Sashe 52
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Hanadi tayi shiru tukum Zaiyi magana kenan
Kukan zairah ta katse sa daga bude bakin sa...tace
"Dan Allah kayi hkri Im sorry sirr
Dan Allah kayi hkri
Dama daya tal zaka ban namaka alkwari haka bazai sake faruwa ba .. cike da hatsala hanadi take harararta "walhy sai kin tafi..kazama kawai jaka.
Zaira kota kulata tana ta kallon cikin idanunshi tana rokon nashwan
Da Tunda ta soma maganan Ya wani tsura mata devilish looking eyeballs dinsa in a disgust foam irin how dare u talk to me?
itadai bata fasa ba hawaye take masa kamar an kunna ta tanajin wani fargaba sosai amma ba wani can can ya shige ta dan tasan bata da laifin komi
"Shi Kuwa kodan wannan saurin kuka da hawayen nata yaci ace yau ya koreta he hate her tears he hate her soothing nature.
Gaba daya yanayin yarinyar yana ruda masa kwakwalwa..
tunda ya gane abunda hanadi take buri kenan aranta ta koreta se yaji bazai taba yin hakan ba har abada
Shidai duk abunda suke so dabiar sa ne ya nuna baya so in baiyi hakan ba bayajin dadi aransa
Yayi rau da sexy looking eyes dinsa kamar bai taba gane mai kamarta ba ahnkl cikin sanyin qasaita"Yace waye ma ke?Bakin ta na rawa Tace maid,zairah.
Yace ohh d dirty maid Yaja numfashin sama yana tabe baki
..."you Turn cry cry ko?a hankli ya karashe maganan yana yatsine fuskan sa but in a very mean way
"Come here
ya kira hanadi sukaje gefe kadan Allah kadai yasan me ya gaya mata but for sure koma miye ne bataso ba
Kuma yana gamawa da itan ya ficce abunsa sanda ma ta sasaita kanta sannan ta juyo Ranta a mugun dagule ta daka ma zaira tsawa.
'Ke munafuka da Dallah yi mana shiru..ki gogge wannan kazamin hawayen naki ko in kasheki
.."Kinci sa'a
wallhy kinci sa'a na yau,in nash baida lokacinki amma ni ina da shi...
tamata kallon
Zaki cigaba da aikin ki da kyau bayan nagama da ke yau wani tunkude dankwalin kanta tayi ta cakumu suman kanta daya tamfatse ya xube mata har baya,dashi ta mikar da ita tsaye..tace follow me.. a tsorace suka shiga biyo bayan ta
Zairah ta rasa ina zata sa kanta da ake fige mata da karfi tsaban zafi har wani duhu duhu take gani Har Cikin loundry tajawo ta tana mata tsawa
Bake kazamiya bace?karkiji da cewa yau kin kufce ma barin gidan nan lokacin ki na xuwa yarinya kuma yau sena koya miki tsafta by force.
Zairah tana hawaye amma sam sai taji takasa bata hakri
Itadai tsoron ta duka ne dan ta tsani a bugeta gani take baxata iya jimrewa batare da ta rama ba,"Bingel me kike jira ne? Bingel tace Allah ya taimakeki me kike so ayi tace wanke ta zamuyi
zamu koya mata yadda ake wanki sannan mu wanke kwaklwata,zairah became soo confuse wanke ni kuma?dan ja da baya tayi tana zazzare idanun a tsakiyar su taga bingel ta kunna babban engine wanki ta tuttula ruwa da omo,haka hanadii ta cakuijuyo kayin ta zairah tana tura ta ciki, Kishiga..
. .zairah tana gigrgixa kai tace madam dan Allah kiyi hakri...get in ta daka mata tsawa bata motsa ba suka jawota a walaknce suka cusa ta acikin engine sanda suka tabbata ta walakantu tayi jagwab da ruwa da omo sannan suka kyaleta.
Zairah ta ragube agefe tana rawan dari tana bubbuga kanta da hancin ta tana ta tari duk warin omo da ruwa ya gama haura mata kai
Wawiya kawai jaka
Yar gidan babu...
Mujiya..baqar kuliya kawai ke Kowa ya tsane ki amma kin nace se kinyi aikin
Mayya kawai ,aranta tace thank god ma nashwan din ya tsaneki,look how he dint even recgnised u,, afili tace bakida zuciya kwata kwata...kuma bashi zai hana in jefaki a matsayin ki na kaskantaciya ba
....insha Allah haduwan mu nan gaba bazai taba miki dadi ba..nine karshenki agidan nan
Daga nan sukayi waje,zairah taci kuka sosai sabida bata taba tunanin ana saka mutum acikin engine wanki dan awalakntasa ba
Tafi mintina talatin tana sassaita kanta can ta tashi ta mike a sadade ta koma sashen su batare da wani ya ganta,
bathrum ta fada ta sauke makanta ruwa ta jingina bayan ta da bango tana tuno zagin da hanadi take furta mata duk sanda take mata masifa
Hawayen ta ta tsayar ta fito dan ta qudira aranta sai ta rama koda ta wani hanya ne koda ma ahanata shigowa sashen ne kwata kwata,dan tuni ta gane ita kanta hanadin ba samun damar kafa doka take dashi agaban oganta ba.
Is not free IS
300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.
OR MTN vtu tran via 08060712446
Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
[11/15, 7:51 AM] Pretty KITTEN: _27♡TAKAICIN WASU_
_the destiny untouched.._
_Is not free its 300via 0152983148 mohd sule surayya gtb contact;08060712446._
27...in reality
Washe gari Da safe ta dade akan gadon ta cikin tunanin abunda sukayi mata kafin ta hakura ta sauke ajiyan zuciya ta sauko,dan towel ta jawo ta daura akirjinta wanka ta fada tana fitowa ta shafe mai sama sama da wuri ta gama shiryawa ta fito ta wuce kitchen tayi sauran aiyuka ta girka masa abinci,yau ma dataje bai amsa gaisuwa tar ba bare yakalleta, kuma tun tun tana jera mashi abincin ya daga mata hannu alaman yana kore ta ko bari tayi mishi serving abincin ma baiyi ba
Haka rayuwatar ta kasance like a living hell,gashi dai bata isa tayi ignoring duties dinta ba amma intaje tanayi baya mata ko kallona
Mutunci bare ya mata magana
Har Yau ana neman kusan kwana biyar da walakancin da su hanadi suka mata da washing machine kuma kusan kullum sai bingel ta mata dariyar abunda ya faru aranar..
Dake nashwan kwata kwata baiya kulata Duk sai taji tagaji da aikin kuma haka tayi ta sa kunne ko zataji ance za'a tafi gida hutu amma shiru har Aka cinye satikai takwas masa kyau alhalin tun xuwanta ba a bata hutu ko rana guda ba,inta duba ko ina sai taga wayam an haramta ma kowa zuwa nan ta shashen su yau satin ta daya cur bata sa ido akan yenge ba bare wani na daban..
Banda bingel da mas'ud babu wayanda take memeta ganin fuskokin su sudin ma duk basa daukan wani lokaci sun tafi,jikin ta sai ya mutu murus dan Kullum inta zauna bata da aiki sai ta tuno maman ta wafiyya She seriously missed her ita kadai ce take tunanin zata warware mata dukan wani matsalar ta,.
Yau ma tun safe data farka tana saibi da alaman bata jin dadin jikin ta,yunwa yasa mata ciwon kai hade da bakon ciwon mara data farka dashi,mood dinta was soo down tana ta saibi sede tasan bata isa ta dau wani hutun aiki ba Tana cikin yin goge gogen ta a Hankli taji an dafa ta adan tsorace ta juyo inda suka hade ido da mas'ud da alama duk a tsarge yake yana yi yana duba bayansa kamar mara gaskiya yace.."zairah kina wani abune pls come...da sauri ta tsame hannun ta a kumfa tanayi tana gogewa tana mamakin yadda taga yanayin san duk a daburce se dube dube yakeyi "tace lpy?meya faru mas'ud..Yace no na komai Oga fa?..tasha mamakin jin tambayar nasa ta dage kafadun ta slightly "Na dauka ai tare kuke..Ya ce no na barsa zaije side din hjya turai pls come fast pls ya bude mata kofar backyard ta baya suka ficce atare Uncomtably Tace lpya daiko?da saurin tsiya yake tafiyar sa kuma a hankare Bai amsa ta ba sanda suka ci karo da wata mata abayan wani katoton middle sized bishiyan umbrella daya bazu yayi green,na ado ne so ganyen sa sunyi lufu lufu dark green din ya fito sosai ba lallai aganka in ka boye anan ba
Data hango matar Kanta ne ya wani sara kafin ta daka tsalle cikin murna ta fada jikin wafiyya ta kankame ta sosai
"Mama na. .lumshe ido wafiya tayi ta rungume ta sosai itama duk sai taji komai ya washe mata..tana rungume da zaira tace
.."nagode nagode yaro Allah yayi maka albarka..ta bude idanun ta kadan tagaya ma masud hakan ayayin da ya tsaya kallon su yanayi yana dan murmushin sa wanda ta baje adan kanknin lokaci..
Sincerely speaking yace,zairah dont stay long pls kinsan dokan aikin mu ko?,cike da qamsuwa da nuna mamakin kokarin daya mata ta gyada kai yace Mama ni zan koma ciki
Wafiya ta bude jakarta ta jawo lemo guda uku ta mika masa da kyar ma ya amsa ya bar wajen yana mata godiya.