← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 156 OF 176

Sashe 156

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Haka zaira ta bingire da bashi jikinta duk sanda yaso efortlessly har saida tsumin nan nasu ya sassauta ajininta ya rage karfinsa,daga ita harshi basusan case din ba kenan,he tot naturally take jin muguwar bukatarsa haka,ita kuma duk sanda abun ya tashi mata bata taba gane kansa ba...
..Yau kusan kwanansu shida gobe xasu cika sati guda,dayake ta samu kyakkwar kulawarsa ta fannin sex din sai raguwar abun ajikinta bai wani zo mata da gardamaba banda zazzafar zazzabin dayake sandan ta kwana biyu,da alama zazzabin ne yake kkrin dawowa da ita cikin siffarta na asali,ko last nite ma sau biyu kawai ta kula mijinta,she realized that bata kuma jin wancan tashin hnklin da tsananin bukatar sa, saidai in tayi ta baccinta ita kadai, dama can bata aikin komi agidan,shi da kanshi yake odering musu abinci dayaga zazzabin kamar ya dameta kwana sai shima bai takura ba
Dai Ya zuba mata ido yaga me zai afku gaba.

****"
Yau da safe zaira ta farka tana yamutsa fuska jin yadda hasken rana yake hudowa cikin dakin alaman an bar windown su abude
tunda yaje mrning workout bai dawo ba,so unusual of him ta daga kai ta kalle agogon dake bangon taga wai har karfe 10am,abayn datasa tayi salla ta daga daga kan sallaya ta linke su duka ta mayar dasu maxauninsu,ta hau gyare gyaren dakin tana tsaftacewa,kan gadon su da ko ina ta gyara ta fetsa turaren daki mai qamshi,wani kasala takeji dan tayi sati guda kenan batayi aikin komi ba, ta nufi bakin windown zata kama white drepery cutains da tsaban rashin nauyinsu su kaduwa da kansu,tana kama windown idonta ya ci karo da wani waje extremly green nd beutiful a gidan
,fresh swan water irin omo blue din nan ke kwaranya daga cikin wani waje kamar water fall amma bishiyoyi ne suka mamayeshi,ba abunda yafi dauke mata idanu kamar colourful birds nd duckling dake shawagin su anan,wasu dabbobin ma bata san sunan su ba amma bakaramin kyau sukayi mata ba,tana ta kallon su awajen taga kamar ma conversation sukeyi,duka hannun ta ta saka ta leka kasa sosai tana kallonsu dariya ta dingayi dataga kamar akan abinci ake hayaniyar,ko daga nan yau tasan babu wanda yakai agwagwa iya rigima iyeyi da yanga,
agwawa dayace ta ware kanta ta tsaya baya sunata rikici da yan uwanta akan tazo su tafi amma taki fir,saidai nasu a agwawan farare ne masu dan dogayen neck din nan sai daidaiku da kala kalan yellow ajikin gashinsu,one thing abt them is thy are all neat kamar ana masu wanka,ganin rikicin bazai kare ba zaira tayanke hukuncin saukowa kasa ta samesu, so take itama taje taga dalilin tsayawar wancan agwawa mai kadadin..

Ta bude wardrobe dinta a gurguje wani three gtr rimmed jean ta dauko tasashi wanda ya tsaya iya sawun kafarta ya balain kamata da hartayi niyyar saka t-shirt dinsa ganin bazata iya fita tayi nisa har can da nata tops din ba ta duba duk ba wanda ya rufe cibiyarta complete
Can dai ta zakalo wani cotton body hug fari kar mai dogon hannu shima tsayinshi bai wani rufe cibiyarta amma datasa shi ajikinta saitaji gwiyuwar cirewa ganin yadda ya ma jikinta shegen kyau ya kuma balain dacewa da jean dinta da sleepers dinta hular sanyi daya kwana dashi takifa akanta ta fito tana tafiya ahankli jin inda ko ina a gidan yadau shiru..

Kasancewar gidan na da girma yasatayi tafiya mai dan nisa kafinta billa ta babban woodem door daxai sada ta wajen,a hnkli kmar mai tsoron wani abu takai hannunta ta taba mabudin kofar sai taji ya bude,tana turawa taji iska mai karfi ya fixge kofar ta budu gaba daya sanda gabanta yay mummunan bugawa wani farrrrr taji na kala kalan tsuntsaye dasukayi fiffika suka tashi sama alaman sun ji shigowar mutum wajen,wani tsaftaciyar sassanyar sanyin nature tasoma cin karo dashi, wanda sanyin iskan ya doke gabobinta ya daskarar da ita ya hanata iya motsi guda na taku daya.
Tafi minti biyu atsaye sannan ta sake numfashinta ta bude lumsashun idanun ta ahnkli da niyar sakalo kafarta
Kan capert grass dayaci ubanshi da gyara,xaira tana saka kafa akan ciyawar taji wasu abu daga sama kamar yayyafi suna saukowa kanta daga idanunta ke da wuya taga bishiyashi akanta tana xuba mata wasu furannen wanda tuni qamshin shi ya gaurayeta..
Wani balain dadi tafaraji aranta tana ji kamar ta mutu cikin yanayin data tsinci kanta its seems like naturally in mutum yaxo xai wuce bishiyar ne take reacting to sensitivity sai tayi ta masa yayyafin furanni,taki ta bar wajen sabida yadda yasa ta farajin kanta kamar bata duniyan nan,with each step ta kara sai ya xubo,tana sa hannu zata tare taga wani beautiful rainbow buttefly ya sauka tare da flower a hannun ta zaira ta fara dariya kamar kamun farko,daka tsalle tayi xata watsa su sama taji an capko waist dinta ta baya an mata daukar cak
Wani irin juyin hajijiya ya mata inda ta lumshe idanunta tanajin balain dadin juyin
flowers din na yayyafowa kansu atare,wani jujjuyata yake kamar yar paper sannan ya rangwafota,ta kankame sa ta tsakanin cinyoyinta ta makale shi ta baya yayi suporting bom bom dinta da duka hannayenshi..
Chapter 156 · 0% Book details