

Shiru wajen ya dadayi sabida rudewar da masu kallon hanadi sukayi,wasu ma adduar neman tsari sukeyi a zuciyar su dan basu tabbatar cewa ba macen aljanu suke kallo a gaban su ba

Hanadi is a beauty goddess inda sukan su jamaa suka fara kokonto dan basu taba ganin mutumin da halittar sa is very much perfect babu wani kwakaran kuskure kamar na hanadi ba.

Tsaban kyaun fuskanta da shape din dirin jikinta ta zakace da zanen pencil aka tsarata
,hanadi fara ce sol kalar jikin mahaifin ta wani irin flawless kim kardashin skin colour take dashi
,tsayin ta dan daidai ne ita ba qatuwa ba ita ba tsiriyaya ba sannan tana da lallausan fuska shi ba ace dashi doguwar fuska ko ace round face ba hakama suman kanta da dimple point din ta duk dai wani abu mai kyau da kara kyau ajikin dan adam akwai ajikinta.

Anan ma Zairah ta shagala sosai wajen kare mata kallo can
Saiga Afiya yar gidan bacogala wanda a tare sukaje birni sukayi karatu tanata faman kokawar isowa gareta da rawan jiki da alama wani hamshakim gulma ne ya cicciyota

"Aashique ...ashique.. Ashhiquee..
Ita Sunan data ke kirar zaira dashi kenan sabida acewar ta babu maraban kamannin ZAIRAH da indian actress dancer SHRADA KAPOOR duk dama ba ita kadai ta shaida hakan ba tun zuwan zairah kauyen tana karama mutane bila adadin suna kiranta da sunan shrada kuma yana daya daga cikin dalilin da yasa afiya take mutuwar son kallan films din ta and her fav was Ashique da ek villain.

Kamar zatayi tumbul haka ta hankade dan mai gari dayake gefe da zairah din,Jikin ta har na bari ta tuntsire da wata gulmammiyar dariya

"Aash Bakiga wani abu ba,ta sake fashewa da dariyar tan kyakyatawa
..nace bakiga wani abu ba?

Shiru zaira tayi ta dake tana kallon ta da blank expression kamar yadda ta saba yi mata kullum, dan Afiyya bakaramin gadon hassada da iya gulma da kushe abu ta iya ba ...
Chapter 11 · 0% Book details