Sashe 57
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan haka basa kama a fuska dan taga kamar ma masifar nasu kusan iri daya aranta tace 'kode yar uwanta ne?atake ta tuno maganan da sukayi da yenge"ai in gidan nan ne zaki tashan mamaki"jiya taga me kama da abhi a fuska yau taga me kama da hanadi a jiki da halaye but this one look like a witch a mermaid,farin fatarta irin me tsoratrwan nan ne kamar xaka taba skin dinta jini ya fito,nd she was wearing a very long coiled wig akanta shima ja da baki, ya wani baxu a bayan ta ya malalo har bayan duwawunta Gata coca cola shape,dirarren shape awajenta kamar kwalban mirinda ga hips da boobs din nan uban su,ga takalmin ta sandal givenchy mai bala'in tsini da igigyiyo ma aka daddane su, ta wanici uban ado da gwagwalai Kamar yar sarki,yatsun nan sunsha jan curtex da diamond nails sunyi zuka zuka da su suna sheki
nashwan yana jin muryoyin su sarai daga inda yake amma bai koyi yunkurin tasowa ba
"Ke wata irin jaka dabba ce?u filthy maid are u blind?
Zairah ta girgixa kai cikin sauri tace
"ki gafarce ni madam ban gankii bane dan Allah kiyi hkr ki gafarce ni
A hatsale nala Tace tab kibata min kaya sannan kice
In gafarce ki?sai na sake kwabda miki mari, Baza'a a gafarcekin ba sekin maidomin da kayana yadda yake koyanxun nan na walakntaki yau senaga gatan ki a duniyan nan,ni uwarki ce ai da zan koya miki yin tafiya cikin hankli ko?nace ni uwarki ce?Kima san nawa ake saida kayan da kika bata? A hankl
Zairah ta dago kanta tace bansani ba maam amma kiyi hakuri
"Ai bazaki sani ba sabida kudinsa yafi karfin dukka zuriarku,sai an hada dake da sadakin uwarki kafin a siye takalmi na ..shegiya kawai Yar talaka yar gidan babu kazama'...
Will u get up nd clean this place before i spank u
Meye sunanki?
A tsorace tace
"Zairah
Wani katon tsaki taja,irin sunan bai mata ba,Get me sumtin to clean up fast...ina wash room dinku yake?
A Zairah ta mike tsaye cikin hubbasa ta doshi hanyar dayabi upstairs zata bar wajen ta dauko moper sai ga dirin saukar wani takun takalamin agaban ta,tana daga kai atake ta ja baya dan
Wani irin sautin dumm kirjin ta ya amsa ganin hanadi tana shigowa ta hanyar datake bi wani catwaking takeyi cikin rangwadi tasha fararen kaya kamar wata budurwan fatalwa...
this time ita kadai ce babu bingel,taci uban kwalliya da jan jan baki kafafun ta stiff akan dogon takalminta na rubinacci ta wani sha fararen kayanta ubnsu, flair gown ne dogo har kasa me kamar lace material a hannu da wuya amma yadin mai tsantsi ne so cas cas yake yawo a jikin ta..
.
Dan Gefe zairah taja da sauri dan sosai tafara jin shakkar hanadi haka tazo ta wuce ta gaban ta bata ko kalleta ba sabida gaba daya hanklin ta da imanin ta yana kan nala dake tsaye da miya kaca kaca agaban rigarta
"Sabin Mahaukata muka samu a gidan namu...tana dariyar mugunta tana furta haka cikin kadadi..babu wanda ya tanka face zairah data haura sama ta dawo da mopper tana famar goge miyan dake floor
Bugu daya hanadi taga stain din jikin nala kuma haka kawai jikin ta ya bata labarin abunda ya afku ..
Wani gil gil take dakai kamar tana cikin nishadi har ta iso daf da nalar tanai mata kallon reni sama da kasa
Ta kalli stain din
"Wow!!..setayi yar dariyar iskanci
"What a lovely shade of ultra-bitch ure wearing today...
In a very rude nd mocking tone ta furta..
Nala ta tsaya kyam tana mata kallon banxa ko alamar girgixa batayi ba idanun ta kamar zasu fado kasa tsaban harara taja numfashi tace
"Yes Its ma hallowen costume nd i did be out of it now,so whats ur excuse?
Hanadi tayi shiru ta tsaya tana kallon fuskar ta up nd down ta kure ta da ido for almost 2snds
"Cike da jin haushin
Nala tace meye haka kike kallo na
Hanadi Tayi maxa ta tabe baki tace
"ban sani ba
Sumthing ugly
Ta ya mutsa fuska
Tsaki nala taja tana rau da idanun ta
"Bitch i aint no mirror"
Amsar yaje cakki Hanadi a xuciya amma sai tayi yar dariyae basarwa hahahahaha nan ta
Tayi juyi ta kalle zaira dede itama zata juya tabar wajen kenan tace "ke!!!wai Warin me nake ji haka? Tun kan Zaira tabata amsa Nala ta harde rai tace None of ur business
Cike da iko Tace yes
Its my business ko zakice nan ma a gidan ubanki kike ne,har kn isa ne da zakima mutane iko?
Nala tace.
"In nan ba gidan ubana nake ba ai teritoryn nan na saurayi na ne,kefa?meya kawoki jaka marar kamun kai?
Hanadi ta fashe da dariya."To?Sannu mai kamun kai.Ai gashi nan kin kama kan naki har kin biyo saurayi dashi har gidan ubansa..
Nala tace
Eh..Na isa ne ke kikiyi hakan mugani inki isa. .Ke din yanxu a gindin uwarki kike?
Ba wajen sa kika zo ba?
Hanadi ta tuma ta nuna ta da yar yatsa
Karki sake kirar uwata acikin maganarki kinaji ko!
Ankirata "uwarki."
Wani huci suke suna kallon juna cike da baqar kishi da tsanar kansu
Zairah ta rasa yadda zata wuce a tsakanin su,sum sum tabi jiki jikin bango,tana kuwa kaucewa sega gogan dakan sa na tahowa.
Is not free
ACCESS FEE IS
300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.
OR MTN vtu tran via 08060712446
Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
[11/15, 7:51 AM] Pretty KITTEN: _30♡TAKAICIN WASU_
_the destiny untouched.._
_Is not free 300 via 0152983148 sule surayya gtb contact;08060712446._
30..
Kirjin zairah yanata bugawa da karfi har nashwan ya karaso,cikin ranta tace"Shikenan yau na na mutu na lalace.!!!One time jikinta ya fara rawa dakansa.
Yana isowa ya tsaya ta gaban tan kuwa
Da wani irin sigar fusata ya dube ta
Irin shanyar da kika aje har ya bushe"
yace just turn around nd face ur damn front
Wani tsit wajen ya dauka Zairah tayi saurin juyawa ta ga kofar fita waje ne kawai agaban ta,tsoro ne ya dabaibayeta bakinta dakan sa ya furya innalillhi...muryanta da jikin ta na wani irin rawa taji kamar zata sake musu fitsari.
Ko da bata kallonsa tasan kallon fushi yake binta dashi.
"Sir im sory sir..Sai ta fara bashi hakuri.
He remain quiet for some moment yana kallon ta fuskan sa a matukar daure can ya shareta ya maida duban sa ga kowaccen su
Hanadi ta daga kanta sama cike da jiji da kai tana kada kafafu
Nala was a bit normal amma fuskan ta sam babu sauki...kallo daddaya ya musu ya tabe bakin sa a miskilance
'Meya faru? Ya maida tambyar ka. Zaira'
" Zaliha
What happen here..
Zairah tayi tsit tamkar batajishi ba dan tasan ba zai maimaita tambayar dayayin ba
A hankali nala ta dago kai ta dube shi idanun ta kamar zasu fidda hawaye
,bata bari sun hade ido dashiba tayi saurin furta sunan sa wanda ya sashi ya kalleta da dukan hankalin sa.
Tsaf ta mayar masa abunda zaira tayi in a more simpler tone tana bayani a nitse kamar batama ci mata mutunci ba.
Ta dawo kusa dashi ta marairaice
"To ni ya zanyi yanxu ...how will i even go out now..bazan iya fita hakan ba..I look so messy!!!!ta karashe maganta sounding so dispointed.
Nashwan yayi kwafa..Yace so ita ta zuba maki miyar?
Da sauri Nala ta gyada kai yace" ke juyo nan..zaira ta juyo da kyar ya bita da kallo..ya dau lokaci yana kallon nata baice uffan ba sanda ya nuna ta da yar yatsan sa na tsakiya
"U zaliha..
zaliha Kekam inaga akan babban titin kauyen ku aka haife ki cos thats where most accident happen,dan bakida hankli U hve to stain my girl?..
a hnkli ta sauke kanta bata tabaji ya kira wata mace awannn sigar ba karkarwa jikin ta yakeyi ahnkli kamar wacca aka soka ta a ruwan kankara
'Im..m soryy,dan Allah kayi hakuri..
Wuf ya matso kamar wanda zai gwada mata mari sai ya kuma fasa
a mugun tsorace ta matsa gefe tun Kafin ta gyara tsayuwarta tajima kamar ta fashe masa da kuka ji tayi yana cewa
"Kin sanni kuwa?.
Did u knw who i am
Hawayenta ne suka kara saukowa kafin ta tattaro nitsuwar ta ta ansa shi properly sai tsinci kanta da girgiza masa kai.
A hatsale yace mata "in words!!!
Wani razannen firgitowa tayi ta da taji karar sautin Buga table da tafin hannunsa daya yi
Tas tas flower vase ya xube ya twarse a kasa yayi kara
She mentally killed herself dan haka a gigice ta amsa shi da 'e",tace sir bansani bane kayi hakuri...wani kuka ta farayi mai ban tausayi ,a take nashwan ya dena ma kallon ta.Wani uban tsaki hanadi taja da alama tanajin dadin hakan aranta amma sam batason yadda taga alamar kamar bayason daukar kwakwar mataki akan zairah
Nala kam damuwarta aynxu baifi rigarta ba.
baice uffan ba ya matso ta gaban zairah din yana binta da wasu mugayen kallo Sai da yyi bitting lips dinsa da karfi kafin nan Yace na fara wasa dake ko? Kafin ta amsa shi har yayi kwafa yace yarinya baki sanni ba I bet inkin sanni bazaki yi wasa dani ba koda kudi aka baki bazakiyi wasa dani ba.
Kanta a kasa ta masa shiru bata sake iya amsa shiba sai aukin hawaye a lokacin tsoro ne ya gama kama mata ranta Tsoron yanayin sa tuni yasa ta zuba gwiwarta a gabansa kamar zata lashe kafar san Ta kara sa masa kuka mai sauti da ban tausayi
Im really sorryyyy sir...wallhy bana karawa
"Ya runtse idanunsa yanaji kamar tana yayyakan masa zuciya Yace Ke wace ce da zanyi miki magana daya bazaki dauka ba?Who the hell did you think u are.
Shikansa baisan Ya daka mataa wata shafaffiyar tsawa mai tafe da aji mai kuma ruguza nata zuciyar ba
A sukurkuce tace
"Im no one sir
....wallhy ni ba kowa bace kayi hakuri dan Allah karka koreni kaji?ta kalle nala ciki magiya "Madam kiyi hakuri
Nala hartaji tausayinta aranta amma ta bata rai tace hnnn ke dallah matsa