Sashe 28
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tace tun daga ranar daka kulle sa ka bugesa yayita kuka akaishi wajen mamanshi ko baban ka marigayi ai ya gaya maka yaron nan zaizo ya tsaneka,nasan abun da ciwo amma
Kowa ya san halayen nashwan dasu ajikin sa yazo gidan nan ba laifin kowa bane
Muma ai yana mana kuma yana mana zafi amma fadan dayafi karfin ka saika maidasa wasa,sannan addua ma yana temakawa
Wannan fushin naka akansa yay yawa,did you knw that last week a asibiti he even call me grandma,fulani ma tace ya mata kirki sosai ranar datakai masa madara
Aseem ai hakri ne abun,u cant despise him harshly agaban idon sa kamar yadda kayi daxu,
danshi ya banbanta kansa da ahalin ka sekai ka biye mashi kuyita musanyar kalamai?har yaufa nashwan yaro ne,kaine babba gaskiya banso daka furta masa hakan ba,shin yau ka yarda cewa baka da hkri?
mikewa tsaye yayi yace hajiya mamana tun yaron nan yana shekara biyar nake hkurin wani hakri kuma?for how long? sai ya kashe ni?na tsufa ya bata min nawa rayuwan.. shekarata nawa ina fifitasa?
tace kadena duba da haka...
expectation alwys hurt..yyi shiru baice komai ba anan ta sako maganan sauran yaran gidan musamman ma yarsa hanadi..
So bayan ya saurarata Alhamdulhi ya kuma fahimceta sosai aransa yace tunda haka ne bazai sake magana ba zai zuba musu ido dai ya gani hjy ta ringa rarrashin sa tace pls
Relax and pray akan nashwan dan Allah kabishi a hankli...
I bet,wata rana zaka ji yace dakai father
Kuma duk biyayyar da kake bida zai maka,shigowar kira a wayar sa ya dakatar da amsa maganan..
Babban Sectryn sane daga qasar waje ta kawo masa wani babban gulma tunda ya kima wayar a kunnen sa saida Yayi kimanin Tsawon minti goma kafin ya gama jinta kashe wayar yayi tukuna ma ya kalle hjy turai Ransa amatukar turmushe yanaji tamkar zuciyar sa zata tsage
Just now tagama bashi shawarar ya sassauta amma da alaman hakan bazai taba yuwa ba
"Bayanan dayaji awaya sun rabbatar masa da cewa Nashwan bai kwana agidan ba.
"Wai meyake ji dashi kuma waya yake zuga sa?nine zan masa fada sannan yaje yayi freezing BMF daga harkokin su? da alaman kenan ko za'a yi wani abu shi babu ruwan sa,wani turirin zafi yakeji aransa yace so he realy want to ruin me?yaune rana na farko da nashwan yasashi yasoma jin karayar zuciya akan taurin kansa,zufa suna famar fetso masa harta kai yana tunanin koma yabi shawaran kowa ne ya sauke ma yaron nan kai yayita lallabasa amma anya kuwa zai jure dan cikin sa yana wulkantasa da matsayin sa da kiman sa?can yace kai hakan bazai taba yuwa ba.
A cikin waswasi ya jefa hjy turai datake ta kallom yanayin sa na zancen zuci da damuwa,yayi waya agaban ta amma baice mata komi akai ba sannan yayi shiru kuma ransa abace,karshen ta ahaka suka rabu inda ya kikkra wayanda zai kira domin sanin next bold step dazai dauka,kuma duk da hakan baiyi nasara ba,juyin duniya yayi amma bai sami wata kwakkwarn mafita ba
Buga hannun sa yayi da bango Yace damn it...!! not this time danake tsakiyar kolowar dora buri akan bmf,damuwa ne ya mamaye fuskan sa kallo ya isa ya sanar dakai sam baya so abun ya dawo na fito na fito tsakanin sa da yaron
Wani bangaren na zuciyar sa bazata kyaleshi ya kashe dan abokin sa hakeem wamako ba
Hjy bata huta ba ta sake tsare lady jasmine da zancen itama ta nutsar da ita akan komai kuma ta gamsu sosai
game da nash ne sam taki saukowa sabida itakam dama daurewa takeyi da dabiun sa kuma adan dolen tane kawai bata iya nunawa a fili seyau
cikin masifa tace mama bazan tsaya dan wata ya wargaza ma yayana tarbiyan su ba,in shi yana iya zagin babba su basa iyawa sannan duk wanda ya raina miji na bana hada hanya dashi.
hhy turai tace gaskiyar ki ne wannan amma fa kiyi tunani nashwan ma fa danki ne tunda ke kika rainesa
,lady j tace eh hjy bawai bana son sa bane,wallh nagaji da nashwan ne, ana biye masa dan shi maraya ne amma bada tsoron sa nakeji ba, wani bin ma umarnin mijina kawai nake bi nake kyale sa,nashwan bayaji..
duk Kalaman nan badaga har ranta bane amma one can easily feel her pain
Duk da hakan Hjy tayi kokrin fahimtar da ita da tausasan lafuxa,har ta kawo maganan zaman kadaicin sa tana harsahen yana daga cikin matsalar sa
Tun ma hjy bata karashe ba lady jasmine ta amshe maganan da cewa gwara ma ayita ta kare,yau yau zata gaya masa zasu tsara masa masu aiki a sashen sa sannan dokace kamar na kowani yaro agidan
tana gama furta hakan ta mike tayi waje fuu cikin masifa
hjy ta shiga biyo ta abaya Babu yadda Bata yi da ita akan abi abun a hankli ba amma lady jasmine tace sam yau tagane ai abun har da lefin su da suke biye masa,yau dole zata gaya masa abunda take so kuma dolenshi sai yayi,kuma da uban masifa take magangnun inda har taja hanklin sauran yaran duk suka fiffito,kowa yana tambaya meya faru lady jasmine sai dada haukace wa takeyi cikin bori tana maganga nu?
A dokan gidan dole ne Each site akwai maids akalla uku biyar har goma ma amma haka nashwan ya girma baida ko daya.
Shidai barshi Daga drivers sai gurds.
Sauran aikin Allah kadai yasan ya akeyi yayi kayansa
anan ma babu wanda bai zagu a hannun ta ba
Tace ai halayen su na rashin girmama iyayen duk iri dayace
Ta buga kirjinta cikin fushi tace" nice uwa agidan nan dan haka zan saka dokata akan kowa kuma dole ne abi.
Cikin tsayarwa da iko atake ta bada daman cewa a fito fili a nemawa nashwan din sabbin masu aiki da personal body gurds kamar yadda akayi na kowa acewarta bazata hana kowa tsara rayuwar sa amma in tsarin yanacikin dokan family ne to no more xcuses tana ta babatun ta Aikuwa caraf Sai a kunnunwan nashwan dake asalin bakin kofar shigowa wajen.
he look so pale fuskan sa yayi fayau kamar baida lpya,duk suka kare mai kallo hannun sa dauke yake dawani katoton frame na hoto amma basuga waye akai ba,as usual yaki ya kulasu ko cikanku baice ba harse da lady jasmine ta haukace masa ta masa maganar dokan ta woha musannm na masu aikin da za'a nemo masa a yadda ta tsara.
Ya maidata mahaukaciya Yana ta kallon ta
Shidai baice komai ba amma shirun dayayi is purely out of disrespect,ba wani abu yake tunawa ba illa nasihar da mr mahdi yayi ta masa jiya cikin dare dayaje ya same sa da damuwar sa akan fadan da sukayi da mayor
Amidts all his bad manners nashwan ya kasance mutum mai aiki da daidai ba son xuciyar sa ba,mr Mahdi ya masa fada sosai amma ta salon daya gane cewa abun da yakeyi ba daidai bane amma kuma abun ciwo ne ajikin sa wanda bakowa ne ya gane hakan ba..
Daidai zai haura sama yana dago idansa sukaci karo dana mayor dake saukowa fuskn sa tamau kamar malaikan mutuwa
Kowa ya gaishe sa amma bai amsa ba
Sabida a matukar dame yake zuciyar sa na masa radadin quna da takaici.
Maganan sa yayi in plain language bada tsawa ko fada ba amma doka me karfi ya kafa musu akan dole suyi biyayya ma manyan gidan a mtsayin su na yara Nash har a yanxu bai ce musu uffan ba amma daga ganin sa kasan ba adede yake ba.
..body gurds ..Maid?
Ababen dayafi tsana ma kenan,
shidai yafi son zaman kadaicin sa aganin sa mema xaiyi da taron mutane atare dashi bayan yasan tolerating halayen sa sai mai tsananin juriya da hakuri.
Bayan nan kowa ya wuce yin abunda ke gaban sa,inda aka dau shirun nashwan a matsayin biyayya da bada yardan sa
Sosai mayor ya samu tartaunawar sirrin taakanin sa da matar sa lady jasmine ya gaya mata duk abunda ake ciki inda atake ta kira wayar
Babban matsafin dayake taimaka mata,mutumin arnen mai duba ne,socerer ne.
ana kiran sa DON nass kafafun sa a dungulce, gurgu ne amma yana da bala'in kudi da daurin gindi.
Atake ya ansa kirar su kuma dama in zaizo urgent kira irin wannan rufe idanun mutane yakeyi ta inda zai shigo gidan yayi abu da zaiyi da wanda yake so batare da sauran sun san hakan ya faru ba
A sama a falon mayor don nass ya bubbuga tsafin nasa sannan ya gaya musu mafita
"He said it in plain words...."make peace with him"..Karara ya fito ya nuna musu cewa babu ribar gaba a tsakanin su da nashwan dan taurin kansa ya wuce inda suke tsammani
Yace Dan haka suyi maza su sauke masa kai su shawo kan sa dan su mallake sa
Yace duk abunda yace ka amince masa kawai.
Zaka samu abunda kake so awajen sa amma bada iko ba,mayor ya amsa duk dama baiso jin haka ba kwata kwata
Bayan tafiyar don nass,mayor yakasa samun nitsuwa dan wata rana shi mutum ne mai gaggawa da son tasa hanklinsa dan haka ya sake dora matarsa lady j akan wani babban shirin da yayi dansu cimma burin su akan BMF da wuri
Yana barin falon kuwa ta dau wayarta ta dialling numbar Doct kabeer inda suka hadu a ofishin ta ta masa bayani akan komai.
"Wai New antigen na jini zai hada wanda daga anjona allurar sa ajikin dan adam zai wargaza nashi asalin jinin ta hanyar maidasu kamar na sickle cell dan haka harta symtomp dinsu da yanayin wahalar da ake sha na ciwon zai zama duk daya ne Sede wannan ba sickler gasken bane
Shikan sa Doc ya girgixa dam abuda suka shirya din cutarwa ne mai tsanani ma baiwar Allah banafsha
Sannan ahankli ahakli sai a sauke sauran cutar ajikin talakawa da gajiyayyu musamman ma na yankin north